MAFARKI GUDA 20 DA SUKE NUNA SAMUN KUƊI MASU YAWA GA WANDA YA YI SU.

  Рет қаралды 89,113

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Пікірлер: 88
@rabiuYusuf-r4z
@rabiuYusuf-r4z 2 ай бұрын
Allah ya kara lafiya da son annabi sallahu alaihi wa alihi wasahbihi wasalam
@aliyunasiruilyasu
@aliyunasiruilyasu 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara Kusanci Ga shugaba Alaihissalatu Was salaam
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Ameen ya rabbi 🙏 ngd Abokina
@sanisaradji5204
@sanisaradji5204 2 жыл бұрын
S 💘 A 💘 W Amine ya Allah ya yaye Mana talauci kuncin rayuwa wahala kasadamu da Arziki mai amfani bijahi Rasulunlahi S 💘 A 💘 W Amine ya Allah
@zaharaddinmusa8144
@zaharaddinmusa8144 2 жыл бұрын
Masha Allah. Malam idan mutum mafarki yaganshi Yana aikin hajjifa
@shafiuabubakar3312
@shafiuabubakar3312 2 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya ka'ra daukaka da nisan kwana amin
@issasuleman4658
@issasuleman4658 2 жыл бұрын
Aslalaikum malan inamiko gaisuwa izuwagareka fatan alheri allh ubangiji ytaimaka yakara basira dan allh malan inadatanbaya nine nayi mafarkin nakama barewa da hanuna mafarkin nayishine daren jumaa
@babangidabangisszinder7501
@babangidabangisszinder7501 2 жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah ya Qara lafiya cikakka
@habibamusa2654
@habibamusa2654 2 жыл бұрын
Mungode sosai Allah ya kara basira
@amadurabiu2418
@amadurabiu2418 2 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@alhassanmaaruf5143
@alhassanmaaruf5143 2 жыл бұрын
Allah ya Saka da alheri babban mutum
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ameen Ya rabbi
@ruslanumusa9106
@ruslanumusa9106 2 жыл бұрын
Allah Ya Saka Da Alkhairi, Akaramakallahu, Mutum ne Yayi Mafarkin An Harbe Shi A K'irji Har sau Uku kuma A Mabanbantan Mafarki, Hakan Yana nuni da Wani Zai kashe shi kenan😭?
@yusufabdullahi5954
@yusufabdullahi5954 2 жыл бұрын
Allah yasaka maka da Alheri malam
@abdoumahamadou6168
@abdoumahamadou6168 2 жыл бұрын
Macha Allah
@AbdullahiRaismuhammad
@AbdullahiRaismuhammad Жыл бұрын
Masha allah malm nayi mafarki wasu suna fada, wani lokaci kuma idan suna fadan harada makami sukeyi
@fikratv6959
@fikratv6959 2 жыл бұрын
Masha allah
@muniruyusuf3364
@muniruyusuf3364 2 жыл бұрын
Mash allah
@halimasaadiyasaid5660
@halimasaadiyasaid5660 11 ай бұрын
Mallam Abbas Sadauki,muna godiya, Alhamdullilah wallahi nayi mafarki da dawisu mai ado,kuma washegari na tsinci gashin dawisun a kasa zahiri.
@fatamaal1741
@fatamaal1741 2 жыл бұрын
Masha allah🙏🙏👏
@musababaaliyu6427
@musababaaliyu6427 2 жыл бұрын
Allah yaqara sani mai yawa amin
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi 🙏
@bashirsaleibrahim9277
@bashirsaleibrahim9277 2 жыл бұрын
Alhamdulillah.
@ibrahimmuazzam1326
@ibrahimmuazzam1326 2 жыл бұрын
Allah ya sa mucika da imani Allah ya bada Lada
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi 🙏
@goratvchannel4081
@goratvchannel4081 2 жыл бұрын
Mashallah Allah qara lapiya da ilmi mai amfani ya sayyadi
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi 🙏
@ummeemuhammad995
@ummeemuhammad995 2 жыл бұрын
Masha allah godiya muke malam Dan allah ayi mana fassarar mafarkin barayi sun shigo gida ina yawan yin wannan mafarkin wllhy
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Insha Allah zamu fassara
@nana-tp9ps
@nana-tp9ps 2 жыл бұрын
Masha Allah 👍
@kilodegorahtv2400
@kilodegorahtv2400 2 жыл бұрын
Malam Allah yaqara kusanci Allah yaqara basira Allah yaqara lafiya da nisan kwana alfarmar sayyidil wujud annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam mungode
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Sallallahu alaihi Wa Alihi Wa Sallam Ameen ya rabbi 🙏
@HalidouHalidou-m4m
@HalidouHalidou-m4m Жыл бұрын
Masha allah.malam
@alhassaneyaro3535
@alhassaneyaro3535 Жыл бұрын
Muna godi ya
@abdulhadimasoyinannabi1889
@abdulhadimasoyinannabi1889 2 жыл бұрын
ما شاءاللە❤💚💚💚💚
@motivationalai1420
@motivationalai1420 2 жыл бұрын
Aslm alaikum, Mlm dn Allah mye fassarar mafarkin jaki da alfadari amma farare?
@hamzasanni1761
@hamzasanni1761 2 жыл бұрын
Ça va très bien
@fatimakeraukerau4876
@fatimakeraukerau4876 2 жыл бұрын
Masha'allah
@rabiuashirsalga9506
@rabiuashirsalga9506 2 жыл бұрын
Allah ya faranta
@sirajiyusif1815
@sirajiyusif1815 2 жыл бұрын
Mashallah
@tahirsshehu9327
@tahirsshehu9327 2 жыл бұрын
Malan sai kayi mafarki kaga kanka cikin wani haske tareda wasu yan mata guda biwu2 kywawa ina son fassararshi dan allah
@usmanahmed6710
@usmanahmed6710 2 жыл бұрын
Allah ya karama malam lafiya
@ismailmuaz4865
@ismailmuaz4865 2 жыл бұрын
Dan Allah mallam meye mafarkin mutum ya ganshi cikin manyan masu kudi a cikin wani katafaran kamfani
@yamemadu15
@yamemadu15 2 жыл бұрын
Salam. Hasaramafarkinhozari
@usainiisa4649
@usainiisa4649 2 жыл бұрын
Allah ya faranta daga Hussaini gadon kaya
@Aysa-j2p
@Aysa-j2p 4 ай бұрын
Assalamu alaikum ina yini muna godiya dan girman annabi nayi magana a WSP a saurare ni
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 4 ай бұрын
Hajiya Afuwan sako ya fi dubu 20 a Whatsapp A kirawo ni lokacin kira
@FatimaAdamu-i9h
@FatimaAdamu-i9h 3 ай бұрын
Aslm, malam barka dai yy aiki da iyalan,malam yatace tayi mafarki ta dawo goronkol wato sekiloto, malam afassaramana Nagode,
@boukarkadille8168
@boukarkadille8168 2 жыл бұрын
Ok
@firdausitaheer2383
@firdausitaheer2383 2 жыл бұрын
salaam malam idan mutum yai mafarki yana tsintar kudi ko yana gudu ana binsa yana tashi sama
@yamemadu15
@yamemadu15 2 жыл бұрын
salam
@safeya8259
@safeya8259 2 жыл бұрын
Asslm mlm barkan mu da warhaka da fatan kuna lfy masha allah muna godiya sosai allah ya kara basira Mlm kabada numbe nayimaka magana ta WhatsApp amma baka dagaba balle nasaran samun amsa komeye dalili? Gashi kuma kai kaceidan mutunyana da karin bayani yamaka mgn to ninayi maka mgn amma shiru mlm
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
A kirawo kai tsaye bayan 2 na azahar ko kuma ƙarfe 10 na dare zuwa 12 Whatsapp ɗin sakonni sun fi 3k
@safeya8259
@safeya8259 2 жыл бұрын
@@abbas_sadauki asslm mlm barkan mu da warhaka da fatan kowa yana lfy to mlm nilayina baya kira anrufeshi saidai nayi sautiya kuma nayimaka ta number da ka rubuto dan allah 🙏🙏🙏🙏mlm kadaure kaduba zakaga number saudiyya ce nayi maka sautiya takai guda 7 kuma ankusa sati 3 dayin sautiyar tawa adubamin mlm ina godiya sosai allah ya kara basira daga MAMAN UMAR SAUDIYYA.
@MaryamAbdul-j3l
@MaryamAbdul-j3l 4 ай бұрын
Fassarar Suratul zilzala? Allah ya jadda rahama ga shaikh sadauki da iyayenmu
@BilynoAllassano
@BilynoAllassano Жыл бұрын
🤝
@surayyabello3158
@surayyabello3158 2 жыл бұрын
Aslm malam shi ruwan idai ba na zamzam bane Taya mutum zai gane ruwa Mai kyau tattacce
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Ban fahimci tambayar ba🙏
@abdullahidanjuma3622
@abdullahidanjuma3622 2 жыл бұрын
Slm nayi mafalkin ina jima,i da matar aure kuma na santa ya fassara take
@Salisuadam-ih6jb
@Salisuadam-ih6jb 8 ай бұрын
Slm inada tambaya nayi mafarki inakan duji meyake nufi
@HassanaDanladirabiu
@HassanaDanladirabiu Жыл бұрын
Mafarkin shayarwa batare da cikiba ko haihuwa ko aure ba
@mansursanicaptain4405
@mansursanicaptain4405 2 жыл бұрын
Kanshi bare ne da hausa
@user-bn2ex3px7h
@user-bn2ex3px7h 2 жыл бұрын
Mafarki sama haskefa
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Alheri ne
@sakinababa8860
@sakinababa8860 2 жыл бұрын
Allah shi gafarta malam idan mutum Yana yawan yin mafarkin hakoranshi sun zube fa Suna fita da daddaya harsu gama zubewa
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
A tara da misalin ƙarfe tara na dare yau insha Allah za a ji amsa
@usmanahmed6710
@usmanahmed6710 2 жыл бұрын
Slm naye mafarkin yarin yana tana tafiya
@_-Fatima
@_-Fatima 2 жыл бұрын
Aslm. Malam kace mafafarkin labule ya fadi alkhairine. Toh nikuma nayi farkin ina saka labule farare nake sakawa. Menene ma,anan wannan farsaran.
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Aslm, Sun ce akwai ƴar damuwa
@UsmanGorko4
@UsmanGorko4 2 жыл бұрын
Assalama Alaikum, Dan Allah Me kayi mafarki kuma kamanta kafin Katashi daga bacci kuma gashi kasan kayi mafarki
@abbas_sadauki
@abbas_sadauki 2 жыл бұрын
Dalilai da yawa suna kawo hakan Amma a dinga yin addu'a yayin kwanciya
@masaoudoualiyo8746
@masaoudoualiyo8746 2 жыл бұрын
هذا إسم فرول
@aminaaminaharuna7195
@aminaaminaharuna7195 2 жыл бұрын
Wanidare
@AhmadNafiu-k3x
@AhmadNafiu-k3x 4 ай бұрын
Mallam ni ina yawan yin mafarki nayi sama kuma idan nayi saman nan bana sakkowa
@Aishamamuda-vi3tb
@Aishamamuda-vi3tb 11 ай бұрын
Nayi mafarki ni ina bakin kogi Dana karami Yana ci cenkuma yafitu
@isahsahanunumuhammed4870
@isahsahanunumuhammed4870 2 жыл бұрын
Assalamualaikum sayyadi dafatan anyini lafiya, sayyadi ayimin bayanin mafarkin kudina sun zube
@hashiyaabdullahimohammed5525
@hashiyaabdullahimohammed5525 2 жыл бұрын
Mallam nayi mafarkin gidan sama Ina shiki
@mamadoumadina1685
@mamadoumadina1685 2 жыл бұрын
tanbayadata inkayi Daya daga chikinsu kaiyafadamamutane
@yahayagarba5776
@yahayagarba5776 2 жыл бұрын
Mal dan allah menene fassarar mafarki idan mutum yaga wani ko watayacemasa aywutane makomarsa
@basiramohammed1588
@basiramohammed1588 2 жыл бұрын
Masha Allah
@Musa_Boriss
@Musa_Boriss 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi, amma idan mutum yayi mafarki ya cikin jirgin ruwa anata yawo kuda da fakarkin Abarba da Gwanda a lokaci daya.
@moussakadil4691
@moussakadil4691 2 жыл бұрын
Mash allah
@kbratogo3690
@kbratogo3690 2 жыл бұрын
Macha allah
@nawarzutv2435
@nawarzutv2435 2 жыл бұрын
Masha Allah
@armiyaubnabdullahi9804
@armiyaubnabdullahi9804 2 жыл бұрын
Masha Allah
@AnushuSlm
@AnushuSlm 7 ай бұрын
Masha Allah
MAFARKAI GUDA 3 SUNA NUNA SAMUN KUƊI DA ARZIƘI GA ME YINSU
7:42
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 19 М.
MAFARKAI GUDA 10 DA SUKE NUNA SAMUN FARIN CIKI A RAYUWA DA ARZIKI
8:09
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 58 М.
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 15 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
MAFARKAI GUDA 28 WADAN DA SUKE NUNA MAI YINSU ARZIKI ZAIYI KO MULKI.
13:36
FASSARAR MAFARKI TV
Рет қаралды 93 М.
AN BIOYO NI DA GUDU A MAFARKI, MENENE FASSARAR MAFARKIN?
10:21
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 117 М.
MAFARKAI GUDA 20 DA SUKE NUNA ALLAH YA KARƁI ADDU'ARKA
13:38
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 50 М.
MAFARKAI GUDA 10 BA MAI YINSU SAI ME RABO
9:57
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 45 М.
MAFARKIN JIMA'I (SADUWA)
18:46
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 220 М.
MAFARKAI GUDA 9 MASU ƊAUKE DA GARGAƊI❗❗❗
13:44
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 29 М.
MAFARKAI GUDA 5 ME YINSU YANA CIKIN KARIYAR UBANGIJI
8:31
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 56 М.
MAFARKAI 10 DA AKE YAWAN TAMBAYATA FASSARAR SU
11:21
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 43 М.