Yunkurin kawo sojojin faransa arewacin Nigeria dabasu izinin hakar ma,adanai

  Рет қаралды 37,735

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Пікірлер: 21
@waliysheikhtaheer3567
@waliysheikhtaheer3567 Ай бұрын
Gaskiya inajin dadin rahotanni nka Allah yakara basira
@Abdurrashid1110Ayuba
@Abdurrashid1110Ayuba 26 күн бұрын
Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin Tinubu d makarrabansa amiiiiin
@AbdoulKadre-jb2hr
@AbdoulKadre-jb2hr Ай бұрын
Gaskiya lamarinnanfa abundubawane
@AkalAbdou
@AkalAbdou 21 күн бұрын
❤❤❤
@mahamadouwmalan
@mahamadouwmalan Ай бұрын
gaskiyan macha allha
@AbbasUmarBasawa-z9m
@AbbasUmarBasawa-z9m Ай бұрын
Allah ya sakamaku da Alkhairi a cigabawda wayar mana da Kai
@AbubakarBala-g9t
@AbubakarBala-g9t Ай бұрын
Wannan maganar Tana kama da gaskiya saboda Lakurawa Suna Nan Tsakanin sokoto da zamfara da kebbi,,Kuma Su Wayan nan lakurawa ba Yan Nigeria bane😭😭😭
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 19 күн бұрын
Sannan takashemu farensa moguwar qasar
@BalaJanwuya
@BalaJanwuya 19 күн бұрын
Dukkan shugaban dayakeso yagaqarshen arewa chin nageri a allah katona masa asiri duniya da lashira Allah kadoramasa masifar duniya da lashira
@Abdurrashid1110Ayuba
@Abdurrashid1110Ayuba 26 күн бұрын
Lallai Tinubu ka cika cikakken makiyinmu Yan arewa Amma komi girman gona akwai kunyar karshe Insha'Allahu karshen Tinubu yakusa
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w Ай бұрын
Bamuyardaba farecar ta kafar mana San sani arewa domin gumnoninmu da yammalsummu idan sukayarda ya gyuda Basu darmu da jamarsuba
@usmankaoje3469
@usmankaoje3469 Ай бұрын
Gaskiya Koda ba'a Sami takamaimai cewa Faransa tana nuku-nukun assasa military base a Nigeria, gaskiya wannan tafiye, tafiye na Bola Ahmed Tinubu zuwa Faransa yayi yawa,kada fa mu manta da shegiyar Al'ada ta signing MOU a chartam house inda shugabannin Africa ke zuwa su sa hannun yarda da yin duk abinda Ingila ke so ba tare da sannin takamaimaiyin abinda suke sawa hannun ba,saboda haka Yan Nigeria suna tsammanin watakila irin wannan MOU ne shi Bola yake zuwa Yana rattabawa hannu. Don haka tsoron Yan Nigeria bisa hanya take, yenzu fa yan Nigeria sun fa waye don haka "kafin kaga Biri ? Biri ya ganka" Don haka Yan Nigeria suyi ta kururuwan rashin yarda.
@BalaJanwuya
@BalaJanwuya 19 күн бұрын
Maigas kiyashe yakemana yafuto yayimagan munajira chani yache anyi shikuma tunumbu yafitoyache ba aina munajira
@GfhfssCcvvgf
@GfhfssCcvvgf Ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w Ай бұрын
Rijejeniyar da ake qyullawa da farencar bata da akiri ga mutanen najeria za acigaba da taddanciy kenan domin iybar maadnai
@nuhumaishanu6944
@nuhumaishanu6944 Ай бұрын
Yawan zuwa da shugaban qasa yake tayi zuwa faransa shine yake saka mu zaton akwai wata qullrlliya acikin abunda ka iya faruwa
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w Ай бұрын
Duline muyi mummonan zato akan wannan gumnati domin bazomana da tausayiba amazayinmu na Yan qasarba
@HassanMuhammad-g9z
@HassanMuhammad-g9z 20 күн бұрын
Tinubu taurin kai gareshi baijin shawara
@BfjfjrIfigu
@BfjfjrIfigu Ай бұрын
Hhhhh faransa Romon jaba wlh tunubu bai san faransa'ba
@MagajiLiman-t1h
@MagajiLiman-t1h 27 күн бұрын
Dukkanku mafikaine ga lakurawa a arewa baku magana akansu saboda kunci kudi kuna cutan en uwanku
@Abdoulahiniagbo
@Abdoulahiniagbo 27 күн бұрын
Kai wannan mai tambaya munafiki ne kana Goyon bayan shiwagabanin Nigeria da faransa ne kawai
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 45 МЛН
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН
Hudubar juma,a tareda Sheikh Musa ayuba lukuwa1
57:13
RIGASA TV NEWS
Рет қаралды 4,4 М.
В Швеции ищут, кто разорвал подводный кабель
1:01
Euronews по-русски
Рет қаралды 41 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН