Ma sha Allah ❤ Salon wannan malamin yana min kama da na marigayi malam ja'afar Allah ya jiƙan sa da rahama
@PountViewsКүн бұрын
❤❤
@MusaDaile-u6y2 күн бұрын
MLM ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@AbdullahiSani-ck6my2 күн бұрын
ALLAH YAKIYÀYEMU DAGOYON BAYAN MASUSON ZÙCHIYA. DÀKIÑ GASKIYA ÌDAN MASANÀ SUNGAYA MUSU ĶUSKURANSU........
@HadizahKurfi-db5sbКүн бұрын
Allahu akbar,bantaba Jin shaukin sanin falalar qur'ani ba mai ratsa musulmi ba irin yau,kuma ina bibiyar karatuttuka da dama,ta kafofin sadarawa.Daman malam shi ya warware mana matsalar su waye yahudawa da matsayin ga Allah (SWA)da kuma sauran al'ummar duniya. duniya.Sbd shi nasan menene Suratul Fatiha take dauke dashi,na ma'anonin da sanin abinda Allah yake nufi da ayoyin cikinta,in ban mantaba yayi wannan muhadara lokacinda aka fara jayayya bayan kai harin October na 2023.Shine yai mana gamsasshen bayani akan mababantan ra'ayoyin Malamai akan daukar yan Palestinian 'yan sunni ne ko Shia kamar yanda wasu ke fada.Mun gamsu mungode,kuma mun dauki malam a matsayin jakadan musulinci,ba kwadayi ba zalama,haka akeson ganin ku Malam ,jazakallah bi khair🎉🎉🎉