Hirar BBC Hausa da Atiku Abubakar kan zaɓen 2023

  Рет қаралды 172,282

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 170
@abdulladifahmad873
@abdulladifahmad873 Жыл бұрын
Allah yabamu shugabanni masu gaskiya aboye da zahiri
@yunusaaudu7388
@yunusaaudu7388 2 жыл бұрын
Atiku Allah yayimaka albarka munaroko Allah yabakamulki saidai katunadamu talakawa saboda munafada rashin staro kumabajari noma sai, atunadamu dominmuci masha
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
INSHALLAH SAI TINUBU 2023 Kai atiku Mai kayimana a arewacin Nigeria
@ismauh
@ismauh 8 ай бұрын
Ya kaji da Tinubu? Dey play
@ibrahimbalarabe7609
@ibrahimbalarabe7609 Жыл бұрын
Atiku Will be the next President in sha Allah.
@abdul-azizbabamakama3396
@abdul-azizbabamakama3396 2 жыл бұрын
Allah yabamu sa'a waziri🍇🍒🍓🍍🥝🍊🍋🥔
@abduljalalisah9905
@abduljalalisah9905 2 жыл бұрын
Masha ALLAH ALLAH y baka nasara baba atiku
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Bari mu Kara akan ta malam Ja'afar shi yace Allah jarabce......, Da son Mulki ka hanashi , mu Kuma Muna roqon Allah Swa ya zaba mana Wanda yafi zama Alkhairi.
@shamsiyamuhammad2844
@shamsiyamuhammad2844 Жыл бұрын
Allah y zaba Muna shugaba nagari🤲
@hafsamusa5531
@hafsamusa5531 2 жыл бұрын
Allah uban gejiya zabaMana shugaba na gari Amin🤲
@umeearhabeebu7076
@umeearhabeebu7076 2 жыл бұрын
Ameen
@aobfallatah181
@aobfallatah181 2 жыл бұрын
Ameen ya rab
@mubeee4722
@mubeee4722 2 жыл бұрын
Ameen
@alkaseem9824
@alkaseem9824 2 жыл бұрын
Masha Allah sashen hausa na bbc Allah yakara basira
@faizamohammed4989
@faizamohammed4989 2 жыл бұрын
I will vote for you and my family inshallah.
@destinygood9457
@destinygood9457 Жыл бұрын
dey play
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 жыл бұрын
MASHA ALLAH
@shaaibuhassan1699
@shaaibuhassan1699 2 жыл бұрын
Atiku will never be disappointing in shaa Allah
@finiteconsult6181
@finiteconsult6181 2 жыл бұрын
Insha Allah, this criminal caught red-handed in audio tapes discussing how they looted Nigeria will be disappointed
@ahmaduharuna4316
@ahmaduharuna4316 2 жыл бұрын
@@finiteconsult6181 bring out the video
@abrahamabubakar8430
@abrahamabubakar8430 2 жыл бұрын
Insha Allah
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Allah ya taimaki Mai kishin talakawan Nigeria da Arewa Baki Daya Kuma yaran Atiku Idan Kun Isa damu daku Kuzo muyi Addu'o'i irin wa'annan. Duk Wanda yafi kowa cancanta da taimakon Arewa da Nigeria Allah ya bashi .
@saharacontractorsltd
@saharacontractorsltd 2 жыл бұрын
Atiku Abubakar . Our Next President 2023 Insha Allah .
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@aliyouhaidar6692
@aliyouhaidar6692 2 жыл бұрын
Allah yazabamana chu gaba mafi alhairi aminn
@bangannatv8421
@bangannatv8421 2 жыл бұрын
Masha Allah alhaji atiku Allah ya bada sa a
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@bangannatv8421
@bangannatv8421 Жыл бұрын
@@nuraabdullahi6614 To amin summa Amin mutumena ina godiya da wonnan kokari
@musamuhammadnayari7919
@musamuhammadnayari7919 2 жыл бұрын
Nigeria Sai Kwankwaso Inshallah Biizinillahi Kafin 10 Nasafe Atiku Kafadi Zabe Shekara8 kayi kana Mataimakina Shugaban Kasa Amma Babu Abinda Kayiwa Jihar Ka.
@alkasumibabanaisah4377
@alkasumibabanaisah4377 2 жыл бұрын
Masha Allah Nigeria asi baba Atiku insah Allah ♥️👍
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Жыл бұрын
Dan Allah wani ya fada mun me Atiku yayi lokacin da yake mataimakin shugaban qasa
@imranbodaboda9243
@imranbodaboda9243 2 жыл бұрын
Allah ya baka kuma yatayaka cika Alkawarin dakadauka 🙏🏻🙏🏻 ba irinwan nan dan dauran ma
@MB_Jekhan
@MB_Jekhan 2 жыл бұрын
Sai baba Atiku insha Allah
@isabadamasi1967
@isabadamasi1967 2 жыл бұрын
Masha Allah. Allah yayi jagora Baba Waziri
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@DANEJI-9090
@DANEJI-9090 2 жыл бұрын
Masha Allah

In shaa Allahu Nigeria Sai madugun kasar Engr SENATOR Dr Rabiu Musa kwankwaso PhD FNSE
@emmanuelntojipius4081
@emmanuelntojipius4081 Жыл бұрын
Atiku is the best
@abbatechtv2456
@abbatechtv2456 Жыл бұрын
Allah yatabbatar mana
@isiyaadamu6109
@isiyaadamu6109 2 жыл бұрын
Allah yabaka nasara idan kasamu nasara Allah yabaka ikon yimuna adalci
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@abubakarabdulmumin9862
@abubakarabdulmumin9862 2 жыл бұрын
Allah ya tabbatar mana da Nassara, Atiku 2023 Insha’Allah
@abrahamabubakar8430
@abrahamabubakar8430 2 жыл бұрын
Insha Allah
@saadatuhaliru8465
@saadatuhaliru8465 2 жыл бұрын
Atiku 2023💓
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@zakariyyasanni5147
@zakariyyasanni5147 2 жыл бұрын
Say atiku ❤
@sulanseeygusau3491
@sulanseeygusau3491 2 жыл бұрын
Idan kaine alkhairi ALLAH ya tabbatar mana kai a matsayin shugaban kasar Nigeria
@aobfallatah181
@aobfallatah181 2 жыл бұрын
ALLAH ya saka ma da alkhairi
@Dan____ado
@Dan____ado 2 жыл бұрын
Kuma ko Wanda ba Musulmi bane Alkhairi Allah ya basa shugabancin Nigeria
@sanimuhammad9175
@sanimuhammad9175 Жыл бұрын
Allah baka
@Digital_Marketing.online.Ak52
@Digital_Marketing.online.Ak52 2 жыл бұрын
Allah Sa bb atiku
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@dominictorreto3727
@dominictorreto3727 Жыл бұрын
Hello
@zayyanutukur5486
@zayyanutukur5486 2 жыл бұрын
Ma Sha Allah 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🥰🥰🥰🥰🥰
@lukmanyakubu1738
@lukmanyakubu1738 2 жыл бұрын
Inshaalla our president2023
@muktarabdullahi6911
@muktarabdullahi6911 2 жыл бұрын
Ma sha Allah
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@muhammadkamal8677
@muhammadkamal8677 2 жыл бұрын
MashAllah…Nigeria sai Atiku❤❤❤
@alhjimodubabagana3094
@alhjimodubabagana3094 Жыл бұрын
allaha yabakasa
@selysuserlysu9382
@selysuserlysu9382 2 жыл бұрын
Atiku Inshallahu 🙏
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@salahuddeenaliabdullahi-im9os
@salahuddeenaliabdullahi-im9os Жыл бұрын
Baba atiku kawaii🥰🥰🥰
@ogamusty8267
@ogamusty8267 2 жыл бұрын
Amiiin❤❤❤
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 Жыл бұрын
Masha Allah sai Atiku
@mubaraksaid4003
@mubaraksaid4003 2 жыл бұрын
Allah ya bamu shugaba nagari Mai kaunarmu
@muawiyamaiturare3133
@muawiyamaiturare3133 2 жыл бұрын
Allah ubangiji ya Baka mulkin nijeriya cikin sauqi, sannan yayi maka jagorancin saukar da nauyin wannan aikin daka dauki alqawari.
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Allah ya jikan Ja'afar mahmud Adam . Malam Ja'afar ya Riga ka , yace Allah jarabce Atiku da son Mulki ya Hana shi . Mu Kuma munce Amin.
@shukuranubalamohammed558
@shukuranubalamohammed558 2 жыл бұрын
Wanan badaidaibane abama jahohi jami'an tsaro sabida idanfada yatashi governors zasuyi anfani da su acuci wani bangare Allah yatemakemu.
@dansoja2971
@dansoja2971 2 жыл бұрын
Ameen
@dansoja2971
@dansoja2971 2 жыл бұрын
Ameen summa Ameen
@Jejeboykt
@Jejeboykt 2 жыл бұрын
Insha Allah ya bakasa baba
@abubakarusman3047
@abubakarusman3047 2 жыл бұрын
Allah bada sa'a baba Atiku
@ahmaduharuna4316
@ahmaduharuna4316 2 жыл бұрын
Amin
@ibrahimbalarabe7609
@ibrahimbalarabe7609 Жыл бұрын
May almighty Allah support Alhaji Atiku Abubakar to win the Presidential Election amen.
@destinygood9457
@destinygood9457 Жыл бұрын
dey play
@mukhtarbakar2441
@mukhtarbakar2441 Жыл бұрын
Don Allah babu wanda zaiyi magana akan farasin mai bane?
@fifalord4811
@fifalord4811 2 жыл бұрын
Gaskiya waziri indai cancanta ne ka kai. Allah ya ubangiji ya sa kai alkhairi ne ga najeriya
@samailasaidu1341
@samailasaidu1341 2 жыл бұрын
Amen
@Dan____ado
@Dan____ado 2 жыл бұрын
Peter obi ne ya cancanta
@aminouyakouba9798
@aminouyakouba9798 2 жыл бұрын
Alla yatemakama baba atiku
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@suleturai118
@suleturai118 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@mrspy8940
@mrspy8940 2 жыл бұрын
Allah yayi jagora
@muhammadbashirumar8349
@muhammadbashirumar8349 2 жыл бұрын
Allah Ya Baka Ikon Cikawa Baba Atiku🙏🙏🙏🙏
@tanimuamadaki1802
@tanimuamadaki1802 2 жыл бұрын
Atiku 💪
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@kawualhajishungu4944
@kawualhajishungu4944 2 жыл бұрын
Allah yabamu sugaban na gari Dan Allah Ku tabiye mu da Mai girma waziri Adamawa ya bato soro a yankuna arewa
@alhajitsalhaabdullahi1536
@alhajitsalhaabdullahi1536 2 жыл бұрын
Masha Allah Nigeria sai Baba Atiku insah Allah
@aobfallatah181
@aobfallatah181 2 жыл бұрын
Kaji maganar manjo el-Mustafa sannan ka yaba wa wannan shashashan da wancan zabin ya ci zai saida mattatar man NIG ga FRANCE da mai tambaya ya ci masa damiy ya ci da she ina ruwanka, har wannan ni za ko yaba a VOA a kiy muqabalar
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Wannan ba gaskia bane, Kuma wannan ya tabbatar mana da cewa kaima bazaka iyaba, duba da Irin karyar da kake zuqa mana cewa kana magana da su kwankwaso, Kuma wannan yayi disqualified Dinka ma kazama Dan takarar councilor ma ba na shugaban kasar ba , balle Kuma kazama shugaban kasa .
@zaharmuh.d4194
@zaharmuh.d4194 2 жыл бұрын
Allah yazaba mana. Mafi Alkire
@rukayyaqwaram5855
@rukayyaqwaram5855 2 жыл бұрын
Allah yasa kaima karkace amanar mu
@YahuzaUsman-o8n
@YahuzaUsman-o8n Күн бұрын
Atiku yanada niyyar agaji akwai alamar a fiskarsa
@haaland1730
@haaland1730 2 жыл бұрын
Allah ya ba mai rabo sa’a
@lawalumar1573
@lawalumar1573 2 жыл бұрын
InshaAllah barawo (Athiefku) bazaizama shugaban kasar Nigeria ba.
@hussainimakamayunusa2604
@hussainimakamayunusa2604 Жыл бұрын
Allah ya tsine maka Lawal Umar
@hashim4050
@hashim4050 2 жыл бұрын
Ameen 🤲
@ahmadsalisu3335
@ahmadsalisu3335 2 жыл бұрын
Allah ubangiji yayi jagora
@abbaabdullahi5520
@abbaabdullahi5520 2 жыл бұрын
Allah ya tabbatar da alkhairi
@KhaleelismAudiovisual
@KhaleelismAudiovisual 2 жыл бұрын
Baba Atiku. Allah ya tabbatar da kai Baba
@fiddausiyahaya2845
@fiddausiyahaya2845 2 жыл бұрын
Allah ya bamu nagari
@sadammohammed9126
@sadammohammed9126 2 жыл бұрын
👍👍
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@abbasale1021
@abbasale1021 2 жыл бұрын
Naka sai naka Muna goyon bayanka baba atiku
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Minene nakan aciki , Bai taba taimakon kowa ba a Arewa, sai de ya cuceka yace ai Allah baya karbar Addu'ar talakawan Nigeria.
@musadeeqdanafricahassannad639
@musadeeqdanafricahassannad639 2 жыл бұрын
Allah tabbatar mana da abu mafi alkhari ,
@isaalhjusman5882
@isaalhjusman5882 2 жыл бұрын
Kwonkwaso zamu zaba insha Allahu daga Askira Borno state
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 жыл бұрын
Digital President
@mustaphamaibuhu2934
@mustaphamaibuhu2934 2 жыл бұрын
Allah yabaka Nigeria kazama mana alkhri amma kai zamu zaba
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Atiku Abubakar ya Karaya, Ya San bazai ci zaben ba sai ya nemi taimakon kwankwaso, Kuma yaga de kwankwaso takarar shugaban kasa yake yima talakawan Nigeria da gaske , Kuma bashi da lokacinshi shi Atikun, shine shi Atikun ya yanke shawarar cewa Bari koda kwankwason Bai taimake shi ba , Bari ya danganta kansa da Mai daraja ko ya samu ta barrakin shi kwankwason. Don haka ko kwankwaso Yana so ko baya so bari yayi karya dashi. Kuma mu a matsayin mu na Yan Nigeria da mukasan Mi mukeyi sai muka Gane cewa shi Atiku tin kafin yasamu Mulki ya fito mana da Irin tashi tarbiyar fili , ta yadda tarbiyar sa Bata datace da Mulki Nigeria ba , shi yassa magada Annabawa sukayi masa Baki tun kafin ma ya fara irin wannan Qaryar. Allah ya kiyashemu da Irin wannan hali.
@anasisah9245
@anasisah9245 2 жыл бұрын
Nidai gaba daya na canza shawara, atiku zanyi, ko ba komai ze dawo mana da cin hanci da rashawa, yan kasa kowa ze lasa
@iliyasusanimuhammad757
@iliyasusanimuhammad757 2 жыл бұрын
Nigeria sai baba atiku abubakar naka sai naka
@Real_ska_tv_nigeria
@Real_ska_tv_nigeria 2 жыл бұрын
BBC HAUSA muna tare
@ahmedismail2501
@ahmedismail2501 2 жыл бұрын
Atiku kawai
@abdullahiaminu5278
@abdullahiaminu5278 2 жыл бұрын
Kawai mulkin yakeso amma wallahi kwata kwata beshirya ba
@makarantatv6760
@makarantatv6760 2 жыл бұрын
ALLAH YABAKA ALHAJI
@uwaisuyahaya1002
@uwaisuyahaya1002 2 жыл бұрын
Lallakam kana ruwa
@abuminnatilkhair8309
@abuminnatilkhair8309 2 жыл бұрын
Haryanzu yakasa fadan abu daya mai muhimmanci da yayiwa Arewa alokacin da yayi 8yrs yana mulki.
@aobfallatah181
@aobfallatah181 2 жыл бұрын
Ka dawo da so dan so kwi sata
@shamsuddeensaleh482
@shamsuddeensaleh482 Жыл бұрын
Wasu ayyuka Atiku yayi ? Ni har yau ban Sani ba.
@usmansahabi6807
@usmansahabi6807 2 жыл бұрын
Insha Allah Sai tinubu
@abrahamabubakar8430
@abrahamabubakar8430 2 жыл бұрын
Hmm 🧐🧐
@OBO.002
@OBO.002 2 жыл бұрын
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Wa mi ka taba yiwa Arewa Mai kyau da yan Yan talakawan Nigeria ko Arewa Kuma a yanzu million goma bazata iya sawa ka kammala degree a makarantarka ba , Kuma yanzu kazo kana zuqa mana ita .
@kamaluabubakar6518
@kamaluabubakar6518 2 жыл бұрын
Allah ya mana zabi nagari,
@aobfallatah181
@aobfallatah181 2 жыл бұрын
7:15 bai sani ba in FSB tana aiki ba ko a'a a haka koki fatan ALLA ya bashi mulki ??? Ko ji tsoron ALLAH
@saifullahiabubakar231
@saifullahiabubakar231 2 жыл бұрын
hmmmm an dade ana ruwa kasa na shanye wa😁
@jameelabdul9470
@jameelabdul9470 2 жыл бұрын
Kowa yana fadan alkhairi sai Kai
@saifullahiabubakar231
@saifullahiabubakar231 2 жыл бұрын
@@jameelabdul9470 jameel kenan ni tsiya na fada??? ai duk wani dan arewa mai nazari da sanin harkar siyasa da kuma duk wanda ya nazarci atiku abubakar a maganganun shi zai fuskanci wasu abubuwan da yace yayi su an gani dan allah ku tina min abubuwan da yayi kadan wata kila na manta lkcn da yayi😎
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 2 жыл бұрын
insha-Allah Nigeria sai baba Atiku
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 2 жыл бұрын
Allah kaba madugu kwankwaso sa'a Dan yafisu kudiri mai kyau Kuma yayi mungani a dukkan fannonin da yayi alkawari, Allah Ka dafamai Ka tayashi ruko kasa yazama alkairi akasata
@fifalord4811
@fifalord4811 2 жыл бұрын
Abokina kana mafarki. Ka farka
@Dan____ado
@Dan____ado 2 жыл бұрын
Ya hadu da peter obi,zasu ci
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Amin! Kuma gaskia ne wannan yayi mungani
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Ta kwarana kakyaule masu shallow brains dinnan kawai sudena dawo da Kai baya nagaba ya Riga yayi gaba
@halidhatim8618
@halidhatim8618 2 жыл бұрын
Shi da Buhari Dan Jumma ne da Dan Jummai,duk uwar su daya basuda wani anfani. Duk Dan arewa in ya haw mulki Arna yan kudu ke anfani da su sai su muzguna ma yan uwansu yan arewa.
@D.KMAISUBURBUDATV
@D.KMAISUBURBUDATV Жыл бұрын
Alla yabamu shugaba maitausayi wan da zaizi kukan talaka 🤲
@MuhammadUmar-go5ie
@MuhammadUmar-go5ie 2 жыл бұрын
Allah yaza ba mona mafi alkai ri
@umeearhabeebu7076
@umeearhabeebu7076 2 жыл бұрын
Fatan Alkhairi
@sadammohammed9126
@sadammohammed9126 2 жыл бұрын
@abuminnatilkhair8309
@abuminnatilkhair8309 2 жыл бұрын
Kace kayi angani , menene kayi aka gani ???
@moniquem6993
@moniquem6993 Жыл бұрын
Anúncio de 3 minutos que n da p pular |:
@abubakarbello4517
@abubakarbello4517 2 жыл бұрын
Atiku ne kawai Wanda nake Gani zai iya ciyarda Nigeria gaba Allah bashi Nasara
@nuraabdullahi6614
@nuraabdullahi6614 Жыл бұрын
Ai da yake Kai Mai sunan babanshi ne Kai , bakaqi dankaba tare da son zuciyarka mara lissafin mi zai je ya dawo
Abin da ya sa nake rawa a Gidan Gala - Tahir Fagge - BBC News Hausa
13:14
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
Abin da ya sa na raba gari da Buhari - Atiku Abubakar
16:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,4 МЛН
Siyasar ubangida shugabanci ne kuma duk duniya ana yi - Kwankwaso
21:00
Yaushe Pi za ta fashe? - BBC News Hausa
28:41
BBC News Hausa
Рет қаралды 50 М.
HADIZA GABON: Lawan Ahmed ya bayyana mana sirrin samun daukakarsa a kannywood
29:19
'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai
8:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 149 М.
APC ba su iya mulki ba - Atiku Abubakar
24:56
BBC News Hausa
Рет қаралды 43 М.
Mahangar Zamani tare da Sarauniyar Kyau ta Najeriya, Shatu Garko
26:07
"I'm different , I am Bola Ahmed Tinubu" (Full Interview) - BBC Africa
8:04