H.E Abba K Yusuf yakai ziyarar gani da ido babban masaukin Alhazai na jihar kano

  Рет қаралды 25,309

kwankwasiyya Movement

kwankwasiyya Movement

Күн бұрын

Ayammacin wannan rana ta juma’a Mai Girma Gwamnan jihar Kano H.E Abba K Yusuf yakai ziyarar gani da ido babban masaukin Alhazai na jihar kano inda yaje domin ganewa idansa irin halinda wannan masauki yake ciki duba da yadda gwamnatin data gabata tai wasarai rai da wannan guri hasalima yadda ta cefanar da wasu guraran tareda wasu filaye dake wannan guri mai Albarka.
Adadai wannan guri yanada gidajen Alhazai kimanin 130 da ban dakuna 65, inda ahalin yanzu ko gida 1 babu awannan guri, haka bandakunan ko 15 basukai ba, saboda duk sun keta gurin sun cefanar dashi.
Akarshe mai girma Gwamna yayi alkhawarin dawowa da wannan hukuma muhallinta wanda take dashi tareda Alkhawarin zaiyi dukkan mai yuwuwa dan ganin anfarantawa mahajjatan jihar Kano duk da dai lokacin tashinsu ya karato.
02/06/2023.

Пікірлер: 19
@musaadammusa9536
@musaadammusa9536 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara lafiya da jagoran ci nagari🤲
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 Жыл бұрын
Abba Mai Albarka, Allah ya baka damar kwato Hakkin Al'ummar Jihar Kano daga marasa daraja azzalumai
@musagarbakyarama9243
@musagarbakyarama9243 Жыл бұрын
MashaAllah ❤❤❤❤
@abassnuhu2174
@abassnuhu2174 Жыл бұрын
MashAllah
@aishatijjanialiyu
@aishatijjanialiyu Жыл бұрын
Masha Allah Allah yataimaka yayayaka roko Allah yakara lfy 🙏
@isahmohammed7709
@isahmohammed7709 Жыл бұрын
Baba Abba Allah yataimakeka tareda duk yan kwankwasiyya ameen Allah yaja kwanan hajiya
@fatimafa1465
@fatimafa1465 Жыл бұрын
lnnalillahi wa ina ilahi raji un Allah Allah yasakamana wlh ganduje kacucemu sosai mu yan kano Allah yakara lfy gov namu talakawa Allah yataimaka ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia
@MuhammadAminuAli
@MuhammadAminuAli Жыл бұрын
Allah yasa ku amfana
@abdullahiisah96
@abdullahiisah96 Жыл бұрын
Kai !. Gsnduje ya yi ma Kano ta annati gaskiya. Hatta masallacin ma ya sayar dashi ashe.
@YauOil
@YauOil 5 ай бұрын
Jikukin Dan ta ada danfudiwu karyakakiyi
@humayratasiu7720
@humayratasiu7720 Жыл бұрын
Alhamdulillah Allah y tayaka riko
@ismailkhamis4021
@ismailkhamis4021 Жыл бұрын
Koh Ina fa yasayar
@halidhatim8618
@halidhatim8618 Жыл бұрын
Ku gaya musu campaign ta kare,don Allah su cire jajayen fullunan nan sai wata campaign
@meyoutv9385
@meyoutv9385 Жыл бұрын
Kai dama wa yace maka jar hula campaign ake da ita
@aishaharuna5581
@aishaharuna5581 Жыл бұрын
Ai jar hula sai mutuwa a kano😂
@halidhatim8618
@halidhatim8618 Жыл бұрын
@@aishaharuna5581 😂🤣
@ismailkhamis4021
@ismailkhamis4021 Жыл бұрын
A gaskiya ganduje yatafka ta asah Allah yasakawa Al ummar jahar kano
@etssistersempire2978
@etssistersempire2978 Жыл бұрын
Ameen
@amislam3119
@amislam3119 Жыл бұрын
Allah yadafa maka
Brawl Stars Edit😈📕
00:15
Kan Andrey
Рет қаралды 54 МЛН
Players vs Corner Flags 🤯
00:28
LE FOOT EN VIDÉO
Рет қаралды 64 МЛН
SHAPALAQ 6 серия / 3 часть #aminkavitaminka #aminak #aminokka #расулшоу
00:59
Аминка Витаминка
Рет қаралды 1,6 МЛН
Kwankwaso a Gidan Alh Aminu Dantata
8:09
Kwankwasiyya Reporters TV
Рет қаралды 40 М.
Huduba: Yadda Sheikh Adam Muhammad Albanin Gombe ya musuluntar da wata baiwar Allah
52:04
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1 М.
Why is Kano Nigeria so Populated (than Lagos)
10:52
David Nkwa
Рет қаралды 101 М.
How to win a argument
9:28
ajaxkmr
Рет қаралды 569 М.
Kano Nigeria: (Things that shocked us)
8:03
David Nkwa
Рет қаралды 60 М.
Stage Collapses During Inauguration Of Abba Kabir As Kano Governor
0:50
Channels Television
Рет қаралды 240 М.
Brawl Stars Edit😈📕
00:15
Kan Andrey
Рет қаралды 54 МЛН