Dan Allah kujanye mutanenku kafin su kashe Muku Nigeria basuda niyar kawo karshen alamarin Neman kudi sukeyi dashi karnukan farautan turawane
@HAMZAABDUOLKARIMКүн бұрын
France ta aikasu saboda in yafita daga kungiyar fransa bazata Sami biyan bukatar ta ba kuma munafuchi ne kawai Nigeria da France suka shirya duk wani munafuki Allah yatona asirin shi jama a muyi ta ada duk wani munafuki Allah yatona mai asiri amin