This woman was my mother's classmate at Kabo Girls Boarding Secondary School......may Allah have mercy on the soul of my dear mother.
@faridaismail33984 ай бұрын
Without music her voice was perfect masha Allah
@hamidasanusi53474 ай бұрын
❤Gaskiya ban taba sauraron hirar da ta fi wannan daɗi ba a shirin nan...har aka gama ina smilling ...i love the way she smiled sanda aka yi mata tambaya akan amincewar mijin ta game da ci gaban da waqar ta ...akwai chemistry me sugar a tsakanin su da dikkan alama. Fatan alkhairi a gare ki Maryam Sangandale❤
@KessinMathias4 ай бұрын
Wlh ki gaya mata duk a cikin mawaka mata bantaba Jin muryanda ya burgeni a zahiri kamar ita ba, Allah ya Kara basira Amen
@SammaniAbdullahi-f8j4 ай бұрын
Muna miqa sakon jajje da kuma tausayawa al'ummar garin maiduguri da wanna iftila'in da yafaru da su. HADIZA ALIYU GABON 🇬🇦
@marjanahamed7884 ай бұрын
Waw I like her voice and her songs masha Allah ❤❤❤❤❤
@yauyusuf4 ай бұрын
Wakan Rabo Rabo shine Bakan da miyata har yau har gobe duk wanda bai saurara bah Dan Allah yasaurara zai karu sosai akwaii darasi a cikinta ❤
@mohamadfkdsomaisankamfkd89594 ай бұрын
Tasi'u unguwa uku dan allah hadiza muna butarshi❤
@yauyusuf4 ай бұрын
Masha Allah my aunt saura Zuwaira ismail Fantimoti Naja'atu ta annabi jamila sadi da daiii sauransu
@BloxAndBlocks-u4o4 ай бұрын
Lallai muna son ki gayyato mana Fantimoti @Hadiza Aliyu Gabon. Zan zuba ido next week in sha Allah.
@aishabashir43334 ай бұрын
Masha Allah wlhy nassnta Kuma nasan sunan ta Amma this is the first time dana kalleta❤❤
@mayakihadizadjibo92324 ай бұрын
Tubarkallah Macha Allah muryarta har yanzu a koi ta😊😊😊
@Alkidir14 ай бұрын
ANTY Hadiza Gabon official saura Master Adam A Zango ❤❤❤❤
@maspalachanel86954 ай бұрын
Mashaallah gaskiya naji Dadin wannan Hira sosai domin sangandale mawakiya tace Please next Murja baba ko fati kawo ko Dr Abdullah boda ko tijjani faraga ko Mai shinku
@IbrahimIbrahim-xk2rh4 ай бұрын
Merci yayi Nagdoe Macha Allah
@mutawakiloubansi43154 ай бұрын
Baywa daga allah ji don allah kaman tana waka tchikin studio 🎙 waooh ina muku fatan alkeyiri
@derikawu44484 ай бұрын
Old is Gold. 🙌😍 Maryam Sangandale
@el-khaleelmuhammad23924 ай бұрын
Masha Allah! Hira yayi daɗi sosai, na matuƙar jin daɗin wannan hira. Hajiya Hadiza Aliyu ya ƙara basira 👌🏼 Ina yiwa Maryam Sangandale fatan Alkhairi 🙌🏻
@kamaludeendanbaba69264 ай бұрын
Hadiza Gabon Allah Ya sakamiki da alkhairi, gaskiya yau kinbiyani, tun ina yaro nike qaunar sangandale har ynx
@Kim-rb3tp3 ай бұрын
احبها احبها ماشاءالله نفس صوته الله يحفظها ويطول في عمرها ❤❤❤
@nasrielsadam21544 ай бұрын
Merci Hadiza de nous faire revivre le temps passé
@AbbagodinMahammad4 ай бұрын
Allah sarki jiya ba yau ba Allah ne kadai da emi kiga rayuwa kamar ba,ayitaba Kuma tana rayi Kai rYw sai ahankali komai yy parko akwai karshe Allah yasa mudace ❤
@SaniShamsiyya4 ай бұрын
Muna godiya anty hadiza da kika kawo mana tsohuwar kwano
@MohammadNura-d2g4 ай бұрын
Masha Allah antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna Muhammad nura gombe
@abba_ziko4 ай бұрын
gsky anty hadiza Gabon kin biyani wlh ina masifar san wakar maryam a baba saboda baruwanta da kowa wlh one❤
@jamilaadamuy99754 ай бұрын
Masha Allah da Sangandale... Allah sa a gama lafiya...mutu ka raba ke da mijin ki❤
@SaniDanbabaChamssia3 ай бұрын
Dan Allah waye mijin nata ?
@bilkisumusa83864 ай бұрын
Masha Allah tabarakallah mu a Jin dadin shirin ku Abu yayi
@basiruyusuf72734 ай бұрын
Masha Allah God bless us Hadiza Gabon 🇬🇦 may God bless you and your business 🙏 ❤ ♥
@RayyanuMuhammad-v7v4 ай бұрын
Masha allah hadiza aliyyu Gabon Dan allah inaso agayyato Bashir bala wanna akafi sani da chiroki
@UthmanAbdul-kv3zc3 ай бұрын
Maa Shaa Allah very nice presentation
@AbuAli-x3y4 ай бұрын
God willing her voice isbeautiful❤❤
@hauwababatv95274 ай бұрын
Ayi fira da Maryam Fantimoti pls
@musashuaibu1103 ай бұрын
Wow Maryam Sangandele you're Work is very very Good My love Hadiza Gabon
@NafisMusa-u4k4 ай бұрын
Masha Allah, maryam sangandale akwai natsuwa
@dhxgvv99324 ай бұрын
Gaskiya très..🎉 fantastique
@yakubuharuna46484 ай бұрын
Wai waye mijin ne please ❤❤
@SammaniAbdullahi-f8j4 ай бұрын
Gaskiya sangandale ,uwa mai goya marayu ce a kannyood a harkar waqar
@AīchaYahayaTambari4 ай бұрын
Ma sha Allah ina ƙaunar waƙoƙinta
@ZakariyaouLimanMamanFadimatouz4 ай бұрын
Macha Allah Allah kara bassira wlh ina sonkou Anty Hadiza
@PedroBachob404 ай бұрын
Kina bangaran mawaka ne har yanzu muna so ki zakulomamu musbahu m ahamed da nazifi asinanic
@HabibuAbdulkadir-b6m4 ай бұрын
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
@HajeryauAhmed11 күн бұрын
masha Allah
@HafsahTafeydah3 ай бұрын
Masha Allah dan allah aunty hadixa a kawomana Maryam yahya ❤
@MustaphaSaad-p7k3 ай бұрын
Gaski na yaba da basirar sangandale she is very talented.
@RachidMahaman-yh2te4 ай бұрын
Tu es la meilleure des meilleures Mariam, fatan alheri a sabuwa rayuwa
@AbdoulkarimIssa-k5q4 ай бұрын
Allah dey ya temaka amin soumma amin ❤
@IshauSuleiman4 ай бұрын
Dan allah aunty hadiza akawomana nafisa Abdullahi
@FalmataHassan-y9t4 ай бұрын
Wlh nima inaso akawota
@azziztahoua18574 ай бұрын
Masha Allah hira tayi wlh balaifi hadiza Allah ya tamakemu Amine 🙏
@SeydousofianeAdamou4 ай бұрын
Good Luck Hadiza
@Abdulazizmenasara88314 ай бұрын
Masha Allah Allah yayi albarka fatan alkairi agareku
@SalehYones-uh3to3 ай бұрын
Macha Allah yayi fatan allekairi 💯💯❤❤❤❤❤❤
@MustaphaHussaini-f7m4 ай бұрын
Gabon pls next program Sadi sidi sharifai Nazifi Asnanic Abbas sadik Kabiru na kwango Kabiru Mai kaba Aminu Hudu Magaji mijin yawa
@ameerabdallah14 ай бұрын
Gaskiya Kuna Nishadan Tar Damu Dan Allah Ku Kawo Mana Sadi Sidi Sharifai @hadizagabon
@fannezarabukar65564 ай бұрын
Kikawo mana Jamila na gudu ❤ Mun shakata sosai wlh.
@مريممريم-ك2ث4 ай бұрын
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨
@IdrisARamat4 ай бұрын
First view 💃💃💃
@abubakarsadiqaliyuabdullah33734 ай бұрын
Muna jajantawa al'ummar Maiduguri Allah ya karesu 😢😢
@SaniShamsiyya4 ай бұрын
Ameen ya rabbi
@shamsiyyabasiru11924 ай бұрын
❤ Masha Allah 😁 8
@GffTrd4 ай бұрын
انا من السودان 🇸🇩
@موسىحسنابوامير4 ай бұрын
The jungle love
@sadeeqnasir31244 ай бұрын
gaskiya wannan hirar ta burgeni ALLAH ya saka da alkhairi
@nafiuabdullahiumarabu-muhe87724 ай бұрын
Dan Allah muna cigiyar Sadi Sidi Sharifai
@SoumailaMoussa-f8m4 ай бұрын
Masha Allah ❤❤🎉🎉
@EgibdSundvc4 ай бұрын
Masha allah ❤❤❤❤
@MurjanaMaaruf4 ай бұрын
Slm Anty hdiza dan Allah ki gayyato mn shek Malam Aminu Ibrahim daurawa dan Allah 🙏 domin tafiyarki babu yarinta aciki kuma kina abinki cikin nastuwa da girmamawa
@UsumanHayat4 ай бұрын
Wow that's news good ❤❤❤❤
@Prince_AGM4 ай бұрын
Please I can't find Maryam a baba folder in any playlist I love all her musics I've been searching for it for long I can't find it please tell her to upgrade
@jamilaadamuy99754 ай бұрын
Kaji mawa'kan asali👏...Allah ji'Kan mutanan jiya🤲
@malan_abduabubakar-ibrahim74384 ай бұрын
Akawo mana hadiza gabon
@AbubakarBangis-o3t4 ай бұрын
Pls and pls Dan Allah kigayato mana bangis mg kt ina maki fatan nasara arayuwa ❤❤
@abbasabbasa5864 ай бұрын
Allah ya kara basira
@Zeetarrh-o2q4 ай бұрын
Please dear ki kawo mana Zainab A Baba (Abokiyar hira)❤❤❤❤❤
@AliAliAli-lg4ox4 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤🥰🥰🥰
@AbcAdam-lq6if2 ай бұрын
Very talented woman
@boterbabangida91544 ай бұрын
Dan Allah inaso abida Muhammed Wanda trying zamani da fati Muhammad
@iliyasumusarijal49602 ай бұрын
A canja mana wannan kujerun nan,na da sunfi kyau 😎
@JamesJamesJamesJames-o8d4 ай бұрын
MashaAllah ❤❤❤🎉🎉
@tizzachegou4 ай бұрын
Zuwaira Ismail I love her voice like Sankadale🎉❤
@NAKOWAPLUSTV4 ай бұрын
Masha Allah 🙏
@LindaRay-h3f4 ай бұрын
I like ur program pls we need kawu dan sarki no ur program
@ManassehSimon-c8t4 ай бұрын
Please invite Nazifi Asnanic ❤
@sirdeequ19903 ай бұрын
Dan Allah a kawo mana fati Khalil Wadda tayi wakar tafiyyar da zaka Yi rabbana ya kaika lafiya
@UmarAhmad-l9s4 ай бұрын
Masha allah
@Hsab-u6h4 ай бұрын
Dan allah anemo mana ummi ibrahim zee zee
@فلمةعرب4 ай бұрын
Masha Allah yayata hadiza dan Allah ki kawo mana fanti moti
@AbubakarAliyuab4 ай бұрын
Dan Allah a gayyatu mana Murja Baba
@aliyuumar86144 ай бұрын
Allah Sarki sangandale haryanxu akwai murya
@IbrahimAbouAbouIbrahim4 ай бұрын
ماشاءﷲ
@UmmySuddais4 ай бұрын
A kawo mana abokiyar hira ❤❤
@OumarYarima-fq2hf4 ай бұрын
Masha. Allah Dan Allah sunusi Oscar 442
@ZinatuGarbadila4 ай бұрын
Dam Allah kikawomuna zuwaira Ismail🥰
@HabibouHabibou-z1i4 ай бұрын
Dan allah murja baba da rabi mustapha
@hauwababatv95274 ай бұрын
Ravi Mustapha ta rasu
@HabibouHabibou-z1i4 ай бұрын
@@hauwababatv9527 ayya Allah ya jikanta
@aichatoumahammedd99644 ай бұрын
🎉🎉❤❤
@umarbakinka334 ай бұрын
Respect ❤
@SameerAlhajinuhu4 ай бұрын
Good 👍👍👍👍
@JamiluMaza4 ай бұрын
Masha Allah Allah yasanya alheri
@chaiboutchaloumbo13514 ай бұрын
Na rantse babu wadda ta kai Maryam A. Baba a fagen mata mawaƙa. Ko gobe wallahi da ita ya kamata mawaƙa sun ringa ɗaukan sautin su. Allah jaa da kwanaki Hadjia Maryam.
@ramatoulahmohamedsani85364 ай бұрын
Inason baiwar Allahn nan❤ sagandale🎉
@bellogaladanchi.k4 ай бұрын
Wai nikam yaushe zaki dakko mana mawakinnan naki Umar zariya Domin naji wata tsohuwar waka da yayi miki Ana sawa A gidan radio ko A wannan satin naji sunsaka wakar🎉 Gaskiya inaga Za a samu bayanai awajansa sosai Kuma naga kamar yana da ilimin addini sosai .. Aduk cikin bayanan sa wanda na saurara Sai nakaru da wasu ilimummuka ke wllh harda ma wasu daga cikin fina finansa .wanda sukeyi da musa me sana'a
@SultyAbdallah-lc2zf4 ай бұрын
Aslm agaishe min da sahura
@AyubaAdamu-bv9uk3 ай бұрын
Zuwaira isma'l 🎉🎉🎉
@YounoussaSalifouBonguere4 ай бұрын
Maryan hiyana please
@abbatofa54583 ай бұрын
Please kindly invite My favourite actress Rahma Sadau. please