Рет қаралды 58,038
Tambayoyi
0:10 Malam Me Zan Rika Yi Domin Na Kara Tsoron Allah
9:17 Ya Sheikh Wannan Tsananin Rayuwar da Muke Ciki A Najeriya Shin Laifinmu ne mu Talakawa ko Laifin Shuwaganni.?
9:35 Shin Mutum Zai Iya Yin Wankan Janaba tare da Alwala, amma da iya niyyar wankan kadai.?
11:24 Shin zan iya sallar Nafila Bayan Asubahi.?
12:22 Inajin Wani Abu Yana Fita daga Gabana Idan Ina Waya da Budurwata.
15:53 Ina Aiki A Super Market Din Yan China. Sai daga Baya Suka Fara Sayar Da Giya da Naman Alade, to zan cigaba da aiki dasu ko kuma zan daina ne.?