H E. Gov. Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba aikin hanyar Wuju zuwa Wuju a cikin birnin Kano

  Рет қаралды 13,076

kwankwasiyya Movement

kwankwasiyya Movement

11 ай бұрын

In the evening of this Tuesday, His Excellency the Governor of Kano State, Engr. Abba Kabir Yusuf paid a visit to inspect the construction of the Wuju-Wuju highway in Kano city.
While inspecting the project, the governor promised to complete a large part of the project and open it before his 100 days in office.
During the visit of His Excellency the governor was accompanied by the Kano State Commissioner for Works, Engr. Marwan Ahmad with the Commissioner for monitoring projects and ensuring their excellence, Hon. Ibrahim Namadi Dala
A yammacin yau Talata ne Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba aikin hanyar Wuju zuwa Wuju a cikin birnin Kano.
Da yake duba aikin, gwamnan ya yi alkawarin kammala wani bangare mai yawa na aikin tare da bude shi kafin kwanaki 100 da ya yi yana mulki.
A yayin ziyarar mai girma gwamnan ya samu rakiyar kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Marwan Ahmad tare da kwamishinan sa ido akan ayyuka da kuma tabbatar da nagartar su Hon. Ibrahim Namadi Dala

Пікірлер: 8
@user-hv3oq5kt5x
@user-hv3oq5kt5x 2 ай бұрын
H.E Gov Aiki birni Dakauye Muna gdy❤
@muhammedsunusiyusuf4998
@muhammedsunusiyusuf4998 10 ай бұрын
Alhamdulillah Masha Allah Allah mun gode maka albarkacin annabi muhammadu rasulallah sallalahu alaihi wasallam
@UAUmar-ll2pj
@UAUmar-ll2pj 11 ай бұрын
This is a good and ambitious project, but one thing to remember: Technicality, no compromise should be adhered to. To avoid calamities like flood and related factors that may come up due to our poor handling of refuse.
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp 11 ай бұрын
👍👍👍
@yaujibirin
@yaujibirin 11 ай бұрын
My boss
@G-C-C
@G-C-C 11 ай бұрын
Masha Allah
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd 3 ай бұрын
Bashi da baki😊
@matube9022
@matube9022 11 ай бұрын
Wai ina labarin KAHUTU RARARA🤣 shiru ka ke ji kamar ruwa ya ci fir'auna
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 45 М.
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
00:17
OKUNJATA
Рет қаралды 4,4 МЛН
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН
Vivaan  Tanya once again pranked Papa 🤣😇🤣
00:10
seema lamba
Рет қаралды 22 МЛН
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 394 М.
Hukuncin da kotu ta yanke game da shari'a kan sarautar Kano
20:34
Hausa news 24
Рет қаралды 20 М.
Garin Da'if Tare da Manyan Malamai
37:17
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 19 М.
How Sanusi Lamido became the Emir of Kano and How he was Dethroned
20:17
Back in History
Рет қаралды 49 М.
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
00:17
OKUNJATA
Рет қаралды 4,4 МЛН