Mona Godiya tha good Islamic journalism in our native language,from USA Texas 🙌jazakallahu khair
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
dan uwa nima na gode sosai Allah yayi mana jagora ya bar zumunci
@fatimaabdulmalik2252 жыл бұрын
Masha Allah,Allah swt ya jikan malam Albani zariya ya gafarta masa yasa aljannace makomarnsa Amin.
@firdausibature9292 жыл бұрын
Ameen
@adamkabiru66692 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya anma inasan inyi dan tsokaci kadan am dama nafada abaya cewa lallai ne malamai suyi taka tsan tsan gurin yiwa nuru kalid raddi ta ban garan fitowa a shoshiyal midiya simagana dayan biyu ne ko yakasan ce akwai wata hujja mai karfin gaske ko yakasan ce raddin da za ai mai zekara masa mabiya taban garan akidar tasa maimakon fada karwa aguji akidar abin da nake gani yafida cewa da malammu shine dole ne sai munzama masu ilmi da hankali da aiki dasu sabida hujja kowa da irin tasa aaddini ma,ana dolene ahadu azauna gamaiyar malamai akan tattaunawa akan duk wata matsala da zata taso aaddinine ko aal,adan ce anma zakaji anacewa malam kaji abida yake faruwa agari yakamata kai magana san nan seyaga eh yadace nayi magana sai kaga kowa da ra ayi irinnasa da hujjar sa sai kuga gari ya dauka kowa kace kace to wajibine mizama masu ilmi da nitsuwa ta hanyar duk wata matsala za afara zama akanta kafin afidda matsaya da zata gamsar da al,umma kunga shi isa wan nan mala min yafito yai magana akan kuskure na albani wani shima yafito yakare janubin kunga kenan amajlis yakamata agama komai sabida gujewa masu san suga muslunci awani hali kuma hakan zai karfafi muslinci innayi kuskure agafarceni
@sanidanmamazxzdsani56622 жыл бұрын
Masha Allah malan Allah ya saka maku da alkhairi
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin.
@mmcmmd71392 жыл бұрын
Allah ya jikan sheikh mohammad auwal Albany zariya Allah yasa ya huta
@isaibrahim85032 жыл бұрын
Ameen
@khalidismail84462 жыл бұрын
Allah yagafarta wa mlm albani zariya da sauran musulmai
@firdausibature9292 жыл бұрын
Ameen
@WEMEngineering5062 жыл бұрын
Gaskia mlm Albani wallahi irinsa kadanne masuyi dan Alllah
@cepwahcepwah37192 жыл бұрын
Albani zaria ikon allah ne kana rayé makiya sunyi fada dakai bayan ka koma ga allah suna fada dakai rahimahullah sheck na
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Gaskiya albani Allah yayi mishi daukaka bakadanba
@abdullahimohammad95132 жыл бұрын
Jazaka-Allah khairan Sheikh Abu-Aisha. Ko da shike interfaith a doron abinda Prof Mansur Sokoto ya fada abune maikyau, amma da Prof baya tsoron zamiyar imani da aqida da ya hallaci tarurrukkan da aka gayyace shi, don dakansa ya ce baida shaawar zuwa. To, duk mai hankali idan ya saurari Prof, to zai fahimci cewar shima bai natsu da wannan yafiyar ba dari bisa dari. Wallahi da yawa malami na ahalul sunnah na America da England wanda su kayi karatu a Madina da suka shiga irin wannan hadakar sun rabu da aqidar su, don wadan suma sun koma zargin manyan Malamai magabata salaf da koyar da taaddanci. Kuma ba su karanta da tafsrin duk wata Aya ko Hadith da tai suka ga yahudawa da Krista ko y'anbida. Sheikh Abu-Aisha ka je ka duba irin su Dr Yasir Qhadi, Dr Umar Suleiman, na USA duk haka suka koma. Kuma wallahi dakadankadan suka canja aqidar su. Nifa ina zaune a England ne, mun san da irin makircin da turawa suke yi na bata musulunci. Daya daga ciki shine yaudaran malaman Ahalul sunnah da sunan interfaith. Ka ga ai ko prof Mansur ya yarda Interfaith idan za'a yi kamar yadda Manzon Allah SAW Ya yi muna maraba da shi, don shi Manzon Allah SAW Ya yi ma yahudawa da Krista wa'azi. To, su y'an Interfaith suna yada musulunci a gurin Interfaith? Maganar gaskiya ko akwai kuskure a fahimtar Sheikh Auwal Albani ni a gurina ya fi su hujjoji.
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
dan uwa dr mansur sokoto ya sami zamiya anan kuma akwai tuhumar kasancewarsa makusancin sarkin musulmi ne shi yasa yayi wannan raddin domin albani ya riskar da sarkin musulmi da wannan aqidar
@aminuyaro38462 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@muhammadsabo59202 жыл бұрын
Mashaa Allaah Dan uwa Maganarka Gaskiyane nayadda da Kai besides cikin bayanan Dr Mansur baiyi Magana akan cikin taron nasu na interfaith a nigeria suna da'awan cewa chiristoci sudaina cewa allaah 3 Domin suna batawa musulmai sannan musulmai su daina Allaah Daya ne Don suna batawa christoci Wanda wannan maganar Dr Idris Abdul'Aziz Dusten Tenshi Bauchi shi Yafada a hudubar Juma'a dake Wanda yace Yana Daya Daga cikin membobin kunyar interfaith a Bauchi Wanda ayanzu tuntuni yace yafice Daga cikinta Ina da Audio na khudubar Juma'a a yanzu Haka tare Dani in Kuna Bukata Nagode. Jazaa'ku'llaahu khairaa
@saradjisani43552 жыл бұрын
masha allah
@abubakarusman43932 жыл бұрын
Allah ya ji qan malamina albani Zaria ya gafarta masa yasa ya huta amin
@sanusiibrahim42632 жыл бұрын
Allah ya gafarta da mallam Albani Amen
@umaryusuflaha27642 жыл бұрын
Masha allah allah ya jikana malam albani
@fildaousseidou44032 жыл бұрын
Allah gafarta wa malam Albany 🤲
@rabiyammama43242 жыл бұрын
AAlhamdulillah Allah ya kara mana sani mai amfani Amin.
@musaibrahim91962 жыл бұрын
Allah yajiqan malam Albani darahama
@abdoussamadmahazou34892 жыл бұрын
Allah ya jikan shek albani zaria
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@saadlawalbasallafetv68302 жыл бұрын
Allah jikan ashekna
@aligoure61232 жыл бұрын
allah yajiqan malam albany amine
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@firdausibature9292 жыл бұрын
Ameen
@jokeadeleye702 жыл бұрын
Shin ka da Allah ya fara hallittar sa wadawa ya halitta ku San da wannan adamu da hauwa,u
@idrissayoussouf70182 жыл бұрын
Albani yana raye yayi wannan kowayaji baicekomiba sai bàyan yarasou
@sunnahsakinshaallah25542 жыл бұрын
Wannan gaskiyane Dan uwa
@NaziruZakariMuhammad2 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri wajen taimakawa marasa shi. Allah ya kara himma
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin amin
@fhhjfhjh73662 жыл бұрын
Allah ya qara temakawa wajan taimakawa marayu amma gaskia mlm yana da kyau sosai mlm suyi bayani akan wanna intefest, Allah ya kiyaye mana malamanmu
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@firdausibature9292 жыл бұрын
Ameen
@ayubamouhamed71522 жыл бұрын
MASHA ALLAH🙏🏻🙏🏻🙏🏻
@ibrahimusman60322 жыл бұрын
Dan Allah wanan mlm ko kafirine ya kamata a goyi bayan shi, kuma du wadan kaji yace baya koyan magana nura khalid, wlh ba kashe yan uwan shi ba, ko wani na shi
@aminuyaro38462 жыл бұрын
Allah ya ganar da kai
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
Ka qyale mutanan mu 'yan Nigeria munafunci sukasa agaba
@nafisaabbas43912 жыл бұрын
Allah ya kyauta ya tsare mana imanin mu
@firdausibature9292 жыл бұрын
Ameen
@mustaphateacher53412 жыл бұрын
Assalamu alaikum abu A'isha da fatan kana cikin aminci Allah yasaka da alkhairi akan wannan namijin ƙoƙarinda kakeyi Allah yasakama da gidan aljanna bayan haka wannan bidiyo na shek Dawud azzahiri ba maganar yanzu bace da ɗaɗɗiyar maganace,kuma ba akan maganar profe mansur Sokoto yake gina maganarshi akaiba,saboda haka Wannan magana da shek Dawud azzahiri yayi ba sabuwar maganaceba aƙalla takai wata biyar 5 dan haka sai akula dan kada wasu suyi tunanin cewa shek Dawud yanayiwa prof mansur Sokoto raddi ne
@abuduhamabas1432 жыл бұрын
M
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@rahish84592 жыл бұрын
Gaskiya malam albani Bakarya yakeba kude Kuji tsoran allah achere Son zuchi adinga gayawa Musulmi gaskiya
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@makharajausman21962 жыл бұрын
Gsjyr mgnr wlh ina tare da maganar mlm Auwal Albani zaria
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@malikinogasalifou28742 жыл бұрын
Allah ya garfarta malam , ni ban gamsu ba.
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Mlm Kuma kasake bincike wallahi ban yadda akwai abinda bayahude zai dauki nauyinsa a duniya ba yazama alkhairi ne Shiba babu, koda tanada alkhairi to sun san sharrinta yafi yawa
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@ثانيمعمر2 жыл бұрын
NANFA DR MANSUR YAYE KUSKORI
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
babba ma kuwa
@umaryawule44072 жыл бұрын
masha allah mala skak dauda
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@kbshowmhah48142 жыл бұрын
Ana maganar kashe mutane saboda san zuciya ankoma wai inter faith kai ko kafirine yafadi abinda Nura khalid yafada yakamata ayaba masa amma malamai sunkoma yan siyasa wasunsu, kai baka fadaba kuma amfada kayi cha...baha kuji tsoron AllAh
@rufaiyusuf16862 жыл бұрын
Wallahi ina bayanka mutane akwai son zuciya shifa wannan nura khalid din magana yayi akan kashe mutane da akeyi amma dayake mallamanmu akwai son zuciya sai kawai aka fito mana da wani zance wai ‘’interfaith’’. gaskiya mallamanmu ya kamata muyi gyara yanzu kawai sbd mutum yafito yace a daina kashe mutane sai kawai mallamai kuyi chaaa akansa kuna gayamai wai dan interfaith aishi maganar gsky ko abakin wa tafito kamata yyi ace anyi aiki da ita. Allah ya shige mana gaba.
@ali_so78212 жыл бұрын
الله يرحم شيخ الباني زاريا
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@firdausibature9292 жыл бұрын
Amin
@farouqqp27502 жыл бұрын
Assalam alaikum?amma malam kwanaki malam murtala ma yayi maganar sarkin musulmi akan aqdar interfaith.
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
naam
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@imranimam30322 жыл бұрын
Banga laifin Dr Mansur sokoto ba sannan banga laifin mlm adam albani ba kowa hakinin abunda yasani yakafa hujja dashi.
@bashirbuhari82352 жыл бұрын
Azzahiry muna. Tare da kai Allah yabaka aljannah firdausi
@aboubacarguidado11142 жыл бұрын
شي ي
@aliballamba40842 жыл бұрын
Gaskiya babu yadda za ayi ace kafurayi suyi abu domin cigaban musulumai ko kumama sunayinma to da wuya alkairin yayi yawa ga musulumai
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
wlh kuwa
@AhmadouIssiakou Жыл бұрын
Amma gaskiya na fi gamsuwa da fatawan Albani Bissa da n'a dr.
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@hassanajafaru36272 жыл бұрын
Salamualaikum madallah za ku iya sa lambar waya Don mu yi Kira?
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
naam 09045762036
@nazeerahmad50392 жыл бұрын
Wai malaman Basu San Akidar tashi bane tun farko, kokuma munafurci ne yasa se bayan yayi maganar zubda Jini Sannan suka taso da maganganu Na rashin tunani, wai Anya kuwa wasu malaman Arewa Sunaso suga Annabi kuwa. Daga Nazeer Ahmad Algeria.
@idrissayoussouf70182 жыл бұрын
Albani yana kuskure amman yasan meyakeki dayana raye wani baitaba yainja akan abinda yafadiba sai sallahr jumma'a karfe tara chima chike da gaskiya.
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@muhammedlawiusman45002 жыл бұрын
Toh jama ire iren yan interfaith boyayyu sun fara bayyana Dr mansur sokoto kadaina kame kame domin anyi walkiya munganku Allah ya shirya mu da shirya warsa
@abubakarusman84192 жыл бұрын
A Gaskiya malamin nan dayake challenges na sheikh albani zaria akan wannan maganar ta wannan qungiya yayi kuskuren fahimta babu wani abu da albani zai fito yafada a duniya game da Wadannan mutanen wanda bai saniba yasan komai akansu kwarai da gaske
@awalmamadou76092 жыл бұрын
Allah ya saka da elheri malame mouna ataimakeni da numéro
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@maryamsalehtawaniger69642 жыл бұрын
gaskiya malan mansur sokoto nanfa kacha qasa mudai kai nan muna alwalaya walbara,a da duk wani hadinkai da yahudu da nasara bamu basu bawani jawabin da malami zai mana saboda mugamsu wallahi bamatare dasu bamu yardaba wallahi kuji tsoron allah duk wasu jiga jigai nasunna idan harsun chiga ko basu chigaba ai sunata bayyana kuma wallahi allah sai yafidosu kuma malan albani 😂 kaci giyaran albani kabani dariya wallahi malan mansur wallahi kaduba kagani albani bayaraye amman kuma yayi bayanin abinda bai mafaruba yayi magana akansu amman yanzu miye yake fadi wanda bai faruba don haka mu tunyauche muna tare dachi amman dasanu gaskiya zatabayyana abu aicha mufa allah dakan chi yayimana kachedi da hadakai da yahudu da nasara yanzu kuma wanene zai zo da wani koskorima yacemana ga wani abunda ake nufi uban gijin samay da qassay wanda yayi halitarchi yasan kowa dakomay ya gargademu wai wace chiiya zamubi bayan tasa mizasu fada akansu wanda allah bai adamana ba gskiya karsu samana rauni wajen biyar allah da man zansa subarmu muyi yanda mukafara kufadamana abinda zai ingantamana imani wanan fa zai gurbatamana tunani wllahi damafa anacikin rudani kuma malaman damuke tunan nin zasu qaramana cajin imani yaukuma sune masu samana rauni azukatanmu 😭 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😨
@abdoulwahabsarana11792 жыл бұрын
Assalamou aleykoum warahamatul Malan wannan raddi Bada Malan Mansour sokoto wannan raddi anyichi yakay Wata 2 zowa 3
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
ikon Allah na. fahinta
@badarurufahi97392 жыл бұрын
Interfaith dialogue refers to cooperative, constructive, and positive interaction between people of different religious traditions (i.e. "faiths") and/or spiritual or humanistic beliefs, at both the individual and institutional levels. It is distinct from syncretism or alternative religion, in that dialogue often involves promoting understanding between different religions or beliefs to increase acceptance of others, rather than to synthesize new beliefs...
@ibrahimalaji28412 жыл бұрын
Bani tareda ml nura a akidarsa Amma abinda yafada daidai ne Amma mgnn prof ban gamsuba
@gulliadamu33222 жыл бұрын
Matsalata da ku yan nageria Duk abindakukayi sai kun nunawa duniya wannan badan allada kukeyi tallar kakku kuke
Prop yayi son kai anan Allah ya jikan Malam albani muna tur da wannan akidar da malam nuru Khalid yake yadawa ta interfaith amma muna tare dashi akan fadin gaskiyar sa akan gwamnati
@hamzaabadamasi12hamzaabada992 жыл бұрын
Mlm dawud ba Dr Mansur yayiwa raddiba sabida yayi raddin tinkafin wannan matsalar tafaru, dogarawa yayiwa raddi
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
ok na gane
@aht25352 жыл бұрын
wanene dogarawa
@hamzaabadamasi12hamzaabada992 жыл бұрын
@@aht2535 mlm Ahmad Bello dogarawa
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@muhammadsabo59202 жыл бұрын
Abu A'isha Amma fa shiriya cikin bayanan Dr Mansur baiyi Magana akan cikin taron nasu na interfaith a nigeria suna da'awan cewa chiristoci sudaina cewa allaah 3 Domin suna batawa musulmai sannan musulmai su daina cewa Allaah Daya ne Don suna batawa christoci Wanda wannan maganar Dr Idris Abdul'Aziz Dusten Tenshi Bauchi shi Yafada a hudubar Juma'a Wanda yace Yana Daya Daga cikin membobin kungiyar interfaith a Bauchi Wanda ayanzu tuntuni yace yafice Daga cikinta Ina da Audio na khudubar Juma'a a yanzu Haka tare Dani in Kuna Bukata Nagode. Jazaa'ka'llaahu khairan khairaa
@حليمهالهوساوي-ر4ه2 жыл бұрын
To ada can meyasa su malaman basufi to sunyi magana ba akan kashe kashe ba seyanzu zasu dorawa mlm nura lefi🤔to mudai muna tareda mlm nura
@badarurufahi97392 жыл бұрын
The Archdiocese of Chicago's Office for Ecumenical and Interreligious Affairs defines "the difference between ecumenical, interfaith, and interreligious relations", as follows: "ecumenical" as "relations and prayer with other Christians", "interfaith" as "relations with members of the 'Abrahamic faiths' (Jewish, Muslim and Christian traditions)," and "interreligious" as "relations with other religions, such as Hinduism and Buddhism".[1] Some interfaith dialogues have more recently adopted the name interbelief dialogue,[2][3][4] while other proponents have proposed the term interpath dialogue, to avoid implicitly excluding atheists, agnostics, humanists, and others with no religious faith but with ethical or philosophical beliefs, as well as to be more accurate concerning many world religions that do not place the same emphasis on "faith" as do some Western religions. Similarly, pluralistic rationalist groups have hosted public reasoning dialogues to transcend all worldviews (whether religious, cultural or political), termed transbelief dialogue.[5] To some, the term interreligious dialogue has the same meaning as interfaith dialogue. Neither are the same as nondenominational Christianity. The World Council of Churches states: “Following the lead of the Roman Catholic Church, other churches and Christian religious organizations, such as the World Council of Churches, have increasingly opted to use the word interreligious rather than interfaith to describe their own bilateral and multilateral dialogue and engagement with other religions. [...] the term interreligious is preferred because we are referring explicitly to dialogue with those professing religions - who identify themselves explicitly with a religious tradition and whose work has a specific religious affiliation and is based on religious foundations."[6][7] Throughout the world there are local, regional, national and international interfaith initiatives; many are formally or informally linked and constitute larger networks or federations. The often quoted[8] "There will be no peace among the nations without peace among the religions. There will be no peace among the religions without dialogue among the religions" was formulated by Hans Küng, a Professor of Ecumenical Theology and President of the Global Ethic Foundation. Interfaith dialogue forms a major role in the study of religion and peacebuilding.
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Wannan interfaith din duk duniya ne Kuma yahudawa ke daukar nauyinta
@shuaibmuhammed38092 жыл бұрын
Mal. Allah ya Saka da alkhairi
@jokeadeleye702 жыл бұрын
That's what he's talking about you people are saying something
@nuraddeendanarewa91882 жыл бұрын
ai maganin Kar,ayi to Kar afara
@arewahearts82232 жыл бұрын
Arewa Hearts: A tunani na episode 2 | kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@ibrahimmuhammad22582 жыл бұрын
Wahhabiyawa kuna cikin rudani sanadiyya rubabbiyar aqidarku ta yahudu ta qiyaiya ga Annabi da ke hanaku fahimtar Qurani da sunnar Annabi.kun kasa fahimtan usulubin Qurani cewa idan wasu ayoyi suka aiyana hukunci akan wani hali,wasu ayoyi kuma su toge(exception)akan wani hali daban.Ba shakka akwai wasu ayoyin Qurani da suka umarci musulmi da kada riqi kafirai a matsayin masoya koma bayan musulmi .wannan akan kafirai abokan fada ne.suko wasu ayoyi sunyi bayani akan Allah baiyi hani ga musulmi daga yin qawance na soyaiya da kafirai da basa gaba da musulmi ta hanyar yaqar musulmi.To,yaya zaka hada hanci wayannan ayoyi da ba nasikh da mansukh(mai shafewa da Wanda ake shafe)ba?sai ka fahimci hadithan Annabi sosai da yadda malamai magabata ,musamman malaman madhahib da na tauhidi na gaskiya,sukayi istinbadi zaka iya yin wannan.Gashi Dan taimiyya da Dan Abdulwahhab sun ruguza fahimtar malaman madhahib na fiqh da tsabtataccen tauhid na Ashaera, sukayi nasu Mai cike da rudani akan adillah (kafa hujja daga ayoyin Qurani da hadithai);abin ya zama zabi sonka akan kafa hujja da Qurani da hadithai.Bisa wannan haukar tasu Dan taimiyya da Dan Abdulwahhab da manhajinsu kake ganin yan Izala sun kasa samun matsaya guda ;ana ta cecekuce.Suko magoya baya su kasa gane ina gaskiya take.Albanin Zaria yace bisa bayanan su Ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab akan Baraa wal walaa ba yadda musulmi zasu hadu da kafirai su tattauna a interfaith dialogue sai musulmi sun qaryata ayoyin Qurani akan laantar kafirai ,musamman yahudawa.suko su professor mansur sokoto suna ganin ai akwai riba ga musulmi wajan Interfaith dialogue kuma Qurani da hadithai sunyi ishara akan haka;saidai professor mansur sokoto ya fada wani rudani cewa soyaiyar da Nura Khalid yake nunawa kiristoci tana kaishi ga sabawa wayancan ayoyin farko da hadithai da sukayi hani akan nuna soyaiya ga kafirai ; ya kasa fahimtan cewa wayannan ayoyin suna magana ne akan kafirai da ke nuna gaba da yaqar musulmi;wasu ayoyi da hadithai sun nuna ana yin soyaiya ga kafiranda basu nuna gaba da yaqar musulmi ba. To,ta ina magoya bayan Izala zasu kama?mafita kawai ga yan Izala su zubarda rubabbiyar fahimtar su dan taimiyya da Dan Abdulwahhab baki daya,su koma ga fahimtar magabata malaman madhib na fiqh da malaman tauhid na gaskiya na Asha'ra da maturidiyya.matukar basu yi haka ba,to zasu cigaba da samun rudani akan mas'alolin musulunci ,musamman irin wannan mas'ala ta interfaith dialogue.kuma abu mafi hadari shine takai yan Izala suna kafirta juna da kan iya kaiga zubarda jini tsakaninsu,kamar yadda ya faru tsakanin yan Izalan Boko haram da su jaafar da Albanin Zaria da takai yan Izalan boko haram suka aikasu barzakhu.Allah ka kiyayemu daga sharrin Izala.
@zahraddeensalis44602 жыл бұрын
Kãji wani shashasha...Mtsmmm
@ibrahimmuhammad22582 жыл бұрын
@@zahraddeensalis4460 ,Bayani akan matsalar rashin fahimtan qattin banza malaman wahhabiyancin Izala ga nassoshin Qurani da hadithai shine shashanci?kai dabba ne Mai bin aqidar yahudu ta wahhabiyancin Izala.maana baka ma karanta bayani da zarar an ambaci sharrin wahhabiyancin Izala da daghutu Abubakar Gumi ya shigo da ita Nigeria ta hanyar yaudara cewa jadadda sunnar Annabi ne kamar yadda mujaddadi Shehu usmanu Danfodiyo ya dabbaqa a qasar Hausa,alhali yasan qarya ne wahhabiyanci sunnar su Dan Abdulwahhab ce da ta samo asali daga aqidar yahudu ta qiyaiya ga Annabin Rahma.miyagun yahudawa!!