Allah sarki haka Allah yake lamarinsa Sabna Allah ya qaro kasuwa
@bachiridi-Hasketv Жыл бұрын
Mi yasa babu jikar maza❤❤❤
@SaniAbdullahi-eg8hk Жыл бұрын
Masha allah Anti rukayya
@umkadijahzango21733 жыл бұрын
Masha Allah aiki yana kyau Allah yakara taimako ameen 🥰🥰
@saadatumuhammadumar73 жыл бұрын
😂😂😂kanta kile Daman akwaishi yanzu😅
@rukayyadawayya17403 жыл бұрын
Aikuwa gashinan 😀
@hafsatahmad44223 жыл бұрын
Masha Allah safna Allah yakarawa rayuwa albarka
@sffds41843 жыл бұрын
Masha Allah dftn anyi sallah lpy Allah ya Mai Mai Tamana
@sadybeauty18863 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya muna jin daɗin wannan shiri Allah ya ƙara basira anty dawayya.... safna Aliyu mun gode sosai da wannan shawarar tabbas! sana'a abune mae amfani koma duk ƙanƙantarta Allah ubangiji ya sake dafa mana akan sana'ar mu da komai ma mungode sosai ❤️😍
@habibaardochindo53283 жыл бұрын
Masha Allah!
@xainabummeexeezeesarki57863 жыл бұрын
MashaAllah 👌 my Rukky 💔
@safiyyailiyas5453 жыл бұрын
Wlhy kuwa haka suke da ka tambayi kudinka sai yaxama abun magana
@safiyaabubakarno79273 жыл бұрын
Iko sai dai barinshi da Allah kiyi min kai safna Allah ya kara tsare min ke
@fatimafa14653 жыл бұрын
masha Allahu yayikyau sosai mungode sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen
@enasmohamed39533 жыл бұрын
Masha allah allah ya Kara basira anti rukiya
@MunaAbbas.3 жыл бұрын
Rashin gaskiya kawai har da cewaa yara,sannu mai yara
@Sbe-pk9ei3 жыл бұрын
Kai duniya mutanai baSa sturan allah cinharam koina😔
@richalakerim74793 жыл бұрын
Très cool ma belle
@haroubettysamira22433 жыл бұрын
Assalamou alaykum anty Rouky muna jin dadin chirin nan 🥰💋godiya ta musanman♥️💯💯💯
@ubaidazakariya51213 жыл бұрын
Assalamu alaikum sista rukaiyya anyi sallah lafiya to Allah yamaimaitamuna yakarin hakuri to Allah yajikan kanwarmu Allah yasa tahuta Allah ya haskaka kabarinta Allah yakaramuna hakurin rashinta
@sadybeauty18863 жыл бұрын
abokan aikin ki suma suna koƙari sosai Allah ya biya su dake baki ɗaya
@salim16703 жыл бұрын
JAKARMATA.MACHA ALLAH 👍👍👍🌷👏
@rabiatukatsinaal76263 жыл бұрын
Masha ALLAH muma jidadi 💗💗💗
@gueromamanaminatou86643 жыл бұрын
Masha Allah anti Rouki inah yinki 😘😘😘barka da sallah...
@sanoussiabdou62633 жыл бұрын
Masha Allah 🇩🇿👍
@asiyayero71132 жыл бұрын
Gaskiya safna kina matukar burgeni , ina gaida ke yar uwa
@tumuhimbiseagnes43543 жыл бұрын
Allah yasaka miki
@iptissam293 жыл бұрын
Masha'llah kin haska 😍
@nasaraahamad26473 жыл бұрын
Nice ta daya💃🏻
@balkisushinkafii72293 жыл бұрын
Masha Allah💃💃💃
@MunaAbbas.3 жыл бұрын
Anyi Sallah lafiya ya hankuri kuma,Allah ya kaimu sabon shekara lafiya ameen
aslm anty ruki kinyi sallah lfy to yakarin hakurin yar,uwa Allah yahaskaka kabarinta dan Allah anty sadiya kabala tazomana ashirin jikarmata
@shamsiyyahibrahim40843 жыл бұрын
Da fatan anyi sallah lfy
@hajaraismail38283 жыл бұрын
Well done aunty ruky 😊
@اجونيمحمد3 жыл бұрын
Dakyau safna
@sulmankuwait22782 жыл бұрын
😂 😂 😂 😂 😂 👌👌👌👍👍👍👍💕💕💕💕💕💕
@khadijanataala56123 жыл бұрын
Inason Jan bakin nan sosaih .
@ayyushmohdsaudia34623 жыл бұрын
Masha Allah 😍😍
@freshidristv35453 жыл бұрын
Asalam aunty ruky yanada kyau suna bayani kansu a takaice
@maimunaalibaba54833 жыл бұрын
Masha Allah
@fateemamustapha20203 жыл бұрын
nice jakar Mata
@makkahlives46033 жыл бұрын
Masha allah 😃😃😃😃
@ramatuabu84163 жыл бұрын
MashaAllah
@hajiyajamilasaudiya12133 жыл бұрын
Masha Allah 👍👍🌹🌹
@safouraadamouabdou30813 жыл бұрын
Macha allah
@lantanagarba75073 жыл бұрын
Masha Allah 🤣🤣😘😘
@hidouissa87673 жыл бұрын
Masha allah ❤️❤️
@shamsiyyahibrahim40843 жыл бұрын
Aunty rukayyah dan Allah inasan na ganki
@saidouousmnousman50203 жыл бұрын
masha allah
@sgfffdg92273 жыл бұрын
Likee
@baraamamanamira55573 жыл бұрын
Saura hadiza gabon
@mustafamaizamanicom90033 жыл бұрын
Wasu yan siyasar basuda amana
@massaoudabdil74883 жыл бұрын
Hakane
@aishatkabiru15823 жыл бұрын
Na kallar kusan duka episodes din Amma har yau banga wacce take ajiye sanitary pad ba,yana da matuqar mahimmanci in tsautsayi bai fada miki ba zaki iya haduwa da wacce take matukar buqartar shi a lokacin
@mamanlailamaryaty96633 жыл бұрын
@@aishatkabiru1582 rukayya dawayya taxo dashi a nata jakan