Hada Sojoji Da ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Matsalolin Tsaro Babban Kuskure Ne - Al-Mustapha

  Рет қаралды 27,181

VOA Hausa

VOA Hausa

Жыл бұрын

A wata hira ta musamman da Muryar Amurka masanin tsaro kuma dan takarar Jam’iyyar Action Alliance, Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya ya bayyana cewa rarrabuwar kawuna tsakanin hukumomin tsaro a Najeriya na maida hannun agogo baya a yaki da 'yan ta’adda.
Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa KZbin: bit.ly/3Gcp7en
#najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #hausa #sashenhausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #abuja #HamzaAlMustapha
- - - -
Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
- - - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da KZbin, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

Пікірлер: 7
@MamudaBature
@MamudaBature 24 күн бұрын
.Masha Allah
@AbubakarabbasZubairu-yl9ol
@AbubakarabbasZubairu-yl9ol 3 ай бұрын
Good job sir
@UssmanMuhammad
@UssmanMuhammad 3 ай бұрын
Uban gijin Allah yasetamana kasarmu
@DoumachiGambo-cr7wk
@DoumachiGambo-cr7wk 11 ай бұрын
Barka da salla gaskia baba abba al mustapha shawaru walahi chugaba nigera suyi gawgawa su nada almustapha munistan ctharo incha allah zaâ dacthé ko munistan maâdanan arzuki,wanan bawan allah ba karamarcthé dachi gachi da kichin kassa...
@SalehAuwalAlhaji-qe8nj
@SalehAuwalAlhaji-qe8nj 8 күн бұрын
Manjo hamza al mustafa😂😂😂
@user-ml9mn2wc2o
@user-ml9mn2wc2o 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@user-fc2uf8sk2k
@user-fc2uf8sk2k 3 ай бұрын
Inka zama shugaban kasa zaka dawo da tallafin mai ne?
КАРМАНЧИК 2 СЕЗОН 5 СЕРИЯ
27:21
Inter Production
Рет қаралды 605 М.
Countries Treat the Heart of Palestine #countryballs
00:13
CountryZ
Рет қаралды 9 МЛН
Abubuwa biyar tare da Hamza Al-Mustapha
2:26
DW Hausa
Рет қаралды 8 М.
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 51 М.
Give Tinubu Another Year of Grace Before  Appraisal - Bode George
24:56
Tarihin  Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa: Shugaban  Najeriya #1
27:40
Aminiya Trust
Рет қаралды 122 М.
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda
56:48
BBC News Hausa
Рет қаралды 163 М.
КАРМАНЧИК 2 СЕЗОН 5 СЕРИЯ
27:21
Inter Production
Рет қаралды 605 М.