Dan Allah tambaya nake nasa kaji cikon yau kwana hudu to sunan zawo Mai kala kassa Mai zanbasu
@iliminnomadakiwoYoutubeTvАй бұрын
Wannan yana iya faruwa a sakamakon cuta, guba ko kuma yawan sinadarin protein a abincin kaji. Magani ki nemi Broad spectrum Antibiotics da Anticoccidiosis sai kuma ki rika basu ruwan sha mai tsabta su rika sha sosai.