Masha Allah hakan shiyafi daidai don dama wani munakisa d munafinci ne akaso yi toh Allah y kowa Alhamdullah y Allah d duk niimomin da kake mana muna kara gdy gareka y Allah , Allah ka dada karemu, zuriyan mu yanuwa musulmai, arewa nigeria d kasan musulmai a fadin duniya Ameen. Alhamdullah y Allah biniimataka
@rabiatualiyuibrahim45245 ай бұрын
karya kukeyi Allah ya tsine muku sarauta ta aminu ado bayero ce karya kukeyi
Wannan gaskiyane dukkan Mai tunanin kuma Mai hankali yasan cewa wannan kokari da ake na haddasawa Kano irin wannan tashin hankali yasan cewa tabbas shiryayyen al amarine da ake son gabatarwa na cigaba da yinkurin rusa arewa domin Kano itace arewa kuma insha Allahu badai arusa arewa ba sai dai masu burin hakan suyi rugu rugu insha Allah.Allah bazai baku nasaraba insha Allah kuda kanku zakuga bayan junan ku da makirce makircen ku incha Allah 🙏