Haruna Chizo: Dan gudun hijira

  Рет қаралды 192,155

DW Hausa

DW Hausa

6 жыл бұрын

A wannan bidiyon kashi na biyu cikin hirar da Usman Shehu Usman ya yi da Haruna Salisu wanda aka sani da Chizo, wani dan asalin jihar Kaduna a Najeriya, wanda ya bi ta Nijar zuwa Libiya a yanzu kuma yake kasar Jamus, ya bayyanan irin yadda rayuwa ta kasance masa har izuwa yanzu da yake shirin auren Bajamusa.

Пікірлер: 20
@user-sf5jy7tr8v
@user-sf5jy7tr8v 9 ай бұрын
Masha Allah
@neehatrabiu9939
@neehatrabiu9939 5 жыл бұрын
Chizo kahadu Allah ya kara kareka da imaninka da addinka Allah ya saka matarkama ta karbi musulunchi masha Allah
@rukayyatfawaz8945
@rukayyatfawaz8945 4 жыл бұрын
My brother Allah ya yi maka albarka amen 😘
@asla640
@asla640 4 жыл бұрын
Da kyau yawan duniya maka ranta taya zan iya magana dakaine cazo ina zau ne agari makka alhamdulillah muna cikin godiyar allah muma,ya zan sameka
@yaseenahmad9237
@yaseenahmad9237 Жыл бұрын
Wallahi ni dai kana burgeni
@vipone3663
@vipone3663 4 жыл бұрын
gaskiyane Allah ya dafawa kowa ameen summa ameen
@malaabba8393
@malaabba8393 4 жыл бұрын
Yayi Jan Namiji Chizo Allah kara Daukaka Hakka akesan Jarinta
@sameergrz2623
@sameergrz2623 2 жыл бұрын
Sai da Kai nawa
@basirumusayuyude-legendzum4244
@basirumusayuyude-legendzum4244 5 жыл бұрын
Masha ALLAH I want be there with your help please, I'm gentle guy Wallahi.
@wasilatidiris721
@wasilatidiris721 5 жыл бұрын
yaya Allah ya tsare
@husnakogi281
@husnakogi281 6 жыл бұрын
ikwan Allah
@fateemamadeenah5490
@fateemamadeenah5490 5 жыл бұрын
Masha allah
@zeezeebo
@zeezeebo 4 жыл бұрын
Ikon Allah!
@soulbolsms9229
@soulbolsms9229 4 жыл бұрын
Salam an DW da fatan kun'ini fafya
@FatemaFatema-pl7jo
@FatemaFatema-pl7jo 5 жыл бұрын
wlh kana asalin birgeni cizo
@Fulanione
@Fulanione 5 жыл бұрын
Jarumi nifa Wlh gayen nan yana asalin burgeni...
@aminaauwal9697
@aminaauwal9697 4 жыл бұрын
Kai fillo
@asla640
@asla640 4 жыл бұрын
Yakamata ai aure munai maka fatan alkhairi, yanzu idan inason naiwa cizo tambaya amma bansan ya zanyiba domin ina bukatar amsa daga gare shi ya zanyi NASA mu amsa,yan zu haka ni ina zaune ne amakka kusa da.garin Riyadh inai maka fatan alkhari.
@muhammadsani6142
@muhammadsani6142 Жыл бұрын
@@asla640 zaki iya mnh
@user-zj5vz6df5v
@user-zj5vz6df5v 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Abubuwa sun Faru da yawa zuwan mu Farasa
11:47
Chizo_1_ Germany
Рет қаралды 1,4 М.
Climbing to 18M Subscribers 🎉
00:32
Matt Larose
Рет қаралды 26 МЛН
🍟Best French Fries Homemade #cooking #shorts
00:42
BANKII
Рет қаралды 63 МЛН
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 1,5 МЛН
Hangen Dala: Matsalar bakin haure daga Afirka zuwa Turai
4:58
Sallah Babba: Kasuwar Ragon Layya a Legas
4:09
AID Multimedia
Рет қаралды 31 М.
Bello Sisqo feat Hamisu Breaker - Fati (Official Music Video)
3:49