Ga sirrin kiwon kaji fisabilillah🎊🙅

  Рет қаралды 15,699

Alsalamatu Faransa DUNIYAR LABARAI Tv

Alsalamatu Faransa DUNIYAR LABARAI Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 50
@MummyAsma
@MummyAsma 5 күн бұрын
MashaAllah
@AbdullahiBilkisu-u1w
@AbdullahiBilkisu-u1w 5 күн бұрын
Allah ya saka Miki da Alkairin duniya da nalahira❤
@UmarMuhammadainoma
@UmarMuhammadainoma 5 күн бұрын
Masha allahu dan allah kici gaba da kawo mana ❤
@aishatuabdullahi3087
@aishatuabdullahi3087 2 күн бұрын
Ma Sha Allah
@ZainabhassanAbbas
@ZainabhassanAbbas 4 күн бұрын
Masha Allah mungode Allah ya sa ka da al' kairi ❤
@KokOkl-u6u
@KokOkl-u6u 3 күн бұрын
Masha allah
@SamiraBello-ch1xk
@SamiraBello-ch1xk 4 күн бұрын
Jazakallahu khairan
@aminaidrisgurmana3232
@aminaidrisgurmana3232 2 күн бұрын
Ma shaa barakallah nakaru wallahi
@aminaibrahim1340
@aminaibrahim1340 5 күн бұрын
Masha Allah
@AsmauAliyu-j9z
@AsmauAliyu-j9z 5 күн бұрын
Jazakumullahu Khairan bauchi Nigeria
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 5 күн бұрын
Wa iyyakum🎊👏
@iasskaiabrhma
@iasskaiabrhma 3 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@FatiAlkali
@FatiAlkali Күн бұрын
Hajiya Allah ya bada lada
@AminuIshaka-xy1zw
@AminuIshaka-xy1zw 4 күн бұрын
Masha Allah ❤🎉
@UmmukulsmAbdullahi
@UmmukulsmAbdullahi 4 күн бұрын
Wow
@UmarIsyakuibarahim
@UmarIsyakuibarahim 3 күн бұрын
Muna godiya, Allah ya Saka da alkhairi
@jamilaIbrahim-u5f
@jamilaIbrahim-u5f 5 күн бұрын
Sakhallahu khairan
@AyubaIsah-he8gx
@AyubaIsah-he8gx 3 күн бұрын
Masha Allah ❤
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 4 күн бұрын
❤❤❤❤
@AishaMaji
@AishaMaji 6 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya
@enthusiant2638
@enthusiant2638 5 күн бұрын
❤❤wai Masha Allah Gaskiya abin ya burge Ni sosai Allah ya biya ki ke ma
@SadiqYusif-d3j
@SadiqYusif-d3j 4 күн бұрын
Allah yasahka miki da aljanna ya had damu
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 4 күн бұрын
Ameen thumma Amin ya Allah
@Ukayya317
@Ukayya317 5 күн бұрын
Masha Allah gaskia kinyi kokari Allah ya biyaki da alkhairi
@aminaibrahim1340
@aminaibrahim1340 5 күн бұрын
Allah ya biyaki da jannatul firdaus for sharing this knowledge
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 4 күн бұрын
Ameen thumma Amin ya Allah
@ZainabAbdullahi-yb8qi
@ZainabAbdullahi-yb8qi 3 күн бұрын
Dan Allah wani irin maganine ake ba kaji idan basa girma
@ZainabAbdullahi-yb8qi
@ZainabAbdullahi-yb8qi 3 күн бұрын
Suna 4week amma kamar yan 2 week kuma Ultima ake basasu
@abuammarbare8841
@abuammarbare8841 2 сағат бұрын
To wannan shine Ababey da yakamata A ta bibiya don samun Cigabah, Amma kashe nafi yawa sey zage zage
@MusaFatima-e3d
@MusaFatima-e3d 4 күн бұрын
Don Allah atura mana list abunda kika Basu apart from Ultima din
@UmarIsyakuibarahim
@UmarIsyakuibarahim 3 күн бұрын
Dan Allah a Ina Ake Samsung buntun shinjafar
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 5 күн бұрын
Gaskiya mun gode sosai da shawara
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 5 күн бұрын
Anatare 🤝
@RukaiyaAhmed-d2b
@RukaiyaAhmed-d2b 3 күн бұрын
Kai gaskiya mungode sosai zan iya samun nambanki inaso in fara kiwun kaji inaso kizama mento Dina
@NusaibaSani-h1h
@NusaibaSani-h1h 18 сағат бұрын
Alhamdulillah naga video nan a tiktok kafin na ankara yagudu 😂❤
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 17 сағат бұрын
Gashi kin kama shi anan😂🤣😂
@falmatamusty3961
@falmatamusty3961 5 күн бұрын
Jazakillah khayran
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 5 күн бұрын
Wa iyyakum 🎊👏
@ssuthman
@ssuthman Күн бұрын
Inada tambaya Bakiyi musu vaccine da magani bane?
@RamadanCoomasiee
@RamadanCoomasiee 4 күн бұрын
Assalamualaikum warahmatullah Dan Allah zan iya samun number ki inason infara sana'a kiwon kaji ne Daga zaria
@AishaMaji
@AishaMaji 6 күн бұрын
Me untu plz
@Adamu-x5c
@Adamu-x5c 5 күн бұрын
Dusar shinkafa
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 5 күн бұрын
Bawon shinkafa😂idan kin sayi shinkafan gida kina bushe shinkafan saboda ki cire buntu..
@hafsatmahmud2358
@hafsatmahmud2358 4 күн бұрын
Salam sannu da kokari 'yar uwa Don Allah ki temakamin da number dinki I have so many Q please thanks
@AbumusaddiqAbumussadiq
@AbumusaddiqAbumussadiq 10 сағат бұрын
Nima yanzu nawa sunkai haka ya akesamun masu siya
@Al-Salamatu
@Al-Salamatu 6 сағат бұрын
Masu sayar da nama ya kamata ka sanar dasu tun kafin sukai haka saboda su sunfi son Wanda baiyi girma sosai ba. Idan ka samu Mai sayar da nama kayi masaa talla kace Dan Allah ya tallata Maka idan ba mugu bane zai tayaka...sai Kuma mutanen unguwa Suma ka sanar dasu. Sai masu siyasa gidan manya hakà...Kuma zaka iya yanka su a gyara a Saka freezer saboda kada su fara mutuwa....Allah ya taimakeka ya dafa Maka Ameen
@isahfatimabatula8039
@isahfatimabatula8039 2 күн бұрын
Please meye buntu?
@abumusfirmuhaji1259
@abumusfirmuhaji1259 20 сағат бұрын
Rice bran, bawon shinkafa😊
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 4 күн бұрын
Masha Allah
@ibrahimgambo3384
@ibrahimgambo3384 Сағат бұрын
Masha Allah
Darasi yakamata iya sukula sosai
16:38
AwwalyFx📉
Рет қаралды 124 М.
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
It’s all not real
00:15
V.A. show / Магика
Рет қаралды 20 МЛН
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
Farkon Ciki [ Part 1 Saban Shiri ] Latest Hausa Films Original Video
40:17
Samha M Inuwa takai ziyara katafaren gidan Rahama Saidu yau
3:49
Duniyar Kannywood
Рет қаралды 11 М.
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 4 (ORIGINAL MOVIE).
1:19:36
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 384 М.
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН