Gaskiya wannan maganar malam abkr Allah ya Kara Maka basira da nisan kwana ya kareka gaduk kansheri makiya aduk inda Kake Ina yinki sosai wllh Sabo da kana da gaskiya azuciyarka❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@appapp2264Ай бұрын
Assalamu alaikum Allah Kara basira kuma mu muna jin dadin fashin bakinka Abubakar ❤
@HindouIssoufouАй бұрын
Malam Allah saka maka da Albarka mungode Ameen ameen ameen ❤
@IsmoIsmael-e8mАй бұрын
Masha Allah da fahimta da mutane ❤❤❤❤
@boubacargarba633Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@boubacargarba633Ай бұрын
Jazakalahu khairan sheik papa ❤❤❤
@safiamalamsani8907Ай бұрын
Qu'Allah vous protège
@haliluada90455 күн бұрын
Masha Allah 🇳🇪🇳🇪 merci
@SanussiAbacarАй бұрын
Allah ya tsare muna musulunci
@hassanedjibrilla75Ай бұрын
Masha Allah Papa
@safiamalamsani8907Ай бұрын
Macha Allah ❤
@nasiroulawalitvАй бұрын
Barka dawahàka
@abdourahamaneabdoulahi4662Ай бұрын
❤❤
@tamasketvnewsАй бұрын
Assalamu alaikum malam bubakar allah ya sakamaka da alkhairi amma dan allah kadinga adalci acikin bayananka kanacewa ayi adalci amma kuma kaima kana yin rashin adalci agefe guda yanada kyau kasani cewa su wadanda kakecewa wahabiyawane kokuma su ibnu taimiya kanason ka rushe su ibnu taimiya kanason kace aqidarsu ba me kyau bane kuma bayananka suna nuna kai yan shi,a kawai kake karewa kwata kwata baka gayin kurakuransu kullun ahalussunnah kake rushewa kaga wannan ba adalcibane Yanada kyau mudinga bincikar aqidar kowa amma el.haj bubakar bayananka suna nuna bangare guda kawai kake karewa kuma duk malaminda kaji yana kafirta yan shi,a wallhi yanada hujja sai nakeganin bakamasan suwaye yan shi,aba haryanzu, Kuma kasani ba iya zagin sahabbai bane yasa akecemusu kafiraiba, sunada aqidar cewa wannan qur,ani ba cikakke bane me nene hukuncin me wanna. Aqidar duk rudaninda akasamu cikin addinin musulunci bayan wafatin manzon allah suwa suka kawoshi inba yan shi,a ba suwa sukayita kashe sahabbai akan sunagoyon bayan sayyiduna ali akan cewa shine kalifa bayan manzon allah suwa sukayi wannan inba yan shi,a ba??? Kaje ka bincika dan allah kafin kazo kana magana akan goyon bayan yan shi,a kanason kanunama duniya cewa su masu gaskiyane, zaka iyabin ko wace irin aqida amma ka gayi gaskiyar abinda ya faru, anan nigeria wane tada hankaline yan shi,a basuyiba sannan akwanakin baya kayi magana akan muhammad yusuf kace wai malam jafar ne ya karantardashi wannan aqidar kaga wannan ai tsantsar rashin adalcine a ina malam jafar yakoyarda boko haram sannan shi mahammad yusuf me yasa baka kawo dafar awace aqida yakeba asalinshi dan shia ne kuma karatutukan jafar da albani cike suke da fada da wadannan miyagun aqidodi na kawarijanci amma saboda rashin adalci na wasu mutane wai suna dawowa suna cewa ai su malam jafar da albani suna cikin tafiyar boko haram wai daga baya ne suka janye a ina akayi wannan a ina sukace sun janye wa,iyyazubillah
@GanboAlibachardАй бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@boubacargarba633Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@Hassanissa-rp4reАй бұрын
🤲🤲🤲🤲💪
@YahayaYoussufАй бұрын
❤❤❤❤
@boubacargarba633Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@AdamYau-g7jАй бұрын
Wani espat yace ai iran sone take ta mamaye dik kasashen Larabawa yazama itace ta ke juwasu shine dalilin dayasa take wannan yaƙin😅😅😅nigeria akwai espetoci😅
@IdiAchirouАй бұрын
Wannan yanna Shiga faggen addini amma bai fahinci masala ba,jan aya bashi bane sanin addini,yakamata yatsaya akan haraka dunuya amma matsala addini bai san komaiba
@appapp2264Ай бұрын
To kai Idan ba'a JA Aya Allah aduk inda kake rayuwa Aya shedan za'a ja Dan Malan saninka ba irin nashine ba ay Kuma Idan kayi karatu kasan Dan ouwa Abubakar gaskiya yake kokarin gayi Dede saninshi ba San Rai ba Ko ra'ayi azanka lura afahimci abinda akeyi
@tamasketvnewsАй бұрын
Gaskiya yanada karancin bincike a fanni addini da iya fashin ya tsaya da yafimasa sauki amma fagen addini sai ka natsu da kyau kayi karatu
@boubacargarba633Ай бұрын
@@appapp2264jazakalahu khairan ❤❤❤❤
@appapp2264Ай бұрын
@@tamasketvnews jama'a shifa bayana waazi neba Kay Duk fira da Babu karanta sunan Allah Babu asararra kama wanan Kenan se ana waazi Ake Jan Aya kai jama'a Ku tuba Ku nemi ilimi wly