Kafin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yazo da Ibada da Karatu Ai da Kyawawan Dabi'u Yazo... Kuji fa AL-AMEEN Sunan Sa. Wallahi A Muslinci kyawun Dabi'u Yafi Yawan Ibada...
@AbubakarShafiu-ki5ej4 ай бұрын
Malam Bai Zauna Gaban Malamai Ba Wallahi
@FatimaAbubakar-jy3se4 ай бұрын
Gaskiya Malam baka fahimci dan Bello ba
@MustaphaKhalid-ho5yp4 ай бұрын
Million 16 malam tasamu shigowa inaga
@IbrahimKhaleel-c7i4 ай бұрын
@@MustaphaKhalid-ho5yp jahili
@MustaphaKhalid-ho5yp4 ай бұрын
@@IbrahimKhaleel-c7i kabaroshi agida
@JamiluIbrahim-t5x4 ай бұрын
Wanna akwai son zuchiya
@MuhammadMhassan-h3v4 ай бұрын
Allahu yasaka mallam
@SalehRamatYakub4 ай бұрын
Aslm wai shin dabia na gari ba daga hadith da ALFURQAN
@MohammedGariba-c7x2 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الله.
@mubarakibrahim18794 ай бұрын
Malam gaskiya dayace, Kuma Allah ya bamu hankali domin tantance karya da gaskiya, kaci halal kayi barci da zuciya daya wannan gaskiyane kuma Sunnane
@AbbasSaeedu2 ай бұрын
allah yasamudace
@AbubakarShafiu-ki5ej4 ай бұрын
Wallahi Dan Bello ne Yayi Magana da Ilimi bakai da ka Dare a kujerar Malumta da Jahilci ba.
@zainabmuhammad81024 ай бұрын
Haba mallam Dan Bello ba,haka yace ba,ka bibiyeshi kafin kayi magana pls mallam.
@halimaabdullahi69344 ай бұрын
Fita harkar Malam, yayyafi yake so Tulumbu yai mar
@ZaharaddinHudu2 ай бұрын
Jira jira kakama kanka
@abdullahimuhammad26944 ай бұрын
Dan Bello Allah ya sa ka maka da alheri
@abdullahimuhammad26944 ай бұрын
Malam kai kara dubawa
@inusayahaya84514 ай бұрын
Gaskiya arewa akwai damuwa da irin wanna malamai
@halimaabdullahi69344 ай бұрын
Eh mana azzaluman malamai
@zulkiflimuhammaad40124 ай бұрын
Allah y saka da alheri
@khamisgarba51474 ай бұрын
Malam kaji tsoron Allah, Wai don Allah me ku keji wajen kare wadannan fasikan shuwagabannin?
@zainabmuhammad81024 ай бұрын
Gsky akwai zalincin shuwagabani a Nj,kowa ya sani barayine dole muyi,kokarin gyara Halayanmu,tun daka gidajenmu.
@eshaomar63724 ай бұрын
Hashashe kakeyi bakasan niyyar dan bello ba
@Kwame9664 ай бұрын
Malamin government dan kwangila
@AmbiMuhammed4 ай бұрын
Best of Lock
@HassanaUmar-b7z4 ай бұрын
Please mallam kaima munafikine
@ibrahimsaleh83074 ай бұрын
Allah kai mana maganin yan bokon da suke raba mutane da dabi'u na gari.
@MikoNazir4 ай бұрын
Maganan malam baida alaqa da abinda Dan bello yake yi a yanzu, saboda haka hada hotonsa da jikin video nan baida anfani
@isyakanazifi41544 ай бұрын
ya malam kahuta kayi barci me kyau agadonka
@NuraddinAdammhd-ge6kj4 ай бұрын
Slm
@salihuadamu-xg5ji4 ай бұрын
Gaskiya kasake baby bakafahimci Dan belloba
@faisalabdullahialiyu3364 ай бұрын
Ba kama masan me kakeyi ba.Kuma kai ba Malami ne me wa'azin tirme ne.
@harunmd71934 ай бұрын
Ksky Malam yakamata kaji tsoron Allah kariqa fadin gsky
@kabirusamaila13424 ай бұрын
Haba malam Dan bello gaskiyya ya bada ko karya Akan adallaci cahna da zaluncin Nigeria
@SaniMuhammad-g9p4 ай бұрын
Babu alaka da bayanan malam da maganar danbello
@islamusman11204 ай бұрын
Aah Akaramakallahu inaga kamar baka fahimci bayanin nan da kyau ba gaskia ilimi da aiki dashi shine ilimi, amma ilimin da babu aiki dashi matsala ne
@alibaba93824 ай бұрын
Gaskiya ka fada, amma meye ya kawo misali da Dan Bello? Baka fahimci Dan Bello ba ko kadan ya sheikh cikin girmamawa.
@musaadamubiu79974 ай бұрын
Dan bello nada alkairi dayawa
@JamiluIbrahim-s2v4 ай бұрын
Malam Koh Kai ma anbaka ne
@halimaabdullahi69344 ай бұрын
Malam kaidai ka sani kaje kaji da kanka yan renin hankali ire iren ku ne suka jawa kasar fadawa hannun yan jari hujja!
@dambam1321714 ай бұрын
Malam ko madman?
@abubakarmurtala50954 ай бұрын
malam din dai
@JAMAL_DIARY4 ай бұрын
Tsakani da Allah malam, Dan Bello bai ce ayi zanga zanga ba. Kuma wallahi yin bore ga wannan gwamnati halak ne, kafin a karar da al'ummar mu gara mu kore su.
@nuraaminu23314 ай бұрын
Kunsan dan bello fa ba wai addinin ne agabansa ba nishadi kawai ya ke da neman suna
@zarukuahmaddshehu66884 ай бұрын
Malam inason in sani Akwai inda Allah ya ce Kayi hakuri karka fadi gaskiya in ana zalunci koda kanada damar fadi Dan Bello gaskiya yake fadah kuma baice kar abi hadisi da sunnah ba mlm kayiwa Dan Bello kuskuren fahintar baka fahinci Dan Bello bane dai malam mungode da fahintar ka
@aishaibrahim48844 ай бұрын
Wanna daga inana kuma😢😢😢
@abdulazizabubakar65394 ай бұрын
Haba wannan malamin baya son Tallaka ya fita kangi. Ko dai Dan kwangilane
@halimaabdullahi69344 ай бұрын
Waya sani shima Baka ga yadda yake ba
@kurebetv35424 ай бұрын
Aa malam gaskiya ba a baka labarin dai dai ba
@IsyakuShehu-m9m4 ай бұрын
Malam yadau kasansa
@sulemanlawal54684 ай бұрын
Mlm kanoso kace Dan bello yayi laifi kenan ,to inhakane lokacin Daake kashe Yan uwanmu ana sace kudin kasarmu akajefamu ayunwa Mekace dawadanda sukeda wancen halin. Allah yakyauta
@mustaphaahmadharith51304 ай бұрын
Dan bello yana da gaskiya
@AbdulmuminSadiq4 ай бұрын
Wannan malamin Matsoracine Ashe kenan ya San Azzaluman shuwaganni garemu Amma Yana tsoron bindigane . Allah tayar mamu da irin su Albani Zaria wadanda ko amutu ko ayi Rai sai Fadi gaskiya ko akan wanene.
@halimaabdullahi69344 ай бұрын
Fita harkar shi, irin su mtslr kasar nan wai su malamai
@R.M.U.H4 ай бұрын
Ka sauya magana malam a kwai sharri aciki Amma kaji tsoran allah
@SARKINKAFIYA_TV4 ай бұрын
Idan mun fadamuku acikin malamai akwai munafuqai bazaku yardaba, wlh nafi girmama dan bello akan wannan mutumina wlh,
@saboidris1614 ай бұрын
Wallahi wannan ba malami bane
@shabiabubakar57674 ай бұрын
Dan kwankila kaji tsoron Allah dan bello yafi mana mallamai irìn ka mun San baka da mu da matsalar da talakan Nigeria ke sabida an cika ma aljihu a dai ji tsoron Allah
@MuhammadNadabo4 ай бұрын
Kuffa alaika hazah .
@IbrahimKhaleel-c7i4 ай бұрын
Talakan da bai damu da kansa ba.... Akan me wani zai damu dashi.. Lokacin suma da suka daina zalunci suka bi Allah sau da kafa sai a kula dasu
@MuhammadNadabo4 ай бұрын
Gaskiya akwai matsala wai mutumin da ko ahalari bazai iya koyawa ba shine zai bude baki yacewa malamai jahilai. Allah kaimana maganin jahilci
@USMAN..DONO-t1h4 ай бұрын
Allah wadaranka Wawan Malami
@mb_academic4 ай бұрын
Toh maganar gaskiya shin zamu zauna ne rayuwarmu ta qare a haka Ina dan bamu nunawa gamnati halin da muke chikiba toh meye mafita ? A hasashe masana suntabbatar Nigeria bazata yuwu haka ba Allah ya Kara wa malam lafiya 🤲🏼
@jibrilyaumuhammad789727 күн бұрын
Bana tare da Malam game da kissar da ya kawo domin batada alaqa da abinda Dr Dan Bello yake wayar da kai
@dardaumukhtar44584 ай бұрын
Ikon Allah Yanzu saboda malam yace abi maganar Allah da manzonsa shine kuke maganar yayi laifi. Dama Mutum indai baida ilimi to baida abokin adawa sae ilimi da masu ilimi
@ahmadayuba32514 ай бұрын
wannan da malamin kake Ai
@dardaumukhtar44584 ай бұрын
@@ahmadayuba3251 da masu comment Nike Malam duk abinda yafada gaskiyane
@zarukuahmaddshehu66884 ай бұрын
Dan Bello gaskiya yake fadah kuma baice kar abi hadisi da sunnah na mlm kayi kuskuren fahimtar sane kuma mu munsan akwai malam da ke kariyar yan siyasa amma ni bance kanacikin suba baka fahinci Dan Bello bane dai malam mungode da wafahintar ka amma bahaka bane
@dardaumukhtar44584 ай бұрын
Allah yasa mudace
@KabiruAHali4 ай бұрын
SHI KUMA HALI BA ADDINI BANE HADISSAN NA KOYARDA ABINDA YAFFI HALI IN AKWAI SHI A KAWO MANA
@aliyulukman74884 ай бұрын
Tasuniya.ka dai fito kai tsaye kanunama inda kanufa
@fiddausiusman61944 ай бұрын
Malam kodai kaima ka amsa Kiran fada ne😅😅
@mayg74154 ай бұрын
Mallam ya fada gaskiya. Amma me ya hada maganan nan da Dan Bello
@ahmadsani-i6n2 ай бұрын
dukansu suna da gskiya idan aka hada manufarsu wuri daya, sbd annabi yace wani daga cikin sahabbansa dan aljannah ne sbd baya kwana da kowa a ransa, kuma shi ne yace muna cin halas mu guji haram, so its a single task and aim divided into pieces which leads to misunderstandings. sannan jama'a a daina zagin mutumin da baka da cikakkiyar sanayya a kansa please, sbd hakan rashin adalci ne.
@adamuyusuf57234 ай бұрын
Malam kaine baka fa'inci Dan Bello ba....kaje ka sake nazari
@badamasimusa84054 ай бұрын
Kai NE dai zaka sake na zari
@badamasimusa84054 ай бұрын
Haka NE malam
@rabiunura43564 ай бұрын
hmmm najeria
@tahirhamza17124 ай бұрын
Tou wai sau nawa ne Dan Bello ya yi irin wannan salon video da wannan malamin ke koyarwa akai ?
@USMAN..DONO-t1h4 ай бұрын
Ko Kunya bakaji soko kawai
@hajiyamama2895Ай бұрын
Kuma araba mutum da koyarwar annabi
@saboidris1614 ай бұрын
Taya kasan bana gaskiya yate yadawaba kaje kayi karatunka kawai
@abuaishatabubakar72584 ай бұрын
Anci kudin bblue
@MusaYusuf-eg8si2 ай бұрын
Jakine kai
@MusaYusuf-eg8si2 ай бұрын
Kai anbaka kaina
@jmustaphagombe46634 ай бұрын
😅😅😅😅 Banji yakawo hadisi ko daya shima yakarbi dubu Bihar kenan. Duk yan iskane yanzu dasunan malamai
@SaadatuUsmansagagi3 ай бұрын
Mlm kaso kanka yawanci raayoyinka kk ambata mtssss
@IbrahimibraIbrahimibra-fi6fr4 ай бұрын
kai ni nakasa fahimtar maganganun mlm miye alakar labarin mlm da kuma maganganun dan bello
@AbdallahKenzou-i9n4 ай бұрын
Malam kaima kabi sahun wganati tarekuke
@Aliyubawa-fq1jk4 ай бұрын
Kwarai kuwa hakasuke nufi domin tarwatsa addini
@asiyarabiu20464 ай бұрын
Wan nan malamin bema san abunda yakamata yaceba dan Bello dai bece ayi zanga zanga ba Kuma mu muna tare da dan Bello dik inda yasa kafa indai amatsalar Nigeria ne
Yaji alert ne Amma malam kayihakuri dan vello yanason talakawa kokaki kokaso
@SaadatuUsmansagagi3 ай бұрын
Mhmmm danbello dai yayi daidai wlh gwarzon shekara kuma
@hadizamuhammad37054 ай бұрын
To malamin Yan shiyasa kaima an sammaka Yan chanjin yaudara😂Kaji wani zancen San Rai agun mlm
@MurtalaSani-tp1go4 ай бұрын
Gutsun uwarka Karen govt Allah yatsibema
@abubakarmurtala50954 ай бұрын
ba Ameen ba wallahi,,,wannan bai kamataba mu muna goyon bayan malamanmu wallahi,,,kuma malaminnan gaskia ya fadi.Ya kamata duk abinda akeyi adinga dubawa abi gaskia a duk inda take,,,abinda dan bello yakeyi yana wayar da kan mutanenmu abune mai kyau amma kuma kada ayi amfani dashi wajen tada tarzoma,,,sbd zanga zanga ba zata kawo mafitaba kuma wallahi ba baruwanmu da wata gwamnati kuma ni nasan malaminnan kuma in kyautata mai zaton baruwanshi da wata gwamnati
@HassanaUmar-b7z4 ай бұрын
Mallam kaima munafukine ambaka kudi
@MustaphaKhalid-ho5yp4 ай бұрын
MALAM YAZAMA KARAN YAHUDAWA
@jamiluadam2164 ай бұрын
Wannan malamin ba takawa bane Agaban sa
@abotronicstek33164 ай бұрын
Hahaha kaima kwangilar ka amso na bata dan bello, nawa aka baka? Shi dan bello ya taba cewa shi malami ne, kai kuma a matsayinka na malami idan kuskure yayi dedene ka hau social media a wannan lokaci da yake qoqarin ganin anyi adalci baka yabeshiba ka rusheshi.
@muktarAdam-nk6xw4 ай бұрын
Hhh mln kenan kahadda ce hadith 1000m kuma baka amfani dashi sai kaje lahira zaka fara aiki dasu ko kuma yaya ni wlh bangane me kake so mufa shimta bah so kake muje mutara karatu koda namuyin aiki dasu
@abubakarmurtala50954 ай бұрын
mu muna goyon bayan malamanmu wallahi,,,kuma malaminnan gaskia ya fadi.Ya kamata duk abinda akeyi adinga dubawa abi gaskia a duk inda take,,,abinda dan bello yakeyi yana wayar da kan mutanenmu abune mai kyau amma kuma kada ayi amfani dashi wajen tada tarzoma,,,sbd zanga zanga ba zata kawo mafitaba kuma wallahi ba baruwanmu da wata gwamnati kuma ni nasan malaminnan kuma in kyautata mai zaton baruwanshi da wata gwamnati
@SARKINKAFIYA_TV4 ай бұрын
Dan kwangila kenan to munji kuma mu ba jahilaibane a addini, wlh qarya kakeyi, ai Annabi bai yi umarni ayi da'a ga shugaban da yake hukunci da littafin da ba na' Allah ba, qaryar banza meyasa baka ce a cire constitution ba,
@AuwaliToki4 ай бұрын
To minene mafita
@dardaumukhtar44584 ай бұрын
@@AuwaliToki Mafita arayuwar duniya da lahira shine Mutum yabi ALLAH yabi manzonsa ta hanyar alqur'ani da hadissan manzon ALLAH dasauran ingantattun littattafai.