Ja'ira wai 'kyansa bai min ba, itama ko fasali babu, ke yanzu dan 'kwal ubanki kina mace har wani zabine dake, ai duk wanda jira zaiyi azo masa to bashi da zabi.
@umaridris35273 ай бұрын
Kara yakee wlh 😂saboda ta chaii baii mata banee wlh shiyasa ya chaii bataii bah
@FaizayahayaSalihu3 ай бұрын
Wayyo ALLAH dama nice 😢
@FatimaMustaphaHamza3 ай бұрын
Dan beautiful na magana😂
@MustaphaIbrahim-h4k3 ай бұрын
Wanna kanta murmure inkasake saintacinye maka jari😅😅
@umarmadugu46113 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@abbaumar58093 ай бұрын
Kai Allah karabamu Da Kwaila Yo Ina Amfani
@nuhuali80333 ай бұрын
Hmmmmm so good
@SaniSaidu-h9r3 ай бұрын
Subhanallah 😂😂😂 yarinyar nan bakida dama wllh
@AlhassanIshiyaku3 ай бұрын
Gaskiya wannan karo musa africa abun yayi dadi ssai videon yakara fitowa da sabon salo ssai kuma kana kokari matuka allah kara basira Abu nagaba kuma shine muna rokon da a nemo mana wasu wanda sukayi abaya akara tattaunawa dasu domin mutane sukara fahimtar abun bana wasa bane kuma da gaske akeyi amman yarinyar nan tayi tsiwa daya kuma ai shi kyakkyawa ne yanzu dai zamu tara a gaba muga wani kalar mutane za'a kara kawo mana
@ImanepaysAbdoulkadir3 ай бұрын
Macha Allah 🎉
@ahmadibrahim76963 ай бұрын
Ya danganta😂😁
@SakidouKesali3 ай бұрын
Inbanda kuruciya kince komai nasa yayi Amman sbd bashida kyau baiyimikiba, kuma ahakanma yafita kyau, shi namiji indai yanada sana'a ynd hali mai kyau shikenan
@Sudais_Adam_Zango3 ай бұрын
Tafa bani dariya sosai baiwar Allah😅
@muhdyusufsule-df4oq3 ай бұрын
I’m shocked… Kamar mae Coffee babbar rigar nan shine wadda wata ta cemae Abinchi yazo chi😂🤔 ah Advert dinn Umar Bojo
@ConfusedDaffodils-fq2yg3 ай бұрын
Masha Allah
@HalimaUmar-j3l3 ай бұрын
Malam Musa yakamata ku kawo Mana wadanda sukayi aure a hadinku
@najibausmantv3 ай бұрын
Am interested on this
@AbubakarIdiris-pp3nn2 ай бұрын
Allah yakara bashira
@AlhadjiadamMaman3 ай бұрын
Yes Good 👍👍👍
@aliyuibrahim60603 ай бұрын
Gaskiya wanna mach din yamin sosai
@LawalidyashLawali3 ай бұрын
Gaskiya wannan yarinyar nan bata yiba yafita kyau
@idrisauwal87583 ай бұрын
Tofa wai ita Mai Kyau takeso wannan tasamu lfy 😂
@AbdullahiBello-kd5oi3 ай бұрын
😂😂😂😂😂 it is good
@malikabdulkadir51753 ай бұрын
Musa da alamu fah kai ta gani Naji tana fari mai dan jiki
@AAb-yz6yr3 ай бұрын
😂😂😂
@ZainabUsmanrimi3 ай бұрын
Exactly 😂
@Hussaini6113 ай бұрын
Allah yasa ku gane cewa ba kananun yara kawai suke kallon ku ba
@MejiddaAbubakar3 ай бұрын
Banza taban haushi
@alhassanzakariyyadinya3 ай бұрын
Baimata ba😂😂
@abideentv90523 ай бұрын
Ya dangantaaa😂😂😂😅
@HaidaLaouali2 ай бұрын
Kede jakace
@issoufAboudramane3 ай бұрын
Good 👍👍👍
@aliesalee39353 ай бұрын
Masha Allah gaskiya yayi
@abbanfatima96593 ай бұрын
Allah karabamu da sharrin kwaila😂😂😂
@kudiratlasisi67273 ай бұрын
😂😂😂😂
@YusufSani-r6z3 ай бұрын
Ameen😂
@MoussaOfen-f8l3 ай бұрын
😅😅❤❤
@Usmanmusa-s4b3 ай бұрын
Sabuwa ijiecaca😂😂😂
@Ummihajjafanta1243 ай бұрын
From Dubai to American 😂😂😂😂
@newcommer94893 ай бұрын
Kuma kudaina sauko kwaila kuma wlh joko zakiyi inhar kikaci gaba da haka
@SondeMohamed-h9c3 ай бұрын
Masha Allah.
@nasirding3 ай бұрын
ma sha Allah ❤
@Halliruyusuf-s4e3 ай бұрын
Nice 😂
@BA_SO_BA_NE3 ай бұрын
Manene yasa Voice naka yanxu take wani iri bata fita Normal like kalar tasu
@abnaph3 ай бұрын
Hhhh it goes as expected, Amma fah itama she’s not that cute gaskiya so kunga bataso marar kyauba tunda batadashi itama😂💔
@JafarIsah-yu3qq3 ай бұрын
You missed gsky, decent guy dashi ga confidence ga iya mgn amma kiyi rejecting. Lallai qwailaye se ahnkli wlh
@newcommer94893 ай бұрын
To ai bata da quality da zata samu wannan zabin
@abubakarsadiqsadiq3 ай бұрын
Whan are you coming Abuja? Because People like dix ur program 🎤
@yusufagiro76353 ай бұрын
Tace nidai Bayimun ba gaskiya 😂😂😂
@Fatima_5613 ай бұрын
Saikace wata, kyakkyawa itama din 😂😂
@FateemahMuhammad-bs2kl3 ай бұрын
Allah sarki ya kasa magana
@AbdarzakaSanise3 ай бұрын
yayi Masha allah
@hussainiusman76443 ай бұрын
Amma dai ke wawuyache wllh😅
@SanusiMasud-x2cАй бұрын
Saudayawa mata basu faya san aureba
@yusufmuhammadaliyu59293 ай бұрын
Ni kakkyawa nake so😂
@FunnyAnimalsLife013 ай бұрын
Sabon Salo kenan Daga Musa Africa
@AbbahZangofx3 ай бұрын
Musa ya akayi babu abinci a gaban su 🤗
@SulaimanIsmail-nv8pg3 ай бұрын
Gaskiya suduka sun burgeni amma kuma sun kwafsa yakamata ace sunyi match
@Fatima_5613 ай бұрын
😂😂
@MohammedbelloUsman-y4v3 ай бұрын
Bakiyi laifi ba domin shima ai yachi nason mai Kyau so ra,ayine kowa da,irin nashi
@MammanSaniMoudaha3 ай бұрын
Allah sarki waifanan ita mai kyau takeso bazataso maikyan hali bah
@Sunusikabeerahmad3 ай бұрын
Kudaina kawowa kwailaye
@bashowbsh25743 ай бұрын
Don’t blame her she’s koila 😂
@SuleimanBaffaadamu3 ай бұрын
Masha Allah gsky yayi
@abusafyanyusuf28943 ай бұрын
Kuma yafita kyu Allah
@Abdoulingawa983 ай бұрын
Wannan kaman ta na describing Musa ne 😂 Inaga Musa ka samu match dinka
@musamusa27803 ай бұрын
ماشاء الله
@itzmdaddy25223 ай бұрын
wai Allah miyasa Duka Amina Haka suke😥😥
@AishaAbubakar-t1c3 ай бұрын
😂kai jama'a 😂😂😂 wasu se a hankali amma bazance komai b sede Allah ya kyauta up up Mal Musa munajin dadin shirinka
@hassanmuhammadshehu13583 ай бұрын
Inza ayi qure munaso musani mutabbatar
@salisuadam88893 ай бұрын
Ya dai
@zaramuhammad84813 ай бұрын
Yaranta na damunta😂
@BinMoussaAbarchi3 ай бұрын
wlh nima Haka naso nace
@buz22tech163 ай бұрын
Musa link me up with Aminatu.. Dead serious.. ❤
@masoyinannabisaw3 ай бұрын
ya danganta😂yar raini wayo
@nassiribraheemobiazo23833 ай бұрын
All best oga 🇳🇬🇩🇪 Masha Allah
@tijjaniahmed71703 ай бұрын
Hajia Aminatu Musa kawai take ta kwatantawa awayance
@murtalashemeabubakar20393 ай бұрын
Ka ga yarinya da cin fuska😂
@yuunusbaadyx3 ай бұрын
Ai tunda naga tana wani kauda fuska nasan ansamu problem... Yarinya kiso me kyan hali though Shima kyan Yana ciki😂
@yakouboumahamadimboran25063 ай бұрын
Malan Abubacar yafita kew
@danzanke3 ай бұрын
Su quaila ba jiki sae masifa🤣🤣🤣😭
@Zahra-hv1jd3 ай бұрын
😊😊
@newcommer94893 ай бұрын
Muguwa inda tafita tagawata BMW saita soke zancen kyau
@AbatchaMohammed-ht3te3 ай бұрын
Please musa Africa next time suringa bude ido
@newcommer94893 ай бұрын
Koda kara bazan tababa wai kyau
@omararts35803 ай бұрын
Mudi kenan, bafa INA nufin shi ba fa, ita nake nufi don yama fita kyau