Kowanne Ɗan Izala ya kamata yaji wannan Hakika Malam ya feɗe Gaskiya

  Рет қаралды 275,318

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Жыл бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 355
@bukhariusman7238
@bukhariusman7238 Жыл бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah, Akaramakallah Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana, ya saka da alheri. Irin wannan karantarwar duniyar Musulunci musamman Nigeria ke bukata don samun haɗin kai da zaman lafiya tsakanin mu. اطيعوا الله ورسوله ولاتنزعوا فتفشلوا وتذهب ريحكم واصبروا.......... واعتصموا بحبل الله جميعا ولا تفرقوا........... . To Akaramakallah tsakanin ka da ALLAH menene matsayin maulidi a musulunci. Na yi wannan tambayar ne don na ga ka na faɗin GASKIYA. shima ya kamata ka yi bayani akan shi.
@user-et5qw2vq4p
@user-et5qw2vq4p Жыл бұрын
Masha àllahu Malan yafadi GASKIYA Allah yahada kan musulmai al Umar annabi mahamadu rasululahi saw sallalahu alaihi wassallam Allah ya bamu IKON BINTA GASKIYAr Allah ya tamakemu dan annabi mahamadu Saw
@abdsrym3385
@abdsrym3385 Жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyumu 🤲.
@Ahmedidisumailatv
@Ahmedidisumailatv Жыл бұрын
Malam, Allah ya sa ka da Alkhairi. Zaiyi Kyau Masu Hannu da Shuni Ma su Kishin Daukaka Haddin Allah da Su rinka daukar Nauyin wadannan Karatu da wannan Malam ke yi domin bazawa Musulmin Duniya. Yin Hakan zai Jaddada Hadin Kan Musulmin Duniya. Ina so Malam ya taimaka mini da Nambar wayarsa. Ni Dan Jarida ne a Kano. Ngd.
@suhailumsulaiman3066
@suhailumsulaiman3066 Жыл бұрын
Wallahi malam kafikowa gaskiya a izalar ko 💘💘💘💘👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻
@JANZAKI5050
@JANZAKI5050 Жыл бұрын
Masha Allah..Allah yasaka da alkhairi.. Saidai maganar gaskiya malan wani lokaci kana magana kamar bakasan ainihin aqidar yan dariqu ba
@maryamisah4072
@maryamisah4072 Жыл бұрын
Allah yasaka ma sheikh Aliyu Ibrahim kaduna da gidan Aljanna
@SadikSadik-ip8ft
@SadikSadik-ip8ft Жыл бұрын
Gaskiya mln da za'a samu ire-iren ku da anzauna lafiya
@salisoumoussakalla1803
@salisoumoussakalla1803 Жыл бұрын
Allah sariki Doniya inama malamai zasukuyi dawan gaskiya da abubuwa Sun tafi daidai mlm allah yasaka d alkairi alhamdulilh
@saifullahiidris4582
@saifullahiidris4582 Жыл бұрын
Allah yasakada alkhairi Allah yakarawa malam lpy banida malamin da yake burgeni a Izala inba wannan malaminba
@muhdnasiru3016
@muhdnasiru3016 Жыл бұрын
Allah ya saka Karatu malam yana kyau. Nidai nadaina yin kudungoro Na yarda da ikhlasinsa
@S_Misau
@S_Misau Жыл бұрын
Allah Ya taimaki Mallam Ya qarama rayuwa Albarka.
@saadoudanbaba7444
@saadoudanbaba7444 Жыл бұрын
Malan Allah yasa kugama da duniya lahiya albarka shigaban duniya da lahira
@umarmohammedahmed1169
@umarmohammedahmed1169 Жыл бұрын
Malam Allah ubangiji ya saka Maka da alheri wlh naji dadin wannan waazin
@daudaabdulrahman
@daudaabdulrahman Жыл бұрын
Wannan maganah Akwai son zuciya WLH munafada yan darikane soboda karyar dasuke Yi wa Allah da manzonsa ne Kuma in muka barsu duk sai sun Bata Wannan Addini malan karya kakaiyi mubi masu son Bata Addinin Allah
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
Gaskiya ne 😮
@faharuusman7399
@faharuusman7399 Жыл бұрын
Salamualaikum gaskiya kaimutiman kirkine gaski kawai kakeso wallahi daana daawa haka dajamaa sunfahimci addini
@usmanabubakar1482
@usmanabubakar1482 Жыл бұрын
Allah ya saka da alheri 🙏🙏🙏🙏❤️❤️❤️❤️💚💚💚💚💚🧏🧏🧏🧏🧏
@hamisyusuf3185
@hamisyusuf3185 Жыл бұрын
Allahu akbar Allahu Akbar Allahu Akbar hake nakeson gaskiya idan tazo gaskiya agayeta
@fatimamusa5841
@fatimamusa5841 Жыл бұрын
Ya sheikh Allah ya karamaka Nisan rayuwa danisankuna dakurin
@musaturaki2018
@musaturaki2018 Жыл бұрын
Idan haka ake yin waazi kowa zai sauraro kuma zaa fahimta, Amma kace ma mutum dan wuta kuma kana son ya saurare ka? Allah ya saka da alkhairi.
@hamisyusuf3185
@hamisyusuf3185 Жыл бұрын
Masha Allah
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 Жыл бұрын
Allah ya Kara lafiya Aameeeeeen 🤩❤ S.A.W ❤❤❤❤❤❤💋 Mungode sosai 😘
@lamidorfuad5535
@lamidorfuad5535 Ай бұрын
صل الله عليه وآله وصحبه وسلم
@sirkashimibrahim2996
@sirkashimibrahim2996 Жыл бұрын
Wannan malami ya fadi warwas, wannan malami bai san menene darika ba, yana da kyau Mallam ya koma ya yi bincike akan abun da ya bambanta izalah da darika, kuma dan izalah na asali da izalar gaske bai yin abubuwan da ka lissafa. Tabbas bambancin izalah da darika aiqda ce ba wani abu ba.
@user-mr3oe9ju1s
@user-mr3oe9ju1s 8 ай бұрын
Wannan gaskiya ne malam allah ya kara basira kufadi gaskiya idan kunsani Malamai
@saminuabubakar9545
@saminuabubakar9545 Жыл бұрын
Gaskiyane malam
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Жыл бұрын
Masha Allah kaji gaskiya Allah ya saka da alkhairi malam
@user-tw4bx2eo5e
@user-tw4bx2eo5e 8 ай бұрын
Akidanfa ita ba komaibane kaji tsoron Allah
@usmanbello4398
@usmanbello4398 Жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Жыл бұрын
MUngode malam kafadin gaskiya rabudasu suta ihunsu gashi suna tabin Yan siyasa duk sunayi 😭😭😭😭
@Aliyusokoto
@Aliyusokoto Жыл бұрын
Well done Allah ya hada kan musulmai
@majnunuinyassonlinetv830
@majnunuinyassonlinetv830 Жыл бұрын
Allah Yakareka Yakara Haske Yakara Tsawon Rai Yakuma Karomana Irinka Ya Malam
@abdulsalamabubakar1968
@abdulsalamabubakar1968 Жыл бұрын
Had it been such people might be gotten adequately in our nation,we should make it in the way everything shall be normal in subsequent allegiance.And there will be no more crises in between the two parts and the other.
@hassanmusasada4251
@hassanmusasada4251 Жыл бұрын
Good observations
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 Жыл бұрын
Allah yasaka d alkhairi, Allah yakara fahimtar damu gaskiya yabamu ikon binta yasa dukkan malamai suyi koyi dakai,hakan shine zaihada kan musulmai, Allah yasa mudace duniya d lahira
@AliYuguda
@AliYuguda Жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam.
@hassanmahmud3722
@hassanmahmud3722 Жыл бұрын
Allah ya sakamaka da gidan aljanna Musulmi Dan uwan musulmi ne kowa yabi kowa
@h.n1977
@h.n1977 Жыл бұрын
Allah ya kawo hadin Kan Musulmi
@oumarouadamou3470
@oumarouadamou3470 Жыл бұрын
Que le tout puissant vous protège accompagner
@bawashehunasarawa2690
@bawashehunasarawa2690 Жыл бұрын
Malam ba taron suna ne matsala ba, a'a kudade da ake tattarawa daga wanda ya kira taron sunan Saboda haka karya kake, yanzu munaso ka yi mana bayanin sauran mas'alolin, mauludi, Salatil Fatihi da sauransu. Kuma Kai zindiqi ne yin wannan bayanin Kuma ya kake sallah a masallaci da ake saka kida da waka alhali a cikin Nurul Albab na Sheikh Usman Danfodiyo ya kawo cewa duk wanda yayi sallah a cikin wadannan masallatan babu sallarsa har sai an dauke Kasar an maido da wata sa'annan a kar6i sallar Saboda haka karya ka ke ya Kai murakkab
@idrissafiyo2127
@idrissafiyo2127 Жыл бұрын
Abidai a hankali,a warware komai cikin fahinta da bin sunna,bada wautaba.
@khalidfadakhalidfada1494
@khalidfadakhalidfada1494 Жыл бұрын
Allah yabiya
@haskenarewatv337
@haskenarewatv337 Жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah Allah ya kara bamu ikon fadar gaskiya duk inda take kuma ko akan mune kuma ko kan waye. Mun fahimce ka sosai Allah ya saka da alkhairi ya jikan mahaifa yakuma yiwa ilimi albarka.
@hamisualawal5519
@hamisualawal5519 Жыл бұрын
Allah ya saka maka da alkairi malam
@masoyinshehuibrahim
@masoyinshehuibrahim Жыл бұрын
Allah ya kara wa malam lafiya
@umarmodu6246
@umarmodu6246 Жыл бұрын
Excellent , May Allah bless u sir
@abdullahimuhammad-zs6vl
@abdullahimuhammad-zs6vl Жыл бұрын
Wannan gaskiyane Allah ya saka da alkhairy
@aboubacarbarakina6074
@aboubacarbarakina6074 Жыл бұрын
Allah chikara lafiya malama
@idrissayounfa4271
@idrissayounfa4271 Жыл бұрын
Allah ya Kara sanni
@user-tw4bx2eo5e
@user-tw4bx2eo5e 8 ай бұрын
To Kenan ya halasta don talauci asabawa Allah. Ashe Kai bakada lissafi, wahadatul wujudi itace aqidar dariqa ko kaki ko kaso
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
Gaskiya
@rabiuilyasu1832
@rabiuilyasu1832 Жыл бұрын
Kaji gaskiya dai
@JibrinUsman-se4cz
@JibrinUsman-se4cz Ай бұрын
wallahi wannan maganar son xuciyane kace wai matsalar su maulidi da wazifa malam ka manta da fifita maganar shehu akan na Annabi da maganganu na ka firci acikin akidarsu Kuma kace abashi dubu biyar suyita Jan charbi shi charbin sunnah ne kumaganar cewa malamn su na Kore kamai Allah da wahadatil wujudi wallahi taqiyace
@nuhumohammedsani6042
@nuhumohammedsani6042 Жыл бұрын
Malam Allah ya saka da alheri
@abubakarusmanhassan4672
@abubakarusmanhassan4672 Жыл бұрын
Malan ena tare dakai dari bisa dari Allah ya taemaka
@YuYu-cj6uo
@YuYu-cj6uo 5 ай бұрын
Allah yasakawa mlm da alkhairi wllh irinku muke bukata ba masu zagin mutaneba da masu karyata juna
@abbasusman1485
@abbasusman1485 Жыл бұрын
Allah ya karawa malam lafiya. Irin ku akeso acikin al-umma.
@ahmadmuhammad5207
@ahmadmuhammad5207 Жыл бұрын
Malam ALLAH yasaka da alheri yakaramuna imani da tsoron ALLAH Agaskiya samun irin wadannan malaman alhairine agaremu Kumani dan TIJJANIYA NE Amma wlh wannan malam imasonsa harma bansan yadda zanmisaltaba Ina sonsa sosai akan gaskiyar Kuma ALLAH yabamu ikon koyi da rinsu
@salisudawa8516
@salisudawa8516 Жыл бұрын
Allah yayiwa rayuwa albarka
@ibrahimabdullahibabangidam4257
@ibrahimabdullahibabangidam4257 Жыл бұрын
Allah yasa mudace hanya madaidaciya Ihidinasiratalmustakhimm
@imranalauwali4500
@imranalauwali4500 Жыл бұрын
MASHA ALLAH, ALLAH YASANYA ALHAIRINSA AKAN WANNAN AL'AMARI
@jamilubello5382
@jamilubello5382 Жыл бұрын
Ya Allah ka azurtamu da irin wadannan malaman dalilin annabi Muhammad s,a,w Wallahi da akwai irinsu da musulunci yaci gaba Allahu yasaka mashi da mafificin alkhairi
@oumaroumoussaabdoulkader5252
@oumaroumoussaabdoulkader5252 Жыл бұрын
Allah ya hada kan mu Malam
@Comrdmuhdhabibuabubakargmb
@Comrdmuhdhabibuabubakargmb Жыл бұрын
ALLAH ya karama basira
@adamibrahimadam3697
@adamibrahimadam3697 Жыл бұрын
MALLAM kana addini Don mutu ko Don Allah ne Allah ya sheryika
@rabiuabduldada4882
@rabiuabduldada4882 Жыл бұрын
Sheikh Abubakar mukhtar yola
@abdulkadirichocoaboubacar5313
@abdulkadirichocoaboubacar5313 Жыл бұрын
الحمد لله تمام
@masaudusaniumar9047
@masaudusaniumar9047 Жыл бұрын
Allah ya tsare malam
@smithhdaniella5797
@smithhdaniella5797 Жыл бұрын
Allah yasaka daalhaira
@suleimanabdullahi9591
@suleimanabdullahi9591 Жыл бұрын
masha Allah tabarakallah mlm Allah ya kara lfy mlm
@ashnababy2411
@ashnababy2411 Жыл бұрын
Allah ya kyuata
@user-om3fi8qx6o
@user-om3fi8qx6o Жыл бұрын
Allah yakara karo mana irin wadannan malamai
@shiituausman4483
@shiituausman4483 Жыл бұрын
Alhamdulillahi Mal Allah yasaka afadi gaskiya komai dachinta
@user-fz9gz2rp5r
@user-fz9gz2rp5r 5 ай бұрын
Jazakallahu khaira mlm
@abubakarsaminu7774
@abubakarsaminu7774 Жыл бұрын
Alhamdu lillah Masha Allah Allah yasa kama malam da alkhairi
@IbrahimAbdulrajikou
@IbrahimAbdulrajikou 9 күн бұрын
Izzala da dariqa asa ido kawai
@illaamaniabdoulrachid7950
@illaamaniabdoulrachid7950 Жыл бұрын
allah yassaka da alkairi Malan gàskiya daci gareta..allah yassa mudace 🤲🕋🤲🕋🤲🕋🤲🕋
@abdulissifu983
@abdulissifu983 Жыл бұрын
Malam Allah yakiyayeka masallacin gidan Alhaji Hamza aboabo
@fulbetv
@fulbetv Жыл бұрын
Allah yakara ilmi
@hawaahawaa6230
@hawaahawaa6230 Жыл бұрын
Allah ya kara lfy mallam gaskiya ne
@ahmadmsharu2598
@ahmadmsharu2598 Жыл бұрын
gaskiyane MLM
@khadijaali1755
@khadijaali1755 Жыл бұрын
Gaskiyane
@boukarimckorgomsabua289
@boukarimckorgomsabua289 Жыл бұрын
Malan Allah saka da alhkeiri gaskiya komai dacinta
@izerouAdarnagattSalifou
@izerouAdarnagattSalifou Жыл бұрын
wannane gaskiyane malama
@moustaphaadamou7768
@moustaphaadamou7768 Жыл бұрын
Gaskiya ne
@buhariidris5428
@buhariidris5428 Жыл бұрын
Allah yasakawa Malan da aljanna
@abdallah3698
@abdallah3698 Жыл бұрын
Allah yakara lafiya
@usmanmuhammad644
@usmanmuhammad644 Жыл бұрын
Allah yasa mu dace
@YunusSaid-cc5ju
@YunusSaid-cc5ju Жыл бұрын
Allah yasakawa malam ni dandariqane amma najidadi damaganarka
@yusufabdullahiyakubu5325
@yusufabdullahiyakubu5325 Жыл бұрын
Akramakallahu ina da tambaya idan mutum yana tsubbu ko duba da sunan bada magani ko wani taimako to ya hallata a bishi Sallah idan ya hallata to mene hujja idan be hallata ba to ya abun yake
@muhammedjarumi9552
@muhammedjarumi9552 Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne.
@ibrahimhassan2644
@ibrahimhassan2644 Жыл бұрын
Masha Allah Ya zanyi nasamu video nan a Whatsapp Dan Allah
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci Жыл бұрын
Ai yayi yawan da bazai turo ta whatapp ba. Amma ka samu vidmate sai sauke shi ta can. Jazakallahu bikhair
@ibrahimhassan2644
@ibrahimhassan2644 Жыл бұрын
@@karatuttukan_malaman_musulunci Ok nagode
@bellosaraj158
@bellosaraj158 Жыл бұрын
❤ 🤍 🤎 💟 💚 ❤ 🤍 masha ALLAH ❤ ❤ alhamdurillah ❤ ❤ ❤ ❤ ❤
@sununimuhammad7142
@sununimuhammad7142 Жыл бұрын
AMEEM
@Fateemabentu
@Fateemabentu Жыл бұрын
Hakane malam
@alhajisani7483
@alhajisani7483 Жыл бұрын
Allah saka malan da dukkan yan izala irin kane da anzauna lafiya
@yakubuadamu9212
@yakubuadamu9212 Жыл бұрын
Allhmdllh allh y saka Erin wannan sigar karntrw za abi domin son juna d kuma zaman lafiya, allh y tabbatr da alkhairi
@maimaulanakatsina5250
@maimaulanakatsina5250 Жыл бұрын
Allahu yabiyaka malan yaqara haske makaranta
@halidibrahimhalid6634
@halidibrahimhalid6634 Жыл бұрын
Da a ce dukkan maman izala irin wannan malaminne da anzauna lafiya
@muhdnasiru3016
@muhdnasiru3016 Жыл бұрын
Wallahi kuwa Allah yaqara ganardamu Yanada qoqari sosai. Kuma hakan yayi
@muhammadsagirabubakar5651
@muhammadsagirabubakar5651 Жыл бұрын
Masha allah allah yahada kan Muslimi baki daya allah yasaka da alkhairi
@MUHAMMADAMIN-uk5dx
@MUHAMMADAMIN-uk5dx Жыл бұрын
Malam gaskiya yan tijjaniya sabanin da su ba kawai maulidi bane 90% akidan su ba muslinci bane wallahi
@kassimouissakamoussa8268
@kassimouissakamoussa8268 Жыл бұрын
Taikayi naka da a addini kaji
@sanilawal1884
@sanilawal1884 7 ай бұрын
Malan yafadi gaskiya amma fa yana gyara tukun yarsa ne
@AbdulwahabMussa-hj1dj
@AbdulwahabMussa-hj1dj 7 ай бұрын
Merci boquou le vrai marabou
@user-cl4jz8du7r
@user-cl4jz8du7r 7 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kara lafiya
@RabeaSalisu
@RabeaSalisu Ай бұрын
Allah yasaka muna godiya sosai
@abdallahsamaila131
@abdallahsamaila131 Жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi
A karon na 2, Shiekh Ibrahim Aliyu yayi nasiha tare da fadada jawabi kan Fatawar Prof. Maqari
13:20
[Vowel]물고기는 물에서 살아야 해🐟🤣Fish have to live in the water #funny
00:53
Маленькая и средняя фанта
00:56
Multi DO Smile Russian
Рет қаралды 5 МЛН
КАХА и Джин 2
00:36
К-Media
Рет қаралды 4 МЛН
Sheikh Muhammad Bin Uthman kan CriptoCurrency da Mining ⛏️ tsaya ka saurara.
20:51
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2,2 М.
Musa Dan Malam episode 17 latest Hausa Series Film 2024
30:28
MAISANAA KANO Tv
Рет қаралды 11 М.
Rkicin Alkalai kan hukuncin korar sarakuna biyu daga gudan sarautar kano.
25:25
Aure Daɗi Tare da Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum 002
1:15:49
Dictionary's Show TV
Рет қаралды 91 М.
[Vowel]물고기는 물에서 살아야 해🐟🤣Fish have to live in the water #funny
00:53