Asalkm malama ma cha Allah ya birga ni miye lefin matar da ke rowa a gado
@HauwaSani-f8n8 күн бұрын
Abuwa da dama sukesa mace take yima rowa a gado 1- Ka Kula da dukkannin hakin ta da Allah yace Ka sauke 2 -lafiyatta kalau bata da matsalar komai Saboda akawi lalurorin da suke sa mace take gudun saduwa
@UsmanAhmad-jz1nt12 күн бұрын
yar iska yar iskache kawai
@SouleymahamanChazali7 күн бұрын
Assalamu aleikum warahamatulahi wabarakatahu ! Malam usman karkace yar iskace kawai . Saboda abubuwan da ta fada gaskiya ne domin Allah. Kassan mu mazaje, mune muke sa akassarin matan mu sunna Shiga wannen halin.