Maganar makura gameda hauhawan karakaren kudin manfetur, harda dalama Don Allah Ku tattauna Akan hauhawan farashi wallahi Yana chanja dabiun Al umma,, sosai kamar wutandaji da Karyadokoki
@umarutanko4 сағат бұрын
Ku Kara binchike. Akwai dalilai dayawa da ba ku sa ni ba. Imported mai Ana biyan subsidy Akan shi Ku ma consumption yayi kasa soboda price. Duka matsalan da ke kasa saboda da Malta ne. Duk maganan NNPC , maganan mutanen Malta ne. Kuyi kukari kuji daga Dangote. NNPC sun hana Dangote yayi magana akan price. Maganan cewa na shi yafi sada karya ne.