Allah yasaka da alheri sheik musah Yusuf Assaddusunnah ❤❤❤❤❤
@Alhamdoulillah9227 ай бұрын
Allah Ubangidi ya hada kan Musulman Nigeria ga baki daya, Mussaman Fulani da Hausawa. ya Daura ku a kan maqiyan ku. duk me so ya yaada fitina a ksakakanin musulmai Allah ya tozarka shi. Amine Daga Yar uwanku na Camaru
@murtalaabubakar22156 ай бұрын
Ameen, Amma Wai Abunda Nike So in fahimta shine Wai wacce irin fitina Ake so A Hada tsakanin Fulani Da hausawa?
@habbakarauwal86906 ай бұрын
@@murtalaabubakar2215 muna furcinne akoy wassu yahudawa da basuwa son cigaban arewa basuwa son misulunci sai suka Ciga cikin hausawa Sunka ciga Cikin Fulani Sai wandanda suka ciga cikin hausawa suce Fulani dan ta'adane sai Fulani wadanda suka ciga cikin Fulani kuma suce hausawa .makusawane Allah yasa mudace yasa mucika da imani
@murtalaabubakar22156 ай бұрын
@@habbakarauwal8690 ban fahimci wannan maganar taka Ba gaskiya saboda rubutun Na bukatar gyara
@FatimaUmarSanda6 ай бұрын
Mallam Allah yasaka maka da alkhairi, Allah ya hada kan musulmai baki daya
@abdullahimohammad95137 ай бұрын
Wallahi abinda Sheikh Asadussunnah ya ke fada gaskiya ne. Ana amfami da wannan matsalar ne don a yada arnanci a arewwacin Nigeria ta hanyar arna maguzawa da tsurarun kabilu arnan dake yankunnan mu, da kuma wasu wawaye jahilan Filinani da Hausawan mu. Wallahi idan ba sarakunan mu da malamai sun tashi tsaye ba an wayarda kan mutanene mu mu yaki wannan fitinar ba, sai yankin mu ya lalace baki daya. Allah Ya sa Fulanin mu da Hausawa sun ji wannan kiran don mu hadu mu tsaida wannan fitinar.
@fatimahalliru35307 ай бұрын
Kafurar banza la ananniyar allah inshallah sai kin dauwama a jahannama inbaki tubaba matsiyaciya
@mutallabmusa95826 ай бұрын
Ya Allah Ya saka da Alkhairi Ameen
@murtalaabubakar22156 ай бұрын
Munafukin banza Kai Ka taba Buda baki kace Fulani Suna Kashe hausawa? In Bayan kokarin kare su da kake yi Wallahi wallahi wallahi Kai bakasan Abunda Na Sani ba Akan wannan matsalar
@ubaidullahiibrahim33126 ай бұрын
Yo inbanda kai bakin Jahiline murakkab basai ka fito kayiwa al'umma bayani ba kaima ka bude littafi ka kawo hujjoji da dalilanka.. amma kazo kana cewa malami munafuki, kaine munafukin kenan tinda ka gaza bayyana abinda Allah ya sanar dakai..
@FatimaUmarSanda6 ай бұрын
Ga irnku nan lalatattu kidahumai mallam yana muku bayani amma kwakwalwa ta toshe baka gane komai,
@murtalaabubakar22156 ай бұрын
@@ubaidullahiibrahim3312 an Gaya Masa in Da Abunda zakayi kayi inma A musulunci Zaka fitar Dani Ka Ka fitar tunda musulunci Gadon gidan Ku ne Sau Nawa yake fitowa Yana aibata Yan Sakai Yana baiwa yantaadda Kariya? Da sannu in Kowa ya Koma dantaadda sannan ne zaku gane Abunda Ake yadawa Na Karya Ba asalin gaskiya Ake fada ba
@murtalaabubakar22156 ай бұрын
@@FatimaUmarSanda Na yarda Da Duk yadda kika Kira Ni Amma Ki Sani Bazan taba yadda Da maganar mutumin Da Ana kashe Mun Yan uwa Ba Kuma Yana baiwa yantaadda Kariya Da sunan an zalunce su In Ke baki Sani Ba Ni Na Sani Kuma bance Dole Sai kin yarda Ba Saboda Dama ai mu mutanen kauyukka Babu Wanda yake son mu Sai Allah Kuma Shi Zai Saka Muna A kashe mu Kuma a Hau mumbari a Dora Muna laifi
@aminuisah846 ай бұрын
Kyaleshi munafikin bnza ne,
@yacoubaBauda7 ай бұрын
Masha Allah munaji
@aminuyusuf-qm6hu6 ай бұрын
Allah yasa alheri
@hausacademia7 ай бұрын
ALLAH YASAWWAKA. ALLAH YA GANARDA MU.
@umarmaimunabinji38567 ай бұрын
Allah ya tsine mata, ya kaskantar da ita da magoya bayanta duk inda suke, laantattun banza
@sadiyahabib74727 ай бұрын
Karya take bamagujiyace Maguzawan katsina
@MurjanatuMuhammadsambo6 ай бұрын
Ana ji
@muhammadrabiu11617 ай бұрын
Wannan gaskiya wallahi maganarka Allah yakawo mana dauki malam
@AbdullahiAuwal-cj2lm6 ай бұрын
wallahi anaji malam🦻🦻
@Salisu-qg7zd7 ай бұрын
Malam munaji
@aminuisah846 ай бұрын
Fulani yan ta adda ne
@shkgambokyari58437 ай бұрын
Muna ji sosai
@AbdouMoussa-jn8sg7 ай бұрын
Anaji
@ameenahaliyu58487 ай бұрын
Bafa zan daina fadi ba ma akayi musu in danganta ka da fulanin nan ne muma muna dashi fa,amma a gaya muna abunda akayi musu kawai.
@Soudi1236 ай бұрын
ايوه سمعت. صوت منتاز
@aminuisah846 ай бұрын
Fulani da Hausa ba kabila daya ce bah wlh
@isahibrahim17857 ай бұрын
Muna ji
@abuminnatur-rahman41987 ай бұрын
Shegiya akwai wanda yakai Christians ta'addanci ne . USA babban misaline wajen daukan nauyin ta'addanci kamar IS da sauransu.
@muddassiramin7597 ай бұрын
Kafira arniya yar wuta
@youngster26146 ай бұрын
UNITED YOU STAND, DIVIDED YOU FALL KANO PEOPLE ADO PLEASE MOVE OUT OF KANO EMIRATES, COPY SANUSI AS HE QUICKLY MOVED OUT OF KANO EMIRATES DURING GANDUJE