We are so proud of you barrister Hamza nuhu dantine keep the good work
@nusaibaabdulhadialiyu96602 ай бұрын
Dije maa yayi mana kokari
@fatimaabdullahi478224 күн бұрын
Ya Allah ka sakama wadan nan yara da iyayansu damu yan uwa Allah yin Allah Allah ya issa bazamu ya feba😭😭😭
@حياةهوساوي-ع7ض2 ай бұрын
Toh million goma goma bashin Nigeria zaabiya dashi Eh bashin Nigeria mana Allah sarki talaka Allah yayi mana mafita 🤲🤲🤲😭😭 Ya Rab Ya Rab Ya Rab
@zamanibillions58332 ай бұрын
Gane min hanya Haba sai Kace bello turji Wanan kidnapping ne da register
@zamanibillions58332 ай бұрын
Justice for them
@SahabiHalladu2 ай бұрын
Ya Allah don girmanka don iKon ka Allah kashige mana gaba ameeen 🎉🎉🎉🎉
@KhadijaMuhdzaura-gz4in2 ай бұрын
Allah ya kawo mana mafita a nigeria
@AnifaMutakilu2 ай бұрын
Amin ya Allah 🤲🤲
@zaitunchika8282 ай бұрын
Dan girman Allah ku kara musu al qunut dan San ku da annabin rahama (s a w🤍🤍
@marymchcn4066Ай бұрын
kai duniya anazalunci a nijeriya allah yasakamusu allah kabimusu hakkinsu allah duk wanda ya zaluncesu allah kahanashi jin dadi duniya d lahira 🤲😭🇸🇦🇸🇦
@FatimaAliyu-x1pАй бұрын
Wlh maganar gaskiya Yan arewa wlh basuda kishin kansu,ahaka da wulaqancin daakema Yan Arewa Amma bara kuga 2027 sune nafarko wajen komawa A. P. C. Tirr da Rashin kishinmu na mu Yan Arewa,😢😢😢😢haba Dan Allah
@BrahimBrahimrumana2 ай бұрын
Ina lillahi wa'ina alaihi raji'un ya Allah ya kawo muku dauki Allah ya shiga lamarin ku 😥😥😥🤲🤲
@FatimaAliyu-x1pАй бұрын
Wlh kuwa mayaudara ne maqaryatane dukansu Allah yayi wadarai dasu
@habibayakubu12832 ай бұрын
Au dama shi abba kabir using din cewayayi besan ankama yaranba seyanzu ALLAH ya'isarmana
@aishaMusa-j8i2 ай бұрын
Ameen ya allah
@TjHig-yu3ip2 ай бұрын
Allah sarki allah ya samuda ce
@nazhmnnazhmn90002 ай бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل على كل من كان السبب على كل من كان سبب دمار دولتي حسبي الله ونعم الوكيل حسبي الله ونعم الوكيل على كل ظالم حسبي الله ونعم الوكيل💔💔💔💔💔💔💔
@lawalysalissou80942 ай бұрын
Allah ya kawomana sauqi
@SulaimanDauda-nz7mo2 ай бұрын
La haula Wala quwwata illah billah
@fatimaabdullahi478224 күн бұрын
Bayan tauye haqqi ga zalince Allah ya issa?? barista Allah ya biyaka da mafeefeecin alkairi Ameen
@SaratuIbrahim-w9t2 ай бұрын
Ya allah ya allah allah ya saka maku😭😭😭😭
@haulatsalisu20222 ай бұрын
Innalillahi wa in ailaih rajiun
@Rukky_alim2 ай бұрын
Manner of table: never talk while eating. Ali nuhu and Rarara are eating and u expect them to talk?😂
@zamanibillions58332 ай бұрын
Hmm
@zainababdullahi35662 ай бұрын
U have said it all
@alqaseemalmukhtar95892 ай бұрын
You have the gots to laugh and made a stupid comment because your brother/relatives are not among them.
@nusaibaabdulhadialiyu96602 ай бұрын
Ah tou 😂
@aishasalees40612 ай бұрын
Most of the arewa celebrities are unbelievable😢😢
@mufidaahmad93412 ай бұрын
Pls hidayah kinkuna jiranshi amini like❤
@fatimaibrahim12682 ай бұрын
Me ya hana govenor jihar Kano ya hana tabiya da yaran nan abuja a karkashin gobmatin su. Me ya Hana su magana. Manyan yan arewa wallahi tirrr da hallin ku. Ba kwa kishin arewa.
@chiroma.abdulrahimmusa33742 ай бұрын
Yan sandan kano basa respecting governor.
@Khadija-y3p2 ай бұрын
Yes sbd ba Dan APC bane Kuma abune dake mgn akan shugaban kasa kaga bashida ikon in daga sama aka turo a dauke Yaran fa@@chiroma.abdulrahimmusa3374
@zainabmusa41992 ай бұрын
akwai siyasa a maganar yarannan na kano
@aishamansur28452 ай бұрын
Innalillahi wa lnna llaihi Raju 'Un 😢😢😢😢
@AsdDda-v1w2 ай бұрын
ALLAH YASAKA MUSU
@sumaiyamusa73572 ай бұрын
Nigerians my heart is breaking 💔😭💔😭💔
@MamanKadija-kl5yj2 ай бұрын
😢😢😢😢😮😮
@HadizamuhammadBaga-tf1ox2 ай бұрын
Allah yasakamana kuma ya Allah kayimana maganin su😔😭 tunubu
@ismailmustafa78062 ай бұрын
يارب😢
@ShakuraMuhammad2 ай бұрын
Allah ya bimusu hakin su😢😢
@itsmaryamfashionboutique59052 ай бұрын
The problem is dat our arewa leader are just selfish wlh, mu dai sai dai mu ce Allah ya saka mana da wanan zalunci. 😭
@nuraaminu23312 ай бұрын
Shima Abbabn don danadawa ne,shi ma yaudara ce,karya ce,kuma ai shiene mai hakki na farko don yan kano ne
@RabeaRabea-p6c2 ай бұрын
Rayuwa kenan allah Kadar tamu
@princess-s-i2 ай бұрын
Tambaya mafi mahimmanci shine waye ya suka aiko su Yaran
@queenamatullah14672 ай бұрын
Wlh ana mulkin kama karya a qasar nan Allah ya sakama talaka Nidai wannan barrister din ya mugun burge ni Allah yasa kar suyi mishi wani abu Gaskiya I’m in love with dis barrister I’m crushing Omo Husband material 😅😂
@Marimhaw2 ай бұрын
😭😭😭😭
@FatemaHasua2 ай бұрын
Allah ya isa😭😭💔🤲🙄
@saadatuibrahim84682 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@hadizailiyasu59512 ай бұрын
Hasbunallahu wanee'mal wakeel Allah ya isar musu😢
@laminibrahim64652 ай бұрын
😭😭😭💔
@mufidaabdullahi62302 ай бұрын
innalillahi wainnailaihiraji'un Allah yayi ma arewa mafita
@Ummihajjafanta1242 ай бұрын
Koh a haka aka barsu Wlh Wlh angama dasu an cuce su😭😭😭😭😭😭😭😭
@SaudatuUsman-u7o2 ай бұрын
Ya Allah
@usmanshehu40182 ай бұрын
Ai shegune 😢
@asmaubello79252 ай бұрын
😢😢😢😢😢Allah ya isa wallahi
@BilkisuAhmadAbdullahi2 ай бұрын
Allah kasaka musu😢😢😢😢😭😭😭😭😭😭😭😭
@muhammadnasir-il6db2 ай бұрын
Kana sa ran Ali rara da su Rahama su ce mai,su abinci suke nema kawai😊😊
@alqaseemalmukhtar95892 ай бұрын
ALLAH yatsinewa kalar wannan neman kudin da xaa hadu tare dakai a zalunci masu qaramin qarfi
@DAUSIYAKARKARNA2 ай бұрын
Allah samuda ce
@faridaalimadinah16892 ай бұрын
Hmmmm allah ya kyauta
@rahmamukhtar99862 ай бұрын
😢😢🤲🏻🤲🏻
@nuhudanhausatv31182 ай бұрын
Muguwar gwamnati tanemi kudin fansa ahannun iya yen yara
@hadizaisabumsa93692 ай бұрын
😭😭😭😭😘🤩
@هيموكنك-ظ3خ2 ай бұрын
Shima abba kabir yusuf dama anfitar da yaran daga cikin jiharsane batare da saninsaba ai daga hannun police najihar kano akakawosu abuja inyan kudancin nigeria ne wallahi bazasu yarda subayar da yaran yankinsuba akawosu abuja
@zynarbmustapher65882 ай бұрын
Toh wai Yan sandan suna jin maganar gomnan Kano ne Kun sani duk gomnan da ba Dan APC bane baa bashi dama aiki da Yan sanda yadda ya kamata.
@zainabmusa41992 ай бұрын
@@zynarbmustapher6588duk sharri su ganduje ne da yan adawa don kawai su bata gomnatin abba, in gaskiyane meyasa ba'a kamma na sauran jihohi ba aiba kano ne kadai sukayi zanga zanga ba
@habibaamahammad95262 ай бұрын
Wannan kidnapping ne kawai mai register
@sanusimakurdi43162 ай бұрын
Yayana muna jira lbr mun please
@abdoukunkuzut37562 ай бұрын
Nigéria ariwa😭😭😭
@zainababdullahi35662 ай бұрын
Dan Bello ka motsa dan Allah 🥱
@aysaaysa8572 ай бұрын
😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🤲🤲🤲
@Fatima_flth2 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢🇳🇬💔
@EematEematAhmad2 ай бұрын
Ya Allah 😢
@FaridaAliyu-n6r2 ай бұрын
Wallahi 2027 duk Wanda ya zabe apc Allah ya tsinemishi
Wallahi wannan ba gaskiya bane wannan babu mgnr dariya ciki duk wanda yaga yarannan baije waniabu aransaba baida imani
@suleimanhasheem81062 ай бұрын
Wannan gaskiyane 😏😏
@shamsiyyabasiru11922 ай бұрын
😢😢😢😢😢
@FatimamuhammadLiman2 ай бұрын
Humm Allah ya isa
@maazou52572 ай бұрын
Gaskeya nageria san ahakali
@hajaradauda38452 ай бұрын
Point of correction baa rantsuwa da wanin Allah
@fatimamuhammad85772 ай бұрын
Ai ko yanzu sun nuna mana iyakar mu miyar gidan sune kawai matsalar su nifa wlh natsani Ali nuhun nan shege Wanda besan ciwon kansa ba
@bxh93722 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢
@AminaMarouTawaye2 ай бұрын
😔🤲
@Mohinmilon-q3d2 ай бұрын
😢😢😢😢
@HassanaHamisu-o5w2 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
@ABU_SARAH122 ай бұрын
Toh suwaye akasa
@MahamadouTabanit2 ай бұрын
Haka ne wallahi
@habibayakubu12832 ай бұрын
Waishi kunmanta da nasihar malam Jafar ne a lokacin APC akan tunubu Yace idan kunada dama inkunga tunubu kukasheshi kunyi jahadi Yakamata mukoma ga ALLAH mubi ALLAH muji tsoransa wlh ALLAH zemana maganinsu wlh wlh cikin sauki ALLAH zeyi innalillahiwa'inna ilaihirrjuun
@ABU_SARAH122 ай бұрын
Kai kafi mana amfah ni awajin mu
@zouweriaattale49162 ай бұрын
😡😡😡😡😡😡😡😡😭😭😭
@hajaradauda38452 ай бұрын
Point of corr
@SirajYousuf-m8z2 ай бұрын
☝️😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭☝️😭🤲🤲🤲🤲🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬☝️☝️
@AbdramanAbdraman-w9oАй бұрын
Aikin banza Rarara ai shi dan gida ne dan haka be kamata yayi magana 🤨
@laifihanjine14282 ай бұрын
duk iyayen da suka bari ya'yan suka je suka aikata laifi to a kansu matsala zata kare
@BoyNiger-w4d2 ай бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل عليهم كلهم
@malan_abduabubakar-ibrahim74382 ай бұрын
Kunga demokradiyyar irin ta Nigeria ko
@LADIMUHAMMADINUWA2 ай бұрын
Munanan sai kunji yan arewa nachewa su suka jama kansu
@hadizailiyasu59512 ай бұрын
Ai Allah wadaran naka ya lalace. Ana mana abubuwa da yawa ne dun rashin hadin kanmu (yan arewa)
@MaryamazubairYakub2 ай бұрын
Kamata yayi wlh arewa muyi bore muce mun Dena zabe
@MaimunatIdris2 ай бұрын
Nifah in inajin abinda kefaru a Nigeria jinike kamar in hadizuciya inmutu sabida baqin ciki
@MaryamazubairYakub2 ай бұрын
@MaimunatIdris wlh nima haka gaba daya anmaida mu bayi
@hauwaisahsalihu45872 ай бұрын
Wallahi in muka rasa yaro ko guda daya sai gwamnati ta gane kurenta this is nonsense kuma ko sun fito sai gwamnati ta biyasu damages
@nuhudanhausatv31182 ай бұрын
Muguwar gwamnati tanemi kudin fansa ahannun iya yen yara