One of the most interesting and frank discussion ever done on this platform. Please call Nafisa Abdullahi, forget your differences if there are any.
@AbdulraheemADBappa4 ай бұрын
Interesting. This man is quite eloquent and looks responsible. He speaks with decency and honesty. Masha Allah.
@usmankabara4 ай бұрын
Hirar Alhaji Tanimu Akawu ta yi kyau sosai cikin nutsuwa da kukan kurciya ga mai hankali. Well done Hadiza Aliyu Gabon, I am proud of you.
@yahayasanibaffa78734 ай бұрын
One of the best interview naji dadin hirar nan sosae wlh 😊 what a educated man alaji 🙏
@belloadamu96534 ай бұрын
Gaskiya hira da Tanimu Akawu tana daga cikin best a wannan program din.
@abdulkareemabdulsalamabashe4 ай бұрын
Gaskiya banta6a jin fira wanda ta burgeni kaman wannan ba❤ Allah yakara daukaka
@nasirharunazarewa5434 ай бұрын
This episode is one of my best in this show, tanimu akawu is a legend and talented actor 👏 kudos 👏
@ALIYUMUHAMMAD-l8g4 ай бұрын
Actually a very good job for inviting these old legend 🫡 like always a legend it’s a legend just take good look at he was answering Hadiza questions very sound and impressive 🫡🫡
@imambinchannel80714 ай бұрын
Yes the interview Is interested
@nafiuharuna95984 ай бұрын
Gabon! Wallahi baki taba magana da mutum very straightforward forward ba kaman INDOMIE DA ALAJI BUSHAHA ba. These are people that are not cunningly smart but meticulously active. I like watching people that stick to a point, narrate it like a story, flowing like river and safe-land like Russia Presidential Jet. Well! Ba wani cona_kona a labarin su, ba kauce kauce, ga ilimi na gudunar...you are them though question and they've answered you in short sentences...WOW! GENIUS🎉 You see🙆♂️
@Ibrahimibrahim-lr6fh4 ай бұрын
Your right
@AminaGremah4 ай бұрын
Cest le meilleur interview sis Hadiza j’ai aimé et c’est un père exemplaire
@muhammadibrahimafaka41434 ай бұрын
Wonderful interview with straight forward gentleman.👍
@MikhailYusufMangle4 ай бұрын
I had never thought this man was from Jos, until this interview. And honestly, the roles he played mostly in the movies, made me not to give him a good recognition. But I am impressed, the way and manner he responded to questions asked. Kudos to you Gabon, I always enjoy this platform!
@aliyuauwal72974 ай бұрын
Gaskiya da na TSAni Aliyu nuhu Amma wannan interview din tasa ina respect din sarki
@bashiryunus83584 ай бұрын
The best among the best interview
@Lilaah7774 ай бұрын
He looks sooo good and younger mashaa Allah! Allahumma barik!
@UmmieyKay4 ай бұрын
Best interview so far Yanda yake answer questions straight forward ba wani kwana kwana
@Learnwithsadiqtv4 ай бұрын
This is best episode for me, naji dadin wannan episode doj a nutse Tanimu Akawu ya isar da sakonsa
@Danliman4 ай бұрын
Allah Sarki bawan Allah dattijon arziki Allah yakara rufamaka asiri duniya da lahira ameen
@s.y.sallamu92224 ай бұрын
His receptions are quite commendable..just like his movie roles.
@AlaminGonimustapha4 ай бұрын
Gaskiya Ali Nuhu dan Halak Ne🎉🎉🎉🎉
@AbubakarJunaidu-e1x4 ай бұрын
Best interview ever 🎉❤😊
@HindatuLawal-s2q4 ай бұрын
Nima wllh ina mamakin yanda har yanzu wasu mutane suka kasa gane rayuwar mutum na film daban na gaske daban, yakamata ace an waye tunanin ya wuce haka, nidai kowane roll Tanimu Akawu yaffito inason kallon film din, tunda ai ba rayuwar mutum ba ne na gaske ba👏🥰
@SalehAliyu-hi4wo4 ай бұрын
The best and frank interview so far. The kind of people we expect to seeing on this show. Very exposed mutum.
@YakubuMikailu-v8o4 ай бұрын
This is one of the best people you invited, the interview is quite interesting ❤
@hadizagabonofficial4 ай бұрын
Thank you😊
@rabiuabubakar16214 ай бұрын
Masha Allah Allah yatemaka abar kauna Allah yakara maki Lafiya Anti hadiza dan Allah ki cigaba da kawomana tsofaffin jarumai na jos kinga yanzo kika wo mana al ameen buhari actor da ado oshere da bawa mai kada
@mustaphaabdullahi64964 ай бұрын
Allah sarki wlh naji dadin firar da kikayi da tanimu akawo full of confidence din shi it highly impress me ya burgeni mutuka sannan shi ba munafuki bane. Next target jamila nagudu
@SadikMuhammadIbrahim4 ай бұрын
Gaskiya ban taba ganin hirar data burgeni kamar wannan ba I'm really appreciate DAN ALLAH KI GAYYATO MANA BILLY'O
@SalisuIdriss-xj3sg4 ай бұрын
Best interviews so far Tanimu Akawu Baban chinedu Muddasir kasheem Aminu Ahlan waqa Mahmoud nagudu Yakubu Mohd Nurah hussein Sani musa danja
@IbrahimBeenKhalid4 ай бұрын
Masha Allah hadiza wlh burina Zama jamumi a masana antarnan ina Muku fatan alkairi 🎉🎉
@SADIYAMUNIR-12254 ай бұрын
My Favorite actor Kenan Tanimu Akawu ❤🥰
@SadiqAbubakr4 ай бұрын
😂😂😂😂 this tanimu guy funny ooo! Yace duk yunwaaaaa ce
@Abu_Saddiq4 ай бұрын
Baban cinedu and tanimu akawo are the best in all these interviews
@AbubakarDalha-up7eo4 ай бұрын
So far, this is indeed a very good and nice interview. Tanimu Akawu is such a legend Kannywood wouldn't forget. But, the question i want to ask is, why does all those legend respect Ali Nuhu Muhammad? Thank you @Aunty Hadiza.
@ukashayakubu59774 ай бұрын
Wollahi naji dadin wann hiran fiye da na kowa wlh God bless una❤
@saifullahimuhammad34984 ай бұрын
Allah sarki gaskiya naji dadin wannan hirar shikuma ali nuhu kowa da alkhairi yake fadarsa Allah ya karawa rayuwa albarka ali nuhu
@MunaAbbas.4 ай бұрын
Ameen
@UmmieyKay4 ай бұрын
@@MunaAbbas.Amin
@ZainabShehumaji-bk7wr4 ай бұрын
Lallai aunty Hadiza, Baba Tanimu yayi magana mai kyau sosai❤
@Mukhtardahiruahmed4 ай бұрын
Gaskiya hirar yau tamin dadi 🎉 Allah yaqaro masu fadan gaskiya irinka... Mudai anayi muna jin dadi 🎉😂
@faisalkhanmemes94454 ай бұрын
wallahi I love this man tanimu akawu, maganarsa tayi sosai sosai this is among my favourite shows, and I understand who he is. Hadiza Gabon you are one of my favourites in kannywwod, I want to tell you something, wata shawarace kuma akan talkshow din naki ne, Allah yasa kiga comments nawa so that we can discuss that. Allah wadu Alara comment am.
@rukayyaidris25734 ай бұрын
Tanimu akawu is very intelligent good answers.
@KhalidMuhammad-v2z4 ай бұрын
Hadiza i appreciate you for inviting Tanimu Akawu because i have never laughed like today.
@NabeelaBasheerumar4 ай бұрын
I much respect u anty hadixa and Ali nuhu because of your kind heart much luv ❤
@aishabashir43334 ай бұрын
Bommm naji dadin wanan interview din Nan wlhy sosai da Sosai ❤❤
@fannezarabukar65564 ай бұрын
Alhamdulillah, gaskiya munji dadin hirarku da Tanimu Akawu. Hirar ta fadakar Kuma ta ilmantar da al'amuran rawuwa matuka, lallai akwai gwagwarmaya a cikin rayuwa dayawa kafin komawa ga mahaliccinmu. Mun gode Hadiza domin an fadakar da mu a hirar, Allah Ya rufa asiri 🤲 ya hada mu da halak mu yards da kaddara. Ya'maama nake daga Maiduguri. Hadiza Ina Jamila na gudu ban taba ganta ba, kodai anyi hirar ce ban ganiba? To a kawo mana ita❤❤
@sadeeqsani95874 ай бұрын
Mutum ne bamai boye-boye ba gaskiya yadda na fahimceshi interesting 👍
@AishaAbubakar-u1u4 ай бұрын
Very interested wlh naji dadin hirar nan 😊❤
@marjanahamed7884 ай бұрын
Masha Allah Naji dadi sosai ❤❤❤❤
@yahayarabeel6494 ай бұрын
I much respect Ali nuhu because of his kind heart and effort he has shown
@Zaphaniahpatience-i6f4 ай бұрын
Wow very interesting, irin wadannan su yakama kidinga gayyato manasu domin fadakarwa Allah yakareki daga sharrin duk wani abin hallita🤲🤲
@hauwauadamualkali99064 ай бұрын
Munji dadin zuwanka Daddy.. you really empress us, Allah kara nitsan kwana Hadizatou🤩
@SybakGallery4 ай бұрын
Masha Allah hirar yayi dadi ya iya amsa tambaya, ya iya magana. Masha Allah
@abubakarnaamarejega93014 ай бұрын
Gaskiya yadace ki rinka bawa mutane dama idan zakiyi interview da mutum ya rinka gabatar da takaitaccen Tarihinsa kafin ki farawa mutane tambayoyi.
@Ibrahimlatestone4 ай бұрын
Gaskiya ne
@abdoulsalamhima709Ай бұрын
J'aime aime cet interview vraiment
@HadizaAhmed-dw6ce4 ай бұрын
Gaskiya za muje mu Dawon nan ya Fara yawa
@ikiragarbamakira28334 ай бұрын
Gaskiya hajiya Aunt Hadiza inajin dadi Wana program da kikeyi Ina daukan darrasi sosai arayuwa Allah yakara basira Allah yakara Rufamana Asiri duniya da lahira inamaki fatan Alheri Allah yasamudache achigaba da wayar dakan matasa aka tausayin iyaya ko tsofafi Koda baka sanshiban Allah yajikan mafina yajikan iyayamu da Rahama inamaki fatan Alkairi
@IbrahimAbubakar-sp4sj4 ай бұрын
Gaskiya nadade bankalli fira Mai kyau da nutsuwaba kamar wannan
@mk221tv84 ай бұрын
Gaskiya naji dadi sosoy tunda nake bibiya banji dadi iran wannan ba nakaru diyawa ❤har da darasi ma wlhi muna godiya da baba
@musashuaibu1102 ай бұрын
This is interview is very very Sweet to me My Love Hadiza Gabon
@MariumMariua4 ай бұрын
Gaskiya munjidadi sosai 🎉🎉🎉
@ibrahimabdulhamid50194 ай бұрын
The best conversation ever, one love tanimu akahu
@yusufumar364 ай бұрын
Masha ALLAH 👍👍 The legend of the convention 🎉
@abdullahifarouk64844 ай бұрын
Very interesting interview, keep up Khadija.
@ibrahimdauda-q3b4 ай бұрын
The best interview so far. baba tanimu akawu.
@AishaBello-ld8tu4 ай бұрын
Masha Allah ya manta da manyan mata na Abdul Amart mai kwashewa ni wannan shirin yafiyemin labarina sau. Dubu Allah my best Hausa series
@nasirkabir77894 ай бұрын
Ai ko Fatake season 1 yafi labarina kyau gaskiya, sannan Darasi ma yayi kyau sosai.
@shuaibuumar87954 ай бұрын
Gaskiya wannan bawan Allah yana birgeni sosai ❤❤
@moustafhaamadou4 ай бұрын
C'est un vrai plaisir pour moi que tu ❤❤🎉🎉🎉🎉🎉😊
@maijiddaumarabdullahi4 ай бұрын
Gaskiya ne maganarka Tanimo akawu Ali nuhu mutumin kirkirne, baya manta baya, tin lokacin sunanan harka da mutanan gidan dan hausa, muke mutinta juna har yanzu da girma yazomana, nasha yumasa text ina naji ana neman taimako a gidan redo, wlh in dai nagaya masa, cikin ikon Allah sai ankai taimakon, Allah ya saka masa da alkhairi
@dan_fulaneeyfamily30584 ай бұрын
Gaskia wannan hiran (one of best of all wallahi ) Yamun dadi
@Bashari774 ай бұрын
Best interview ❤
@nazirmuhammadbashir49834 ай бұрын
Walahi baikamata kununa wariya ba kuhat Mawnan kumana dan Allah
@nazirmuhammadbashir49834 ай бұрын
Falalu A Dorayi haha mai yasa bakason sa Tanimu Akau
@fcfree33994 ай бұрын
Please bring for us jarumi Ibrahim Maishinku to interview him🙏
@asmamaiga36844 ай бұрын
Hirar tayi dadi Masha Allah
@gghh55944 ай бұрын
Wow Masha Allah ❤️✅🇸🇦✅
@ELHARUN984 ай бұрын
Buzzo Danfillo
@aminulabaranuba4 ай бұрын
Kullum dai Ali Nuhu cikin samun girmama wa da yabo ga "yan uwan harkar sa yake. Gaskiya Sarkin ne da gaske
@habibiddriss-sv8qf4 ай бұрын
I'm so educated 🎉.
@kingabdulmsb92114 ай бұрын
Akawomana Baba Falalu
@saniksk9644 ай бұрын
Yaushe Zaki kawo mana auwal isah wises
@RabiuMikail-nz1ty4 ай бұрын
War😂😂😂
@mohammedsani45544 ай бұрын
Duk dakike hira dacjarimai walh hirannan yafimin dadi dactanimu akawu...
@mohammedbarkindo29334 ай бұрын
Zainab Idris
@hafizabdullahi25404 ай бұрын
Shawara A rage tambayoyin da za su kawo fitina, ko abin da ya wuce kar ya zama kamar tada fitina
@NasirabdulkarimMuhd604 ай бұрын
Asslm Alaikum. Haj hadiza inaso nabada shawara kadan pls. Ya kamata idan kika gayyaci mutum kuma ya amsa yazo bayan kammala show damuwar da guest ya bayyana yakamata ace an bibiya kuma an bashi irin gudummawar data dace either phycologically or financially dan aga cewar an taemakeshi ya fita daga irin wannan damuwar. Example BMB!!! Thank you
@amiami66704 ай бұрын
Legend
@abubakarsamaila73184 ай бұрын
Billy O mai waka
@RukayyaIbrahimSagagi4 ай бұрын
Gud
@AdamuIdi-q8p4 ай бұрын
Gsky hadiza tana da cikin masu hada fadah
@kaita21604 ай бұрын
Dalalu kawai
@salismangah18544 ай бұрын
Tanimu Akawu is very intelligent gaskiya. I salute him.
@A.Kwallijr9A.Kwallijr94 ай бұрын
Allah Ubangiji yakara maka lfy da Tsohon kwana yarufa ma asiri Baba
@adamuahmadu98064 ай бұрын
Masha Allah gaskiya tanimu Akawu ka fadi gaskiya akan harkar film
@marymchcn40664 ай бұрын
masha allah tanimu akawu👍🇸🇦🇸🇦
@masudumar79874 ай бұрын
Gasky Jos people I respected you interms of interview the way you responded in manner approach last time General BMB Now Tanimu akawu
@ZainabIbrahim-d4i4 ай бұрын
@falalu dorayi
@ZainabIbrahim-d4i4 ай бұрын
Nice ma sha allah my best actor
@YakubuAbdullahi-op5jf4 ай бұрын
Mashallah
@walimuhammedkukawa94864 ай бұрын
What a wonderful interview my best actor Tanimu Akawu