Ma sha Allah Mlm. Allah ya karemu dada duk abin ki Amma kamanta sai kwanan mutum ya qare ze mutu
@MdMohammad-g7l10 күн бұрын
سبحان الله والحمد لله عظيم سبحان الله 😢
@DjamilouAboubacar-yx5sk11 күн бұрын
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
@abdouhalilouabdouhalilou12 күн бұрын
Allah ka tsare mu daga kanbun baka
@sadaualiyu722912 күн бұрын
Allah ya tsare mu daga kambun baka Dan Allah malam a dinga rubuta addua'a mu karu Allah yasaka da akhairi ya kara lfy mai albarka Aameem jazakallah bi khair
@WebWene11 күн бұрын
Allah yasaka da alheri malan
@rabiatukatsinaal762612 күн бұрын
Innalillahi waiina ilaihi raji un ALLAH y tsare mubaki daga shanri masu shanri Amin
@saiduishaqabbagana699712 күн бұрын
Bantaba jindadin fadakarwarka irin wannanba, Allah ya baka dalada, ya rufamana asiri yasa mugama lafiya. Barakallah.
@JamiloumahamadouJamiloumahamad12 күн бұрын
Innalilahi wainnailalhi rajiou alla yakaremu daga masu kanbubuka da makiya addinin alla yasamoudace douniya da lahira Amin
@aishabasher384212 күн бұрын
Yanzu haka dana baya da lfy ido har aiki aka masa a dalilin yayi idanu masha Allah irin nawa kowa cewa yake wnn yaron yayi maganai ni kuma lkcn ba wayo saidai inyi dry 😢 ni kaina a dalilin tankani da ake da yabon halayyata da karatuna da nake gashi nan rayuwat alhamdulillah kamar wadda aka sawa hannu 😢Allah yasa mu dace
@rafiaabdoulaye130112 күн бұрын
Amine ya rabbil alamine wly Allah ya raba mu da mugayan idanuwa 😢😢🤲🤲🤲
@aishabasher384212 күн бұрын
@@rafiaabdoulaye1301 amin
@ajyal-bd2ln11 күн бұрын
Wlh ba qarya bane yarin yata ma tananan tana fama da Idon ta sabuda tanka mata shi da akiyi nima kamar ki bi kulaba gashi hata girma Muna fama ruwan yaki mata har daya yafi daya wlh banda tarin matsaluli Allah ya tsari mu da yaran mu
Gaskiyane malam ai irin abinda yakashe dan davido da chioma kenan wannan mawakin na kudu sabida suna yawan nuna shi asocial media suna alfahari dashi
@Oman-hv6th11 күн бұрын
Ya Allah 😢😢😢
@hamidasani394112 күн бұрын
Ai dama black envy yana zama Cancer
@IshaqIbrahim312 күн бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@maimunausman239310 күн бұрын
Yanzu dan Allah kaida kake dariya menene abune dariya anan
@IshaqIbrahim310 күн бұрын
@@maimunausman2393 🤣🤣
@IshaqIbrahim310 күн бұрын
@@maimunausman2393 Kambun baka yana sa jirgin sama ya tashi sama ba tare da matuki ba. 🤣🤣 Kambun baka yana sa farashin man fetur ya yi tsada a Nigeria. Kambun baka yana sa mota ta tashi sama kamar tsuntsu in ta sha man fetur a Nigeria. Kambun baka yana sa mutum ya ga alert na Naira BILLION ta shigo account din banki! Kambun baka yana sa pneumatic system ya juya ta baya ya fara tsalle. Kambun baka yana sa AIRFORCE ONE ta juya ta fado kasa🤣🤣 Kambun baka yana sa mota ta yi tafiya daga Abuja Zuwa Kano ba tsaya wa da kofi daya na man fetur. Kambun baka yana sa a soya kaza a gas cooker ko babu gase. Kambun baka yana sa Northrop B-2 Spirit yayi ruwan bamabamai. Kambun baka yana sa mutanen Nigeria suyi ta amfani da KZbin.