Masha Allah Allah ya kara basira daga wani masoyinka Umar dan Niger mazau nin libya
@MuslimGuyJ4 жыл бұрын
Long awaited. Muna kaunarka dan kana tsage gaskiya. Kuma Akwai basira da hikiman Waka Allah ya kara daukaka.
@salisusani35844 жыл бұрын
Gsky yakamata kacanja, Dan mungji da ganinsu😀😀 Allah yaqara daukka,& more basira, 👍👍👍👍
@mafitaarayuwatv84024 жыл бұрын
Alhamdulillah Ala Kulli Hal. Gaskiya ka Fadakar Sosai #FreshEmir. Allah ya Taimakeku Mukam muna Son Har Yau Har Gobe. Allah ya Taimaki Mawakan Mu Masu Kishi Kamar Su @FreshEmir.
@ummeeterabdul31214 жыл бұрын
Ina bayanka kana chanja riga to ai ka kashe sakon you are the best
@jafaraalhaji24884 жыл бұрын
Kamar ko da yau shi ninne Naka faa my bro . na jima ina jirra Wlhi . Amma se yau na samu damar kallon saban Video Saboda . Data . .. ina ma fat an Allkhiri .Masoyinka Dagha Saudiya. K S A .😎💃
@Dan_Saurayi4 жыл бұрын
Kai wllh Nan kusa Babu kamarka oga Allah ya kareka ya karama basira
@aishaamenu72044 жыл бұрын
gaskiya ne Allah yasaka da alkairi
@moussahimaadadi75764 жыл бұрын
Allah ya qara daukaka da nisan kwana fresh emir da abokanka baki inayin ka wlh % kuma allah ya qare sharrin maqiya ko dare ko rana
@abdulbasiaminuabubakar78334 жыл бұрын
Ubangiji Allah ya kara daukaka da wadata
@chamsadinemoussa70834 жыл бұрын
Gaskia ne wlh ina yinka 100% pass. ALLAH YA karama ilimi me tarin yawa.
@imranaawaisu37994 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira Akku ALLAH ya kara bude baki
@nafisamuhammadabubakar2694 жыл бұрын
Maganar gsky yau kayi magana Mai kyau. Ubangiji Allah Kara maku haquri da juna
@bintsaeibou9524zakariyya4 жыл бұрын
Masha Allah. Gaskiya. Ne. Allah. Yakara. Basira. Allah. Ya bashi. Lafiya
@khalidhussain24233 жыл бұрын
We're for fadakarwa at any time mr, freshman Allah yakara basira
@salmanabra59564 жыл бұрын
WOW I swear that you're the best
@JakadanWaka-wg1luАй бұрын
Bawai baneba oga fresh emir Allah yakara basira
@muhammadtajuddee23494 жыл бұрын
Hahaha, gaskiya kam an sawa kayanka ido sosai. Allah ya taimaka ya kara basira
@abdulazizubassiru27294 жыл бұрын
Allah yabaka sa a abinda kake so nagode
@ibraheemahmadpressgada57414 жыл бұрын
Fresh emir Magananka hakayake
@DansaniTV4 жыл бұрын
Akwai nura m inuwa ya raini hamisu breaker da Ali show
@mrwhyhurry9254 жыл бұрын
EHHH KYAL KYAL much love from SOKOTO STATE
@awaisukanta34854 жыл бұрын
Gaskiya ne 🇳🇪🙏🙏👍👍❤
@samira9yahaya9604 жыл бұрын
A.a karka tchandja😂😂😂😂😂😂 aku mu ba kayan muke so bah amma gaskiyar da kay kanka
@abdullahiidris47312 жыл бұрын
i'll advice you to collaborate with BOC MADAKI on a track........its should be about morality and human existance
@idreesabbakar38804 жыл бұрын
Masha Allah Yakara Khallah Allah Takara BASEERAH.. ....
@aliyuidris97844 жыл бұрын
Ubangiji Allah Ya Kara Maka Basira, Allah Ya Kara Zurfafa Maka Tunani, Allah Yaci Gaba Da Baka Kariya.
@ismailtiyagi22554 жыл бұрын
Wlh kana fadar gaskiya wakarka sako ne
@lams-tv-124 жыл бұрын
Maa Shaa Allah tun dazu ina jira Alhamdulillah
@murtalamuhammad51734 жыл бұрын
Gaskiyane fa wllh
@danmalamoumarou914 жыл бұрын
Ka fadi gasskia mun gode 💪
@abdoulahiidi64404 жыл бұрын
Merci beaucoup mon frère 😌🙏
@zakariyyayusuf48904 жыл бұрын
Gsky kah fadi aku amma maganar ma wakan nan pah kah duba lamarin anya kuwa kah fadi gsky akan yaro da me gidan shi a harkan waka naga umar m shareef yanada abdul d one da kuma muhammad melery da sauran su duk yaranshi ne kuma pah ya daga su nake gane ko
@abdoulrachidaboubacar31374 жыл бұрын
I'm the first to watch and comment. Mun jima muna jira
@maikudiibrahim51654 жыл бұрын
Gaskiyane aku maibakin magana
@salmanabra59564 жыл бұрын
there's no one like you fresh emir
@shafiuhussein8874 жыл бұрын
You are the Best..
@lams-tv-124 жыл бұрын
Wallahi gaskiya bro
@lawisayakubu97074 жыл бұрын
Allah yardarm👍💝
@lawisayakubu97074 жыл бұрын
Allah yatsari 👍💞
@mahamadourabaniissa28024 жыл бұрын
Allah yaja nisan kwana za'a sha mamaki
@maryamaliyu93024 жыл бұрын
Keep it up !gaskiya ne
@zainabmimam97314 жыл бұрын
Zaki sunce ka chanza kaya kace bazaka chanzan bah😅
@mustaphashamsuilali76274 жыл бұрын
Kwarai kam
@zarumi63784 жыл бұрын
First to watch and like. And wallahi hakane
@bobabobabobaboba59454 жыл бұрын
Baban yaya ina yinka gaskiya kakai mawaki
@ismaelabdousaley73224 жыл бұрын
WAAAAA!!! You are the best hausa rapper I never seen.
@kyarimuhammadnoor7814 жыл бұрын
Yes we have to support our Arewa artist
@badariyyabadariyya15914 жыл бұрын
Masha Allha😘😘🇸🇦🇸🇦
@قوةاللغةالانجليزيةمعريان4 жыл бұрын
Yayi wallahi fan daga saudia
@aliembya56894 жыл бұрын
Macha allah gaskiya yayi kyau
@mamadoubabayemamadoubabaye64624 жыл бұрын
Allah yabasha lfy
@sanussiibrahim914 жыл бұрын
Gaskiya ne mutumina 🔥🔥🔥💪
@ashirumbardakoyetv15474 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya kene
@vlogwithzeebenz98684 жыл бұрын
The Best hausa rapper I know
@abdulkarimidrisbaggakt53134 жыл бұрын
Wanan maganar haka yaki aku mai bakin maga na muna tare dakai
@ibrahim.tubmulayochika78854 жыл бұрын
A.
@hanifaidriss82594 жыл бұрын
Lovely laik it 👍👍👍👍👍
@murtalahalou4 жыл бұрын
Waiyo dadi duk cekin wakokinka wannan tafi ratsani sosai 😍