Allah ya Kare Malamai Ana ta Zaginku Bayan Abin da kuka fada tun kafin Haka Wallahi Masu zagin Malamai,Akwai Ranar kin Dillanci Amma da Iyayen Sune ba za su Zage Su ba Naman Malamai guba ne Allah ya Kare Mana Imaninmu Kai Mana Jarrabawar da ba ta Rabamu da Imaninmu ba
@AnnoyedCabin-jn1nv4 ай бұрын
Allah ya tozar ta duk Wanda yake da sa hannu ko masaniya akan tashin hankalin kasar mu
@AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb4 ай бұрын
Ubanjigi yakaramaka ilimi malan amin
@AzamNasara4 ай бұрын
Jazakallahu Khairan ya babanmu
@UmarSulaimanAbubakar-pn4xc4 ай бұрын
Malam ni ahlussunnah ne Kuma na aminta cewa tabbas akwai wasu ayyuka da matasa ƴan zanga-zanga sukai kuma bai yi daidai ba Amma gaskiya na so ace yadda kuke zake wa wurin nuna ma ƴan zanga-zanga kurakuren su haka ma kuke yi wajen nuna wa azzaluman shugabannin nan Wlh da kun tabbata masu tsoron Allah!
@MunkailuAbdulhamidu4 ай бұрын
ALLAHAMDULILLAH malam wannan maganar itakuma a nawa akabaka kayi ta .....?
@md.ajijjiga.60834 ай бұрын
karya kake malam wallahi ko yanxu kwalliya ta biya kudin sabulu...
@IDRISSABAWANALLAHIDRISSABAWANA4 ай бұрын
Lalle kam diyan mousoulmai yaw basouda tarbiya wlh diyan cristoci sounfisou tarbiya allah sawkaka
@IlhamYes-xw3ob4 ай бұрын
Wai ku mai ye mastalan ku shiyasa ake cewa kuna karban kudi , in kuma maganan zagi neh kai baka zagi Abu salma ma bane , wanan kuma tarbiya neh a mastayin ka na mallami
@IbrahimKhaleel-c7i4 ай бұрын
Kai jaki ne wai ... Ƙwaƙwalwar kifi dakai ne, mahaukaci kawai...
@zahraddeeniabubakar84164 ай бұрын
Ama kuma daidaine a kwalesu yunwa ta kashe su ko kudai waanan malaman Allah machiya amanar adinin musulunchi
@IbrahimKhaleel-c7i4 ай бұрын
Allah ne shaida
@captainibrahimhiyz27524 ай бұрын
Oh su Malan anci kudi An Kare Gwamnati ko kunya bakaji😅
@UmmuIdris-cg9qz4 ай бұрын
Kaji tsoron Allah zaka bada shedan gaban Allah ina yaci kudi
@captainibrahimhiyz27524 ай бұрын
@@UmmuIdris-cg9qz Hmmm Abun kunya kai kanka kasan Abunda yake fadi karyace kawai da kame kame Amma tsanar son xuciya har wani xakacema yaji tsoron Allah Ai malan shine yakamata yaji tsoron Allah yana karya duniya tana kallonsa
@AbdulmuminiMustapha-yz3ni4 ай бұрын
Yakamata malamai susani ba mulkin musilinci akeyi a kasarmuba
@Muhammadbala0144 ай бұрын
Malam kana magana ta ilimi, suko jahilai basu fahimta balle sugane