Brekete Family Arewa Ashirin Da Takwas Ga Watan Janairu Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashrin Da Biyar

  Рет қаралды 25,840

Brekete Family Arewa

Brekete Family Arewa

Күн бұрын

@breketefamily @BreketeFamilyarewa

Пікірлер: 89
@zalihayusura193
@zalihayusura193 5 күн бұрын
Wlh hakane Allah ya temaki Babanmu Dr Ahmed Isah Ordinary President Allah yaqara daukaka wannan gidan redion Mai albarka na Brekete Family wlh yawancin mu mu yan arewa haka muke Allah ya kyauta 😢😢😢
@abdurrahmanmukhtar7716
@abdurrahmanmukhtar7716 8 күн бұрын
Dan girman Allah yaushe za a cigaba da maganar maimuna kwana biyu ina ta bibiya ban gani ba 😢
@NouraOumar-e8m
@NouraOumar-e8m 8 күн бұрын
🎉🎉🎉
@MasoyiyarAnnabi
@MasoyiyarAnnabi 8 күн бұрын
Wlh nima haka
@AnasYau-r5s
@AnasYau-r5s 8 күн бұрын
Nima haka NE wlh
@muheebatlawalfolake8340
@muheebatlawalfolake8340 7 күн бұрын
Haka walahi,muji shuru kwana biu
@abdulgadatv2084
@abdulgadatv2084 8 күн бұрын
Jazakallahu khairan ordinary president
@Aminubee
@Aminubee 8 күн бұрын
My Ordinary Wallahi with all this prayer none of your enemy can get u
@bashirmahmoud4010
@bashirmahmoud4010 8 күн бұрын
Mijin Khadijah Angon Aisha Abban Fatimatu Kakan Hassan da Hussaini Muhammadu Rasulullah ❤️🥰ﷺ
@FatimaIdris-d8n
@FatimaIdris-d8n 7 күн бұрын
Amen amen
@RukayyahAbdullahiAliyu
@RukayyahAbdullahiAliyu 7 күн бұрын
Good day ordinary presendent may Allah reward you with jannstul firsaud and allso we the listiner ameen getting by your dauther rukayyah abdullahi
@RabiaAdam-jc1iy
@RabiaAdam-jc1iy 8 күн бұрын
Ahmad isah baban kowa.Allah yaqara tsareka .inzamu gyara mu gyara.Allah yabamu ikon gyarawa
@AishausmanAbdallah
@AishausmanAbdallah 8 күн бұрын
Amin babah Allah yakaramiki lfya da nisan kwana
@رقيه-ف3ك
@رقيه-ف3ك 8 күн бұрын
Allah ya kyauta allah ya jikansa da rahama Bijahi Rasulullahi sallallahu alaihi wasallama
@BilalJazaba-sc1cm
@BilalJazaba-sc1cm 7 күн бұрын
Wallahi dole arewa sai munfarka haryanzu bacci muke allah yashirya al umar musulman duniya baki daya 🙏🏻🥺😭
@ميمونةهوساوي-ر5خ
@ميمونةهوساوي-ر5خ 7 күн бұрын
حفظك الله
@yusufabdullahi4506
@yusufabdullahi4506 8 күн бұрын
Kaji tsohuwa mai ilimi Allah yaqara lafiya da nisan kwana
@MaryamMuhammadAbubakar-w7p
@MaryamMuhammadAbubakar-w7p 8 күн бұрын
Allah ya Kara tsare ka da sharin mutane Allah yasa Albarka acikin nemanka da rayuwar ka hakika Kana taimaka mana mu an arewa kazama gatan arewa Allah yakara tsareka da sharin masu shari ya tsare Maka zuri'arka Allah Kuma ya Albarkaci rayuwar su Ameen ya hayyu ya Qayyum 🙏
@KasimuYaroSokoto-i3m
@KasimuYaroSokoto-i3m 7 күн бұрын
Allah yajikan shi darahama mukuma i tamu tazo Allah yasa muchika da imani
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 8 күн бұрын
Wlh hakane ni dan kano neh allah yakawo sauki kawaii
@umarfarukadamu1517
@umarfarukadamu1517 7 күн бұрын
This mama dey pray everyday
@isahabdullahi268
@isahabdullahi268 8 күн бұрын
Allah ya saka maka da Alkhairi
@hauwaMuhammad-x7z
@hauwaMuhammad-x7z 7 күн бұрын
Ameen ya rabbi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@MUHAMMADBELLOMAHRAZ
@MUHAMMADBELLOMAHRAZ 6 күн бұрын
Ameen
@AnasYau-r5s
@AnasYau-r5s 8 күн бұрын
Arewa wlh muda hakuri amma amfara cinmuna 🫵🏾🫵🏻🫵🏿🫵🏾🫵🏻🫵🏿
@IdrissAlassan
@IdrissAlassan 7 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum❤😢
@Fatimaafari056
@Fatimaafari056 7 күн бұрын
Amen ya Allah baba😢😢😢😢
@HarissouMaidagi
@HarissouMaidagi 8 күн бұрын
Masha allah my ordinary président allah ya biya da guda aljanna
@KokOkl-u6u
@KokOkl-u6u 8 күн бұрын
Allah ya sa mudace
@SadiqAKura
@SadiqAKura 8 күн бұрын
Inza agyra inza agyra Allah ya gyara mana
@ميمونةهوساوي-ر5خ
@ميمونةهوساوي-ر5خ 7 күн бұрын
الله يكثر من امثالك
@رقيه-ف3ك
@رقيه-ف3ك 8 күн бұрын
Allah ya Kara karika da dukkan. Matsala Allah ya saka muku da alkhairi Muna godiya so sai
@AYUKADANLADI-ob8tb
@AYUKADANLADI-ob8tb 8 күн бұрын
I am a full member
@AYUKADANLADI-ob8tb
@AYUKADANLADI-ob8tb 8 күн бұрын
Gaskiya munada massala a jihar taraba
@RafiatouAmadou-d7i
@RafiatouAmadou-d7i 8 күн бұрын
Kai amma wlh mama ta Iya addua
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 8 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya hayyum
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 8 күн бұрын
Innanillahi wa inna ilaihi rajiun, Allah Ya qara taimakon ku wurin tsaida gaskiya kuma Ya qara kare ku...
@SafiyyaMuhammadMurtala
@SafiyyaMuhammadMurtala 8 күн бұрын
Wow Masha Allah.mu gombawa muna murna da zuwanku
@idrisiliyamusa5045
@idrisiliyamusa5045 8 күн бұрын
Assalamu alaikum yakamata Ahmad isah yayi kashedi akan, yan'uwan baba mai mota, karsu taɓamata mota
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 8 күн бұрын
Wallahi ordinary president haka mukr fama da wannan matsalar ta sara suka akano, Ranar lahadinnan data wuce dakyar mukasha acikin napep,yan daba sun tare hanyar kofar nassarawa,Allah je yakiyayemu basumana kwace ba
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 8 күн бұрын
Subhanallah!!😢 Allah Ya kawo qarshen wannan fitinar
@FateemaMuhammed-i8w
@FateemaMuhammed-i8w 7 күн бұрын
Ameen ya Allah🤲🤲🤲
@JameelerAuwal
@JameelerAuwal 8 күн бұрын
Inza a gyara a gyara Allah ya gyara mana
@سميرةمحمد-خ6ط
@سميرةمحمد-خ6ط 8 күн бұрын
Ameen ya Rabbi 🤲🏾🤲🏾🤲🏾🤲🏾🥹💌🌹
@abdulmaliksaidu3873
@abdulmaliksaidu3873 8 күн бұрын
Allah ya Kara Albarka ordinary present
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 8 күн бұрын
GOOD JOB
@yushauliman6007
@yushauliman6007 8 күн бұрын
Ameeeen Ya Rabbi
@moussamoutari7517
@moussamoutari7517 8 күн бұрын
Wly wly kasani kuka allah ya sakama da alheri
@HarounaAbdou-c7x
@HarounaAbdou-c7x 8 күн бұрын
Ma sha Allah ❤❤❤❤❤
@NanaHadizaGambo
@NanaHadizaGambo 8 күн бұрын
Amine ya Allah
@mamanislam5017
@mamanislam5017 8 күн бұрын
Amin Amin amin ya hayyu ya qayyumu 🤲🤲🤲
@mariamaibrahim2619
@mariamaibrahim2619 8 күн бұрын
Dan Allah dan annabi
@buharinamadi
@buharinamadi 8 күн бұрын
Allah yakareka yasa kafi haka
@abubakarrabia2591
@abubakarrabia2591 6 күн бұрын
Muna jiran labarin Auwal mai bulawus
@adammuhammad9672
@adammuhammad9672 8 күн бұрын
Fatan alkairi gareku Allàh yakaramuku kariya da nasara.
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 8 күн бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@UmmukurseemAbubakartaheer-x1s
@UmmukurseemAbubakartaheer-x1s 7 күн бұрын
Wlh haka suke indai asibitin malam Aminu kano ne yar uwata mahaka suke mata akanta haihuwa ne Amma kafin ta haihu sai sukace ta mutum bayan mundauki gawarta munje gida zaayi mata wanka sai muga sunyanka cikin san dauki wani Abu acikinta sai suka ce Wai sunje zasuyi mata aikine Har sun yanka ta sai sukaga ta mutum abinda suke ce mana Allah Dai ya kyauta
@FatimaIdris-d8n
@FatimaIdris-d8n 7 күн бұрын
Subhanallahi Allah ykauta wnn asibitin kudena kae yan uwanku tinda basuda gskya
@abubakarrabia2591
@abubakarrabia2591 7 күн бұрын
Muna jiran ci gaban labarin Auwalu mai bulawas
@AishatShuaibu-wo7sb
@AishatShuaibu-wo7sb 8 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihi rajiun allahumma ajirni fi musibati waklifni kairan minha
@AishausmanAbdallah
@AishausmanAbdallah 8 күн бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum😢😢😢😢😢
@anthonypaul8293
@anthonypaul8293 8 күн бұрын
Amin
@FatimaSabiuAhmad-nj4tq
@FatimaSabiuAhmad-nj4tq 8 күн бұрын
Ameeen
@HalifaUsman-m1q
@HalifaUsman-m1q 8 күн бұрын
Masha Allah
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u 8 күн бұрын
Ameen ya Allah
@mdthohel555
@mdthohel555 8 күн бұрын
Ameen ya Allah mom
@mdthohel555
@mdthohel555 8 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@FaridaIdris-n6n
@FaridaIdris-n6n 8 күн бұрын
Allah yatemaka muku
@SalisuMaisare
@SalisuMaisare 8 күн бұрын
❤❤❤❤
@sadambinyusuf7436
@sadambinyusuf7436 8 күн бұрын
Aslm Dan Allah yaxa ayi inyi mgn da ma aikacin breakete family wlh Akwai WANI babban al amari da ya faru da WATA yarinya a nan sokoto INASON in taimaka mata inhadata da breakete family Amma nakasa yanda xanyi
@abdullahimaryam-s8v
@abdullahimaryam-s8v 7 күн бұрын
Ameen ya Hayyu ya Qayyum! Addu'an nan ya min dadi sosai har ina hawaye. Ameen ya rabbil alameen.
@KuludHausawiy
@KuludHausawiy 8 күн бұрын
Slm ordinary president da Dan hajiya Anty samirah momi police 🚓 ina muku fatan alkairi ya maganar abakar jiddah ya Basu kudinsu ? Fatan alkairi daga saudia 😊
@AishausmanAbdallah
@AishausmanAbdallah 8 күн бұрын
Allah ya sakamaka da mafificin alkhairi ya hayyu ya qayyum
@murtalabala6364
@murtalabala6364 8 күн бұрын
Baba kayi haquri ordinary president zabi ma haqqinka
@AishaMuhammad-d4o
@AishaMuhammad-d4o 8 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@mariamaibrahim2619
@mariamaibrahim2619 8 күн бұрын
Nima ina neman taimako
@abubakarhashim6273
@abubakarhashim6273 8 күн бұрын
Allah yacigaba da dafa muku baban mu ordinary president
@عهخخ-ه2ع
@عهخخ-ه2ع 8 күн бұрын
All❤
@SumayyaHusaini
@SumayyaHusaini 8 күн бұрын
Allah ya bimaka hakkinka
@AbubakarBadamasi-w5n
@AbubakarBadamasi-w5n 8 күн бұрын
Mu yan rigasa nunamuku fatan alheri
@IsaDahiru-nn1ey
@IsaDahiru-nn1ey 8 күн бұрын
Sojoji na hada kai da mai gari su riqa cin zalin mutane. Irin wanan curfew din da soja da sarki kesawa ya faru ba so daya ko biyu ba a dan bushiya millennium city kaduna. Isa Dahiru Danja suna na daga kaduna.
@FatiAhmed-yb5ci
@FatiAhmed-yb5ci 8 күн бұрын
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲❤️😿😿😿😿🤲🤲🤲
@IbrahimSaifullahiAli
@IbrahimSaifullahiAli 8 күн бұрын
Gaskiya ordinary president da Dan Hajiya ya kamata kudinga adalci abunda Auwal Mai Bulawus ya fad'a a audio recording daban abunda kuke Mai Mai tawa daban. Kuma duk Kuna 6atawa kanku lokaci abunda AKTH sukayi daidai ne Kuma duk kotun daza'aje. Kuma DAGA karshe inaso nabaku shawa kudena zak'ewa akan abunda bakuda ilimi akansa. Ya kamata kugayato masana a fanin lafiya musamman Gynaecologist suwayar muku da kai. Domin akwai condition dayawa dasuke sawa acire mahaifa with or with out consent if conditions warrants in the theater room.
@AdamuBalawunti
@AdamuBalawunti 8 күн бұрын
Antaba aiki babu sa hanun mijin ?
@IbrahimSaifullahiAli
@IbrahimSaifullahiAli 7 күн бұрын
A'a ba'ayin Aiki Saida sahannu. Anzo wajen danakeso mutane sugane. Itafa wannan matar anshiga da ita theater ne domin aciro mata D'a wato c/s Kuma duk wasu sharud'a da dokoki na Aiki anbisu Kuma mijin yasa hannu. Saida aka shiga theater bayan an bud'e cikin sai akaga yarinyar dake cikin tafasa mahaifa ta fito Kuma ga wani ciro acikin mahaifa. Likitoci sunyi iya bakin kokarinsu su gyara tak'i gyaruwa GA Kuma jini Yana Malala Babu wata hanya alikitance daza'abi aceto rayuwarta da tafi cire wannan mahaifar saboda idanma anbarta bazata Kara haihuwaba saboda tayi condem.Kuma wannan ciron nacikinta zai iya zama Cancer. Sanan a kai'da idan akaciro wani abu acikin mutun lokacin theater za'a nunawa y'an uwansa sannan akai Histopathology lab for further investigation Kuma Hakan akayi anunawa matar kanen babansa bayan an fito daga theater lokacin shi mijin bayanan. Wasu mutane basuda ilimi akan abu sai suce zasuyi shari'a wasu Kuma anbasu labarin ajuye. Wannan maganar ko a kotu sai ankai ruwa rana kafin a warwareta. In medicine akwai abunda mukecewa ETHICAL DILEMMA. Wato matsaloli masu sarkayi wajen warwarewa. Akwai theory kala da ban da ake amfani dasu idan irin hakan tataso kamar su Good Samaritan. Only those in medical field can relate. Thank you for your reply.
@IbrahimSaifullahiAli
@IbrahimSaifullahiAli 7 күн бұрын
Kuma bugu da kari a Nigeria Babu wata doka da akayi da tace sai mutun ya yarda zaka ceto rayuwarsa. Amma awasu kasahen dokarsu tabada dama mutun ya gayawa likitoci idan wannani abu ya faru dani ku k'yaleni na mutu. Kokuma ya bawa iyalansa wasiya. Irin hakane ya faru da Michael Jackson wannan mawakin a lokacin daya mutu antuhumi likitansa Amma daga baya aka sakeshi saboda shine yabada wasiyar kada a resuscitation nasa idan ya shiga deep coma asakamakon wata kwaya dayake abusing. Kuma wannan dokar tasu ta bada dama mutun yacewa likitoci su k'arasashi idan jikinsa yayi tsanani. Amma fa kada kumanta Babu wannan dokar a Nigeria. Saboda haka ya zama dole likitoci suyi iya bakin kokarinsu domin su ceto rayiwar patient. Maganar maimuna taga likita da folder a kofar gidansu kishiyarta wannan bagaskiya bane. Alikitance akwai abunda mukecewa Hallucination wato mutun ya dinga gani, ko jin wanni abu da babushi a gaske. Akwai Kuma abunda akecewa suspicious Delusion wato mutun ya dinga zargin wani ya cutar dashi Kuma duk wad'annan abubuwan suna daga cikin side effects na General anesthesia wato allurar da'akeyiwa patient lokacin theater. Nasan mutane zasuyi mamakin wannan bayanan nawa Amma idan mutun Bai ganeba kada ya karyatani ya tambayi masana aharkar psychiatric domin ni almajirine zai iya yuwuwa nayi kuskure. Ammafa kusani masu irin wannan cutar ta suspicious Delusion ko Tv ba'aso sudunga kala sukad'ai saboda idan aka fad'i wata maganar a Tv sai suce dasu ake wai habaici ake Musu sai sufasa Tv.
@AishatuMuohammed-gj1kn
@AishatuMuohammed-gj1kn 8 күн бұрын
Kar dai baayi case din maimuna ba
@Yahayaabdiazizu
@Yahayaabdiazizu 8 күн бұрын
𝐒𝐥𝐦
HADIZA GABON: A  Lokacin Baya Karuwai muke Zuwa Mu dauko Hayarsu Muyi Film  Dasu
17:21
Жездуха 42-серия
29:26
Million Show
Рет қаралды 2,6 МЛН
Their Boat Engine Fell Off
0:13
Newsflare
Рет қаралды 15 МЛН
Da BAZARMU: KASHI NA BIYU NA HIRA DA MUSA MAI SANA'A
25:30
DW Hausa
Рет қаралды 73 М.
BREKETE FAMILY LIVE PROGRAM 3RD FEBRUARY 2025
3:32:37
Brekete Family
Рет қаралды 46 М.
Family Matter: The Brother's Apology,
56:51
Brekete Family
Рет қаралды 99 М.
ALLURA CIKIN RUWA SEASON 2 EPISODE 9
1:34:37
YAKUBU MOHAMMED 2EFFECT TV
Рет қаралды 43 М.
BREKETE FAMILY LIVE PROGRAM 29TH JANUARY 2025
2:25:25
Brekete Family
Рет қаралды 53 М.
HADIZA GABON: Teema MakaMashi Tace Itace Dodon Duk wani Dan Iska ko Yar Iska….
23:25
Father's Family Responds to Inheritance and Marriage Allegations
1:27:06
Brekete Family
Рет қаралды 167 М.
_Tattaunawa da Sheikh Muhammad Bin Uthman kan rikicin Masallacin Sahaba
1:18:05
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 20 М.
Жездуха 42-серия
29:26
Million Show
Рет қаралды 2,6 МЛН