An yiwa yarinyar data taba daurawa kaca kaca, bello turji sabon video, dibar ganima ukren rasha.

  Рет қаралды 151,990

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

2 жыл бұрын

Пікірлер: 136
@hafsatabubakar3336
@hafsatabubakar3336 2 жыл бұрын
Masha'allah mlm dazu xankalla nagakayi removed dinshi muna gdy sosai abu Aisha Allah yasakada alkhairi ubangiji yashiryaddamu hanya madaidaiciya🙏🙏🙏🙏
@maeomeki9260
@maeomeki9260 2 жыл бұрын
Masha Allah dakyau wannan hakayake Allah yasakama dagidan aljannah
@ibrahimabubakar2176
@ibrahimabubakar2176 2 жыл бұрын
Masha'allah....daman ai akwai kalu bale aharkan fadan gskya malam.... Allah ya kiyaye gaba...
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@abdouibrahim9205
@abdouibrahim9205 2 жыл бұрын
Malan Allah ya bassira da daukaka da nisan kwana albarkacin annabinmu Muhammadou( s. a. w )
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
saw amin amin
@kabirudogonjejitv897
@kabirudogonjejitv897 2 жыл бұрын
Masha Allah Malam Allah yasaka da alkhairi agaskiya naji dadin wannan fada karwa damalam yayi
@sabonlayitv1635
@sabonlayitv1635 2 жыл бұрын
Alhamdu lillah yanzu dai nasamu tashar da zan rika samun lairan gaskiya
@soufianeabdoulaye
@soufianeabdoulaye 2 жыл бұрын
Allah ya karawa malam lafiya da nisan kwana ameen ya rabbi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin amin godiya
@anassharouna6151
@anassharouna6151 2 жыл бұрын
Gaskiya ne malan Allah yasaka da dan aljanna Abunne kwai saidai ayitayin adu'a Allah ya shirya Amee🇳🇪
@issakhaissaali5169
@issakhaissaali5169 2 жыл бұрын
اللهم صل على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين ارجو كم
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 жыл бұрын
wallahi duk yanda malami yake akwye alkairi a tare dasu koda kuwa ba akidar ku dayaba na tabata idan wataran yafadi kuskure wataran zaifadi abinda zaima amfani su ba ma,asumai bane mutanene kamar mu sedai su malamai ne idan bamu mutun tasu ba wa zamu mutun ta yakamata mu koyi adab datijo koda ba malami bane yakamata ka daraja shi Allah ya shiryar damu
@abdoumahadi4007
@abdoumahadi4007 2 жыл бұрын
Allahumma ameen mun gode
@fatimagambo3354
@fatimagambo3354 2 жыл бұрын
Allah ya shirya yasa mugane Gaskiya dabinta, k
@muhmdjazuli5683
@muhmdjazuli5683 2 жыл бұрын
Allah shiryar da mu shiriya irinta addinin Musulunci
@hafsatabubakar3336
@hafsatabubakar3336 2 жыл бұрын
Hmmm qarancintarbiya kedamunta dakuma rashin ilmi Allah yasakawa datti assalafiy da alkhairi ubangiji yabaku ikoncigaba dafadamana gsky mlm Allah yajiqan mahaifa
@adamisa2199
@adamisa2199 2 жыл бұрын
Ameen summa Ameen, godiya ubangiji allah ya kara sutura da lafiya
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@KhanKhan-ed1gq
@KhanKhan-ed1gq 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan bawai tsayawa zayi ana binta ahankaliba asata akoti tayi nata waazin tunda ita yar iskace wallashi koni dabankai darajar mlm ba tacimin mutunci irin daka saitasan bada kowa yar iskace kawai yace matan wallashi dole afadi abinda Allah yace sabida muna mata sai adena fadin abinda zamu tsira jakka dabba
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
gaskiyane
@omaramani2962
@omaramani2962 2 жыл бұрын
Masha Allah, Allah maku Albarka malaman mu
@jaririb.i.j2863
@jaririb.i.j2863 2 жыл бұрын
Allah yashirya mu itakuma Allah sa tagane Gaskiya Ameen
@aminamusa4660
@aminamusa4660 2 жыл бұрын
To dama ansan indayake aka kasa kamashi Kai Allah sai yamana maganin su ya rabbi
@mohdsadi7437
@mohdsadi7437 2 жыл бұрын
Allah ya shirye ta in mai shiryiwace.inbai shiryiwabace to Allah yayi mana tsari da sharrin ta.da shaiɗanu irin ta Ameen
@kabeerismail6732
@kabeerismail6732 2 жыл бұрын
Masha Allah Ubangijin Allah sakama da al'kairi
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@fauziyyasanimuhd5671
@fauziyyasanimuhd5671 2 жыл бұрын
Dama ansan inda bello turji Innalillahi wainnah alaihi rajiun
@fauziyyasanimuhd5671
@fauziyyasanimuhd5671 2 жыл бұрын
Yake*
@salmausuman9563
@salmausuman9563 2 жыл бұрын
Masha allah allah ya saka da alkairi allah ya shryemu
@ismailatiamiyuabdulsalam9496
@ismailatiamiyuabdulsalam9496 2 жыл бұрын
Masu iya magana sunce: *Fahimta fuska* Bata fahimci inda malam ya dosa ba. Allah ya karamana fahimta
@abubakarabdullahi5625
@abubakarabdullahi5625 2 жыл бұрын
Ya Allah ina rokonka da kayafema wa wannan bawa naka Da dukkan kurakuransa. Alal hakika Malam ina matukar qaruwa da wannan tasha taku musamman ta bangaren addininmu sabida yana qara ragemani son duniya da kuma jin dadin abunda kecinta yana kuma kwantarmun da hankali musamman sharhi da kukeyi akan balaoin da suketa turokai cikin al'ummarmu, wadanda duk alamumine na karshen duniya,Allah kasa muna daga cikin kadan na kwarai da'akecewa sune kadai zasuyi saura aduniya dan gaskiya ayanzu muna cikin lokacin, Allah yasaka maku da alkhairi yasa yazama kuna kan wannan hayar ta fadakarwa har karshen rayuwanku Allah yabaku juriya da hakurin kaikomo na qalubale game da ayyukan ku. Daga karshe inamaka fatan Alkhairi mungode kwarai. Allah yasaka da alkhairi.
@hamisuzangohamisuzango5448
@hamisuzangohamisuzango5448 2 жыл бұрын
Gaskiya ne itama tayi kuskure Allah ya kyauta
@naseermuhd1670
@naseermuhd1670 2 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yayi albarka.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
aamin.
@tvhausa2735
@tvhausa2735 2 жыл бұрын
Allah ya chiryemu amee
@dfdfcfsdswdxx3560
@dfdfcfsdswdxx3560 2 жыл бұрын
GASKIYA DADTU ASALAFI ALLAH YASAKA MAKA DA ALKAIYRI EH ITACE MANA TAYI MAGANA AKAN DASO
@mallamammadu7828
@mallamammadu7828 2 жыл бұрын
Allah ya sa ka da alkairi malami Ibrahim daurawa aiwannan rashin fahimta
@halilusaidu293
@halilusaidu293 2 жыл бұрын
Allah yasakawa malam da. Alkairi
@mambyatmaryammustapha5701
@mambyatmaryammustapha5701 2 жыл бұрын
Kuma wallahi mutane kuji shoron Allah mayasa kuke hada hotunan mallamai da wasu hotunan yan iska wallahi Allah zai tambaye ku marasa mutunchi
@lawalsahura5005
@lawalsahura5005 2 жыл бұрын
Masha Allah damafa tasaba irin wanna banzaye maganganu indai wannan yar nanayennee
@sadiyafaruok2808
@sadiyafaruok2808 2 жыл бұрын
Gaskiya ne Mal. Asalafee , Allah y Kara shiryar damu aAmeen y Allah
@basheerakaregarba2621
@basheerakaregarba2621 2 жыл бұрын
Masha Allah jaxakallahu khaer
@halimasadipgwhrjr3051
@halimasadipgwhrjr3051 2 жыл бұрын
Masha Allah alhamdulilah kullum wasu jahilen muta ne basa duba alkhairan mallamai sai duba wani abu da za su ga kuskuran su kadan sai suyi musu raddi akan maganar su sbd basa san gaskiya maganar mallam babu karya a cikin shi alhamdulilah kullum ku malamai kuna yawan karfafamu da kuma yaba mana da kuma kara darajamu idan kuna wa'azi toh idan har wata ko wani mara kunya yana fada muku maganar da babu dadi wlh ba zamu ji dadi ba sbd kune magadan annabawa idan har babu malamai wadanda suke mana wa'azi toh gaskiya rayuwan mu tafada cikin hatsari dan girman Allah (SWT) kuyi hakuri kuci gaba dayi mana nasiha Allah yashirya mu baki daya ameen ya rabbih muna godiyya
@karimakarima2105
@karimakarima2105 2 жыл бұрын
سلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيفك شكرا جزاك الله خير
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 2 жыл бұрын
Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan
@sadiyamuhammad1750
@sadiyamuhammad1750 2 жыл бұрын
Allah yasakawa malan da mafificin alkhairi 🤲🤲🤲🙏🙏
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 жыл бұрын
Gaskiyane ausasafe
@hajaabubakarimam9571
@hajaabubakarimam9571 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi, ita kuma Allah ya ganar da ita
@issiyakoassuman1122
@issiyakoassuman1122 2 жыл бұрын
Wan nan gskiya ne Ameen yarabbi yahayyu yakay yum
@nafisaabbas4391
@nafisaabbas4391 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta ya shirya mana zuri'a
@hamissouhouruna4329
@hamissouhouruna4329 2 жыл бұрын
Allah ya samu dathe Amin
@basharbello237
@basharbello237 2 жыл бұрын
Datti ya burgeni Allah ya shirye mu baki daya
@gamboabdulmumini5480
@gamboabdulmumini5480 2 жыл бұрын
Wannan maganar Bello turji wannan ma kila ba fuskar gaskiya bace
@ishakhamidou465
@ishakhamidou465 2 жыл бұрын
Allah ya shiryar damu
@abubakarmohammed5605
@abubakarmohammed5605 2 жыл бұрын
Allah ya saka da Alkairi Allah ya samudace
@OkashaAdamgldm
@OkashaAdamgldm 6 ай бұрын
Ameen summa ameen
@assawaba7156
@assawaba7156 2 жыл бұрын
Allah ya sakama da Alkhairi malam
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin.
@mdmasruf7268
@mdmasruf7268 2 жыл бұрын
Masha Allah
@JAMAL_DIARY
@JAMAL_DIARY 2 жыл бұрын
Allah ya shirya mu 🙏
@ORIGINALFULANiTV
@ORIGINALFULANiTV 2 жыл бұрын
Barka
@saniyunus6172
@saniyunus6172 2 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@sir_abubakar2
@sir_abubakar2 2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Jazakallahu Khair Malam
@abubakarabdullahi7550
@abubakarabdullahi7550 2 жыл бұрын
Shegiya karuwa.
@fatihumurtala1648
@fatihumurtala1648 2 жыл бұрын
Allah ya karalafiya mln
@user-ix1jk7jk6f
@user-ix1jk7jk6f 2 жыл бұрын
Jazakallah khairan 🤲🤲
@umarharuna1589
@umarharuna1589 2 жыл бұрын
🎉🎉🎉🎉
@halimabarauzakka8281
@halimabarauzakka8281 2 жыл бұрын
Jazakallah bi khair, Allah ya karama malaman mu kwarin gwuiwar fadakar da al'ummar musulmi Baki daya.
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 6 ай бұрын
9:02 Fitsararriyar Yarinya
@aishahabibu9515
@aishahabibu9515 2 жыл бұрын
Ina maibada shawara akamota wnnn yarinya amata hukunci da yadace da ita domin ba yar albarkabace km batasan darajar iyayentaba yarbariki kawai
@rukayyaabubakar9290
@rukayyaabubakar9290 2 жыл бұрын
Alhamdulillah malam da kadora wa azinnan GABA daya Muna gdy
@nuragwaja6903
@nuragwaja6903 2 жыл бұрын
Love
@khalidharuna8409
@khalidharuna8409 2 жыл бұрын
Amin ya Allah
@atikutfaru7081
@atikutfaru7081 2 жыл бұрын
Malamine Amma bamai tsoron Allah ba
@beedbe9071
@beedbe9071 2 жыл бұрын
Dama ita wannan yarinyar bata girmama nagaba gareta
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 2 жыл бұрын
Jazakallah khairan
@aliousiraka8716
@aliousiraka8716 2 жыл бұрын
Allah ya chiria ta
@djhikimarmawaka24tv
@djhikimarmawaka24tv 2 жыл бұрын
Allha Taimaka gaskiya
@alamintv3804
@alamintv3804 2 жыл бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi.
@laminuabubakar582
@laminuabubakar582 2 жыл бұрын
gaskiyar Bello turji kashe kafurai
@maigasoubdou8959
@maigasoubdou8959 2 жыл бұрын
ALLAH SARKI
@nuqttjawal8542
@nuqttjawal8542 2 жыл бұрын
Inayin datti Asalafy 😅ya iya magana😅Abu Aisha innamaka patan Alkairi Allah yasa kamaka da Aljanna
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@mamanmaryamvhki7467
@mamanmaryamvhki7467 2 жыл бұрын
Allah kyauta
@AbdoulayeSouley-xn4jn
@AbdoulayeSouley-xn4jn 7 ай бұрын
Kareyane
@saddamabdulkarim1726
@saddamabdulkarim1726 2 жыл бұрын
Allah ya kauta
@HafizouIsa
@HafizouIsa 10 ай бұрын
gaskiya ne
@zahraddeenyausrd5564
@zahraddeenyausrd5564 2 жыл бұрын
Yawwa mal. Dazu nafara kallo kenan sai na nema narasa, daman munata jiraaa munsan zaka dawo dashi.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
kwarai kuwa sun dan bani damuwa na goge shi nayi edit na sake dorawa.
@sffds4184
@sffds4184 2 жыл бұрын
Amin summa amin Malam
@tskkardiboytv4123
@tskkardiboytv4123 2 жыл бұрын
Tattaunawar Malam Aminu daurawa
@rahamaibrahim9969
@rahamaibrahim9969 2 жыл бұрын
Allah ya chirye mu baki daya
@salisuusmanmani2033
@salisuusmanmani2033 2 жыл бұрын
kaji Dan banzafa komaday minene Babu wani bahaushen dazai shiga daji Dan satar shanun hulani wannan say day danginku hulani yan ta,Adda
@halimaumar4713
@halimaumar4713 2 жыл бұрын
Ku bar cema wnn yaraya tohowace fa kubar fadamata yaraya tohowace
@MAMA-th9md
@MAMA-th9md 2 жыл бұрын
Allah yatsine mata albarka
@aliabdullahi9230
@aliabdullahi9230 2 жыл бұрын
Ãmêêêñ thûmma amêēn
@hassansalisu9983
@hassansalisu9983 2 жыл бұрын
Allah yataimaki malam
@binsaeed7325
@binsaeed7325 2 жыл бұрын
جزاكم الله خيرا وبارك فيك
@kdhdbdissh778
@kdhdbdissh778 2 жыл бұрын
👍👍👍
@mustaphadugajiahmad257
@mustaphadugajiahmad257 2 жыл бұрын
Mariupol tu ni ta fa da hannun Russia ae Mallam .. ynx maganar bude hanya ake ga masu gudun hijira.. Russia ta bada sunayen garuruwan da mutane zasu bi su bar Mariupol zuwa wani gari a yammacin Ukraine… Bata kyauta ba gsky.. ALLAH ta’ala YA shirya mu gaba daya Allahumma Ameen
@saadousaadou5163
@saadousaadou5163 2 жыл бұрын
Gaskiya ne jawaban malam aminou daurawa wanan matar gaskiya allh chirye ta idan mai chiryiwa ce gaskiya tana bukatar koyon tarbiya a rayuwar ta
@chaibouamadouamadouasouman1181
@chaibouamadouamadouasouman1181 2 жыл бұрын
Salami alaykoum malam yariyar da ta zagi malam ay Mata hukum chi Yan da yakamata
@ainbenianzeephone8089
@ainbenianzeephone8089 2 жыл бұрын
🤲🤲👍👍🙏🙏
@ayubagarbasong9730
@ayubagarbasong9730 2 жыл бұрын
Amin
@oumar9721
@oumar9721 2 жыл бұрын
❤❤❤❤🥰👍👍👍
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 2 жыл бұрын
Dan banza karmami ubanka ya shukashi
@maharazoutsayabou4507
@maharazoutsayabou4507 2 жыл бұрын
Allah karaba mou da zina
@jaafarmadu8130
@jaafarmadu8130 2 жыл бұрын
Watau ita, iliminé kawai batada. Irinsune da wuya su gane even 1+1. Cewa malam yayi "Ajikin mace" ko ita xata iya gayamana shin ajikin mace inane mafi muni?
@chaibouamadouamadouasouman1181
@chaibouamadouamadouasouman1181 2 жыл бұрын
Allha ya qarama malam lafiya
@hauwababatv9527
@hauwababatv9527 2 жыл бұрын
Kula ma irin wannan matan ai bata lokacine
@umarb831
@umarb831 2 жыл бұрын
Amma yakamata wannan yarinyar maratarbiya yakamata Aje kotu da ita ta gayamana manufanta.
@abdoulahiyahayahamza12hamz27
@abdoulahiyahayahamza12hamz27 2 жыл бұрын
Cool
Cin Karon Maganr  lauyoyi  kan hukuncin kotu kan nadin sarautar kano
20:15
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 8 М.
Sigma Girl Past #funny #sigma #viral
00:20
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 14 МЛН
Which one is the best? #katebrush #shorts
00:12
Kate Brush
Рет қаралды 26 МЛН
TRY NOT TO LAUGH 😂
00:56
Feinxy
Рет қаралды 20 МЛН
Kalli Maganar da Shiekh Bello Yabo ya faɗa Bello Turji yace anyi masa karya.
14:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 614 М.
Lord Rothschild Claims His Family Created Israel
19:41
Luxury Zone
Рет қаралды 1,3 МЛН
SIMON EKPA COMES HARD ON IFEAYIN UBA OVER HIS CECURITY OUTFIT.
7:11
Satellite Media
Рет қаралды 6 М.