Hira da Solomon Dalung kan rikicin Janar Tiani na Nijar da Tinubu da ma matsalar yunwa a Nijeriya

  Рет қаралды 11,503

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер
@ibsnomaa
@ibsnomaa 3 сағат бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi Jagora Barr. Solomon Dalung 💪
@ismailamukhtarhussaini3295
@ismailamukhtarhussaini3295 16 сағат бұрын
Gaskiya ne Solomon dalung ka fadhi gaskiya
@IllonayoussaMaiguizo
@IllonayoussaMaiguizo 3 сағат бұрын
❤masha Allah barista
@basiruwali-cv1ky
@basiruwali-cv1ky 10 сағат бұрын
Allah yatasireka Solomon iza ajirasu suyebicike.seadawo.dawadasukamutu.iakagamabicike sesukomasu mutu kokatabayeshe shedajirida.kafiagamabicike.wazayabawa iyala waida akakashe abici
@Aboukar-w6x
@Aboukar-w6x 4 сағат бұрын
Gaskiya baba salmon dalon
@MohammaduYusuf
@MohammaduYusuf 2 сағат бұрын
😊😊😊
@UssimanYahaya
@UssimanYahaya 4 сағат бұрын
Allah taimaki barrister
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 14 сағат бұрын
Allah Ya kare muna kai Barrister Solomon Dalong.
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 6 сағат бұрын
Allah kyauta 😢😢😢😢😢😢😢
@buharialiyu3621
@buharialiyu3621 6 сағат бұрын
Kara ganin umaru a sokoto😂 Muna tare dakai Dalung.
@AbobakerAhmed-g5d
@AbobakerAhmed-g5d 15 сағат бұрын
Namarasa abinda zan fada akan tunubu amma tsakinmu dashi allah ya isa
@ZakouMaman-f2u
@ZakouMaman-f2u 16 сағат бұрын
Mach allah wannan yagayi gaskiya wlh allah yabiyaka
@maazouismael4308
@maazouismael4308 15 сағат бұрын
Macha allahou malamou kayi gaskiya kouma allaha yayi moukou albrka kouma wanane magana gaskiyane 🇳🇪
@SabiouMaman-k3y
@SabiouMaman-k3y 6 сағат бұрын
Gaskiyane❤❤❤❤
@Muhammedabdullahi-nq3wv
@Muhammedabdullahi-nq3wv 5 сағат бұрын
Akwai allah
@usmandankoli5315
@usmandankoli5315 7 сағат бұрын
Gaskiya ne bro
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 14 сағат бұрын
ALHAMDULILLAH ☝️🇳🇪
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 2 сағат бұрын
Allah Ya ISA ma talakaw
@abuakramhausawi6191
@abuakramhausawi6191 15 сағат бұрын
Solomon jinjina agareka gaskiya kafada
@mustaphadugajiahmad257
@mustaphadugajiahmad257 9 сағат бұрын
Hmm wnn qasa sae addua kawae.. amma najeriya ta shiga hannun’yan sari 😭
@IllaSaidou-k5y
@IllaSaidou-k5y 12 сағат бұрын
Gaskiyane.
@AdamuAbdou-v5c
@AdamuAbdou-v5c 16 сағат бұрын
Wannan mutumin ya biya ka duniya da lahira
@AbdurrahmanDawud
@AbdurrahmanDawud 2 сағат бұрын
Gaskiyane
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 15 сағат бұрын
Amin ya Allah. 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@rabiatam.sanusi4828
@rabiatam.sanusi4828 16 сағат бұрын
wannan gaskiyane tsohon minista.
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 15 сағат бұрын
Shi wa annan shugabani ba ta alumma sukeba
@AbdoulWahibou
@AbdoulWahibou 44 минут бұрын
😂😂😂😂
@AbdullaBabajero
@AbdullaBabajero 40 минут бұрын
Tabbaya lakurawa nawa sojoji suka kashe yayin kai hari sugayamana
@HafezNgierHafezagadez
@HafezNgierHafezagadez 16 сағат бұрын
😢😢
@M.Z.K.M.B.Y
@M.Z.K.M.B.Y 14 сағат бұрын
Allah shima albarka solomon dalung da an na samu masu fadar gaskiya iriku da an zauna lafiya
@KhairullahAmatulrahman
@KhairullahAmatulrahman 4 сағат бұрын
slm dcl hausa inatare daku daga Taraba state jalingo fatan alkhairi barrister dalon dan Allah muhada kai 2027 mayaki apc a Nigeria kada muyadda da malamai da pastoci su yaudare mu muhada kanmu mu yan arewa muna Allah wadai da wannan gwannatin tinubu azzalumai matsiyata marasa imani
@mujahidusman7488
@mujahidusman7488 15 сағат бұрын
Allah ya kiyaye ka
@mustaphatijjanimuhammad4672
@mustaphatijjanimuhammad4672 13 сағат бұрын
Mrs Dalong namu.😂😂
@naziruabdullahi5969
@naziruabdullahi5969 16 сағат бұрын
Allah ya kiyaye
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 15 сағат бұрын
Abida yasa akakamasu dammi soda bayan majalasaba kuma ba gumnoniba zasu raba abici ga mayuwata da haka gobema wani yakara
@MuktarIsah-bs7kr
@MuktarIsah-bs7kr Сағат бұрын
Baza.ataba.shan.jamiya.tareda.france.ba
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 15 сағат бұрын
Wannan kisa nafarar hular shine shuga banni sukafisu su kafiiyawar
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 15 сағат бұрын
Anan sojoji kenan ba kuskure nebasukayi
@AbdoulHadiSalissou-e4d
@AbdoulHadiSalissou-e4d 16 сағат бұрын
Wanan gaskiya ne
@RrtrtrDdfgff
@RrtrtrDdfgff 15 сағат бұрын
Kowa yayi ta gari kainai
@suleimangane8175
@suleimangane8175 15 сағат бұрын
Jarmiya? Ai tun zamanin Azzalumi Buhari mukejin wannan tastuniyar.
@auwaluahmad182
@auwaluahmad182 14 сағат бұрын
Zanyi amfani DA wannan Dana nagodewa bulama bukarti DA Abba hikima nasir zango jaafar jaafar DA danbello DA hajiya najaatu sannan malamanmu DA sauran bangarorin DA yakamata na yaba musu kamar shugaban kasar nijer tabbas mun samu hujja mail karfin gaske cewa tinubu bai damu DA rayukan mutanen arewachin Nigeria ba yakamata manyanmu na arewa Ku hadu kuyi meeting ashigar DA tinubu karar a kotun duniya a tuhumeshi DA siyar DA rayukan yan arewachin kasarsa saboda haka kawai asaukeshi daga kujerarsa bamaso
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader 9 сағат бұрын
To idan suma yasiyesu fa Tunani basa nan komai yake faruwa ba basuyi komai ba se yanzu
@sanisalisu2340
@sanisalisu2340 14 сағат бұрын
solomon yayi sallama baka amsa. kuma yayi addua bakace ameen ba. kai wani irin mutun ne?
@Legendyuseep
@Legendyuseep 13 сағат бұрын
Solomon ba musulmi bane baya tare da amincin allah malam
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader 9 сағат бұрын
​@@Legendyuseepkenan ba musulmi bane Amma gashi zuciya r sa kamar ta musulmai
@MahmoudArzika
@MahmoudArzika 16 сағат бұрын
Mahaukachi uwarka
@HachimAtta
@HachimAtta 16 сағат бұрын
Jehili
@toilataoila5793
@toilataoila5793 16 сағат бұрын
Bordel 👎🥾
@MahmoudArzika
@MahmoudArzika 16 сағат бұрын
Mahaukachi uwarka
@MahmoudArzika
@MahmoudArzika 16 сағат бұрын
Mahaukachi uwarka
@MahmoudArzika
@MahmoudArzika 16 сағат бұрын
Mahaukachi uwarka
@MahmoudArzika
@MahmoudArzika 16 сағат бұрын
Mahaukachi uwarka
@barkatoma
@barkatoma 16 сағат бұрын
Ka je ka duba kwakwalwar ka
@MahmoudArzika
@MahmoudArzika 15 сағат бұрын
@barkatoma kaima Haka dan wahala
@ibrahimusman8093
@ibrahimusman8093 15 сағат бұрын
Ni ma ga abinda yayi har ya zage shi ba
@musaabdul2687
@musaabdul2687 15 сағат бұрын
Kaine mahaukaci...
@barkatoma
@barkatoma 13 сағат бұрын
@@ibrahimusman8093 ai mahaukata sai sun Yi magana Ake ganewa
Shirin Rana na DW 27.12.2024
DW Hausa
Рет қаралды 27
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
Labaran DCL Hausa na 26/12/2024
5:21
DCL Hausa
Рет қаралды 2,3 М.