HALAL MATCH / POST MATCH - EPISODE 1

  Рет қаралды 13,360

BEST OF HAUSA

BEST OF HAUSA

Күн бұрын

Пікірлер: 245
@MoustapaBarmou
@MoustapaBarmou 2 ай бұрын
Gaskiya me kawata nima kudi basasu taba sayina ba wallahi kumanima idn kasamu bafila tanar asali to lncha Allah sabiya maka kudin auren inajira
@TijjaniGarba-q2s
@TijjaniGarba-q2s 2 ай бұрын
Gaskiya najidadai haka so sai ba
@AminuHaruna-j7l
@AminuHaruna-j7l 2 ай бұрын
Kawai ta zalunceka Alh ba matar aurenka bace ,ita kuma wanda zata aura zai wahalar da ita ✔️💯
@Ababa22
@Ababa22 2 ай бұрын
😂😂 wlh kuwa wannan ko t pain sai haka
@MuhammadsulaimanAbdullah-br1xq
@MuhammadsulaimanAbdullah-br1xq 2 ай бұрын
Wannan comedy yanamin dadi😂😂😂🎉🎉wannan yarinyarnan bazatayi wahalar sarrafawa ba
@hasken_musulunci_tv
@hasken_musulunci_tv 2 ай бұрын
Wannan bawan Allah ba ya da ilimin magana gaskiya
@salisuadam8889
@salisuadam8889 2 ай бұрын
Dubu ɗari uku😢😢😢😢. Jarin da nake nema kenan 😢😢. Dan Allah kazo ko auro ni ka bani, ko na baka ƙanwata
@LawanAdamu-j3z
@LawanAdamu-j3z 2 ай бұрын
😂😂😂😂
@MohammedAlassan-t1r
@MohammedAlassan-t1r 2 ай бұрын
Nima wlh kudi baya sayena wlh kuma akoy soyayya wlh kudi baya sayenta❤ 21:23
@AbatchaMustapha-f9n
@AbatchaMustapha-f9n 2 ай бұрын
Gaskiya magana Mohammed darne 😂😂
@YRMALBACHIR
@YRMALBACHIR 2 ай бұрын
Gaskiya wannan bayada kalamay masu dadi dasauran shi bai iya soyayya ba❤wlh konawa kaba matche bai kamata ba kafada
@idrissamohamed013
@idrissamohamed013 2 ай бұрын
Gaskiya yarinyar nan tafishi wayo matuƙa
@ShuaibuUmar-x7e
@ShuaibuUmar-x7e 2 ай бұрын
Gaskiya ki rebuda wannan dan cejiyan banyi memba
@Binbazzfxacade
@Binbazzfxacade 2 ай бұрын
Fatee inayin ki gaskiya ❤
@hassanmukhtar2465
@hassanmukhtar2465 Ай бұрын
This lady is smart. Allah ya giyara
@user-gk1bs7hk6r
@user-gk1bs7hk6r 2 ай бұрын
Mashaallah ❤❤
@yusufrufaytv6138
@yusufrufaytv6138 2 ай бұрын
Gaskiya ne kudi bakomi zaysayaba
@mubarek119
@mubarek119 21 күн бұрын
Yace wallahi batada kyau. Amma ta iya abinci.
@DrugexpertspharmAnsari
@DrugexpertspharmAnsari 21 күн бұрын
They are favourite
@abdullahiauwal9404
@abdullahiauwal9404 2 ай бұрын
Bawai wallahi ke kin chan.chan.chi 99% u are very beautiful ❤
@AbubakarMuhammad-n3d
@AbubakarMuhammad-n3d 2 ай бұрын
Gaskiya wallhi wannan gayen zaijima baisami mata ba inde ba masu kodaiba💯🙅
@AbassAssoumana-c1m
@AbassAssoumana-c1m 2 ай бұрын
Masha allah
@AbubakarZubairu-v6n
@AbubakarZubairu-v6n 2 ай бұрын
@MalanmamanMaman
@MalanmamanMaman 2 ай бұрын
Gaskiya tanada kyau❤❤❤❤ muhammad
@MuhammadBelloAliyu-eo3ss
@MuhammadBelloAliyu-eo3ss 2 ай бұрын
Toh Allah ya kyauta
@abdul34518
@abdul34518 2 ай бұрын
guy kawaiii kafice da yarinyar nan ta mai dakaiii gara
@YassirLawan-u8t
@YassirLawan-u8t Ай бұрын
Lallai bro you run
@AbdoulayeDille
@AbdoulayeDille 2 ай бұрын
Wlh kina kaiye ❤
@Muhammadzagona
@Muhammadzagona 2 ай бұрын
Cee wallahi wanan yabadamaza 🤔 dan allah kagayamata karrda ta Aure shi 🎉😂
@Tokat_Oden
@Tokat_Oden 29 күн бұрын
bro ya godo hhhh 🤣🤣
@MohammedAlassan-t1r
@MohammedAlassan-t1r 2 ай бұрын
Nima wlh kudi baya sayena wlh
@muhammadbinali.
@muhammadbinali. Ай бұрын
Sort hajiya ni bara nazo ayi min dan allah
@AbubakarSadiYusuf-rs7ww
@AbubakarSadiYusuf-rs7ww 2 ай бұрын
Gaskiya anbani joy ycn😂😂
@Tokat_Oden
@Tokat_Oden 29 күн бұрын
Shege Bro he runs away 😂😂 7:20
@YushaHabibu
@YushaHabibu 14 күн бұрын
😂😂😂 i can't hold my laugh
@YushaHabibu
@YushaHabibu 14 күн бұрын
The bro has suffered ooo😂
@Abdulmafara78
@Abdulmafara78 2 ай бұрын
Gaskiya tana da hankali Amma kuma Kai kana da matsala sosai zai fi kyau ace Kun sasanta
@uzairuabdulsalam5712
@uzairuabdulsalam5712 Ай бұрын
Gaskiya wallah ina san irin wanan matar 😂❤🎉
@KhadijaAlkali-c2k
@KhadijaAlkali-c2k Ай бұрын
This guy give me joy wlh 😂 and it seems he's solobiyo woo 😂
@AbdulAbdul-b2c
@AbdulAbdul-b2c 2 ай бұрын
Wlh ba matarda zan kashewa kudi ba aure taba shege neni
@abdurrahmanMuhammad-c7c
@abdurrahmanMuhammad-c7c 2 ай бұрын
Gaskiya ko nawa aka kashe miki bazaa fadiba
@AliyuBadamasi-w9c
@AliyuBadamasi-w9c 2 ай бұрын
Omo this guy is straight forward😂😂😂
@AnasnasirNasirAnas
@AnasnasirNasirAnas 2 ай бұрын
Wallahi wannan koyagir meta to wallahi tallahi tafishi tinani
@TijjaniGarba-q2s
@TijjaniGarba-q2s 2 ай бұрын
Kuma dayana magana kan cewa ya bata kudi ko saya mata wasu abu haka bayana nufi cewa ta karbi shine kasaya imanita ba. Kayi dan Allah da neya daya dan Soyayyar ku tayi karfi Wanda ko babu komai zaku iya rayuwa sabi da abaya kayi wai dan yanzu bakashi sai ta barka Aa sai dai Soyayya tayi karfi so sai.
@AbubakarSalisu-x9c
@AbubakarSalisu-x9c 2 ай бұрын
Gsky wannan ba soyyy Ake ta aureba soyyyy suke ta ahadu ai soyyyyy ta
@Abbakarsulaiman-q5m
@Abbakarsulaiman-q5m Ай бұрын
Gaskiya wannan baiwar Allah tafi karfinka mutumina, ka je kanemi dai-dai dakai, wannan tsaleliyar budurwar ba sa'ar yara bane, 😅
@MuhdSalihu-i3c
@MuhdSalihu-i3c 2 ай бұрын
Kazo garinmu akwai fulani masu kyau sadaki dubu 100000 kawai sun fita
@MohammedAlassan-t1r
@MohammedAlassan-t1r 2 ай бұрын
Nima wlh kudi baya sayena wlh kuma akoy soyayya wlh kudi baya sayenta
@Yousoufibni
@Yousoufibni 2 ай бұрын
Yaei❤
@Laminuumar-s9d
@Laminuumar-s9d 2 ай бұрын
21:02 gaskiya kabirgeni karkasaki hannunka damuwa✊✊✊✊
@AbubakarHassan-s5p
@AbubakarHassan-s5p 2 ай бұрын
Gayennan idan yai wasa fa zanzo daga Zaria na aure yarinyar nan fa she's a wife material ❤❤❤❤i think I'm start loving her
@sanusiharuna1378
@sanusiharuna1378 2 ай бұрын
Kai wlh Rava kanka kanajin yabata 300k Amma Kamar Baiyi Komai ba
@AsMinal-l6k
@AsMinal-l6k 2 ай бұрын
❤❤❤❤
@Yaya-b6v
@Yaya-b6v 2 ай бұрын
14:25 gaskiya wanna yaronn wallahi bai isha aouriba
@KhadijaAlkali-c2k
@KhadijaAlkali-c2k Ай бұрын
😂😂 oh God dis guy won't kill me
@mubarek119
@mubarek119 21 күн бұрын
Wlh
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 ай бұрын
Kai gaskiya wannan gara ne. Ka ji wai me kuɗi zai iya taka kowa😂😂 gaskiya an barka a baya ka koma ka iya magana inba haka ba kana ruwa
@umarmohammed8956
@umarmohammed8956 2 ай бұрын
Kalmuminta ya nuna makaranciaib A'lqu'anci
@AbubakarAuwal-s8l
@AbubakarAuwal-s8l 2 ай бұрын
Pls idan wannan ya fita ina ciki faka faka
@KyawawaKannywood
@KyawawaKannywood 2 ай бұрын
Gaskiya tana da don banza 300k is too much
@BuhariAliyu-fp2jq
@BuhariAliyu-fp2jq 2 ай бұрын
I the with you, money can buy everything in this world
@AbbasBakari-v3u
@AbbasBakari-v3u 2 ай бұрын
Kai an tashi indai ta iya maraki❤😂😅ai zance ya kare😊
@IamMrEddy
@IamMrEddy 2 ай бұрын
Kai ka rabu da ita kawai
@sunnahtakatsaba1458
@sunnahtakatsaba1458 2 ай бұрын
Wannan gaskiya sai a hankali
@AbdulAbdul-b2c
@AbdulAbdul-b2c 2 ай бұрын
Wannan mata batasan mitake ba wlh
@HarunaSani-fx3gr
@HarunaSani-fx3gr Ай бұрын
Amma wannan Wawa ne
@ismailabubakar4248
@ismailabubakar4248 Ай бұрын
Wallahi wawa na gidan gabama kuwa 😅
@abdulkarimsaleh4102
@abdulkarimsaleh4102 2 ай бұрын
Omo am speechless 😂
@MubarakRabiu-u9f
@MubarakRabiu-u9f 2 ай бұрын
Omo my guy this girl she is not that type of girl you think ooo My dearest lady I scrifice my love to you thanks for your dedication my love💌
@Ahmadgonah
@Ahmadgonah Ай бұрын
Wannan yarinyan kwaila ce fah yaseen 😂😂
@AbdulrahmanAminuIbrahim
@AbdulrahmanAminuIbrahim 2 ай бұрын
A gaskiya Muhammad da Fatima sun matukar dace da juna, kada surabu da juna, komae se hakuri ae. Kae kuma mae gabatarwa kira agareka: bae kamata kabari su wuce ba tareda ka daedae ta a tsakanin su ba, ae shine amfanin dawowar su, a koda yaushe kae me hadawa ne da kuma gyarawa koda ansamu matsala a tsakanin su. Gaskiya Ina mae basu shwara kawae suyi hakuri da juna wlh naga marukar dacewar su, kuma naga soyayyar juna a idanun du. Kae kuma EFCC na dawo gare ka, kasani wannan yarinyar ta hada qualities da yawa wadanda annanbi (saw) yace zaa iya auren mace saboda su : (1) KYAU:- kae kanka kasani idan zaa bi gaskiya tanada kyau bakamar yadda kafada ba. (2) DANGANTAKA:- tanada nagartacciyar dangantaka tunda gashi gidansu ma gidan ilimi ne. (3) TANA DA ADDINI:- wannan shine babban abunda ake nema ga mace, kuma shine zabinda annabi (saw) yayi wa duk wani me bidar aure. Fatima na dawo gare ki, kisani a wannan yanayin kudi sunada matukar tsada ba kamar yadda kike tunani ba, kuma duk wanda ze baki yau, yabaki gobe, yanaki jibi kinsan akwae SO atattare dashi, sannan yin godiya ga mutum a lokacin da yayi miki wata kyauta, hakan akan karamasa kwarin guiwa akan yadage kuma ya dore da yin kyautatawar, kuma annanabi(saw) yace "duk wanda baya godewa mutane idan sukayi masa wani abun alkhaeri; to tabbas baya godewa allah". Sawrata a gareku baki daya itace, kusani dole ne se kunyi facing challenges a tsakanin ku, kamar yadda hausawa suke cewa "Zomu zauna zomu saba", amma idan kukayi hakuri komae me wucewa ne, dominko shine magani zaman duniya INA FATAR ZAKU DAUKI SHAWARA TA, KUMA INA JIRAN IV NA DAURIN AUREN KU 😊
@AbubakarUmar-u2x
@AbubakarUmar-u2x 2 ай бұрын
Thank you my sister
@affanusman9518
@affanusman9518 2 ай бұрын
Saboda tasan rayuwa sosai kuma irin ta ake buƙata domin Aure.......Nagode ALLAH ya taimake ku
@HashimEssa-j8d
@HashimEssa-j8d 2 ай бұрын
Wlh nide nace batadakyau yafitakyau sosai
@BAKOBULAJAJI
@BAKOBULAJAJI 2 ай бұрын
🎉
@Deedat_bsn
@Deedat_bsn 2 ай бұрын
Alanguro dan kaniyarka ba kaine kace kanada kudiba😂
@awaisukantahabuawaisukanta351
@awaisukantahabuawaisukanta351 2 ай бұрын
Gaya masa dai wai yasayamata waya kji ɗan iska ko😂
@AdamouLado
@AdamouLado 2 ай бұрын
Gaskiya tana da hankali Amma 'kuma Kai kana da matsala sosai zai fl kyau ace kun sasnta to yayi NAGODE
@TijjaniGarba-q2s
@TijjaniGarba-q2s 2 ай бұрын
Bakomai ba ne kudi nasaya abubuwa da yawa kawai wasu sun bayana cewa kudi zai saya amma wasu kuma Wanda basu bayana kansu ba sune wanda kudi baya saya.
@muktarali1403
@muktarali1403 2 ай бұрын
Dan uwammu yanada nauyin harshe Amma Idan koka fahimceshi zako gane cewa Yana Santa Amma tanada yawan tambayarsa Abu... Kusan cewa yawan tambaye tambaye nasawa kaji mutun ya isheka Koda kanasansa
@AbbanAnty-w6i
@AbbanAnty-w6i 2 ай бұрын
Seriously the girl request too much that is just the issue, and the fact cewa Bata da alkunya irin Jin kunyar Tambaya,😅 that is why Mr EFCC want to step back 😂😂 😊
@soorajhh2258
@soorajhh2258 2 ай бұрын
Umar kai ma karya kake 😂😂😂money fah
@RabiuDahiru-r6g
@RabiuDahiru-r6g 2 ай бұрын
Kai! Nifa gabadaya 300k din ce tarabamun hankali, wannan bashi da hankali, da mahaifiyarsa yasama tsiren 3k albarka har sai inda Allah yanufa, Amma gatanan ko gdy, Allah ya kebo bayi🤲.
@bappaadamu-f6n
@bappaadamu-f6n 2 ай бұрын
Hhhhhhhhh Ahhto mallam yaron dangidan alan guburo ne don don wannam 300k din bakomai bane saboda gidansu akwai wuta ammah gsky yarinyar batayiba saboda tazo da fuska biyu
@basheerk.k.j9127
@basheerk.k.j9127 2 ай бұрын
Bawan Allah, kabarta kawai ka nemi wata, wlh wannan wahala xatavaka 300k in one month, Haba hauka akeyine, karka yarda da wani kyau nata kabarta kawaii wlh
@SouleimanMaman
@SouleimanMaman 29 күн бұрын
😭😭😭😭
@AmeenuMukhtar
@AmeenuMukhtar 21 күн бұрын
Bawata tsada a mace idan batayi aure bah zata tsofa a gida
@MmajiSheriff
@MmajiSheriff Ай бұрын
wlh garane 😂😂😂
@AliyouAboubacarsouley
@AliyouAboubacarsouley 2 ай бұрын
Wlh akwai abubuwa diyawa da kudi baya siya
@auwalasim4831
@auwalasim4831 2 ай бұрын
Bros kayi haquri wannan ba hannunka bace, sannan Kuma ni Banda kudi, Amma ban daukar reni, a wajen ko wane irin mutum, you understand 👂🏾
@nazirumuhammad3079
@nazirumuhammad3079 Ай бұрын
Haka halin su yake😮
@ousmanhassanOusman
@ousmanhassanOusman 2 ай бұрын
Karena fulani don ubanka😊😊
@hayatuddeenTV
@hayatuddeenTV 2 ай бұрын
Ni kuma ina son ta idan sonsamune But ni bansani ba koh ita zata Soni
@AbdulkadirSalisu-jr7gb
@AbdulkadirSalisu-jr7gb Ай бұрын
Ina ganin anyi anfani da host nai an danfara wannan😂😂
@AbdulhamidUbale
@AbdulhamidUbale 2 ай бұрын
Kai bawani love language asoyayya kawai love language din daga Kaine sabida tun farko ya nuna mata yanada Kudi kuma 300k shine yace sai tura mata akan ta fara sana'a
@ismailabubakar4248
@ismailabubakar4248 Ай бұрын
Kai wannan garane wallahi. Tirrrrr 😢
@UsmanSadiq-c2g
@UsmanSadiq-c2g 7 күн бұрын
Al dole kadina gane kyunta 300k bawasa bane 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@ismailjazulialiyu55
@ismailjazulialiyu55 2 ай бұрын
Kai wlh kakyale yarinyar Nan baza tayiba haba malam 300k is too much you have to think look how people are surfing
@نسيبه-ن4ل
@نسيبه-ن4ل 2 ай бұрын
jifah wani mgn da yake dan allah 😏
@AdamMikail-n1m
@AdamMikail-n1m 2 ай бұрын
Na Dawo a karo na 2 please inason ahadani da wnn yarinyar inada Duk nagartar da takeso
@ECOFITAI
@ECOFITAI Ай бұрын
😂❤👏
@umarmohammed8956
@umarmohammed8956 2 ай бұрын
Most beautiful
@ZkrauAla
@ZkrauAla 2 ай бұрын
@SouleimanMaman
@SouleimanMaman 29 күн бұрын
😅😅😅😅
@AbuJabeer-qw8zo
@AbuJabeer-qw8zo 2 ай бұрын
To be honest soyayya akwai ihisani a cikinta amma kuma gaskiya tana da limit gurin bayarwa kuma ba ace kawai namiji kadai zayi ihisani ba har itama yakamata itama,tayimishi wani surprise na gift
@KyawawaKannywood
@KyawawaKannywood 2 ай бұрын
Mace wai tafi namiji hankali
@DestinyTV-mp5vd
@DestinyTV-mp5vd Күн бұрын
Wannan guy in ya bergeni Dan stingy association ne
@UsmanmuhammadChiroma
@UsmanmuhammadChiroma 2 ай бұрын
Wannan ba gsky bane kudi baya iya siyan komi.
@boh_360_hub
@boh_360_hub 2 ай бұрын
Koh...?
@MahmoudMadayana-t9
@MahmoudMadayana-t9 2 ай бұрын
Amma gaskiya yarinyar batada hacaniya aganina
HALAL MATCH HAUSA EPISODE 10
32:20
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 5 М.
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН
HALAL MATCH HAUSA | EPISODE 1
27:09
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 18 М.
Mutane Na Episode 3
21:34
MUSA AFRICA
Рет қаралды 30 М.
PICK_AND_OBEY_PART_7
22:33
Lassman Television
Рет қаралды 825
HALAL MATCH HAUSA | EPISODE 4
16:50
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 8 М.
Ranar Mutuwa || Part 1 || Saban Shiri Latest Hausa Films Original Video
37:03
( 💥 KANO TOP TV 💥 )
Рет қаралды 218 М.
POST MATCH EPISODE 2 (HALAL MATCH)
8:46
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 5 М.
Cikakken Bayanin Abinda Ya Faru Da Hamdiyya Sidi Shareef
49:39
Brekete Family Arewa
Рет қаралды 188 М.
HALAL MATCH HAUSA EPISODE 2
20:21
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 10 М.
HALAL MATCH EPISODE 6
22:57
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 14 М.
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН