HADIZA GABON: Yadda Rayya ta tsallake Kan-Ta-Waye ta waye lafiya.

  Рет қаралды 146,664

Hadiza Aliyu Gabon

Hadiza Aliyu Gabon

Күн бұрын

Пікірлер: 367
@NiimatulaTijjani
@NiimatulaTijjani 6 ай бұрын
Dan Allah dan annabi Muhammad saw kuyimini like domi anuty hadiza tagani daki mai kaunar Allah da manzo saw🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭🥺🥺🥺🥺🥺🥺😭😭😭😭
@MunaAbbas.
@MunaAbbas. 6 ай бұрын
Salallahuallaihiwasalam
@Lymajoh
@Lymajoh 6 ай бұрын
I’m here for Rayyah. Who’d have thought she was this smart? Masha Allah ❤
@MallamMohamed-vk5tx
@MallamMohamed-vk5tx 6 ай бұрын
Halima
@AishaHamisu-nf7mo
@AishaHamisu-nf7mo 6 ай бұрын
Allah sarki gabon wallahi baki taba burgeni irin yau ba Allah ya dubi zuciyar ki mai kyau ya baki mini nagari Hadiza 🌸❤️
@fannezarabukar6556
@fannezarabukar6556 6 ай бұрын
Masha'allahu, Hadiza Ya'ta yau naji dadin hirarku da Surayya, ase Daman rashin nutsuwar ta duk a film take Yi gata tsab take maganar ta🤣🤣 Inayi muku fatan Alkhairi, Kuma shawarar da kika bayar na cewa matasar da suke son shiga film Nan gaba su saurara tukuna, gwara suje suyi katatu, kin burger ni sosai domin lokacin ku da zamanin yau gaskiya ba daidai bane. Ya'maama ne daga Maiduguri nayiiki fatan Alkhairi.✋✋❤❤❤❤❤❤
@mukhtarbello4127
@mukhtarbello4127 6 ай бұрын
Hadiza Aliyu, gaskia u're wonderful, I really admire you, admire in the sense that you are extremely moral, yes! Extremely moral Kuma kina da mutunci wallahi. Allah ya saka miki da alheri, Allah ya biya miki bukatun ki.
@salihualkali8623
@salihualkali8623 6 ай бұрын
One of your best guest ever, good to know she’s a smart one
@AdamaIbrahim-b1y
@AdamaIbrahim-b1y 6 ай бұрын
MashaAllah anty hadiza don Allah kikawo Mana rahama sadau da nafisa abdullahi da rukky alim❤
@MahadouSalif
@MahadouSalif 6 ай бұрын
Hajiya hadizatou R baba aliy Gabon yakike inafatan kina cikin kochi lafiya amin❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@MaryamMaiga
@MaryamMaiga 6 ай бұрын
Salam Hajiya Hadiza, shawara ne da fatan zaki gafarta min, kaya mata a matsayin ki na musulma yaka ki rufe jikin ki, rayuwa ba komi bane akwai mutuwa akwai kwanciyar kabari, mu na musulmai amma jikin mu a bude,
@mmnalameen232
@mmnalameen232 6 ай бұрын
Yanzu wanna. Maganar da hadiza Gabon tayi shine aibu zaharaddini sani dei kana bukatar gyaran kwakwalwa Da bangama sauraro. Firarba yanzu nazo najita sosai Yan film basasun gaskiya Koda Yan uwansune suka fadeta
@abdulhamidibrahimyusuf3487
@abdulhamidibrahimyusuf3487 6 ай бұрын
Gaskiya ne Nima that’s the case bring me here
@hauwauadamualkali9906
@hauwauadamualkali9906 6 ай бұрын
Woow🤩Very Nice Rayyah,Haka kikeda Nisuwa ashe..Masha ALLAH
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 6 ай бұрын
Karmu manta da gobe jumu'a Allah ta'ala ya bamu albarkacin Ranar jumu'a ameeen 🤲🏻
@sirdeequ1990
@sirdeequ1990 6 ай бұрын
Dan Allah Ki gayyoto mana mawakiya faty Khalil, wadda tayi wakar. Tafiyyar da zakayi Rabbana Ya kaika lafiya A dawo lafiya indai da magani a duniya Sai ka samo.
@Bilkisushalele
@Bilkisushalele 6 ай бұрын
Gaskiya anty kifadin Gaskiya Allah ya kareki❤anty Hdz❤
@AKAdaddyTV
@AKAdaddyTV 6 ай бұрын
Dan Allah anti hadiza inaso akira mahamud nagudu dan Allah
@badiatibrahim8169
@badiatibrahim8169 6 ай бұрын
Assalamu alaikum Anty Hadiza. Ni marubuciyar littafin Hausa ce, dan Allah muma a soma gayyatarmu wallahi muna da abun cewa a bakunanmu da yawa. Sunana Badiat Ibrahim wacce akafi sani da Mrs Bukhari
@aishaaligarkuwa8052
@aishaaligarkuwa8052 6 ай бұрын
A matsayin ki na marubuciya ai kinada hanyar da tafi hira da ita isar da saƙonki ko abin faɗarki ya amfani mutane fiye da in hirar akayi dake. Shin kin mance ne Alkalami yafi takwabi. Saƙon da ƙalamain zai isar bakinki bazai isarba ai. Kin gane Falsafar ai yar uwa.
@badiatibrahim8169
@badiatibrahim8169 6 ай бұрын
@@aishaaligarkuwa8052 wannan gaskiyane Garkuwa, ina godiya da tunatarwa.
@hannatualiyumairafi5904
@hannatualiyumairafi5904 6 ай бұрын
Wannan gaskiya ne kam​@@aishaaligarkuwa8052
@bbjafartv4341
@bbjafartv4341 6 ай бұрын
Dan downloading ke magana 🎉🎉 Masha Allah Allah y tsare mana imaninmu,,, Watching from gwagwalada Abuja 🎉
@abubakarmaharaz155
@abubakarmaharaz155 6 ай бұрын
Masha Allah amma ban yarda da hujjar raiya na kin auren Dan film b
@ABDULLAHIUSMAN-ym3ut
@ABDULLAHIUSMAN-ym3ut 6 ай бұрын
Hajia nafahinci Wani Abu a msganarki gaskiya Amman Ina Miki fatan Allah yabaki miji kiyi aure Amin Ya Rabbe 🤲.
@AishaIsa-hs3nq
@AishaIsa-hs3nq 6 ай бұрын
Tanx Aunt hadiza dan Allah akawo Maryam yahaya
@NuraIdirissmaradi-ws3rp
@NuraIdirissmaradi-ws3rp 6 ай бұрын
Hadiza gabon ki kawu mana Jamila nagudu
@HalimaInoussa-pv6yu
@HalimaInoussa-pv6yu 6 ай бұрын
Dan Allah Hadiza akawo nafisa abdulahi
@aishabashir4333
@aishabashir4333 6 ай бұрын
Wanda bayason aunty mu yazo imbashi shawara 😂😂Nan gani Nan bari aunty mu hadiza ❤❤❤❤kowa yaci kanshi subhanalla
@abdoulsalamhima709
@abdoulsalamhima709 Ай бұрын
J'ai des larmes en yeux suites au avantages et desavantages avances Par Hadiza vraiment
@ZeerahChe
@ZeerahChe 6 ай бұрын
Pls invite Sahir Abdul malam Ali He looks depressed That guy might be going through alot sha😊
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 6 ай бұрын
Sosai,gsky kam yakamata
@anasibrahim9177
@anasibrahim9177 6 ай бұрын
Masha Allah haka shawararki take kinga ita mutiniyar banza ba kuwa ne yasanta Taba ita Kuma yar film duk inda ta shiga ansanta sanin da akai mata shine illar da kuwa Zai dinga yanke hukunci batare da sani ba
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 6 ай бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihi raji un, For the first time da Hadiza gabon tafara burgeni kenan data fadi gaskiya tsagwaronta akarshe
@khadeejaadam5756
@khadeejaadam5756 6 ай бұрын
Aslm sannu da kokari takwara,munajin dadin wanna Shirin naki,Allah yakara basira tare da hakuri da jama'a..
@MahmedHoussen
@MahmedHoussen 6 ай бұрын
Masha Allah merci Merci beaucoup 💖
@AminaNurudeen-l1y
@AminaNurudeen-l1y 6 ай бұрын
Masha Allah inaso akaho Aisha aliyu tsamiya,,❤
@hafsatibrahimmustapha4061
@hafsatibrahimmustapha4061 6 ай бұрын
I didn't see any problem about what she said,, Amma anatacewa tayi kuskure,, honestly she's right.
@nazmohammed4064
@nazmohammed4064 6 ай бұрын
Her questions sound discouraging to an upcoming artist who look up to her as an idol
@إبراهيميحيماريزي-ز9ت
@إبراهيميحيماريزي-ز9ت 2 ай бұрын
ك
@aichatoumahammedd9964
@aichatoumahammedd9964 6 ай бұрын
Ma sha ALLAH. Allah ya kara lafiya. Dan Allah ki zo mana da Rahma sadau
@BashiridrisBashir
@BashiridrisBashir 6 ай бұрын
Ki tambayi shi nazifin tunda shi yaki zama kiyi hirar dashi amma yasan wa yanda na fada miki su can canta ko gsky daga yau bazan kara cewa akawo wani ba nagaji wlh tunda ba😂❤ kyakawowa
@ZeinabOumarba
@ZeinabOumarba 6 ай бұрын
je suis très Contente ❤❤❤❤❤ je t'aime bien ❤❤❤❤
@abdoulsalamhima709
@abdoulsalamhima709 Ай бұрын
Rayya vraiment elle sait jouer son role en tant qu'Actrice vraiment
@RabiatuSadaukiMuhammad
@RabiatuSadaukiMuhammad 6 ай бұрын
Please Adda Hadiza invite jamila umar nagudu nd Aisha Aliyu tsamiya please Adda Hadiza🙏
@SaniABello-cj2gj
@SaniABello-cj2gj 6 ай бұрын
Nafisa Abdullahi next please 😊
@muhammadsulaiman8805
@muhammadsulaiman8805 6 ай бұрын
Kema fatan alkairi Hadizatu Allah ya baki miji kiyi aure.
@AbdoulhadiMuhammedsani
@AbdoulhadiMuhammedsani 6 ай бұрын
Mam hadiza is very much so happy 🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤
@salamatumohammed5428
@salamatumohammed5428 5 ай бұрын
A kawo mana NAfisa abdullahi
@yakakaalkali7891
@yakakaalkali7891 5 ай бұрын
Assalamu alaikum. Gabon talk show yana qayatarwa muna godiya. Hajjiya Adizatou ko za kawo mana programme akan HORMONAL IN BALANCE.
@zahragrema9106
@zahragrema9106 6 ай бұрын
The pain in her voice when she said "kana ji kana kallo farin cikin ka zai barka"😢. Allah ya baki mijin kirki kiyi aure
@DushaChrisbrown
@DushaChrisbrown 6 ай бұрын
Anty hadiza Dan Allah Ina da labarin rayuwana Mai tarin abin mamaki da koma tausayi da zanbayar daya shafi rayuwa na Dan Allah anty hadiza ki gaiyachi ni Dan Allah
@mohamedyoussouf-s3i
@mohamedyoussouf-s3i 6 ай бұрын
GOD bless you protect you Hadiza ❤I love you
@SidiratIsahYakasai-cw6in
@SidiratIsahYakasai-cw6in 6 ай бұрын
Allah ya baki miji nagari saboda darajar annabi
@yusufrobbentv4136
@yusufrobbentv4136 6 ай бұрын
Masha allah watching from dakata kawaji
@AishaAliMuhammad-jk5ds
@AishaAliMuhammad-jk5ds 6 ай бұрын
Please anty hadiza bring Fati su 😢
@abdullahilabaran2295
@abdullahilabaran2295 6 ай бұрын
Allah ya hada ki da Miji na gari kiyi aure, Ina son mutum Mai fadin gaskiya komai dacin ta
@basirabello5665
@basirabello5665 6 ай бұрын
Ameeen ya Hayyu ya Qayyum
@SurajWakili
@SurajWakili 5 ай бұрын
Allah sarki me sunan uwata kwana2 nayi missing
@habibusani338
@habibusani338 6 ай бұрын
Aunty Hadiza i wish i can destine something wallahi dasena tsaramiki rayuwa irin yadda kikeso matsawar abinda kikeso bazecutarda al'ummaba, inafata Allah yakawomiki miji nagari
@MahmedHoussen
@MahmedHoussen 6 ай бұрын
As-Salâm aleykoum bonsoir c'est comment ça va prono Hadiza Gabon je veuxFatiwacha🙏🙏🙏 Bonne chance dans la vie dieu merci
@AbdoulYaro-fi7sm
@AbdoulYaro-fi7sm 6 ай бұрын
Rayya 90 duniyace saura mutun biyu abba na abba yacou muhamed❤
@BoubacarmamoudouChafaatou
@BoubacarmamoudouChafaatou 6 ай бұрын
Je veux que tu invites rahama sadau , Nafissa Abdullahi ou maryam Booth 🥰🥰🥰
@AminaBello-kv6zo
@AminaBello-kv6zo 6 ай бұрын
Assalamu alaikum Haj Hadiza pls don Allah ki rinka saka mayafi kuma ku rika saka mayafin a yazama yana cikin sharadinku na film shawara ce
@MaryamMaiga
@MaryamMaiga 6 ай бұрын
Allah ka ba mu ikon gyara ameen amma gaskiya bai yi ba,
@ZeinabOumarba
@ZeinabOumarba 6 ай бұрын
j'attends ma Djamila Nagoudou et Rahma Sadau Nafissa Abdoulay ❤❤❤❤❤❤
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 6 ай бұрын
Suraiyya raiyya ba gyrale haka bedace ba Dake da Gabon gaskiya bedace ba wannan ba al adar malam ba haushe bace lafita ba gyale
@NurullahMaryam
@NurullahMaryam 6 ай бұрын
Rahama sadau da nafeesa Abdullah aunty Hadeezarh ols😊❤
@sameerahshehu6079
@sameerahshehu6079 6 ай бұрын
Don Allah ku riqa saka gyale mana,ba diba’ar hausa fulani bace fita ba gyale
@omaryons1959
@omaryons1959 6 ай бұрын
Masha Allah wai dama rayya kina da hankali haka😊
@MusbahuIbrahim-zb5hu
@MusbahuIbrahim-zb5hu 6 ай бұрын
Allah yaqara arziki aunty hadiza🎉
@RashidaArdoshanono
@RashidaArdoshanono 6 ай бұрын
She’s so calm ☺️ and nice 👍 😊
@usmanmuhammadgarba3652
@usmanmuhammadgarba3652 6 ай бұрын
What is Hadiza Gabon said is right
@KHADIJABASHIRGALADANCHI
@KHADIJABASHIRGALADANCHI 5 ай бұрын
Salam anty hadiza Allah ya Baki miji nagari ameen
@HalimaInoussa-pv6yu
@HalimaInoussa-pv6yu 6 ай бұрын
S'il vous plaît Hadiza invite nous Nafisa abdulahi dan Allah
@YUSUFSHEHU-wn8ep
@YUSUFSHEHU-wn8ep 6 ай бұрын
Masha Allah rayya Ina illiya😂😂
@MRDANGARITV
@MRDANGARITV 6 ай бұрын
Masha Allah done ❤
@rahmaibrahim649
@rahmaibrahim649 6 ай бұрын
Akawo Rahama sadau please
@rrafssnacksnmore
@rrafssnacksnmore 5 ай бұрын
Nobody talks about how Rayya is very smart and intelligent person behind the scene i really like the way she is, but Hadiza why rayya's interview was too short😢😅
@fatimafari-od4wt
@fatimafari-od4wt 6 ай бұрын
Allah ya baki miji nagari hadizatou
@AbidaMuhammad-nc6dx
@AbidaMuhammad-nc6dx 6 ай бұрын
Aslm Dan Allah anty hadiza ki kira Rahama sada,u da azima gidan badamasi please
@MaryamsalehIbrahim
@MaryamsalehIbrahim 6 ай бұрын
Wlh aunty hadiza ina sonki sbd fadan gaskiyar ki 😊
@KhadijaAbdallahmala
@KhadijaAbdallahmala 6 ай бұрын
Dan Allah yaushe za'a kawo muna nafisa abdullahi
@AlaminDalhatu-qj8bs
@AlaminDalhatu-qj8bs 6 ай бұрын
Shiri Yana dadi sosai Yaushe za’a kira mana Layla aliyu usman
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 6 ай бұрын
You nailed it Dije.
@fannahkyari6742
@fannahkyari6742 6 ай бұрын
Menene kanta waye pls
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 6 ай бұрын
Bonjour Hadizatou Bon travey, Merci Beaucoup, Pls let me given you some advice, We appreciate your program komai yana tafiya daidai, Amman kamata yayi kibude filin tambayoyi zuwaga guess gamasu kallonki a live show dakikeyi, Merci Beaucoup Yours Fan Tasiu Mai Nagarta from Unguwan Rimi Kaduna.
@JiddaMohammed-jw1ie
@JiddaMohammed-jw1ie 6 ай бұрын
Fantastic,hadiza shawaranki gaskiya yayi Ina buka tan ki ki da Momo Yana Miki tambawoyi shini naki so kawaii
@HannatuGarbaLere
@HannatuGarbaLere 6 ай бұрын
Allah sarki meye lafinta.kaddara yasa tasamu kantar a firm.sai ta kashe kanta?Allah ya hana cin mutunci daga ta fadi gaskiya 😊
@hajiaaisha7837
@hajiaaisha7837 6 ай бұрын
Ma sha Allah 🙏 Beautiful
@AbdulazizBobboi
@AbdulazizBobboi 6 ай бұрын
Dan Allah Akawo mana Jamila Nagudu
@AbdoulhadiMuhammedsani
@AbdoulhadiMuhammedsani 6 ай бұрын
Very good 👍🎉🎉❤❤❤
@turakiaysha347
@turakiaysha347 6 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤ 1
@Commden
@Commden 6 ай бұрын
Dan Allah agaiyato.lilin.baba❤❤❤
@salamatumuttakaimam874
@salamatumuttakaimam874 6 ай бұрын
Dan Allah ku dubamun rigar jikin rayya 😌
@MalamaMalam-sp3ei
@MalamaMalam-sp3ei 6 ай бұрын
And so? Abeg allow the girl!!!!!
@SmilingRattlesnake-sv8dq
@SmilingRattlesnake-sv8dq 6 ай бұрын
Gaskiya kam inasan Nima Inyi fira dakai akan rayuwa ta
@abdouabdou-s8u
@abdouabdou-s8u 6 ай бұрын
Yayi hadiza dadama ya kyana biyu ya akay mana son kutattowna da hamisu breaker
@a.b.danladitv4221
@a.b.danladitv4221 2 ай бұрын
anty hadiza Allah ya baki miji na gari anty hadiza na son nayi sanar kanny wood don Allah kiyi me hanya
@AbubakarIsha-vu4hw
@AbubakarIsha-vu4hw 6 ай бұрын
Dan Allah akira rahama sa'idu
@maryamidris1187
@maryamidris1187 6 ай бұрын
Kin fadi gaskiya khadiza Allah ya ya miki albarka ya baki miji aure na gari.
@jiddatvchannel2838
@jiddatvchannel2838 6 ай бұрын
Ina amfani da wannan damar da kika bayar, wurin roƙa mana a matsayin mu na marubuta, mu ma ya kamata kike hira da marubuta domin za ki samu ilmuka daban daban daga bakunansu, kama daga marubuta mawallafa, da kuma marubutan online. Na gode.
@Muazusalahu
@Muazusalahu 6 ай бұрын
A kawo muna nafisa Abdillahi indai kinaso mucigaba da kallon shirinki
@AishaMohammedBadama
@AishaMohammedBadama 6 ай бұрын
Aunty Hadiza kin burgeni❤❤❤❤
@dhxgvv9932
@dhxgvv9932 6 ай бұрын
Gaskiya.chirinkou.....fantastique❤❤
@ZulaikhaMusaabdullahi
@ZulaikhaMusaabdullahi 6 ай бұрын
Allah ya qaramiki daukaka aunty hadeexah Allah ya kareki daga sharrin masu sharrin makircin masu makircin Allah ya tsare gabanki da bayanki aunty nah Allah ya albarkaci rayuwar yaranki duk wani sharrin na xamani Allah ya tsaresu daga shi wlh har xuciyata Inna sonki badan komai bah sae Dan kyawawan halayenki kinkasan ce mai fd gsky koda xatama masuji daci Allah yacigaba da daukakaki sukuma maqiya allah ya basu lpy kodan ganin cigabanki allah yajiqan iyayenki wa inda suka mutu allah ya haskaka kabarin su allah ya sa aljannace makomar su koh dan haifar kamalalliyar diya da sukayi na raye kuma yasa ki gama dasu lpy daga daya dagacikin masoyanki ❤❤❤❤
@MaijiddaUsman
@MaijiddaUsman 6 ай бұрын
Allah yasa muanfana bakidaya kuma kema Allah yabaki miji nagari mai tausayi Allah yabaki abinda kike nema duniya da lahira
@SalehYones-uh3to
@SalehYones-uh3to 6 ай бұрын
Merci pour you Macha Allah yayi fatan allekairi pour you
@ibrahimdauda-q3b
@ibrahimdauda-q3b 6 ай бұрын
You spoke well rayya.
@BilkisYahya-fl6wn
@BilkisYahya-fl6wn 6 ай бұрын
Anty Khadija may Allah rewards you with what you want
@aligambo2024
@aligambo2024 6 ай бұрын
khadija gabon gsky kinbasu shawara mekyau amma kigayawa rayya tadaina shiga cikin maza tanakada nonuwa
Seenaa Gaddisiissaa Baay'ee Ulfaatu
25:46
Gemmechis Teshome
Рет қаралды 7 М.
She wanted to set me up #shorts by Tsuriki Show
0:56
Tsuriki Show
Рет қаралды 8 МЛН
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA MOMEE GOMBE JARUMA A KANYWOOD
20:44
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 113 М.
MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 10
52:38
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 486 М.
HADIZA GABON: Lukman Labarina @saseen10 ya fadi babbar matsala ta Kannywood.
29:21
She wanted to set me up #shorts by Tsuriki Show
0:56
Tsuriki Show
Рет қаралды 8 МЛН