FASSARAR MAFARKIN KUDI

  Рет қаралды 107,113

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Пікірлер: 79
@JameelahhabibHabibAhmad-ge6ck
@JameelahhabibHabibAhmad-ge6ck Жыл бұрын
Muna matukar godiya malam sayyadi Abbas , Allah ya Kara maka ilimi , Allah yasaka maka da mafifin Alkairi
@shuaibuumar686
@shuaibuumar686 Жыл бұрын
Aslm Allah ya kara girma da kusanci bijahi annabi muhammadu s A W
@ABDULKARIMISAH-w9v
@ABDULKARIMISAH-w9v Жыл бұрын
Muna godiya sosai malam
@halimamamane2275
@halimamamane2275 Ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@rabiumohammed-ws6oh
@rabiumohammed-ws6oh Жыл бұрын
ASSALAMU ALAIKUM ALLAH YA KARA WA ANNABI MUHAMMADU S A W DARAJA AMEN
@ganboyaou9597
@ganboyaou9597 2 жыл бұрын
muna godiya sosai malan allah ya saka da alkhir
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi 🙏♥️
@Musam888
@Musam888 Жыл бұрын
Jazakallahu khair Ya Shaik.Nayi mafarkin anbani kyautar kudi a chikin lambu.Bayan futowata Nima Na Hadu da Yara da dattijai na basu wani abu daga Chikin wannna kudi Inaa Neman Fassara wannan mafarki.Allah yakara ilim mai amfani.
@mahmoodtoro1516
@mahmoodtoro1516 2 жыл бұрын
Masha Allah, jazakala thairan
@MamanArfah
@MamanArfah Ай бұрын
Assalamu alaikum muna godiya malam nikuma nayi mafarkin anbani ajiyar kudi amma na Saudiya kuma koraya ne so sai
@alhassaneyaro3535
@alhassaneyaro3535 2 жыл бұрын
Muna godi ya masha Allah sheks
@AbubakarsadikAbdulkadir
@AbubakarsadikAbdulkadir 16 күн бұрын
Assalamu alaikum malan Allah yakara daukaka minene fassarar mafarki akan nadin sarauta Allah yakara sani
@abubakaradamu7452
@abubakaradamu7452 2 жыл бұрын
Sallalahu alaihi wasallam Amin ya Allah nagode so sai beauty
@AbdoulrachidouAbdoulrachid-o6j
@AbdoulrachidouAbdoulrachid-o6j Жыл бұрын
Masha Allah❤
@AlawantaLawali-qi9he
@AlawantaLawali-qi9he Жыл бұрын
Asalamu alaikum Allah karalfy mafarki kudin karfe natsita Goda 10 amma kuma akwai iska marar karfe
@AlawantaLawali-qi9he
@AlawantaLawali-qi9he Жыл бұрын
Aslamo alaikum Allah karalafiya malam mafarkin anbani sadaka kudi dolar
@zubaidayunusa7849
@zubaidayunusa7849 4 ай бұрын
ALLAH ya saka da alkhairi
@shuaibuumar686
@shuaibuumar686 Жыл бұрын
Allah ya karawa malam lafiya nikuma matanace take yawan mafarki ankawo min kudi masu yawa nakeso a fasaramin nagode
@jamilaumaru958
@jamilaumaru958 Жыл бұрын
don Allah wanda yai mafarkin yana ba talotalo guda biyu abinci menene fassarar ngd. Allah ya kara mana kusanci da Manzon tsira SAW
@BukarBukar-ex4yz
@BukarBukar-ex4yz 8 ай бұрын
Assalamu alaikum warahumatullahi wabarakatuhu malan Allah ya taimakeka wanda yayi mafarkin matarsa ta hau Giwa tazo gabansa giwar tana mata biyya karshe ma dai har Giwar tazama tana fada wasu akanta dan Allah malan ataimaka mungode
@Hafsatmuhammad-cw6my
@Hafsatmuhammad-cw6my 3 ай бұрын
Malam dan allah ina so a fassaramin ma farkina nayi ma farki nashiga makabarta nida wata muna tafiya ta cikin makabar tar muna taka kabari randuna suna fashewa dan allah afassara min malam ngd 🙏🙏ngd sosai
@opticianszangotv1849
@opticianszangotv1849 2 ай бұрын
Yana nuni da shafar iskane mafarkin makabarta
@zainabkabiridris9062
@zainabkabiridris9062 7 ай бұрын
Allah ya qarawa malam basira to Ni kuma nayi mafarkin ni da saurayina muna a tare sai naga kudi kala biyu, wasu suna cikin kayansa wasu kuma suna a waje, sai na kwashe na wajen sai na hada da na cikin kayan nasa
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 Жыл бұрын
Sadaukinfa sadaukine❤❤
@khadija7978
@khadija7978 Жыл бұрын
Mallam don ALLAH ina so afassaramin mafarkina
@raulashuaibu4725
@raulashuaibu4725 2 ай бұрын
Aslm mlm mutum yayi mafarki yana sirri damatar sarki sunatattaunawa ta amana
@CelebrityAgadez
@CelebrityAgadez 8 ай бұрын
Assalamou alaikum muna godiya fatan alherie tare da kou ❤❤
@gsgwgwhwhehs1120
@gsgwgwhwhehs1120 2 жыл бұрын
Masha Allh
@sakinababa8860
@sakinababa8860 2 жыл бұрын
Allah shi gafarta malam idan mutum yayi mafarki Yana bawa mutane mabukata kudi fa alhali shima ba ishashshen kudin ne dashi ba Amma Kuma yanata bawa mutane Dari biyar dubu daya
@mustaphaibrahim5078
@mustaphaibrahim5078 6 ай бұрын
SLM Mal. Mafarki nayi muna zaune tare da mutane akasarinsu yan uwanane, sai gawani mallami da ya rasu, ya taho tare da wasu su uku amma sai Naga yana tafiya a gurgunce, sai suka shige cikin gidan ko falo, sabo da mu muna zaune a barandane, sai duk yawancin wadan da muke tare suka tashi suka shiga gunsa, amma ni sai Na tsaya inyi alwala San nan in shiga anyi sallah, bayan nayi alwala sai Naga wani abukina Wanda yake shima mallami yaya tasa, daga nan sai nagan a zaune jingine da bango tare da mutane muna hira kusa Dani wani Dan uwanane kuma aminina, Chen saiga wani dogon mutum fari balarabe amma fuskarsa tayi kama kadan yanayin abin tsoro amma ba da yawaba, sai duk mukai shiru alamar tsoro, mutumin kuma yana fuskan tomu, sai ni kuma niji wan nan tsoro yafitar min nayi karfinhali nafuskanceshi Ina zikiri Ina karanta dukkan abin da yazo bakina nane man tsari, har nakai kusa dashi Na dafa kafarsa Ina karance karancena, sai kawaii fuskarsa ta chanza zuwa tattausar kama ta matsakaicin dattijo, sai Yakama yimin addua, ya juwaya tafikan hannunsa akaina yana addua, a amma bai taba jikina ba, da ganin haka sai sauran damuke tare suka fara yimin munar shiwan nan Dan uwan nawa yanachewa, shikenan ayi angama, shikuma mutumin daya gama addua a, sai yajuya yatafi sai Na hangeshi yazama karamin yaro wata mata ta kama hannunsa sun tafi. Mal. Ahuta lafiya Allah yasaka da alkhairi
@sufianuababakar423
@sufianuababakar423 2 жыл бұрын
Assalamou alaikum malan mahaifina yarasu nayi mafarkin sa Yana yimin bayani akan kudi abintanbaya chine baikarasa min maganaba saina farka abintunani chine akebi bachi kukuma chine yabi dan allah mln ayimin karinbayani
@ShadiMuhammad-z8l
@ShadiMuhammad-z8l 4 ай бұрын
Ji
@DeveloperBINFALLATA
@DeveloperBINFALLATA Жыл бұрын
Assalamu alaikum mallam munajin dadin wannan tasha naka mungode dayewa Jiya nayi mafarkin ina irga kudi Kuma haka itama uwargida tacemun dasafe ai tayi mafarki nadawo ina riqe da dauri dairi na kudi Allah yasa mudace.
@shamsiyahusain8880
@shamsiyahusain8880 2 жыл бұрын
Assalam,Malam nayi mafarkin Jesus wato annabi Isa (A.S) daga sama idan kanina ya haska sama da tochilight seya bude yatsunsa daga sama ya nuna kasa dasu se tsawa ya haskomu, Yayi haka sau ukku kafun na Farka.Dan Allah fassarar nikeso insani nagode.
@hadizamuhammadsulaiman3722
@hadizamuhammadsulaiman3722 2 жыл бұрын
Wani kudine kudin gold
@abbakaryahaya1541
@abbakaryahaya1541 2 жыл бұрын
Sallalahu alaihi wasallam
@lawalsani7524
@lawalsani7524 2 жыл бұрын
Nice
@umarmujittaphaabubakar
@umarmujittaphaabubakar 2 жыл бұрын
Alhmdllh
@ZakariaDjibrine-n1d
@ZakariaDjibrine-n1d 18 күн бұрын
Fatan alheri
@غاليسعر
@غاليسعر 2 жыл бұрын
Aslam mlm nikum nayimafarkin shugaban kasa munyi layi yana Rabamana kudin waje kokuma Nayi mafarkin ina sana.A Amma nerori Akebani suma nawaje Banakasrmuba Don Allah mlm minene Fassarar
@INYASS3573
@INYASS3573 2 жыл бұрын
Malam muna buƙatar fassaran mafarkin kashi wato banhaya kokuma inche bayan gida.
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Zunubi ne
@AlamineMoussa
@AlamineMoussa 8 ай бұрын
To Allah ya gafarta malan in mijinka ya baka kudin fa ????
@shafaatuahmad718
@shafaatuahmad718 Жыл бұрын
Dan Allah miye ma'anar mutum yayi mafarkin anbashi kudi dollars kuma wanda yabashi kudin baisan shiba
@Cardeejert-rg9gy
@Cardeejert-rg9gy 7 ай бұрын
Wllhy Nima irin mafarkin Nan nayi na dollars kuma bansan mitumin ba
@shafaatuahmad718
@shafaatuahmad718 7 ай бұрын
@@Cardeejert-rg9gy kinga baibamu answer ba
@adamsiyaro8867
@adamsiyaro8867 2 жыл бұрын
Masha Allah
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 2 жыл бұрын
S A W
@mmahalima3599
@mmahalima3599 2 жыл бұрын
Salamu alaikum mallam mijina yayi mafalki ambashe mota to dan Allah ina manan she
@MuhammadJajimaji
@MuhammadJajimaji 14 күн бұрын
Mafarkin kudi da aure nayi malam
@zeenatabubakar9247
@zeenatabubakar9247 2 жыл бұрын
Mallam nayi mafarki inakaranta suratul ahkaf fassararta dan Allah
@abubakarsanidanamar2809
@abubakarsanidanamar2809 2 жыл бұрын
Salam malam don Allah ,nayi mafarkin munhadu da wani hamshakin mai kudi Amman baimin kyautar komai,maihakan yake nufi, amman mai kudi ne sosai
@mohammedabubakari9476
@mohammedabubakari9476 Жыл бұрын
Thank you
@ibrahimmuhammed4851
@ibrahimmuhammed4851 2 жыл бұрын
Assalamun alaikum,don Allah mallam Wanda yayi mafarki Yana harka ko Kuma Yana haddu da gominoni jahar Nigeria menene maana shi?
@suleimanyusuf8964
@suleimanyusuf8964 2 жыл бұрын
Yaya mafarki kamar ina diban zuma mai yawa a kogon tsakan sa.
@ZakariaDjibrine-n1d
@ZakariaDjibrine-n1d 18 күн бұрын
Malan nayi mafarkin wani mai kudi Yana wasta kudi nima kuasa sai ni koma gefe niya lissafi kuma sai niga wasu kudi Sun yanyanke
@isahharuna9250
@isahharuna9250 2 жыл бұрын
Mallam fasarar mafarkin Kashi
@oumoulkhairAmadou017
@oumoulkhairAmadou017 2 жыл бұрын
Aslm Malan nayi mafarkin wata da nike bi bachi da gaske ta biyani a mafarki
@malikiaba9723
@malikiaba9723 2 жыл бұрын
Salamu alaikum malam inna da tambaya naji kace kudi na gold me ake nufi da hakan
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Dinare
@malikiaba9723
@malikiaba9723 2 жыл бұрын
@@abbas_sadauki ok zinariya ko
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Eh
@yahayaaliyu4509
@yahayaaliyu4509 2 жыл бұрын
Malam nayi mafarki. Na caka ma wani wuka a hannun shi nayi masa illa sosai
@hassanabata3952
@hassanabata3952 Жыл бұрын
Mallam nayi anbani kudi me matsayin wannan mafarkin
@misbahushehu915
@misbahushehu915 2 жыл бұрын
Mallam nayi mafarkin an bani kudi dubu saba'in, ban amsaba inacewa sai gobe Zan karba,Wanda ya bani yaso na karba a lokacin
@mamarameenatu3763
@mamarameenatu3763 2 жыл бұрын
Assalamu alaikum malan Allah qara lfy ina tabbaya nayi mafarki na aihu ina bah dan nono
@auwalsanitakalafia2972
@auwalsanitakalafia2972 2 жыл бұрын
Ki masa magana ta WhatsApp
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Farin ciki ne zai same ki da kuma Alhairai masu yawa
@auwalsanitakalafia2972
@auwalsanitakalafia2972 2 жыл бұрын
Nayi mafarkin na mutu amma kuma Allah ya bani dama ina yawo
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ƙarin imani ne
@mamarameenatu3763
@mamarameenatu3763 2 жыл бұрын
@@abbas_sadauki Alhamdulillah
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
Kuma miye mafarki kachi kana yinssa kuma ya batamini m ta kachi ???
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
Mallan indan kana yawan mafarki mai gidanka 'wanda ayanzu baku tare ???
@hadizamuhammadsulaiman3722
@hadizamuhammadsulaiman3722 2 жыл бұрын
Idan kayi magarkin anbaka kyautan dallar fa malam
@zakarioumar7982
@zakarioumar7982 2 жыл бұрын
To malam idan ka na mafarkin à na ba ka koudi
@aichasaid8376
@aichasaid8376 5 ай бұрын
Nikuma mafarkin kashinakeyi
@mahmoodtoro1516
@mahmoodtoro1516 2 жыл бұрын
Masha Allah, jazakala thairan
@babayarotv360
@babayarotv360 Жыл бұрын
Masha Allah
MAFARKAI GUDA 5 GASKIYA NE
12:14
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 152 М.
Hukuncen Hukuncen Mafarki by Sheikh Aminu Daurawa
58:28
Filin Wa'azi
Рет қаралды 67 М.
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
MAFARKAI GUDA 28 WADAN DA SUKE NUNA MAI YINSU ARZIKI ZAIYI KO MULKI.
13:36
FASSARAR MAFARKI TV
Рет қаралды 93 М.
JALABIN_SAMUN_KUDI_AKWANA 01_DA.TIRARENBINTU SUDAN
3:46
Sirrin_Turarika_Tv
Рет қаралды 12 М.
FASSARAR MAFARKIN AURE/BIKI
21:14
DARUL FIKIR TV
Рет қаралды 13 М.
Fassarar Mafalkin Dollar America
29:01
Atta'beer TV
Рет қаралды 10 М.
MAFARKAI GUDA 10 IDAN KA YI SU KA YI SADAKA DON GODE WA ALLAH
8:05
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 122 М.
MAFARKI GUDA 20 DA SUKE NUNA SAMUN KUƊI MASU YAWA GA WANDA YA YI SU.
11:07
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 89 М.
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН