Gen. Alkali Idris Alkali

  Рет қаралды 12,952

AUDU BULAMA BUKARTI

AUDU BULAMA BUKARTI

Күн бұрын

Пікірлер
@abdullahiahmed9752
@abdullahiahmed9752 5 жыл бұрын
Allah ya sakamaka da alkahiri shi kuma Allah yayimasa rahama
@mansuradamu2514
@mansuradamu2514 3 жыл бұрын
Jinjina gareka brst Bulama Allah karamaka kwarin gwiwa
@abubakariliyasugarba6616
@abubakariliyasugarba6616 2 жыл бұрын
Allah ya bi masa hakkinsa. Muna baƙin ciki wallahi
@abubakariliyasugarba6616
@abubakariliyasugarba6616 2 жыл бұрын
Allah ya ƙara maka lafiya Bar audu bulama. Yasa ka gama lafiya
@asiyaakhamis2676
@asiyaakhamis2676 6 жыл бұрын
Allahu'akbar. Babana Allah yasaka maka da alkairi shikuma Allah yakarbi bakunchin sa yasadashi da manzon rahama 😣😣..sukuma insha Allah .Allah sai ya tona asirin su bi'izeenillah
@raihanatalkalibisalas2977
@raihanatalkalibisalas2977 5 жыл бұрын
Hmmm Allah ya tuna asirinsu kaikuma Allah ya karimin kai love
@MisbahulkhairSAhmad
@MisbahulkhairSAhmad 6 жыл бұрын
Allah SWA ya saka maka da alkhairi ya qaro mana irinku
@muhammadmahmud4841
@muhammadmahmud4841 Жыл бұрын
Ina aka kwana dangane da case ɗin?
@ismaelomar2856
@ismaelomar2856 4 жыл бұрын
FATAN ALHIR
@hashimyaqub548
@hashimyaqub548 6 жыл бұрын
Well done Allah yatalafa maka akan ayukanka na alkairi.
@saeedlawan1026
@saeedlawan1026 6 жыл бұрын
Gaskya illiminka yayi amfani Allah yasaka ma da alheri amiin
@shuaibusalisu3076
@shuaibusalisu3076 6 жыл бұрын
Allah yasaka da Lkairi
@hajiyasalmababy7702
@hajiyasalmababy7702 5 жыл бұрын
Don Allah kar abarsu a horasu domin musami zaman lafiya a jos
@ishaqrabiulawan3754
@ishaqrabiulawan3754 6 жыл бұрын
Gaskiya akwai bukatar gyara akasar nan
@sanimukhtar7145
@sanimukhtar7145 6 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@hajiyasalmababy7702
@hajiyasalmababy7702 5 жыл бұрын
Insha Allah bazasuci nasaraba
@musamohammadalhafiz7529
@musamohammadalhafiz7529 6 жыл бұрын
Allah yasakamaka da albarka
@tukurshehu7482
@tukurshehu7482 6 жыл бұрын
Allah ya karo man's irunku
@زيزيسيد-ذ4ظ
@زيزيسيد-ذ4ظ 6 жыл бұрын
الله يرحمه و يغفر له يا رب حسبي الله و نعم الوكيل عليهم
@موسيالهوساوي-خ6ع
@موسيالهوساوي-خ6ع 6 жыл бұрын
gaskiya ne nawa
@jamilusulaiman5237
@jamilusulaiman5237 6 жыл бұрын
Allah ya kiyeye. Amma bansan maye dalilin dayasa shugaban kasa baya son magana akan cutar da musulmi da akeyi a Nigeria? Misali: ana kashe talakawa à jahar zamfara yaki magana kuma musulmi sunyi shiru . Amma ya dau matakai a Benue da plateau. Kiranmu ga shugaban kasa shine yayi mana adalci. Ya dau matakan da suka kamata à duk inda ake fama da tashin hankali.
@faridaalimadinah1689
@faridaalimadinah1689 6 жыл бұрын
Allah ya toh namusu a siri
@hajiyasalmababy7702
@hajiyasalmababy7702 5 жыл бұрын
Tabbas mu yan jos abinda yakecimana rai kenanan mu mazauna jos buhari yayi watsi damu zaman garin yananema ya gagaremu alhali bamusan ko inaba iyayenmu duk a jos aka haifesu
@bilyaminuabdullahi5074
@bilyaminuabdullahi5074 6 жыл бұрын
Gsky ne Audu Bulama Allah ya sakamaka da mafificin alkhairi, Na rasa dalilin da Idan anyi ma musulmi Kisan gilla a kasar ba a Wani daukar mataki, a Hankali Za Kaji anshafe Babin bince Kamar yadda aka binciken wadanda suka kashe sheik Jafar da sheik Albany Zaria Shima wannan indai a wannan kasar tawace haka shiru Wai Malam yaci shirwa , ka Duba yadda Akai ta zurfafa bincike akan mutuwar shahararen Dan jaridar nan Na Saudia Muhmud kashoogi , Allah ya jikansa da rahama
@alimallamali1983
@alimallamali1983 6 жыл бұрын
Allah yasakamaka da alhiri
LABARINA SEASON 11 EPISODE 8
1:18:26
Saira Movies
Рет қаралды 1 МЛН
Coach wa Tiktok Atabukidde Omuwala Eyamwesomeddemu , Yamugambye Takiddamu
8:19
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
Fashin Baki (22-12-24)  a kan Kasafin Kudin 2025 da Rahoton NBS a kan Rashin Tsaro
1:43:08
Aminu Babba Dan'agundi Kenan Yayin Fitowa Daga Kotu
1:22
Guarantee Radio Kano
Рет қаралды 4,6 М.
Fashin Baƙi (15-12-24) Ina Mafita ga Arewa?
1:45:54
AUDU BULAMA BUKARTI
Рет қаралды 14 М.