Рет қаралды 210
"Ganduje ne ya fara raba kan zumunci a masarautar Kano, tun da ya bawa Abdullahi Abbas Gatari ya ce ya sari Katangar gidansu, daga ƙarshe kuma ya saka Katafila ya rusheta."
A cewar, Hajiya Bintoto Kofar Ruwa, Babbar Mataimakiya ta musamman ga gwamnan Kano, akan bunƙasa cigaban mata.