Masha Allah my aunty khadeeja Allah yakaimu lokaci
@MustaphaNarasulu-g7t5 күн бұрын
Gaskiya anti hadiza kinfi kyau da kiba
@fatimaajid1245 күн бұрын
Wow Masha Allah my Best Actress Anty Hadiza ❤
@UmarMuhammad-qn7mm5 күн бұрын
Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali 🇳🇬🤲
@Basirubasi-g7c5 күн бұрын
Masha' Allah abu yayi kyau sosai Amm dan Allah Abdul d one
@Babangidaadamu-ey4ef2 күн бұрын
Gaskiya ina sonki hadiza
@ameerabdallah15 күн бұрын
Yaushe Dan Allah Zaa Kawo Mana Sadi Sidi Sharifai Ne Aunty @hadizagabon
@IdrisARamat5 күн бұрын
FIRST COMMENT 💃😍🤭
@gghh55945 күн бұрын
Masha Allah ❤️✅🇸🇦🤍😊
@AhmedAlisesr5 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ i love you hadiza kenadakeo fa hajiya hadiza wlh inasonki
@AishaIsah-z1o3 күн бұрын
Gaskiya iyalanka da yan uwanka sun kyauta
@Me_Alpha5 күн бұрын
Wannan tambaya ba ta cikin mahallin wannan bidiyo. Me yasa babu ainihin tsare-tsare don watsa shirye-shiryen ayyukanku akan hanyoyin sadarwar zamantakewa !? Godiya a gaba
@Dr.Sauhaiis5 күн бұрын
Such show don’t have any limitations everything is acceptable not regardless of how it’s comes either personal or public question are both valid
@AhmedAlisesr5 күн бұрын
slm hadiza Dan Allan Dan annabi inadatam baya woi kekayan dakike sawa basakarwane koko dunsatin duniya sainagankida wosukayan sambi kaya Dan Allan Dan annabi kibani amsa hadiza inajiranki nagode sunana Ibrahim zubairu inamiki fatan alkairi wlh inasonki inamukunsonki hajiya hadiza
@Matanafrika5 күн бұрын
Nice❤❤
@ZUWAIRASGALADIMA4 күн бұрын
Dan allah a kawo mana hawwa ayawa
@zainabahmadzubair9225 күн бұрын
Assalamualaikum Aunty Hadiza ni dai tundra aka fara shiri nan nake bin shiri nan Dan Allah a taimaka a kawo mana Rahma da Nafeesatu da kuma Baba Falalu nagode
@SahabiDanFulani5 күн бұрын
❤😢
@sidex285 күн бұрын
Tarihiin masana'antar Kannywood ba zai cika ba, ba tare da ambaton gagarumar gudunmuwar Prof Abdallah Uba Adamu da Ibrahim Sheme ba, don haka za mu so wannan kayattacen shirin ya kawo mana tsarabar tattaunawa da muhimman mutanen biyu.
@Cffu-z7n5 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@fadlyaqsa72855 күн бұрын
😮😮🇳🇬🇳🇬🇳🇬👍👍👍
@AliSalesalisukano5 күн бұрын
Akawomana Nakalala
@ShuaibuShehu-ks3mf5 күн бұрын
Gaskiyane Allah Yaqara Basira
@kamaludauda43595 күн бұрын
Akawo mana presdor labarina dan Allah
@Abubakarsani-sq4ps5 күн бұрын
ki gayyato mana sadi sidi sharifai
@Basirubasi-g7c5 күн бұрын
Akawomana abdul d one and isa ayagi mawaqa
@mustaphaahmad87315 күн бұрын
Dan Allah yaushe xaki,gayyato man ABBAKAR BASHIR MAISHADDA....????