Yadda muka yi da Sarki Ali Nuhu/An kalubalnci 'Yan sanda da gwamnatin Kano kan yara yan zanga zanga

  Рет қаралды 16,133

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 53
@ZaraAbdallah
@ZaraAbdallah Ай бұрын
Ali Nuhu Bawan Allah ❤ Allah ya temake ka❤
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 12 күн бұрын
Allah ka saka mana😢😢😢
@ashafaibrahimmusa8280
@ashafaibrahimmusa8280 Ай бұрын
Allah yakAwowa talaka sauki
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 Ай бұрын
Allah tsinewa qoqarin dasuke mudai yayan talakawa Allah ya ISA bamuyafeba da lalatamana qasarmu Nigeria mune abintausayi kudi yazama ba daraja sannan musiba tayau daban tagobe daban
@itsmaryamfashionboutique5905
@itsmaryamfashionboutique5905 Ай бұрын
Allah ya saka ma yara nan😭😭
@BilkisuAhmadAbdullahi
@BilkisuAhmadAbdullahi Ай бұрын
Allah kasa mudace Allah ya iyamana da iyawarsa Allah kashiga lamuran kasarmu😢😢😢😢
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o Ай бұрын
Allah yasa mu dace amma talaka yana cikin wani hali 😢
@ابويزيد-ي1م
@ابويزيد-ي1م Ай бұрын
كلام جميل جداً
@najaatumuhammad1146
@najaatumuhammad1146 Ай бұрын
allah sariki allah ya samudace 😢
@saudatu-abdullahi
@saudatu-abdullahi Ай бұрын
Masha Allah,uncle Ibrahim Allah ya bada ikon xika alkawari
@maryamahmad3335
@maryamahmad3335 Ай бұрын
Allah yasakama malam da alkairi acireson zuciya ko aƙida afadi gaskiya ina malamai na izala baku da bakiko tunda kunriga kun cucemu malaman siyasa Allah yasa kugane Allah kuma yakawomana mafita akasarmu Nigeria
@mastechtv
@mastechtv Ай бұрын
Ai tuni mun fahimci Governor Abba kura 🐆 ce da fatar akuya 🐐
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o Ай бұрын
Allah yasa mudace
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 Ай бұрын
Masha Allah Mal. Makari Allah yasaka d Mafi alkhairi y Kuma bada ikon cika alkawarine da aka dauka Ameen
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 Ай бұрын
Rabbi Kashiga lamari mu kayafemana kurakuranmu ni abinma narasa inda gaskiya tqke
@trtrtr4667
@trtrtr4667 Ай бұрын
Allah sarki rayuwa
@Nadermmm24
@Nadermmm24 Ай бұрын
Amin ya Allah 😢😢😢😢
@abubakarmuhammedaliyu3928
@abubakarmuhammedaliyu3928 Ай бұрын
Allah yaisan mana
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye Ай бұрын
😔😔😔
@mdmosa261
@mdmosa261 Ай бұрын
❤❤
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 Ай бұрын
Allah ya yi ma albarka,kasan da ma mayaudara ne,na gaske
@issaabubakarmuhammed6073
@issaabubakarmuhammed6073 Ай бұрын
Hakkun Malam makari Allah yasaka da alheri
@elkhamiscomputers7129
@elkhamiscomputers7129 Ай бұрын
Nikuma nafi tsammanin anyi hakanne don a batawa Abba suna, kaman yadda wannan yake magana akai. Amma a lokacin kowa yasa yan sanda basubin umurnin government. Amma nafi tunanin kawai arewa akeso a wulakanta, Allah ya isa tsakaninmu dasu
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 Ай бұрын
Wannan gaskiya ne Abba shine ya kama su
@RabiouHauwa-c9s
@RabiouHauwa-c9s Ай бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉
@SafiyanuSunusi-p1i
@SafiyanuSunusi-p1i Ай бұрын
Kanada gaskiya tabangare daya sa'annan kuma kasaka siyasa adaya hannun saboda hukumar yansanda takamasu kumatamikasu headquater kaga su'yansanda basa karkashin gwamna Allah yasa kafahimci hakan
@Maryam-t6u2i
@Maryam-t6u2i Ай бұрын
Am mandai wanna mutumin banxane shi kumma shine Wanda datin yayimishi yawa jaki ABBA kabir yusif bashida damar yiwa yansanda koh soja umarni saboda su yansanda da soja sunayiwa bola Ahmed tunubu aikin ne saboda shine yake biyansu ba ABBA kabir yusif
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ Ай бұрын
Nace yansiyasar anguwanni sune munafukai da police da gwamnatin jihuhi ai susuka bayarda da yaran zuwa abuja Allah yaisa bamuyafeba
@mariyayau5720
@mariyayau5720 Ай бұрын
Nima dai haka nace me ya kaisu abuja,
@abubakarbakar7428
@abubakarbakar7428 Ай бұрын
Karyakakeyi kai kasa siyasa a magannanka, tinibu shine shugaba maicikaken iko inyace asaki yaran nnan doleza asakesu, governor bakomaibane
@abdulrasheedbuhari5116
@abdulrasheedbuhari5116 Ай бұрын
Mutanen Kano ba dusa bace akansu Kuma kai dake da kwakwalwa Mai yahanaka karbo su.
@RabeaRabea-p6c
@RabeaRabea-p6c Ай бұрын
Godiya Mai tarin yawa Yaya Umar
@IsmailYahayaIsah-gh7dm
@IsmailYahayaIsah-gh7dm Ай бұрын
Qarya Yake Wllh Dan Wahala
@usmanshehu4018
@usmanshehu4018 Ай бұрын
Dan sarki Kai tsinenne Kai Wawa qazami munafiki jaki daqiqi wlh kowa yasan APC ce azzalumai kawai mara tausayi wlh ba Abba bane domin Abba bashi da yan sanda azabe da akayi uban wa ya bawa Yan sanda other kada suba da tsaro
@Idreez2
@Idreez2 Ай бұрын
Kana cikin dabbobin da jahilan ubanwa ya Sako jamiyya Banda Kai, tayaya Yan sanda suka zama qarqashin governor tsabar rainin wayo, Kai ko jaki ne ai kasan a wannan lokacin Abba bashida magana akan tsaro at all, suna da damar kame suka kasa kame aminu Dan Rainin hankali, Kuma ba Yan Kano bane only, Kakai surutun ka wajen Commissioner Yan sanda na Kano.
@aliyubaba7111
@aliyubaba7111 Ай бұрын
dan san zuciya kawai
@محمودابشينه
@محمودابشينه Ай бұрын
😂😂😂
@madeenah-wj1uo
@madeenah-wj1uo Ай бұрын
First comment
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 Ай бұрын
Kai mai wannan maganan bari kaji doka ita ta kamasu ba abba ba yauwa kuma bashi yasa akasu ba yauwa a p c itace ta maka su yauwa
@MuhammadSafwan-r7d
@MuhammadSafwan-r7d Ай бұрын
Pls malan who has the authority of policemen you are in Kano how many times governor gaves police directive and they didn't obey governor cannot stop federal government from their action up to now they are witch hunting abba Kabir government we are looking at APC government is the matter of c lock
@AminaMuhammad-k5p
@AminaMuhammad-k5p Ай бұрын
Na fahimceka sosai kuma kaina yakara wayewa akan maganganunka sosai dan gwagwarmaya.
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 Ай бұрын
Ai dama ma aikatan da shuwagabanni wlh mugyayene azzaluman banza wayanna basaso qasataci gaba mahaukata Ku binciki qasar dasukasan darajar qasarsu da cigaban rayuwarsu dabbobi kawai
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 Ай бұрын
Wannan gaskiya ne,Kuma tunda aka kamasu me gwamnan ya ke sai yanzu zai magana? Amma ya na fada da federal government a kan zaben kananan hukumomi
@bilyaminuabubakar9907
@bilyaminuabubakar9907 Ай бұрын
Wannan wawane yanason ya wawantar da hankalin mutane
@abdulrasheedbuhari5116
@abdulrasheedbuhari5116 Ай бұрын
Kuma harkar tutar rasha Russia ai yashafi national security and treason felony Kuma National security advisor shi ke da hakkin Kama yaran. Itta gaskiya afade ta kullu hallin.
@hamisuaminu7923
@hamisuaminu7923 Ай бұрын
Kaji magana ta hankali ali kayi kokari
@muhammadhabibhabibmuhammad1224
@muhammadhabibhabibmuhammad1224 Ай бұрын
Idan ana magana a daina kawomana irinsu ali nuhu suje can suyi rawarsu
@YujDaj
@YujDaj Ай бұрын
Useless leadars
@usmanshehu4018
@usmanshehu4018 Ай бұрын
Qarya yake munafiki
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima Ай бұрын
❤❤❤
@Maryam-t6u2i
@Maryam-t6u2i Ай бұрын
Am mandai wanna mutumin banxane shi kumma shine Wanda datin yayimishi yawa jaki ABBA kabir yusif bashida damar yiwa yansanda koh soja umarni saboda su yansanda da soja sunayiwa bola Ahmed tunubu aikin ne saboda shine yake biyansu ba ABBA kabir yusif
Mugun gani part 4
29:51
Tashar Tsakar Gida
Рет қаралды 10 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
Dana Sani [ Part 3 Saban Shiri ] Latest Hausa Films Original Video
19:15
WANI KWARTO EPISODE 3 HAUSA SERIES DRAMA
22:34
Nazifi Asnanic
Рет қаралды 1,1 МЛН