Lallai Wannan Mutumin Jarumi ne: Saurari Yanda Ta Kasance Tsakanin Su Da Ɓáràyi Bayan Sun Tare Hanya

  Рет қаралды 24,183

Daga Malaman Mu

Daga Malaman Mu

Күн бұрын

Пікірлер: 24
@stormssss109
@stormssss109 3 ай бұрын
Wanda yace Allah ya dogara gareshi Allah zai tsaya masa,Indai Imani da Allah ya rike shi makari
@babayarotv967
@babayarotv967 3 ай бұрын
Gaskiya wannan labarin na ka ya kara min himma.
@sadiqsuleiman1408
@sadiqsuleiman1408 2 ай бұрын
Karya kake babu wani kokari da gwamnati take Dan babu abinda yafi karfinta Kuma ita take KASHEwa wasu zuchiya Wai ka KASHE barawo azo ana tuhumarka
@ShehuBilyaminu-kb6nd
@ShehuBilyaminu-kb6nd 2 ай бұрын
Wlh. Wannan mutumin ya hango abinda na hango, domin idanda ana nunawa mutanen nan ba'a tsoron su dole suma sudunga shakkar yin wani Abu wlh.
@bakabesabilebakabe973
@bakabesabilebakabe973 2 ай бұрын
Bravo mon frère félicitations
@aliyuaminubababa7110
@aliyuaminubababa7110 3 ай бұрын
Adu,ar iyaye gaskene wallahi
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 3 ай бұрын
This is what we call confidence!❤
@ashiruabubakar2162
@ashiruabubakar2162 3 ай бұрын
Toh ai kai kwata kwata ka hanashi magana sai ya fara bayani sai ka shigo da wata magana kuma
@sayyadafatima145
@sayyadafatima145 3 ай бұрын
Ridallahu fi ridal walidayya….. yardar Allah tana daga yardar iyaye
@BalaAbdu-e4t
@BalaAbdu-e4t 3 ай бұрын
Damahakayakamata bagudu
@yusifdangado1810
@yusifdangado1810 2 ай бұрын
Wannan Dan jaridar be iya hiraba
@AbubakarHaruna-sg3fs
@AbubakarHaruna-sg3fs 3 ай бұрын
Tabbas Ni Dan jahar Borno ne karamar hukumar Biu seda muka tsaya da kammu Allah ya tsaremu
@faisalmuser3415
@faisalmuser3415 3 ай бұрын
Ubangiji Allah ya kare mu
@HarissouMaidagi
@HarissouMaidagi 3 ай бұрын
Allah ya Kare
@HajiyahadizaKbiru
@HajiyahadizaKbiru 3 ай бұрын
Kahanashi magana
@Iam_mubie
@Iam_mubie 3 ай бұрын
Adai yi a hankali Master 😂 banda daukan risk
@chinolly
@chinolly 3 ай бұрын
Lallai fa 😂😂
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 3 ай бұрын
Matsorata kawai, ai wannan gaskiya ya fada
@farukualiyu3367
@farukualiyu3367 3 ай бұрын
Allah yakara lafiya da Nissan kwana
@musaabubakarmkg3256
@musaabubakarmkg3256 3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@jaloyaqubajaji4623
@jaloyaqubajaji4623 3 ай бұрын
Amma da ya ga ana haska torch light, sai me yafaru? Bai karasa zanchen ba. Gwarzo kenan Allah Ya Kara daukaka
@abubakarmusa9400
@abubakarmusa9400 3 ай бұрын
Dan jarida yacika surutu bai barshi ya bada labari yadda ta kare ba
@nasiruabdul5657
@nasiruabdul5657 2 ай бұрын
Hmmm
@danicool3298
@danicool3298 2 ай бұрын
ولا تلقوا أيديكم إلى التهلكة
LABARINA SEASON 11 EPISODE 10
1:17:03
Saira Movies
Рет қаралды 565 М.
Mai gida ya taɓa kama mu a kan gadon matarsa - Bosho
10:55
BBC News Hausa
Рет қаралды 158 М.
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
How Strong Is Tape?
00:24
Stokes Twins
Рет қаралды 96 МЛН
HADIZA GABON: Chiroki yayi bayani akan daukaka da kuma sharrin makiya.
51:01
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 76 М.
HADIZA GABON: Bosho ya bayyana mini wasu abubuwa da ba ku taba sani ba.
32:29
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 98 М.
Mahangar Zamani kan ambaliyar ruwa a Maiduguri
26:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 8 М.
HADIZA GABON: Meyasa ake ganin Kawu Dan Sarki a matsayin mawakin batsa?
24:08
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 99 М.
YAN FIM DIN DADINKOWA SUN TONA KANSU ASIRI
15:07
SIRRINSU MEDIA
Рет қаралды 396 М.