Allah shi yima jagora. Allah shi sa kayiwa Wannan hajiyar wakar Godiya Kuma dafatar kana SADA zumunchi da zuri'ar su Hajiyar da shi takwaran naka
@saddiqusadiq98442 ай бұрын
SLM AL AMIN SOKOTO .WANNAN SABON MAWAKIN ..DA KABASHI SHAWARA YAKAMA KASUWANCHI DA YAFI MASA WANNAN KIDAN .SABODA WALLAHI YANADA NASIBI ACHIKIN AL AMURAN RAYUWAR SA .DA KASUWANCHI YAKAMA DA ALAMA ZAITARA ABUNDUNIYA SABODA WALLAHI YANADA NASIBI ACHIKIN LAMARINSA
@DannainnaMuhammad2 ай бұрын
wayagayamaka sabon mawakine kuma dakakecewa Yakama sana a idan babu abincinsa a kasuwanci koyadawo babu abindazai samu
@abdula60272 ай бұрын
Masha Allah Ashe Abdullahi ya zauna zaria kuma yasan zaria