Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji

  Рет қаралды 2,156,397

Aminiya Trust

Aminiya Trust

Күн бұрын

Пікірлер
@abdulbasi6320
@abdulbasi6320 Жыл бұрын
Allah yashiryeku yaganar daku gaskiya turji
@Yahyaabdurahman-b2x
@Yahyaabdurahman-b2x Ай бұрын
Allah ya saka maka Bello tirji Maganar ka Wallahi 100 Bisa 100 Allah ya bamu nassara.
@salisuaminualolo9643
@salisuaminualolo9643 Жыл бұрын
Gaskiya nageriya Munci baya Dubi yadda dan ta,addake Magana kamar Yana gidansu A social media Allah wadaran Gwamnatin Nigeria tir
@MahmudAbdulKarim-cd3hn
@MahmudAbdulKarim-cd3hn 9 ай бұрын
Ya kakeso ayi Kai turji yanada gaskiya nml ❤❤❤❤
@naimaabba1024
@naimaabba1024 8 ай бұрын
Wlh fa abin bakinciki
@naimaabba1024
@naimaabba1024 8 ай бұрын
Wai mutanan da ake nema sune ake hira dasu haka
@KamalBinSaeedAdam
@KamalBinSaeedAdam 3 ай бұрын
Hnmm Allah Ubangiji ya kyauta 😭🙏
@Thiernomalahdiallo
@Thiernomalahdiallo Ай бұрын
Bello turji Allah ya debema Albarka
@ibrahimmusaaliyumaigida9320
@ibrahimmusaaliyumaigida9320 10 ай бұрын
Allah yashirya Ku Idan masu shiryuwa ne idan basu shuryuwu bane Allah ya wulakanta ku
@mudansirabdullahi5361
@mudansirabdullahi5361 8 ай бұрын
Amen ya rabbi
@abbakwara4939
@abbakwara4939 3 ай бұрын
oga Sir Ahamadu Bello turji. premier..!! ALLAH yasiryeka wani abun balaifinkabane.! ansakane
@salisumusalkasiyuni3832
@salisumusalkasiyuni3832 Жыл бұрын
Allah ya shirye mu Shirin na addi nin Muslimci Aminnnnn
@IbrahimLawal-x9v
@IbrahimLawal-x9v 3 ай бұрын
Allah ya tsine mak turji da duk Wanda yake goyamaka baya
@mzakinoussé
@mzakinoussé Ай бұрын
Gaskiya bello turij abinda duk akewa fulani Kai kaja baka bari manoma suyi aiki sucimi
@assoumanealtoibrahim1101
@assoumanealtoibrahim1101 11 ай бұрын
Allah ya chiryé ku yin uwan ''' Dan Allah a zan yima fulani
@MahmudAbdulKarim-cd3hn
@MahmudAbdulKarim-cd3hn 8 ай бұрын
Bello turji iqon allah mahasadan ka fadawan ka
@ibrahimebwa
@ibrahimebwa 3 ай бұрын
Kawu Bello, ayi hakuri a bar ma Allah komai. Dun Allah, ka bama mutanin ka hakuri, Allah ne gatan ku.
@MdMd-fw7mv
@MdMd-fw7mv 4 ай бұрын
Allah yamaka abin da yagadama Amma fa a kwai.zuwa kabari ko yau ko gone ko yanzu ko anjima Kuma aza barkabari tana kanku insha Allah Allah zaimana sa kaiya daku .ranar da babu Kalmar ayihakuri ko nakiyaye no babu saboda anbamu dama sosai aduniya Dan haka koranar kiyama Allah karya.hadamu.daku😭😭😭😭
@NahantchiDjibo
@NahantchiDjibo 4 ай бұрын
Bello turji lallé kana da gaskiya amma dai asa Santa yafi ko❤
@aminumusasalisu7021
@aminumusasalisu7021 Жыл бұрын
Allah ya kawo mana zaman lafiya a Nigeria da sauran kasashe.
@AbdullahiMuhammad-vb2rq
@AbdullahiMuhammad-vb2rq 3 ай бұрын
IZZARASo
@Jamilusmayeene
@Jamilusmayeene 6 ай бұрын
Dan wawa wallahi karya kae ba bahillacin gaskine ba domin fulani ba asansu da wannan ba
@ImranaAminumamaye
@ImranaAminumamaye 3 ай бұрын
Allah kayima abunda kakeyi ❤lokacine Allah yabaka rana kashan ya garinka
@AbbaAhmed-b6w
@AbbaAhmed-b6w 24 күн бұрын
ALLAH yashiryemu gabaki daya
@jabirudanyaro194
@jabirudanyaro194 3 ай бұрын
Gaskiya dayace kuma daga kinta se bata. Allah karka kamamu da aikin wawayen cikinmu na da dana yanzu
@virginben29
@virginben29 6 ай бұрын
To be honest, this man speak volumes...his answer's are epic and he's truly a Fulani revolutionary 's ... unfortunately disinformation will not make indomie children will not understand,he is speaking a deeper war destroying the fabric of our existence as Nigerians 😢😢😢
@JabirBagudu
@JabirBagudu 6 ай бұрын
0:44
@Alkutubiyya
@Alkutubiyya 11 ай бұрын
In Allah ya yarda turji saika shabakar wahalar da sai kaci uwarka
@Akhileefe
@Akhileefe 9 ай бұрын
Oop😊o o oo+9
@Akhileefe
@Akhileefe 9 ай бұрын
😊moWnj M P 6:45
@ShafaatuJamel
@ShafaatuJamel 3 ай бұрын
Ubangiji Allah kashiga alamuranmu Allah kasa muyi kyakykyawan karshe Allah kasa mutuwa tazamo hutu agaremu 😭😭😭🙏🙏ya Allah wanna lokacin Allah kabamu wucewa lpy anhana talaka sakat anhana shi abinci anhana zaman lpy akasarmu
@AlameenYusufofficial
@AlameenYusufofficial 2 ай бұрын
Allah ya kawo mana sauqi a Nigeria
@UmarMuhammed-d9n
@UmarMuhammed-d9n 2 ай бұрын
Allah yakawo karshenka azzalumi
@habibuohabou1684
@habibuohabou1684 3 ай бұрын
Bello turji ouban en isska
@AminuBilyaminu-k2z
@AminuBilyaminu-k2z 22 күн бұрын
Allah yasherye masuyin haka babu kyu
@shamsuddeenyusuf7192
@shamsuddeenyusuf7192 Жыл бұрын
Banza matsiyaci shekau ma yamutu banza Dan wahala kazami kawai
@magajisaiduabdullahi1814
@magajisaiduabdullahi1814 Жыл бұрын
Shege turji🤣🤣🤣 Ashe yana da Baki haka 😮😮😮 Hmm!!
@WahabSuleiman-n4r
@WahabSuleiman-n4r Жыл бұрын
Allah ykiyaye Allah y tsare
@abbaslawal2651
@abbaslawal2651 3 ай бұрын
Karya kuke, Wlh ku naffara, yan sakai ramuwa sukozoyii
@AbdulmumeenSalisu
@AbdulmumeenSalisu Жыл бұрын
Allah yacerya
@bilyaminunura892
@bilyaminunura892 Жыл бұрын
Allah staremu dasharin ku
@abbaumar8055
@abbaumar8055 Жыл бұрын
ءامن
@YahayaLawan-e4q
@YahayaLawan-e4q 3 ай бұрын
Allah yasau wake Na Nigeria Tala lace
@AbduMusa
@AbduMusa Жыл бұрын
Turji gaskiya yake faɗa kuma babu wata gaskiya da ta wuce wannan
@zakariyyaabubakar2456
@zakariyyaabubakar2456 Жыл бұрын
Gaskiya ne
@kasimabdullahi4058
@kasimabdullahi4058 2 жыл бұрын
Allah ya tsenemuku filanin banza kun taho daga mahaukacendajinkuba sanunkada zalince mugun ery danbanza qungiyar miyatti Allah ma saiallah yatonamuku assiry mugun ery
@shehirkbauchi3054
@shehirkbauchi3054 2 жыл бұрын
haba kaikuwa mlm wallahi bakowani bafula Tani bane haka
@sirajnur2482
@sirajnur2482 6 ай бұрын
Ka Gani, tun rubutun ka ma Yana nuna Kai jahili ne! Maimakon ka Kalli maganar shi, ko za Ka iya gane Hanyar maslaha, Amma sai zage zage kake Yi na shirme! Fulani nawa suka Yi mulkin Nigeria ?
@AbdulhadiAlkasim-oj9dh
@AbdulhadiAlkasim-oj9dh 6 ай бұрын
Wallahi Wallahi Wallahi Maganarshi Akwai gaskiya aciki
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 6 ай бұрын
To fa!
@nuruddeendmusa9443
@nuruddeendmusa9443 3 ай бұрын
Waikuma Yan jaridune suke Hira dashi, tir wlhy
@abdoulayeharouna5904
@abdoulayeharouna5904 Жыл бұрын
Allah ya karé tchiyayé ka bello turji kanada gaskia ❤
@FatimaMohammed-s6n
@FatimaMohammed-s6n 6 ай бұрын
Allah ya tonamuku asiri ameen😢😢😢
@MusaBaba-n9w
@MusaBaba-n9w 3 ай бұрын
Allah ya shirya da mou
@auwalamman
@auwalamman Жыл бұрын
Alah ya chirye su
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 Жыл бұрын
Ameen
@hauwausman5690
@hauwausman5690 6 ай бұрын
Allah ubangiji yashiryamu
@MariamSaliu-o5f
@MariamSaliu-o5f 3 ай бұрын
Bello dan alhah kahi ankuri
@ErttTufu
@ErttTufu 6 ай бұрын
Turji sharia ta mayu ko inkaga Ana azabtar da mutumin kauye a sharia mayene Allah ka rabamu da haihuwar asara
@aichatouidemoussa8486
@aichatouidemoussa8486 2 жыл бұрын
Allah ya ka mana Zaman lapya.amman ban ga layfin Ku bah.ana kashe mutanen su basu ji basu gani ba dole ne taadanci zayi yawa.wasu dole ke SASU dan Kare rayukan du.
@HauwauSani-x4q
@HauwauSani-x4q Ай бұрын
Allah ya shirya ku
@MinalKafinallah
@MinalKafinallah 3 ай бұрын
Wlh duniya Babu amana 😭kan ku amshi mulki se kunyi rantsuwa Amma da kun samu mulki se San xuciya wlh shugabanni kuji tsoran allah Dan jarida yana magana da turji kuce baka San komai ba 😭😭Allah baya sa6an aiki😢
@ibrahimmuhammad3493
@ibrahimmuhammad3493 2 жыл бұрын
ALLAH ya isa ALLAH kayi mana maganin duk makiyin zaman lafiya akasar mu baki daya
@UsmanAbdullahi-b7o
@UsmanAbdullahi-b7o 2 ай бұрын
Allah kabamu zaman lapiya a nigeria
@allassanibrahim8557
@allassanibrahim8557 2 жыл бұрын
Allah yasa mougane GASKIYA DOUWADAKEYIN BADEDEBA ALLH YA SHIRYEMOU
@hassanharuna6604
@hassanharuna6604 4 ай бұрын
Allah zaiyimana maganinku insha Allah
@NURAABUBAKAR-g5s
@NURAABUBAKAR-g5s 2 ай бұрын
bello tirji zakaci uwarka zakazohannu
@malikiibrahim8020
@malikiibrahim8020 2 жыл бұрын
Allah yamanta dakai yawula kantaka turji
@MustaphaBahausa
@MustaphaBahausa 3 ай бұрын
Gaskiya durji abidaka keyayeyawa
@hadjiaaishayahyamossimaiga121
@hadjiaaishayahyamossimaiga121 4 ай бұрын
Hmmmm 😂😂😂😂 Allah ya tona asirin ku
@yusufismail7387
@yusufismail7387 3 ай бұрын
Ikon Allah Dan jarida zai iyaganin turji Amma jami,an tsaro basusan inda turji yake bah
@hassaneoubaabdoulahi5087
@hassaneoubaabdoulahi5087 Жыл бұрын
Merci pour votre réponse
@usmansale9994
@usmansale9994 Жыл бұрын
shuga bannin Nigeria sune basa son Azauna kafiya wallahi Alamar Bello turji bashida girman kai bawai natabeshiba Newhall inzajitau sayin mu mutalajawa Adainatura yanjarida suna wasa dahan kalinmu Bello turji baya boyeboye gaskiyar kawai yakefur tawa shidakan sayace su sukashemu sojoji sujashemu yansakai sukashemu yan bokoharam yabatafura sukashemu sukashemu dumu talakawan Ake kashewa Kota ina Don Allah Aitai maka Anemi sulhu Abarmu murayu muma kamar wasukasa sanmana
@abdullahialiyu219
@abdullahialiyu219 3 ай бұрын
Allah ya kiyaye darajar Annabi da algorani
@MustaphaUsman-kl6jd
@MustaphaUsman-kl6jd 5 ай бұрын
Allah ya shir yaka
@abdulkadiralkasim5441
@abdulkadiralkasim5441 5 ай бұрын
Allah yKauta
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 Жыл бұрын
zaka gane shayi ruwane kowa yatashi yakare kansa tako wanne hali shine amsa
@MoussaBenali-x9x
@MoussaBenali-x9x 3 ай бұрын
Wata buru uba sai nageriya ana yiwa Dan ta Adda tambayoyi kamar Jami in tsaro
@dattigarbaaliyu
@dattigarbaaliyu 4 ай бұрын
Maganar gaskiya yake faɗa wallahi, da dadewa Sarakuna da Yan sanda suka maida Fulani saniyar tatsa. An dade ana zaluntar Fulani a kasar nan, ba ilimi, ba ruwan sha, ba kulawa ko kaɗan, hatta a cikin Mu talakawa Muna zaluntar Fulani, a Kasuwanni farashin da ake saidawa Fulani kaya daban da na sauran jama'a. Abi Shawarar shi a gwada a gani, In Sha Allah za'a samu sauki. 😢😢😢
@lawalaminu9535
@lawalaminu9535 3 ай бұрын
Wtfdund
@MKD853
@MKD853 3 ай бұрын
Allah ya kyauta😢😢
@Salmanudayyabu
@Salmanudayyabu 10 ай бұрын
Allah kaimana kyau
@LuckyNathanael-q6i
@LuckyNathanael-q6i Ай бұрын
Nkana movile😊🎉😢😂❤
@LukmanUsmankatsinamkd
@LukmanUsmankatsinamkd 5 ай бұрын
Allah ya zaunar da kasarmu lfy
@MahmudAbdulKarim-cd3hn
@MahmudAbdulKarim-cd3hn 9 ай бұрын
Yayi oga bello turji
@UsmanAbdullahi-b7o
@UsmanAbdullahi-b7o 2 ай бұрын
Haka kache ko
@HawaiiHawaii-iw7nh
@HawaiiHawaii-iw7nh 4 ай бұрын
Kalli wanishege yanadefuska ubanka turji
@محمدأوليحيىآدم
@محمدأوليحيىآدم Жыл бұрын
Muna buķatar Christopher anan shida bataliyarsa 😂😂😂.
@danielpaulbature6518
@danielpaulbature6518 10 ай бұрын
Ai wannan video tun lokacin mulkin buhari ne
@HarisuUmar-yj6kh
@HarisuUmar-yj6kh 8 ай бұрын
Allah shiryemu bakidaya
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 ай бұрын
Amin
@YahayyaSanusi-z4i
@YahayyaSanusi-z4i 4 ай бұрын
Allah ya sauwake 😢
@ABDULFATAHUMATO
@ABDULFATAHUMATO 8 ай бұрын
Allah ya shiryar da kai
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 ай бұрын
Amin
@رقيهالهوساوي-ظ2ك
@رقيهالهوساوي-ظ2ك 4 ай бұрын
Rahama usman Yarya kake gwuN GaYaR kiristocice tadaukeka Aiki
@harunamamanharunamaman7653
@harunamamanharunamaman7653 2 жыл бұрын
yayi turji
@nasirsaani7544
@nasirsaani7544 2 жыл бұрын
turji Allah yatonamaka asiri
@bilyaminumuntari
@bilyaminumuntari Жыл бұрын
Bagaski bane
@MahamadouSamailla
@MahamadouSamailla 3 ай бұрын
Allah yasa mougane
@IsaAhmad-f8y
@IsaAhmad-f8y 11 күн бұрын
Slm.
@IsaAhmad-f8y
@IsaAhmad-f8y 11 күн бұрын
Slm
@HussainiAdamu-u1y
@HussainiAdamu-u1y 2 ай бұрын
Allah ya shirye shi ❤ 10:36 10:38
@baraoumalansaley6685
@baraoumalansaley6685 2 жыл бұрын
Kai dai turji badan albarkaneba Allah ya issa duk wandakakache kajitsoran Allah wallahi
@MuazuMuhammad-xr8yg
@MuazuMuhammad-xr8yg 6 ай бұрын
Allah dukkan wandaketada hankali allah katayammasa da hankali na 6oye da na bayyane.
@MuhammedhassanHaddabi
@MuhammedhassanHaddabi 8 ай бұрын
Wallahi mutuminnan yana da gaskiya
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 ай бұрын
To ai shi ke nan
@zayyanusuleiman7293
@zayyanusuleiman7293 2 жыл бұрын
Ya allah kayi mana mafita Ka kawo mana zaman lpy
@MUBARAKYAUIDRISS-in6vd
@MUBARAKYAUIDRISS-in6vd 9 ай бұрын
Turju kafadi gaskiya Allah kashirya shuwagabanin mu
@ibrahimahmadpress9766
@ibrahimahmadpress9766 2 жыл бұрын
Hmm rayuwa kenan
@MohammedBalafarmer
@MohammedBalafarmer 6 ай бұрын
Allah ya shiri su
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 6 ай бұрын
Ameen
@AbdulkaderHalada
@AbdulkaderHalada 8 ай бұрын
Allah yanesantamu daku
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 8 ай бұрын
Ameen ya Allah
@SundayElisha-i1j
@SundayElisha-i1j 10 ай бұрын
Hmm ya Allah make us to understand
@hassanaabubakryahaya8823
@hassanaabubakryahaya8823 3 ай бұрын
Ah kasamu goyonbayan gwamnati aidole kaika video
@PkaroSilas
@PkaroSilas 3 ай бұрын
🎉 good boy 😮🎉
@mazidouchaibou
@mazidouchaibou Жыл бұрын
To ya allah ka chiryada wanana mutun amine
@SanoussiIlla-hz4fv
@SanoussiIlla-hz4fv 9 ай бұрын
Gaskiya sojojin nageria kuje ku daura Zane dan ku mata ne 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@DiniSanusi-e2h
@DiniSanusi-e2h 5 ай бұрын
Allah yasinima torji
@ليثوسام-غ1ك
@ليثوسام-غ1ك 11 ай бұрын
Gaskiya baayima fulani adalci a Nigeria yaya akayima yan ninja delta sulhu akayi dasu amma fulani baadaukesu da mahimmanciba Allah yasakamusu
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 11 ай бұрын
Ra'ayi
@IdrisHalilu-l4m
@IdrisHalilu-l4m 6 ай бұрын
Allah yasherye ka amen anmaka chuchi musilinci dakakirakan kamusilmi
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 8 ай бұрын
إنا لله وإنا إليه راجعون اللهم اجرنا في مصيبتي
@DINASS953
@DINASS953 9 ай бұрын
Allah dai ya biya oga turji 😂
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 9 ай бұрын
Haba dai
@aminiyatrust703
@aminiyatrust703 9 ай бұрын
Haba kai kuma
@desturberboy
@desturberboy 3 ай бұрын
hhh wai yana nada sarki
@HaleduAbdullahi
@HaleduAbdullahi Ай бұрын
Gaskiya ne
Najeriya: Matsalar fashin daji - Labaran Talabijin na 25/07/22
10:01
BBC News Hausa
Рет қаралды 943 М.
Waiwaye kan munanan hare-haren da Shekau ya jagoranta a shekara 12
11:53
УЛИЧНЫЕ МУЗЫКАНТЫ В СОЧИ 🤘🏻
0:33
РОК ЗАВОД
Рет қаралды 7 МЛН
Kalli Maganar da Shiekh Bello Yabo ya faɗa Bello Turji yace anyi masa karya.
14:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 779 М.
TEST OF FAITH (Amplifiers TV - Episode 33)
6:02
Amplifierstv
Рет қаралды 42 МЛН
yanda akayi yan bindiga suka sakoni, mace me ciki ta bada labari.
25:21
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 215 М.
УЛИЧНЫЕ МУЗЫКАНТЫ В СОЧИ 🤘🏻
0:33
РОК ЗАВОД
Рет қаралды 7 МЛН