Mun bankado yadda su Tinubu ke kulla mana makwarkashiya bisa umurnin Faransa- Janar Tiani na Nijar

  Рет қаралды 10,652

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 50
@KABIRUALKASIM-hw7wu
@KABIRUALKASIM-hw7wu 10 сағат бұрын
DAKA NIGERIA 🇳🇬 MUNA ALLAH WADAI DA GWABNATIN
@ShuaibuBasiru-f3w
@ShuaibuBasiru-f3w 8 сағат бұрын
ubangiji Allah kayimuna maganin matsalolin mu albarkacin annabi Muhammad s a w
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 12 сағат бұрын
Ya Allah Duk Mai son kawo mana tashin hankali A Niger da Mali Burkina Faso Allah kama yar musu Da Aniyarsu Dan matsayin annabi muhammadu S A W ameen 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@Adamusman-xl6fi
@Adamusman-xl6fi 10 сағат бұрын
Ameen
@AmosEric-l5c
@AmosEric-l5c 10 сағат бұрын
Ameen
@suleimanabdullahi9704
@suleimanabdullahi9704 9 сағат бұрын
Allahumma Amin
@umaralimustapha6216
@umaralimustapha6216 2 сағат бұрын
Meyasa kaciri Nigerian?
@yahuzajibrinb3656
@yahuzajibrinb3656 14 сағат бұрын
Allah ya taimakeku akan wanan matsiyata na faransa da duk makiyan ku Allah ya karya su
@SamailaHashimu
@SamailaHashimu 16 сағат бұрын
InnanillAhi wainnalaihirrajiun... Allah ya Isa tsakanin mu da Tunubu da Nuhu ribado...
@AffectionateBirdBath-wd5sw
@AffectionateBirdBath-wd5sw 11 сағат бұрын
Allah ya isa tsakaninmu da manyan Nigeria
@balamona9830
@balamona9830 9 сағат бұрын
Subahanallah Allah ya kawo mana karshen faransa da masu goya musu baya
@anwarsagirmustapha2072
@anwarsagirmustapha2072 9 сағат бұрын
Ya Allah ,Kasan Abun Da Shugabanin Nigeria Suke Yi,Da Su Da Masu Goyan Bayansu ,Allah Ka Tona Musu Asiri,Ka Daidaita Su,Ni Wlh Na Yarda Da Abin Da Shugaban Nijar Ya Fada, Babu Rami Mai Yakowa Rami
@issacHamid
@issacHamid 7 сағат бұрын
Asiri ya tonu tiani allah ya kara maka lapiya da ni san kwana
@abdulazizabubakar6539
@abdulazizabubakar6539 12 сағат бұрын
Hasbunallahu waniimal Wakil Allah ya isa da irin Wannan cin Amana na Shugabanninmu🤲🤲🤲
@AdamAAudiusoumn
@AdamAAudiusoumn 9 сағат бұрын
@@abdulazizabubakar6539 Wannan shiyasa Bata yan da Zaayi mukara Amin cewa Da shuwagabanin Nageria wllh Amma Talakawa Muna tare
@ibsnomaa
@ibsnomaa 7 сағат бұрын
Ya ubangiji Allah da Tinubu da duk wanda ke goyon bayan sa Allah ka tsinema su albarka. Allah tona asirin Tinubu da uwayen gidansa. Allah ka lalata lamarin su
@Ameershehuadili
@Ameershehuadili 13 сағат бұрын
Allah ya shiga tsakaninmu da wannan gwamnatin wallahi mutanen ga basu da imani ko kadan
@MuhammadUsman-l3s
@MuhammadUsman-l3s 16 сағат бұрын
Innalillahi wainnailayrajiun ubangiji Allah yakare ku Yan nijar Allah yakaryasu
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 8 минут бұрын
Allah wadan azalimin shugaba
@issacHamid
@issacHamid 7 сағат бұрын
Allah ka kawo muna Zaman lafiya
@BabayeBayis
@BabayeBayis 2 сағат бұрын
Allah ya sakama da alheri longue vie à toi mon président ❤
@farinwatatv2408
@farinwatatv2408 8 сағат бұрын
Inmai magana wawane maiji bawawabane
@Aabdulrasheed6471
@Aabdulrasheed6471 15 сағат бұрын
Allahuma Inna nas alukal affuwa Wal affiya.
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 6 минут бұрын
Amma musani bafa tunubu bane kadai ke shugabanci najeria akui gumnoni akui yammajalasu
@aminuzakariya9811
@aminuzakariya9811 15 сағат бұрын
Subhanallah tulubu sai godiya
@AbdulTijaniali
@AbdulTijaniali 8 сағат бұрын
moshuo gaban kasarmu nijgar mala ika alla ya,aikimana
@moctarissa3669
@moctarissa3669 13 сағат бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل 😢😢🇳🇪🇳🇪
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 11 сағат бұрын
Akwai Allah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 8 сағат бұрын
Daman duk mafiyawan talakawa mune masu matsala duk lokacinda akasamu wanda suke sonmu saï munzagesu lokacinda hadjiya naja tace kar azabi tunubu dewa sunsha zagin ta daga baya abinda take Magana akanshi shine yafaru
@alhassanemoussa6907
@alhassanemoussa6907 9 сағат бұрын
Wly makaryachi banza général banza
@ChafsaChafsagidanAmaryaChafsa
@ChafsaChafsagidanAmaryaChafsa 8 сағат бұрын
Mugun iri Acikin Yan Africa ne kai
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 8 сағат бұрын
Dan shegiya ubanka ne makareci dan ubanka la kurawa sunbayyana ko basu bayyanaba shege irinku basuda wani anfani acikin al umma dan ubanka abinda yagayi shine yafaru yanzu gasunan la kurawa sun addabi al umma Daman duk mai son talakawa ku bashine ke birgeku kunfison azzalumai shege dakiki Allah yatsinema irinku
@HarounaOusseiniDjibo
@HarounaOusseiniDjibo 14 сағат бұрын
الله المستعان
@nourimalam126
@nourimalam126 15 сағат бұрын
Allah tona Asirin munafuqai
@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader 17 сағат бұрын
karku yarda kukamashi ku zaneshi dan muma ya ishemu bashi da tunani ko kadan Tunubu kudine kawai agaban sa
@alhassanemoussa6907
@alhassanemoussa6907 9 сағат бұрын
Baka jin kunya général karya😅
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 8 сағат бұрын
ubanka ne makareci dan ubanka gashi la kurawa sunbayyana
@ismailyunus579
@ismailyunus579 10 сағат бұрын
Ku bi a hankali da zancen yan ta'adda, shaidanu ne suna da salo kala kala. Tunda sun kasa shigar ku, to za su fito maku ta inda baku sani ba. Kamar matar da Aljani ya shafa suke,sai sun zabi Wanda yake garkuwa a wurin ka, sai su ce shi ya turo su. Don su karya ku, ku duka. A kula ! Allah ya kiyaye .
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah
@AboubacarIbrahimAboubacarIbrah 8 сағат бұрын
haba abokina wly gaskiya ne yanzu la kurawa sunbayyana ko basu bayyanaba tun kafin sunbayyana yagayama mahukutan Nigeria Aman ba abinda sukayi yanzu gashi talakawa kawai ake cutarwa
@amadousalif7700
@amadousalif7700 12 сағат бұрын
Dan Allah koula da kasarka kaidena zarge zarge dan mutane
@ShaibuMaazu-ju8dv
@ShaibuMaazu-ju8dv 11 сағат бұрын
yanzu dak wannan maganar zargine kenan toh idan zangine kafito kagayawa mahukun kasarka sufito su kare kansu munafukan banza
@ShaibuMaazu-ju8dv
@ShaibuMaazu-ju8dv 11 сағат бұрын
malam kifito karuki allah ya chanjama shuwagabanni nagari wannan shine mafita kawai
@Ameershehuadili
@Ameershehuadili 13 сағат бұрын
Allah ya shiga tsakaninmu da wannan gwamnatin wallahi mutanen ga basu da imani ko kadan
@Ameershehuadili
@Ameershehuadili 13 сағат бұрын
Allah ya shiga tsakaninmu da wannan gwamnatin wallahi mutanen ga basu da imani ko kadan
A Fada a Cika: 'Yan Kaduna sun yi gaba da gaba da gwamna Nasir El-Rufa'i
1:12:55
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41
وضعیت اقتصادی کشور - دلیل بالا رفتن قیمت دلار
1:37:01
زندگی با استاد رائفی پور
Рет қаралды 77 М.