Karya Ta Kare: Mijin Aljana Ya Karyata Kansa Bayan Ya Shiga Hannun Hukuma 🤣🤣🤣

  Рет қаралды 105,961

HausaTop Tv

HausaTop Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 63
@سندريلافوله
@سندريلافوله 3 жыл бұрын
Gaskiya naga KoKarinsa bakowa bane zaiyi Karya kuma yafito ya Karyata kansa a bainar jama a wlh bakowane zai eyaba hmmm to Allah dai yashiryamu baki daya
@alhousaieneimhdalhousaiene7608
@alhousaieneimhdalhousaiene7608 2 жыл бұрын
Allah yasa muku da Alherei Ameen
@aishalawal9014
@aishalawal9014 3 жыл бұрын
Hhhhhhh.. Amma fa yaban tausayi
@usumanlawali7569
@usumanlawali7569 3 жыл бұрын
allah yasa mudake
@mohammedmusa1518
@mohammedmusa1518 3 жыл бұрын
Alhamdulillahi, Allah sari kano ta dabo, wallah ina macular alfahari da kano ta dabo tumbin Giwa, Allah ya kareta da jamaarta
@muhammadrabiu5331
@muhammadrabiu5331 3 жыл бұрын
Amin ya rabbil alamin
@binsaied6296
@binsaied6296 Жыл бұрын
Gaskiya nima yaban tausayi😂
@aminamuhammadabubakar7028
@aminamuhammadabubakar7028 3 жыл бұрын
Kai bantaba gani ndotijoh makaryachi irin wannan ba. Subanahallahi Allah ya tsare mana imanin mu 😢 😭 😞 😔 Allah ya yafemana
@abdourahmanniger7548
@abdourahmanniger7548 3 жыл бұрын
Masha Allah 👌👌
@nigeriakogindariyatv6561
@nigeriakogindariyatv6561 3 жыл бұрын
Nigeria kogin dariya tv
@yunussale7052
@yunussale7052 3 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau sosai
@mosmos2389
@mosmos2389 3 жыл бұрын
Inalilahi wa ina ileihi raji'un ammadai anfadi ba nauyi da furfuraka ajiki dikayi wanan abim dinka sabida abindiunya ta Allah ya shirayeka Allah ya ganadakai gaskya
@ameenahabdulhameed456
@ameenahabdulhameed456 3 жыл бұрын
🤣🤣yaga uwar bari
@icejayaminu2176
@icejayaminu2176 3 жыл бұрын
Wannan daman comedian ka zama
@تتبررب-ت7و
@تتبررب-ت7و 3 жыл бұрын
Hhhhhhhhh wayyo cikina hh🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@b2bcomediantv816
@b2bcomediantv816 3 жыл бұрын
Hmm Allah dai yashirya
@muritaliabdi7412
@muritaliabdi7412 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@balaadamu2103
@balaadamu2103 3 жыл бұрын
Subanallahi,to menene ribar Haka
@adamjafar9421
@adamjafar9421 3 жыл бұрын
🤣🤣wannan kadai ya isa masu bin bokaye izna
@aminamuhammadabubakar7028
@aminamuhammadabubakar7028 3 жыл бұрын
Wawaye ne kawai
@buharinasayyada847
@buharinasayyada847 2 жыл бұрын
Hmmm ni dama ganin farko Dana Yi masa nasan karyane
@anasmuhammadlolo4075
@anasmuhammadlolo4075 3 жыл бұрын
Kai Allah ya ganar damu
@aliyurogo5100
@aliyurogo5100 3 жыл бұрын
Karya takare
@mhmdjazuli4924
@mhmdjazuli4924 3 жыл бұрын
Hhhh😂😂😂😂😂 Gaskiya baƙaramin rainama mutane hankali yayi ba 😎😎
@zigogoango9075
@zigogoango9075 3 жыл бұрын
Wlh mutane kuji coron Allah
@mohammedababa8857
@mohammedababa8857 3 жыл бұрын
Good
@ayubaasheshe4454
@ayubaasheshe4454 3 жыл бұрын
Na Ummi Sibiyan!
@isahdederi5069
@isahdederi5069 3 жыл бұрын
Allah ya shirya
@idrissaibrahim1335
@idrissaibrahim1335 3 жыл бұрын
Hhhh wuya 😂😂😂
@muhammadsalihu6252
@muhammadsalihu6252 3 жыл бұрын
Hhhhh Allah sarki
@auwalabdussalam2300
@auwalabdussalam2300 3 жыл бұрын
Ai daman ramin karya kurarrene
@basiratv2653
@basiratv2653 3 жыл бұрын
Ikon Allah
@moustaphaousmane912
@moustaphaousmane912 3 жыл бұрын
achedai basaja ce to Allah yakyauta
@abdoulayezeynabou9188
@abdoulayezeynabou9188 3 жыл бұрын
Wlhy wona soho yayi hasara
@yauusman5388
@yauusman5388 3 жыл бұрын
gaskiya wannan alamari yabani mamaki. Kaduba yadda aka titsiye Mai auran aljana saida yatabbatar da Karya yakeyi. Amma maiyasa ba'a titsiye Abduljabbar ba wallahi karya kukeyi
@فخريخالدادميعقوب-غ8ز
@فخريخالدادميعقوب-غ8ز 3 жыл бұрын
اللهم احفزنامن شرن شياطين
@mimidavidlasweet3320
@mimidavidlasweet3320 3 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@umarasa2862
@umarasa2862 3 жыл бұрын
Allah kasher yemu
@SKT_HAUSA_DUB_STUDIO
@SKT_HAUSA_DUB_STUDIO 3 жыл бұрын
Tun farko daman nasan qarya yake dan bawanda yahisa yaga aljana a fuska bale ya aureta ko ataihri amandai maga yin kudi nan fa nagaskiya ne yayi kudi, yadai yi en dubaru ne ya kare kansa Allah ya ganar damu Ameen
@idonmikiyatv6802
@idonmikiyatv6802 3 жыл бұрын
Hhhhhhhh, wayyo Allah cikina.
@masaoudoumasaoudou6271
@masaoudoumasaoudou6271 3 жыл бұрын
Hhhhhhhhh 😅😀
@alhousaieneimhdalhousaiene7608
@alhousaieneimhdalhousaiene7608 2 жыл бұрын
Hahahahahahahaha hahahahahahahaha hahahahahahahaha m
@isahbinmuhdhaladu7218
@isahbinmuhdhaladu7218 3 жыл бұрын
hmm hakafa suke allah yasiryemu
@abdullahishuaibu7962
@abdullahishuaibu7962 3 жыл бұрын
Yaji tsurone gsky kawai
@abdourahmanniger7548
@abdourahmanniger7548 3 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂🤣🤣🤣
@gyarakayanka8657
@gyarakayanka8657 3 жыл бұрын
gwamnan Kano shi ma ai dan damfara ne
@Jamil_danwere
@Jamil_danwere 3 жыл бұрын
😂😂😂😂🤣🤣🤣😅😅😅
@aminasunusi4653
@aminasunusi4653 3 жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@Hayabinterior6950
@Hayabinterior6950 3 жыл бұрын
Allah ya taimaki gwamnati baba ganduje khadimul Islam akan wannan aiki. Muna son gwamnati da dawo kan masu zagin sahabbai.
@abdulrazakiliyas1148
@abdulrazakiliyas1148 3 жыл бұрын
wane irin mutanene a kano wai
@aminamuhammadabubakar7028
@aminamuhammadabubakar7028 3 жыл бұрын
Sai Allah kawai
@yakoubouwj6251
@yakoubouwj6251 3 жыл бұрын
🤣🤣🤣
@adamadammgj459
@adamadammgj459 3 жыл бұрын
Andai jikunya kuma tsufa yayi gaddama wallahi tsofe tsofe dakai amma bakajin kunyar yin karya tirda halinka
@yunussale7052
@yunussale7052 3 жыл бұрын
Ina kudin da aka cire a ATM
@murtalamohammed4769
@murtalamohammed4769 3 жыл бұрын
Hhhhhhhhhhhh
@umarjb8692
@umarjb8692 3 жыл бұрын
Hahahahahahaha
@ayubaasheshe4454
@ayubaasheshe4454 3 жыл бұрын
Wannan Mutum yakamata a daureshi?
@ahmadidris2957
@ahmadidris2957 3 жыл бұрын
borin kunya
@nigeriakogindariyatv6561
@nigeriakogindariyatv6561 3 жыл бұрын
Nigeria kogin dariya tv
@abdoufifi5054
@abdoufifi5054 3 жыл бұрын
Ikon Allah
@isahdederi5069
@isahdederi5069 3 жыл бұрын
Allah ya shirya
@زينبإسحاق-ل8غ
@زينبإسحاق-ل8غ 3 жыл бұрын
😂😂😂😂😂
@abdullahihauwauismail1911
@abdullahihauwauismail1911 2 жыл бұрын
Allah ya shirya
An 'kara samun wani sabon mai Aljanu a jihar Kano
18:17
Kundin shahara
Рет қаралды 63 М.
How Strong Is Tape?
00:24
Stokes Twins
Рет қаралды 96 МЛН
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Kai Mata Ga Maganin ku - Musa Mai Sana'a and Bosho Video
8:31
Bayan maganar mijin Aljana. An 'kara samun wani sabon hatsabibin
5:30
Kundin shahara
Рет қаралды 170 М.
Asirin wasu matasa ya tonu.
6:25
Jakadiya
Рет қаралды 46 М.
Bayan Miliyoyin Kudi Da Aka Damfareni Kuma Aka Kaini Gidan Yari Na Kwana Daya
49:03
Ангел против Демона кто победит 😱
0:49
ФИНАЛ / 4х4 ЖҰЛДЫЗДАР ШАЙҚАСЫ
5:3:21
DOSYMZHAN
Рет қаралды 93 М.
Kuruluş Osman 99. Bölüm @atv
2:15:39
Kuruluş Osman
Рет қаралды 6 МЛН