Halin da Wata Mata ta shiga bayan wani yasa tayi Abinci Mutane Dubu Uku yaki daukar wayarta

  Рет қаралды 9,427

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

4 күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 59
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 күн бұрын
Alhamdullahi. Wani bawan Allah ya biya wannan matar kudinta tare da rabar da abinci ga mabukata. Allah ya saka da alkairi.
@abbassalisu9245
@abbassalisu9245 2 күн бұрын
Allah ya saka wa Gobna da alkhairi
@nuraumar1233
@nuraumar1233 2 күн бұрын
Allah ya saka Masa da alkhairi
@IbrahimAbdullahi-sf4dd
@IbrahimAbdullahi-sf4dd 2 күн бұрын
Allah yasaka mishi Da alkhairi
@user-ji8tr3lj2k
@user-ji8tr3lj2k 2 күн бұрын
Ameen yahaiyu yaQayum
@hashimusani3755
@hashimusani3755 2 күн бұрын
Allah yayi miki mafita,ya fitardake cikin wannan yanayi,Allah ya Isar miki.
@Najashialkali
@Najashialkali 3 күн бұрын
Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah Yasaka mata yabimata hakkinta
@Ustax_NG
@Ustax_NG 2 күн бұрын
Amin
@shehubalashehubala9962
@shehubalashehubala9962 3 күн бұрын
Allah yakawu Miki masayan abincin nanan yanzu bada jimawaba insha Allahu
@assadasmshehu1400
@assadasmshehu1400 2 күн бұрын
Wannan shine karatukan
@muhammadnafiu433
@muhammadnafiu433 2 күн бұрын
Wannan shi ne irin tunanin ka?
@umarsalisu3895
@umarsalisu3895 2 күн бұрын
Allah swt Ya biya
@abbassalisu9245
@abbassalisu9245 2 күн бұрын
Yadda yayi nufin saki a matsala shima Allah ya jefashi cikin matsalar da tafi wnn, Allah ya saka miki.
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 2 күн бұрын
Amin,governor garin bought the food and it was distributed to people...😅
@daga_malamanmu
@daga_malamanmu 3 күн бұрын
Gaskiya Wannan Baiyi mata Adalci ba wlh.
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 күн бұрын
@@daga_malamanmu bai kyauta ba ko kadan
@SamailaIsmail388
@SamailaIsmail388 2 күн бұрын
Toh duniya ce ai
@user-ve6hf9tc4z
@user-ve6hf9tc4z 2 күн бұрын
😢😢 Allah sarki Allah yasa Mudace
@rabiunura4356
@rabiunura4356 3 күн бұрын
allah sarki allah yataimakemu baki daya
@Mostafa123-wj1go
@Mostafa123-wj1go 2 күн бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل استغفر الله
@YusufAbubakar-gl8pw
@YusufAbubakar-gl8pw 2 күн бұрын
Allah ya sauka Hajia
@fatimasabo
@fatimasabo 2 күн бұрын
Allah ya saka Miki ko ya biyaki ma ai ya riga da cutar dake
@ibrahimabubakar8415
@ibrahimabubakar8415 2 күн бұрын
Amin
@SamailaIsmail388
@SamailaIsmail388 2 күн бұрын
Kiyi sa'daka mana allah zai biyaki
@kamaladeenhamisu3857
@kamaladeenhamisu3857 2 күн бұрын
Haba kana jifa tace ta karbo kayan mutane bashi, shin zata iya biya? Za'aga damuwa mai yawa a tare da ita. Duk da karshen abin da lalacewar abinci sadakar tafi dacewa. Amma kafin ya lalace tayi hikimar bayyanawa duniya Gwamnati, ko attajirai suna biyanta su ciyarwa da ma bukata
@AhmoudoMohamed
@AhmoudoMohamed 2 күн бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل من كل ظالم
@user-pc1fr9ke4f
@user-pc1fr9ke4f 3 күн бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل
@fatimaaliyumainamaina3857
@fatimaaliyumainamaina3857 2 күн бұрын
Allah sarki 😢
@zainababubakar1222
@zainababubakar1222 2 күн бұрын
Ki kaishi brekete family za a sashi yabiya human right tv Abuja
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 3 күн бұрын
Allah kiyaye nagaba
@junaidhabib9624
@junaidhabib9624 3 күн бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihirajiun 😢😢
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 2 күн бұрын
Allah shiyi mafita
@abdulladifahmad873
@abdulladifahmad873 2 күн бұрын
Kya kuma gaba gadi
@Chechou-vm1sp
@Chechou-vm1sp 3 күн бұрын
😢😢inalilahi
@evrastiong1223
@evrastiong1223 2 күн бұрын
Wannan darasine nan gaba duk wadda zakiyiwa sai ya baki 70%
@SANINUHU-hw7ji
@SANINUHU-hw7ji 2 күн бұрын
Tofa kebakison kisamu lada lallaima matannan kamar bakisan ladan ciyarwaba
@user-dn6hh5nh9b
@user-dn6hh5nh9b Күн бұрын
😂
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 2 күн бұрын
Allah takamaki mafita😢
@smartsmile3935
@smartsmile3935 Күн бұрын
Hhhmmm lallai ma, gaskiya ta gafka kuskure sosai da fara girki ba tare da Karban wani daga cikin kudin ba
@saiduabdulmalik9883
@saiduabdulmalik9883 2 күн бұрын
Ki hanashi da police
@aichatoumaazou4983
@aichatoumaazou4983 2 күн бұрын
😳😳
@smgcom2908
@smgcom2908 3 күн бұрын
Mun koyi da rasi akan ki
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 3 күн бұрын
Ya salam, Anyi kuskeren rashi agreement, Bai kamata abinchin nan yakai wannan lolachi bayi sadaka dashi ba. Allah ya tsare gaba.
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 2 күн бұрын
You made a big mistakes before starting the contract kinyi kuskure babba na farawa batare da agreement ba
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 3 күн бұрын
Kema kinyi kuskore baabaki kosisiba tayaya zakiyi abinci haka
@Ustax_NG
@Ustax_NG 2 күн бұрын
Ba haka bane , idan mutun yana sana'a ze hadu da jaraba wa iri iri , babu Wanda baya kuskure , Addu'a yakamata kayi manta A matsayin ka na musulmi ba wai ka duba kuskuren ta ba.
@smgcom2908
@smgcom2908 3 күн бұрын
Yayi kyau before u star collect adves first and ask people well well
@Assunnytv01
@Assunnytv01 3 күн бұрын
Haka kake taya dan uwa musulmi jaje ? Gaskiya baka kyauta ba
@Ustax_NG
@Ustax_NG 2 күн бұрын
Ibtila'i ta samu yar uwar Kai musulma Amma Kai fadi haka, Kasan Kai ma tinda a duniya kake baka tsira da ta same ka ba. Dan ALLAH ka gwera ba haka ake yin magana ba.
@smgcom2908
@smgcom2908 2 күн бұрын
@@Assunnytv01 mai abun Jaje anan ta yaya ba zata yi bin cike ba. Kwai sai ta fara cin bashi. A wanna hali ake ciki mu dai mun koyi darasi akan ta
@smgcom2908
@smgcom2908 2 күн бұрын
@@Ustax_NG ta yaya haka ya faro kudayi ne mu dai mun koya darasi akan ta
@Ustax_NG
@Ustax_NG 2 күн бұрын
​@@smgcom2908 Kaima wata rana zaka yi kwadayin Tin da de zuciyan ka ba'a hannun ka yake ba.
@rukaiyatualiyu9684
@rukaiyatualiyu9684 2 күн бұрын
Give us his Name and address
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 күн бұрын
Someone has paid her already. Jazakallahu bikhair
@zubainaibrahim8866
@zubainaibrahim8866 2 күн бұрын
Like seriously, Alhamdulillah am so happy for her ​@@karatuttukan_malaman_musulunci
@zubainaibrahim8866
@zubainaibrahim8866 2 күн бұрын
And what comes to My mind is that, may be is a set-up for her to loose her capital by order marked competitors anyways Allah ya kiyaye nagaba
@karatuttukan_malaman_musulunci
@karatuttukan_malaman_musulunci 2 күн бұрын
@@zubainaibrahim8866 it could be that. Ameen ya Allah 🙏
@SekinatouKouare
@SekinatouKouare 2 күн бұрын
Subhanallah
Alhamdu Lillah, Ɓarayin da suka sace Uwar Rarara sun shiga hannu
8:32
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 1,2 М.
ИРИНА КАЙРАТОВНА - АЙДАХАР (БЕКА) [MV]
02:51
ГОСТ ENTERTAINMENT
Рет қаралды 5 МЛН
Khóa ly biệt
01:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 20 МЛН
Sai bango ya tsage, saurari abin da wannan tsohowar take cewa ......
38:12
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 6 М.
I want to play games. #doflamingo
0:20
OHIOBOSS SATOYU
Рет қаралды 12 МЛН
Why didn’t Nika like my long and beautiful nails? #cat #cats
0:25
Princess Nika cat
Рет қаралды 135 МЛН
когда повзрослела // EVA mash
0:40
EVA mash
Рет қаралды 1,9 МЛН
ПРЕДСКАЗАТЕЛЬ БУДУЮЩЕГО
1:00
КиноХост
Рет қаралды 4,6 МЛН
The joker's house has been invaded by a pseudo-human#joker #shorts
0:39
Untitled Joker
Рет қаралды 10 МЛН