IKON ALLAH! WATA YAR IZALA TA YIWA MALAMAN IZALA WANKIN BABBAN BARGO KAN QUR'ANIC CONVENTION DA WASU

  Рет қаралды 13,259

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
/ @zumuncinmutv
#zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Пікірлер: 39
@SultansuleimAbujaafar
@SultansuleimAbujaafar 3 күн бұрын
Allah ya tsine muku albarka saboda zaluncin da kukai na alaqanta ta da qungiyar izala Allah wargaza aniyar ku
@hayyanalawal5316
@hayyanalawal5316 3 күн бұрын
Gaskiya ne wannan ai izala sai su sheikh sani yahaya jingir Allah yaqara kare shi
@abubakarisah399
@abubakarisah399 4 күн бұрын
Sha sha sha kawai.
@UmarNaziru-h8w
@UmarNaziru-h8w 5 күн бұрын
God bless you
@sulaimanalhassan-t7r
@sulaimanalhassan-t7r 5 күн бұрын
😅😅😅Kinfadi gaskiya
@UmarPopular-g7g
@UmarPopular-g7g 15 сағат бұрын
Wonderful 👍👍👍
@ummik11133
@ummik11133 4 күн бұрын
Baiwar Allah. Ya Allah ya kare ki
@BelloMuhammad-k1f
@BelloMuhammad-k1f 5 күн бұрын
Tirr Tirr ga. Wanna. Malumma😮😮😮😮😮
@playdread
@playdread 4 күн бұрын
Akwai wani karya da shiek jingir yayi har yana kare tinubu. Allah ya'isa. Allah yayi Maki albarka antyna.
@SurayyaHausa
@SurayyaHausa 4 күн бұрын
Allah ya shiryesu idan masu shiryuwane ameen 🤲 😂😂😂😂
@SaniAbubakar-w4n
@SaniAbubakar-w4n 4 күн бұрын
Yar iska wawuya a Malaman qungiyar izala duka ba Wanda baifi ubankiba gidanku gidan marasa tarbiiya
@Sadiyamk
@Sadiyamk 5 күн бұрын
Fada masu gaskiya, ahlussunnah ta gaskiya izala ta ruguje kungiyar izala sun mayar da ita kungiyar siyasa barayin banza
@MuhammadMunemaengenier
@MuhammadMunemaengenier 5 күн бұрын
Banga laifinkiba aikofa kikasamu
@abassuam9056
@abassuam9056 5 күн бұрын
Banza karuwa
@SoumanaHamidou-n4p
@SoumanaHamidou-n4p 5 күн бұрын
Gakiya na lanuka
@halimaabdullahi6934
@halimaabdullahi6934 5 күн бұрын
Tir da halin wandan nan malaman guda 3 abin dunia ya rufe masu ido Allah ya kyauta
@umarabubaka9814
@umarabubaka9814 4 күн бұрын
Wai kowane shege sai yasaka bakinsa aadini
@shamsuddenabubakar-rl6vu
@shamsuddenabubakar-rl6vu 5 күн бұрын
Ke ba yar iazala bace bcox Baki sa hijaaabi ba sannnan kuma ba izàla aka CE ba Duka malamai na dàrika da izàla jagilar banza ina hijaabin ki
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 3 күн бұрын
Makirci da rashin gaskiya karara. Magana marar kan gado. Allah ya taimaki Sunna da Sheikh Abdullahi Bala Lau
@ibrahimbabaji5230
@ibrahimbabaji5230 4 күн бұрын
Yaushe kuma karuwai suka fara shiga IZALAH ? Karyar banza !!!! Sai dai ka nemo wata karyar. Sakarai.
@zainab-t8h
@zainab-t8h 4 күн бұрын
Yar uwa ai gaskiya abude take nidai amtsayina namusilma Allah ya isah tsakani nada malamman hainchi
@UsmanYerima-v1v
@UsmanYerima-v1v 3 күн бұрын
Kinyi dai dai. Kabiru Gombe dan kannywood ne wlh
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 5 күн бұрын
Kai inba fasiki bane yaxa ai kace wannan yar izalace kataba Ganin yar izala ahaka
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 5 күн бұрын
To gata ansami gashi ka gani ko
@Kwame966
@Kwame966 5 күн бұрын
Izala takashi kashi uku, Jos, Kaduna, Abuja, kowa da company account dinshi business centre
@SaniAbubakar-w4n
@SaniAbubakar-w4n 4 күн бұрын
@Kwame966 dukanku sei kunje Kumma Allah bayani kuyi ya fadan abunda bakuda yaqiini akai ga
@MaryamFaruk-q4m
@MaryamFaruk-q4m 4 күн бұрын
😂😂😂😂😂
@SaniAbubakar-w4n
@SaniAbubakar-w4n 4 күн бұрын
Ai kariyanki ne Yar jahila Yar gidan yahudawa Baki isa kihada yan kannywood da malamam musulunci ba wawuya anyi haihuwar asaara😊😅
@shamsuddeensaleh3935
@shamsuddeensaleh3935 4 күн бұрын
Toh meye banbancin su da Kannywood din? Na rantse da Allah gara yan Kannywood akan su Bala Lau da KB Gombe Taron yan iska ne kawai Malam
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 4 күн бұрын
Agaskiya kin fisu hankali da sanin yakamata makaryata ne ko Qur'an festival ko convention mayaudara maciya amana kowa yagane da jahili da mai ilimi
@hassanmayaki5563
@hassanmayaki5563 5 күн бұрын
✅🙏🙏🙏✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 5 күн бұрын
Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan boko haram lie lie peoples
@Adamou-kq7mj
@Adamou-kq7mj 5 күн бұрын
Kaji wani jahili murakab😂😂😂😂
@shamsuddenabubakar-rl6vu
@shamsuddenabubakar-rl6vu 5 күн бұрын
Tijjaniyya da shehu tijjani Dan 419 sune makiya manzon Allah
@Adamou-kq7mj
@Adamou-kq7mj 5 күн бұрын
@@shamsuddenabubakar-rl6vu wannan maganar haka take.Sun sace ma mutane imanin su.
@IbrahimJegaMohammed
@IbrahimJegaMohammed 4 күн бұрын
Munafika
@playdread
@playdread 4 күн бұрын
May Almighty Allah bless you.
JAHILCIN KABIRU GOMBE YA BAYYANA ƘARARA AKAN MAGANAR DA YAYI DON TARON QUR'ANIC CONVENTION
22:47
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 3,7 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
Quando A Diferença De Altura É Muito Grande 😲😂
00:12
Mari Maria
Рет қаралды 45 МЛН
Что-что Мурсдей говорит? 💭 #симбочка #симба #мурсдей
00:19
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН