Kai Al amin Munajin dadin Shirin Sosai Allah yakara daukaka Mungode daga Gwani jigawa wanda yake zaune A Mubi 🏑🙏
@ibrahimadamubello51257 ай бұрын
Wallahi inajin Dadin hiran da kake Don Allah duk randa tafiya tabiyo da kai yola adamawa don Allah kakirani mihadu pls Don Allah,
@alameensokototv4967 ай бұрын
In sha Allah
@mudassirmafara84387 ай бұрын
Al'Ameen yau kaje garinmu. Allah ya saka da alkhairi.
@alameensokototv4967 ай бұрын
Ameen
@sulemanidris55257 ай бұрын
Sannu da kokari al ameeeen
@alameensokototv4967 ай бұрын
Yauwa maigida
@sufiyanualament71667 ай бұрын
Allah sakama da alkhairi malam alamin domin ta dalilin anraba gardaman da yawa Kuma wallahi ta temaki tarihin sosai mungode daga Jega local government kebbi state
@alameensokototv4967 ай бұрын
Ameen nagode sosai
@IbrahimMuhammad-s2f7 ай бұрын
Amma akwai sabani dayawa a tarihin nan
@alameensokototv4967 ай бұрын
To
@saniahmad39997 ай бұрын
Allah ya taimaka Kuma Muna Jin dadin Shirin nan . Amma ya kamata ka daina cin Wani Abu ko Sha domin Yana rage martabar Shiri mai girma kamar wannan Na gode daga sani Ahmad ps
@alameensokototv4967 ай бұрын
Babu ruwanka kadai ka kalla ba cin abincina ne damuwarkaba
@abdullahihassan30845 ай бұрын
A@@alameensokototv496 Al amin please ka rika daukan shawara
@ibrahimadamubello51257 ай бұрын
Masha Allah watching from yola adamawa state, keep it up
@SYSH-c1m7 ай бұрын
Al'ameen Don Allah turaman account insawa baba nahura na Kati.
@alameensokototv4967 ай бұрын
3114521603 Shehu Aminu kajiji first bank
@SYSH-c1m7 ай бұрын
3k ne ba yawa acewa baba yasai goro
@sojasani64857 ай бұрын
Fatan alkairi
@alameensokototv4967 ай бұрын
Nagode sosai
@MaazuCiko7 ай бұрын
Ta warwari ku
@alameensokototv4967 ай бұрын
To
@ibrahimadamubello51257 ай бұрын
Ammafa al ameen akoika da hikima cock dinma ka bare stickern, Allah yakara daukaka
@alameensokototv4967 ай бұрын
Nagode
@BABANGIDAHADEJIALAWAN7 ай бұрын
Assalamu Alaikum, Al'amin. Don Allah da SANIN HURA da DODO NA HURA mene alakar su?