Brk Ku da shan ruwa fatan alkhairi allah ya kara daukaka allah ya jikan alhaji MD
@nieemamuhammad22143 жыл бұрын
Masha allahu mom twins from saudi🇸🇦🇸🇦🇸🇦
@kingmalik45433 жыл бұрын
👍👍 Aslm
@zakariaaboukalfourahitahou30223 жыл бұрын
barka da shan ruwa
@bassiroumamana44363 жыл бұрын
Masha Allah🇳🇪🇳🇬💪💝✅
@isahisa12893 жыл бұрын
dakyaufa masha allahu
@tahiremoussa77893 жыл бұрын
Aslm gaskia muna jinjibamuku wanan serie yana fadakar wa. Kuma kunyi kokari dakukssaka kayan ayki n'a zamani Alhmdllh. Wanan yayi dari bisa dari ✌️🇳🇪🇳🇬
@jameelayusuf53013 жыл бұрын
Iyalina 💕💕💕♥️♥️ Masha Allah 👍👍👍👍👍🙏🙏🙏
@baraatuidrissusmeen88273 жыл бұрын
Kyan Hali Zane Muna godiya sosai Allah ya Tai maka ☺️☺️☺️😘😘😘
@alimodu77393 жыл бұрын
Mashall allah daga🇦🇪🇦🇪🇦🇪🇦🇪🇦🇪🇦🇪🇦🇪🇦🇪
@يحيمحمدشعيبهارون-ص8س3 жыл бұрын
Yaye masha allha
@realmajeedadihassan1573 жыл бұрын
Masha allah UBANGIJI ALLAH YA kara basira
@musamusa13913 жыл бұрын
Masha Allah
@reallmohamedyusuf64113 жыл бұрын
Manager were appreciate
@mouktarmoutari40843 жыл бұрын
Macha alla abuyayi keu ache dasaurankalo mounabodiyafa
@deenkhadhir99663 жыл бұрын
Gaskiya ya kamata ku cire wannan sautin da kuke sawa saboda yana hana jin abinda ake cewa
@rabiyahaya65423 жыл бұрын
Dan Allah kudena Samana takennan acikin magana yana hanamu sauraren maganganu da sukeyi
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai ✔️ 🙏 🇸🇦 🇳🇪
@habiboullahi2273 жыл бұрын
Niger🇳🇪
@sanimaazudanjaji23763 жыл бұрын
Wai ya fadi kudi karansa ko nawa ne kuzo ku amsa masa, allah dan karami nan dariya yake bani
@sultanmass87303 жыл бұрын
Macha àllah ina gaida ku in uwa barka ku da shan ruwa
@ummiibrahim10933 жыл бұрын
Masha Allah
@ummiibrahim10933 жыл бұрын
@Idris m Hassan yawwa
@Nasihamha63653 жыл бұрын
ماشاالله
@mdjamilmyaro95043 жыл бұрын
Slm
@assoumaneamadou69643 жыл бұрын
Mouna godiya sosai
@sadyiasadya32843 жыл бұрын
Thank uyo
@mahamadouanayi97623 жыл бұрын
Masha Allah 🇳🇪🇳🇪
@salisubello77583 жыл бұрын
Masha Allah munagodiya sosai
@salwammummulkhartayif8503 жыл бұрын
Masha. Allah. Allah karabasira amen dafatan ansha ruwalfy
@zaharaddiniamusa22033 жыл бұрын
Mins godiya
@mansurmagajigamji35603 жыл бұрын
Good luck
@danmameajamagana3 жыл бұрын
Gaskiya film yayi
@zakarizikou1853 жыл бұрын
ina jin das din wan chère
@lukmanmusaabbas75963 жыл бұрын
Muna taya kowa da kowa murnan shiga goman kar she.Allah yasa ayi sallah.Lpy
@aweesualasan18053 жыл бұрын
Masha Allah barkanmu dashan ruwa
@fatimafa14653 жыл бұрын
gaskiya muna gdy sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen
@roufailawali52333 жыл бұрын
Thanks you allah ya qara basira
@sultanasuleiman76303 жыл бұрын
Oyoyoooo Allah yaqara bsr
@asfhfzbfdgbd40043 жыл бұрын
Aslmflmszg
@rukayyamuhammad37793 жыл бұрын
Gaskia sautin yana fin maganar karfi,sannunku da kokari.
@jamilaibrahim45473 жыл бұрын
Mashaallah Allah ya Kara basira
@sanimusa2273 жыл бұрын
Marhab
@nassirousalissou70703 жыл бұрын
Macha allah très cool 😍💖😍
@ibrahihi30173 жыл бұрын
Barkankou dawarahaka 🇬🇭
@kamilukhalladu82773 жыл бұрын
Masha Allahu
@shamsiyasha61783 жыл бұрын
Sannun mu da shan ruwa fatan alkairi
@umarauwal39543 жыл бұрын
Masha Allah allah madaukakin sarki ya Kara basira da daukaka da hazaka da imani
@abubakarayau86413 жыл бұрын
Masha allah allah yakara basira
@idrisaliyu4403 жыл бұрын
Thanks
@abdoulayirahinatou9183 жыл бұрын
Eh Allah gaskiya Alhaji yanzu yana bani tausayi
@ahmadsaniahmad72693 жыл бұрын
Masha Allah !!!
@zainbali37683 жыл бұрын
ماشاء الله
@abdul_hausa_tv63083 жыл бұрын
Macha Allah Thank, you
@mohammadabdullah93553 жыл бұрын
Allah ya kara basira
@jgiduguhs48203 жыл бұрын
Allah yakara basira ameeen
@rabyaibrahim25753 жыл бұрын
Masha Allah 🇳🇪
@mahamadouibrahima84423 жыл бұрын
Ikon Allah
@mohamadzkry.19193 жыл бұрын
GOOD luck
@abubakarsani56183 жыл бұрын
Masha Allahu muna godiya
@hasketv79153 жыл бұрын
Macha Allah
@brosssomaofficial82313 жыл бұрын
Masha Allah Ubangiji Allah ya saka da alkairi kuma ya taya muku
@rschausatv35453 жыл бұрын
ماشاءاللہ
@reallmohamedyusuf64113 жыл бұрын
Adamu nayaba da hankalinka a wannan film
@zakarizikou1853 жыл бұрын
macha Allah merci beaucoup
@khadijasaadutec8403 жыл бұрын
Kuriga rage sautin taken idan anzo wajan magana saboda wani wajan ba, ajin mi ake fada pls👏🏻👏🏻
@aishamuhammadaudi92883 жыл бұрын
Gsky kuna qoqari sosai wlh🇸🇦
@sulemandayaba90532 жыл бұрын
Allah ya Kara fahimta wnn video yana kayar Dani domin harkuka nai
@jamilaahamad69903 жыл бұрын
Masha Allah 🥰🥰🇳🇬
@aliyuydesaidu85293 жыл бұрын
Aslm
@umartghana49043 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@sffds41843 жыл бұрын
MASHA ALLAH 🥛🌙
@mohammednefissa73233 жыл бұрын
Pls dan Allah, ina da dan shawara , adan kara mintina kadan
@mbalabangitv99543 жыл бұрын
Ai ba bukata kullum ne fa
@ADAMADAM-sr1nu3 жыл бұрын
🖐🖐🖐🖐❤
@awamifannami2303 жыл бұрын
Mungode
@mamammamam47993 жыл бұрын
👍👍👍
@sadammhaussaini6143 жыл бұрын
Ina jin dadin wanan shiri
@aishatumusa9043 жыл бұрын
❤️❤️
@fatimamuktar35343 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد 🌺 😴
@Cryptominner033 жыл бұрын
Aameen
@zahraddenidris40693 жыл бұрын
S a w
@sageermusaabdullahi16503 жыл бұрын
Hello
@coolman77182 жыл бұрын
I want to know What is kuda
@adanoriamini9963 жыл бұрын
👍❤️❤️❤️❤️❤️
@alssanalssan1996 Жыл бұрын
Aui
@adauoramana34413 жыл бұрын
salam
@usainaisah67563 жыл бұрын
Slm
@muhannadkareem69483 жыл бұрын
Suka tambaye shi, “Wane mutum ne ya ce maka ka ɗauki shimfiɗarka ka tafi?” 13Wanda aka warkar ɗin kuwa bai san ko wane ne ba, domin Yesu ya riga ya tashi saboda taron da yake wurin. 14 Bayan haka Yesu ya same shi a Haikali, ya ce masa, “Ka ga fa, ka warke! To, ka daina yin zunubi, don kada wani abu da ya fi wannan muni ya same ka.” 15 Sai mutumin ya tafi ya gaya wa Yahudawa, Yesu ne ya warkar da shi. 16Saboda haka, Yahudawa suka fara tsananta wa Yesu, don yana yin irin waɗannan abubuwa ran Asabar. 17 Yesu kuwa ya amsa musu ya ce, “Ubana yana aiki har yanzu, ni ma ina yi.” 18 Don haka, Yahudawa suka ƙara nema su kashe shi, ba don ya keta Asabar kaɗai ba, har ma domin ya ce Allah Ubansa ne, wato, yana daidaita kansa da Allah. Ikon Ɗan 19 Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Lalle hakika, ina gaya muku, Ɗan ba ya yin kome shi kaɗai, sai abin da ya ga Uba yana yi. Domin duk abin da Uban yake yi, haka shi Ɗan ma yake yi. 20 Domin Uban na ƙaunar Ɗan, yana kuma nuna masa duk abin da shi kansa yake yi, har ma zai nuna masa ayyukan da suka fi waɗannan, domin ku yi al'ajabi. 21 Yadda Uba yake ta da matattu ya kuma raya su, haka Ɗan ma yake rayar da wanda ya nufa. 22 Uba ba ya hukunta kowa, sai dai yā danƙa dukkan hukunci ga Ɗan, 23 domin kowa yă girmama Ɗan, kamar yadda ake girmama Uban. Wanda ba ya girmama Ɗan, ba ya girmama Uban da ya aiko shi ke nan. 24 Lalle hakika, ina gaya muku, duk mai jin maganata, yake kuma gaskata wanda ya aiko ni, yana da rai madawwami. Ba za a yi masa hukunci ba, domin ya riga ya tsere wa mutuwa, ya kai ga rai. 25 “Lalle hakika, ina gaya muku, lokaci na zuwa, har ma ya yi, da matattu za su ji muryar Ɗan Allah, masu ji kuwa su rayu. 26Yadda Uba kansa yake tushen rai, haka ya sa Ɗan ya zama tushen rai. 27 Ya kuma ba shi ikon zartar da hukunci, saboda shi Ɗan Mutum ne. 28 Kada ku yi mamakin wannan, domin lokaci na zuwa da duk waɗanda suke kaburbura za su ji murya tasa, 29 su kuma fito, waɗanda suka aikata nagarta su tashi, tashin rai, waɗanda suka yi rashin gaskiya kuwa su tashi, tashin hukunci. Shaidun Yesu 30 “Ba na iya yin kome ni kaɗai. Yadda nake ji, haka nake yin hukunci. Hukuncina kuwa na adalci ne, domin ba nufin kaina nake bi ba, sai dai nufin wanda ya aiko ni. 31 In na shaida kaina, shaidata ba tabbatacciya ba ce. 32 Akwai wani mashaidina dabam, na kuwa san shaidar da yake yi mini tabbatacciya ce. 33 Kun aika wajen Yahaya, shi kuma ya shaidi gaskiya. 34 Duk da haka shaidar da na dogara da ita ba ta mutum ba ce. Na dai faɗi haka ne domin ku sami ceto. 35 Yahaya fitila ne mai ci, mai haske kuma, kun kuwa yarda ku yi farin ciki matuƙa da haskensa ɗan lokaci kaɗan. 36 Amma shaidar da ni nake da ita ta fi ta Yahaya ƙarfi. Domin ayyukan da Uba ya ba ni in gama, su ainihin ayyukan nan da nake yi, ai, su ne shaidata a kan cewa, Uba ne ya aiko ni. 37 Uban kuma da ya aiko ni, shi kansa ya shaide ni. Ba ku taɓa jin muryarsa ba, ko ganin kama tasa. 38 Maganarsa kuwa ba ta zauna a zuciyarku ba, domin ba ku gaskata wanda ya aiko ni ba. 39 Kuna ta nazarin Littattafai, don a tsammaninku a cikinsu za ku sami rai madawwami, alhali kuwa su ne suke shaidata. 40Duk da haka, kun ƙi zuwa wurina ku sami rai. 41 Ba na karɓar girma wurin mutane. 42Amma fa na san ku, ba ku da ƙaunar Allah a zuci. 43Ni na zo ne da sunan Ubana, ga shi, ba ku karɓe ni ba. In da wani zai zo da sunan kansa, shi za ku karɓa. 44 Ta yaya za ku ba da gaskiya, ku da kuke karɓar girma a junanku, girman da yake daga Allah Makaɗaici kuwa, ba kwa nemansa? 45 Kada ku zaci zan yi ƙararku wurin Uba. Akwai mai yin ƙararku, shi ne Musa, wanda kuke dogara da shi. 46 Da dai kun gaskata Musa, da kun gaskata ni, domin labarina ya rubuta. 47 In kuwa ba ku gaskata abin da ya rubuta ba, ta yaya za ku gaskata maganata?”