JAKAR MATA TARE DA TEEMA MAKAMASHI

  Рет қаралды 46,222

RUKAYYA DAWAYYA

RUKAYYA DAWAYYA

Күн бұрын

Пікірлер: 198
@bilkisusalisu-mo4gr
@bilkisusalisu-mo4gr Жыл бұрын
Allah sarki TEEMA Allah yaba yaronki lfy yasa zakkar jiki ne Aameen amma don Allah ki daina saka attachment......
@umalkeirumalkeir2348
@umalkeirumalkeir2348 3 жыл бұрын
Masha allah muna gdy allah sarki allah yabashi lfy
@habibaardochindo5328
@habibaardochindo5328 3 жыл бұрын
Masha Allah! Allah qara basira,Allah yasa next swthrt ina ne baquwar wato my super star! Hadiza Aliyu Gabon
@Hydar_bature
@Hydar_bature 3 жыл бұрын
Agayyato mana Nafeeser Abdullahi Gabon Sadau Da fati washa pls
@givhchucf9315
@givhchucf9315 3 жыл бұрын
Anty rukayya Akawo Mana Jakar Hadiza Gabon 🇬🇦 da Rahama Sadau
@rukayyadawayya1740
@rukayyadawayya1740 3 жыл бұрын
Duk zasuzo zakuga Jakar kowa har wadanda ba yan kannywood bah Insha ALLAH
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Allah ya taimakemou mou in afrikyya....hummm
@fatmaoyiza3788
@fatmaoyiza3788 3 жыл бұрын
Allah sarki Aunty Fatima Allah yasa kafara ce kiyi kwowa da irin jaraba wa da Allah yayi masa,Allah ya kara arziki mai anfani Ameen
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Ilimi baya yawa. Mou in makaranta in adame..kollyaa daban tima kouma sapta daban
@makkahdragon9680
@makkahdragon9680 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya bashi lfy
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Akoi kyawo tima amadai aguirah thanks
@hafserhsameenu2293
@hafserhsameenu2293 Жыл бұрын
Wlhy yayi miki kyau glass din duka kin burgeni aunty makamashi
@aishaahmad2988
@aishaahmad2988 3 жыл бұрын
Allah sarki, Allah yakara maki hakuri haka daman rayuwa take kowanne mutun yana da kaddaranshi, Aunty rukayyah Allah ya kara daukaka.
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Komai nawa dizainane ni tima makamashi oh my good
@aishaharuna611
@aishaharuna611 3 жыл бұрын
Allah sarki na tausaya miki Allah bashi lfy alfarmar Annabi saw
@sumayyaabba4839
@sumayyaabba4839 3 жыл бұрын
Nima wlhi kin bani tausayi daman zaman aure kikayi dayafi shikuma yaron Allah yasa mai albarka
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 3 жыл бұрын
Allahu akbar rabbi yasa hk shine mafi alkairi agareshi yakuma raya mikishi Allah ykr miki dangana
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Wayooo dounyya wayoyi Gouda biyou
@fatimafa1465
@fatimafa1465 3 жыл бұрын
takwara na tausaya Mike Allah ya bashe lfy don najamul huda ameen
@abdulsamadmahmood8850
@abdulsamadmahmood8850 3 жыл бұрын
Allah ya Kara Miki dangana teema. Amin
@asmamaiga3684
@asmamaiga3684 3 жыл бұрын
Kina bergeni sosai tima Allah ya ba yaronmu lafiya 🤲🥰
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 3 жыл бұрын
Muna gdy hajjajunmu Allah yasa next wk kikamo mn gabon.snn shawarata ga jakadiyar fkd dan Allah tadenasa gashinnan haramunne.Allah yabaku mazaje ngr
@safarauyahyamohd1478
@safarauyahyamohd1478 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah y bashi lfy yasa kaffara ne ke kuma kiyi hakuri 😭😭😭😭😭
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Hal yanzou da sauranmou. Humm wy glasse
@risba3409
@risba3409 2 жыл бұрын
Wayyo Allah ya kara maki hakuri.
@givhchucf9315
@givhchucf9315 3 жыл бұрын
Gaskiya Jakar Teema Tayi
@moona1246
@moona1246 3 жыл бұрын
Allah sarki shikuma irikatdarassa Kenan kinban tausayi Amma kuragisonduneya kiga gashinda kika Laffa akanki sinuwan Allah yatabbata akanki ammafa banenafadaba Manzo Allah s a w neyafada
@mmesouleyfatmazahara335
@mmesouleyfatmazahara335 3 жыл бұрын
😭😭😢wayo allah kiyi hakuri tima
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Kayan kollyaanane a ciki timma hummm
@salisuusman7460
@salisuusman7460 3 жыл бұрын
Kiyi hakuri da abunda yasamu danki na tausayamiki da shi kansa yaron haka Allah yaso dashi😭
@zeeliman6437
@zeeliman6437 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya kara miki hakuri
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 3 жыл бұрын
Ameeeen takwara 🤝
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
We moste tshange we moste arrange Ali nouhou kana kokari akoi guira hummmm
@enasmohamed3953
@enasmohamed3953 3 жыл бұрын
Masha allah allah ya bashi lfy allah ya Kara miki hakuri da juriya
@nieemamuhammad2214
@nieemamuhammad2214 3 жыл бұрын
Wlh kin burgeni allah ykr mana son annabi saw da hakuri d qaddara
@Mae_cy_moon
@Mae_cy_moon 3 жыл бұрын
S A W
@nasaraahamad2647
@nasaraahamad2647 3 жыл бұрын
Dan Allah agay yaci Hadiza Gabon🙏🏼
@sffds4184
@sffds4184 3 жыл бұрын
Allah sarki teema Allah ya bashi lfy 🤲😭
@barakasalisumalammamman8062
@barakasalisumalammamman8062 3 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai ✔️ 🙏 🇸🇦 🇳🇪
@bintaabdullahi3057
@bintaabdullahi3057 3 жыл бұрын
Aunty rukaiyya na gaishe ki.
@yusufibrahimdankalinbo2593
@yusufibrahimdankalinbo2593 3 жыл бұрын
Gaskiya labarin yaronta yatabani allah sarki Allah yakara miki hakuri da tawakkali 💔😭
@AminaAmina-hd1zy
@AminaAmina-hd1zy 3 жыл бұрын
Wlh nikaina banji dadiba Allah yasa kaffarane
@yusufibrahimdankalinbo2593
@yusufibrahimdankalinbo2593 3 жыл бұрын
@@AminaAmina-hd1zy Amin ya allah
@mariyamurtala3780
@mariyamurtala3780 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya ba shi lafiya na tausaya miki
@wuffffffffftv2569
@wuffffffffftv2569 3 жыл бұрын
Hum mutun biyu nake so nagani a wannan shiri 1Hadiza Gabon 2Hauwa Waraka abokiyar sunana
@fazamuazu1105
@fazamuazu1105 3 жыл бұрын
Ayya Allah yabashi lfy ba komai yar uwa
@rashidatmuhammad8833
@rashidatmuhammad8833 3 жыл бұрын
Masha Allah allah ya kara basira
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Tawakaltou inallah Koko tawakaltou innallah
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 3 жыл бұрын
ALLAH sarki kiyiha kuri ALLAH kenan
@chafaatoumahamadou9835
@chafaatoumahamadou9835 3 жыл бұрын
Macha Allah muna godiya sossai
@mgferraty8020
@mgferraty8020 3 жыл бұрын
Helo
@halimaabubakar2252
@halimaabubakar2252 3 жыл бұрын
Allah sarki kinbani tausai da kikayi kuka
@hajaraismail3828
@hajaraismail3828 3 жыл бұрын
Well-done aunty ruky😘
@hauwauabubakar8028
@hauwauabubakar8028 3 жыл бұрын
MashaAllah teema makamashi Allah yaqara daukaka
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
A Miki viza zouwa wane aiki wajan mi? Kashhhh
@صفاءزهيري
@صفاءزهيري 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah yabashi lafiya yakawamiki hakuri
@khadijaliyuyunus7788
@khadijaliyuyunus7788 3 жыл бұрын
Allah yakara miki hakuri shi km Allah yabashi lpy
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Kammmmahi kouma kamshi
@Talkwithzarah
@Talkwithzarah 3 жыл бұрын
komai designer 😂😂
@zulaihatshuaibu6628
@zulaihatshuaibu6628 3 жыл бұрын
To yaukuma tima maka mashi aka gayyato 😁😁🤗🤗😁
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 3 жыл бұрын
masha Allah jakar Mata yayi 👍
@aichetoumoussa6027
@aichetoumoussa6027 3 жыл бұрын
Allah basahi lfy na tohsaya mahsa. ❤️😭
@freshidristv3545
@freshidristv3545 3 жыл бұрын
Salam rukky Dan Allah idan Zaki gayyaci Yan wasa kina gayyato wadanda zasuna kayatar da Yan kallo ba irin na wancan satinba🙏🙏🙏
@nafisahabubakar9600
@nafisahabubakar9600 3 жыл бұрын
Masha Allah wlh shir na dadi sosai
@balkisushinkafii7229
@balkisushinkafii7229 3 жыл бұрын
Masha Allah 🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬
@ننننتت-ب1ف
@ننننتت-ب1ف 3 жыл бұрын
Masha allah allah yakara basira
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
A.t.m dizaina koudi.but 5/100 inteligente
@ننننتت-ب1ف
@ننننتت-ب1ف 3 жыл бұрын
Wlh kinsani kuka allah yabashi lfy
@aysha6044
@aysha6044 3 жыл бұрын
Dan Allah ku gayyato Maryam jankunne
@fatimasaidumar1424
@fatimasaidumar1424 3 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭 Allah tsarki wlh naa tausayamata
@teemalamin8326
@teemalamin8326 3 жыл бұрын
Ina son gani Hadiza Gabon, Fati washa, Rahama sadau, Nafisa Abdullah, Hafsat Idirs
@aishatubamanga6868
@aishatubamanga6868 3 жыл бұрын
Aslm barkan ku da war haka ina gaida ku amma mesa baki kiran wasu matan sai matan film kawai ai na maiyar duk koh waye ma za ki iya kiran su amma sai yan uwan ki yan film mesa hakan my sister 😔😔😔
@zainabsani6954
@zainabsani6954 3 жыл бұрын
Masha Allah much luv aunty teemah
@khadijaliyuyunus7788
@khadijaliyuyunus7788 3 жыл бұрын
Nima xanxo anty dawayya
@shamsiyyahibrahim4084
@shamsiyyahibrahim4084 3 жыл бұрын
Pls a gayyato mana hafsat
@maryammsani8296
@maryammsani8296 3 жыл бұрын
Allah sarki allah ya kara sauki
@amiraabdourahmane8402
@amiraabdourahmane8402 3 жыл бұрын
Allah sarki allah bachi lfy wlh natawsayamiki sosaï😭😭😔😔😔
@aminadalha3125
@aminadalha3125 3 жыл бұрын
Ki hakuri kowa da tashi kaddarar Allah yasa itace hanyar shiga aljannarsa
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 3 жыл бұрын
Don Allah rukky ki gaida min da Jamilu Ibrahim
@salisuusman7460
@salisuusman7460 3 жыл бұрын
To ina wipan glass din🤣🤣🤣
@bilkisuattahiru9195
@bilkisuattahiru9195 3 жыл бұрын
Wayyo allah sarki teema
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
We moste change timma
@amshatmuktar3835
@amshatmuktar3835 3 жыл бұрын
Allah yakara mana lpia
@sulmankuwait2278
@sulmankuwait2278 2 жыл бұрын
😭😭😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏💕
@hajiyaaminanijeriya5110
@hajiyaaminanijeriya5110 3 жыл бұрын
Allah sarki kiyi hakuri anta tema
@idrisaliyu440
@idrisaliyu440 3 жыл бұрын
Macha Allah 💔
@سلىهارن
@سلىهارن 3 жыл бұрын
Allha sarki allha yabashi lfy
@hhdhdhhfhfh9835
@hhdhdhhfhfh9835 2 жыл бұрын
😭😭😭😭❤❤❤❤
@hajiyajamilasaudiya1213
@hajiyajamilasaudiya1213 3 жыл бұрын
Masha Allah Masha Allah Good🌹🇸🇦🇳🇬👍👍👍👍😁😁😁😁😁
@FxFx-hh3de
@FxFx-hh3de 3 жыл бұрын
HMM FARIYA BAKYAU SANNAN KE DAMAN INBA DA KWALLIYA BA WLH BAZAKI GANUBA
@zulfahameen9565
@zulfahameen9565 3 жыл бұрын
To me tayi na fariya kuma duk munin bawa Allah yayi shi haķa duk kysn mutum Allah yayi shi kwalliya kuwa ai shine mace mace haka akeso aganta da gyara babu wani fariyar da tayi bakkin ciki ne kawai
@sadybeauty1886
@sadybeauty1886 3 жыл бұрын
Dan Allah a gayyaci rahama Sadau
@sumayyaabba4839
@sumayyaabba4839 3 жыл бұрын
Sai fariya da alfahari aiba saikinyi fada ba
@ameeratyahayaabubakar2583
@ameeratyahayaabubakar2583 3 жыл бұрын
Wallahi kam Tana da alfahari 😆
@halirousafia5028
@halirousafia5028 3 жыл бұрын
Allah sarki hassada dai ciwu ce
@sumayyaabba4839
@sumayyaabba4839 3 жыл бұрын
@@halirousafia5028 meye abun hassada kin gaskya dai kinsan ita daya ce daga kinta sai bata kuma dacci gare ta har taffi madacci
@ameeratyahayaabubakar2583
@ameeratyahayaabubakar2583 3 жыл бұрын
Banga abun hassada anan ba 😆 Tanbadewan zamu yima hassada😒
@halirousafia5028
@halirousafia5028 3 жыл бұрын
@@sumayyaabba4839 tabbas wanan hassada ne kuma hassada ciwu ne dan Haka ina miki fatan samun sauqi
@masafiatouhassaneboubakar9985
@masafiatouhassaneboubakar9985 3 жыл бұрын
i like this girl
@hafserhsameenu2293
@hafserhsameenu2293 Жыл бұрын
Allah ya Bawa danki lpy
@aishatkabiru1582
@aishatkabiru1582 3 жыл бұрын
Ads na yawa gsky a cikin videos dinki
@aishatumusa904
@aishatumusa904 3 жыл бұрын
Allah sarki 😭 😭😭😭
@bashirsaeed4905
@bashirsaeed4905 3 жыл бұрын
Nice one ruky
@hissein7255
@hissein7255 3 жыл бұрын
Allhsarki kibani tausayi Allah yabaci lafiya
@aishaibrahim9763
@aishaibrahim9763 3 жыл бұрын
Kince yen film ,yen siyasa ,yangayu kawai ,shirinki ba talakawa kenan kuma gashi sune gatanki a KZbin din yen gayun basu d time dinki balle suyi view din videos din naki Kigyara maganar ki
@fauziyyaibrahim7342
@fauziyyaibrahim7342 3 жыл бұрын
Hkn wnn sis
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 3 жыл бұрын
Wnn gsky ne yan siyan de basuda lkc semu dinde marasa zcy
@bashirsaeed4905
@bashirsaeed4905 3 жыл бұрын
Eah sai yan gayu amma ba irinkibaa bakidaga chikin irinsu daman yan gayun masu harkan KZbin kuma ay duniya tanada fadi,mutaneda shiryeme kawai bakusan irin magananda zakufada shirme y,
@umwaled8246
@umwaled8246 3 жыл бұрын
Wayyo allah sarki
@Sbe-pk9ei
@Sbe-pk9ei 3 жыл бұрын
Allah yabashi lafiya😭
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 3 жыл бұрын
masha allah jakar mata
@kanefatimakanefatima561
@kanefatimakanefatima561 3 жыл бұрын
Takounkoumi
@Mae_cy_moon
@Mae_cy_moon 3 жыл бұрын
Allah ya bashi lafiya
@ramatuabu8416
@ramatuabu8416 3 жыл бұрын
MashaAllahtimamugoe😎😎👪👪👍👍👍👍👍👍💓💓
@hgafmoro5194
@hgafmoro5194 3 жыл бұрын
Slm barka da warhaka
@mravouvacar5302
@mravouvacar5302 3 жыл бұрын
shirme ne kawai aciki. Kudinga kallon sauran shirye shiryen mutanen kasashen dasuka cigaba sai kudinga kıyastawa kunayı da aladunku. ama banga abinda yabirgeni a shirinnan ba banda gabatarwar da dawayya tayi. KU GAYYATA masu ilimi ko wadanda suka dace ba tsofaffi irisu wannanan ba wanda sungirma ama basu yarda sungirmaba. sai kadifiri da iyayi da katon kai wanda ba komai aciki sai jahilci.
@ameeratyahayaabubakar2583
@ameeratyahayaabubakar2583 3 жыл бұрын
Wallahi kam
@rukayyagambo8111
@rukayyagambo8111 3 жыл бұрын
Akwai alfahari dai
@yusufyahaya6951
@yusufyahaya6951 3 жыл бұрын
Wallh yanamindadi
@gdgd6177
@gdgd6177 3 жыл бұрын
Masha Allah 🙏
JAKAR MATA TARE DA AMAL UMAR
15:07
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 57 М.
JAKAR MATA EPISODE 5
19:36
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 28 М.
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
JAKAR MATA EPISODE 9
15:22
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 36 М.
JAKAR MATA EPISODE 8
15:38
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 27 М.
Hikaya "Tarihin mawaki lilin baba"
3:51
Safari TV
Рет қаралды 2,1 М.
JAKAR MATA EPISODE 4
13:59
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 50 М.
JAKAR MATA TARE DA HALIMA ABDULKADIR ADAM
17:46
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 18 М.
JAKAR MATA TARE DA ZUBAIDAH MUHAMMAD
16:59
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 19 М.
JAKAR MATA EPISODE 7
15:20
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 47 М.
UMMI SAMBO EPISODE 1 HAUSA SERIES WITH ENGLISH SUBTITLE
13:55
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 9 М.
ADO GWANJA UMMI SAMBO HAUSA SONG
5:30
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 6 М.
TA ISA Master 1
21:08
RUKAYYA DAWAYYA
Рет қаралды 1,9 М.