Jawabin farko da Sarki Sanusi ya yi bayan dawowa karagar mulkin masarautar Kano

  Рет қаралды 16,029

DCL Hausa

DCL Hausa

Ай бұрын

Jawabin farko da Sarki Sanusi ya yi bayan dawowa karagar mulkin masarautar Kano

Пікірлер: 30
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 Ай бұрын
Allah yakara kareka ya daukaka yakara maka imani da tsawan kwana da lfy Albarkacin Annabi S A W❤❤❤❤❤
@mubarakyusif3331
@mubarakyusif3331 Ай бұрын
Allah yakarawa sarki lfy
@bdoullahishuaibu
@bdoullahishuaibu Ай бұрын
Marhaba bika Muhammadu ll
@tahiryyibrahimmn1150
@tahiryyibrahimmn1150 Ай бұрын
Masha'allah Allah ya kare'mana Kai sarkin sarakuna
@abubakarsiddiq5369
@abubakarsiddiq5369 Ай бұрын
MAsha ALLAH
@ismailibrahim4022
@ismailibrahim4022 Ай бұрын
Allah Yaja Da Ran Sarki ✊
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 Ай бұрын
Ku rubuta ku ajiye: In dai Sunusi ne sai anji su da Abba, saboda bana tunanin akwai lokacin da Sunusi sai ajiye girman kai, izza, dagawa da kuma nuna isa. Kanawa ina yi muku fatan alkhairi.
@shehusani7241
@shehusani7241 Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤ muna tare dakai anji kunya arasa inda zantura sojoji sai akan sarauta wallahi anji kunya gwamnatin Tunubu zamu hadu lokachin zabe nagaba munanan a madakata TUNUBU Zamuhadu a zabe
@algoniaboubakar293
@algoniaboubakar293 Ай бұрын
صلوا على النبي الكريم
@shehusani7241
@shehusani7241 Ай бұрын
Karkayi shuru idan kaga zaazalinchi talaka shine abindake damun wasu azzaliman shugabannin a Najeriya
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh Ай бұрын
Masha Allah alhamdulilah da. Ace inagida dadaga jigawa zanyi tattaki izuwa kano akafa❤❤❤
@DuvuNigLimited
@DuvuNigLimited Ай бұрын
Hajjaju ko Zaki jaraba daga Can ne bazayi nisa sosaiba😂😂
@Nashafs
@Nashafs Ай бұрын
Hahahahaha., Kaima na wasu shekarun ne zaka kuma tafiya
@harunaibrahimburji
@harunaibrahimburji Ай бұрын
Allah ya yi maka jagoranci, Sarkinmu!
@OmarSuliman-ny8uy
@OmarSuliman-ny8uy Ай бұрын
Masha allah allah sappi nane👍 wallahi ina taya al ummar kano murna kunsan ance abida ya taba hanci to fa ido sai yayi ruwa 🇳🇬🫶🇳🇪
@nasirumuhammad3064
@nasirumuhammad3064 Ай бұрын
Tafi
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 Ай бұрын
Hmmmm dallah imana shuru ma Yaudari wanda Baya kaunar alummah wlh wlh wlh lokaci zaiyai wlh sai ankuma cireka
@Idreez2
@Idreez2 Ай бұрын
Saika cireshi 😂, kuji da abubuwan da suke damunku Daya fiye muku maybe ma Kai ba Dan Kanon bane, Amma ka dorawa kanka masifa haka kawai
@bdoullahishuaibu
@bdoullahishuaibu Ай бұрын
@@Idreez2 wallahi kwa dan uwa
@lurwanuhamza8514
@lurwanuhamza8514 Ай бұрын
Kamar ya zaka ce masa ba Dan kano ba, to duka yan kano ne suke son sunusi ll
@mohammedshettima6096
@mohammedshettima6096 Ай бұрын
2027 sabon tsarki sabon Gomna in Allah ya yarda
@Idreez2
@Idreez2 Ай бұрын
Kayiwa kanka fatan ma kaga 2025 tukunna 😂
@ismailibrahim4022
@ismailibrahim4022 Ай бұрын
Kadai ci Akwatinka ko?
@MuntariAbba-sz6ep
@MuntariAbba-sz6ep Ай бұрын
Banza shashasha sai ankara wulaqan taka dakana da zujiya koan dawodakai dabaka dawoba bakada mutunci dakima aidanun mutana
@bdoullahishuaibu
@bdoullahishuaibu Ай бұрын
a idonka de shi wanda ya ansa da farko dayana da Amana da mutunci ai bazai ansaba
@suleimanabubakar9615
@suleimanabubakar9615 Ай бұрын
Allah NE ya qaddara hakan
@user-cc4ii7rd4s
@user-cc4ii7rd4s Ай бұрын
Masha Allah
@finiteconsult6181
@finiteconsult6181 Ай бұрын
Masha Allah
@abubakarsiddiq5369
@abubakarsiddiq5369 Ай бұрын
MAsha ALLAH
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 64 М.
бесит старшая сестра!? #роблокс #анимация #мем
00:58
КРУТОЙ ПАПА на
Рет қаралды 3,1 МЛН
OMG😳 #tiktok #shorts #potapova_blog
00:58
Potapova_blog
Рет қаралды 3,7 МЛН
MEGA BOXES ARE BACK!!!
08:53
Brawl Stars
Рет қаралды 34 МЛН
Kano Emirate Tussle, Tinubu Government's Scorecard + More | Politics Today
55:27
Kalli gaskiyar abinda ke faruwa a Sudan🤝
5:11
Hausa Guy
Рет қаралды 3,1 М.
Abin da Kwankwaso ya ce kan rashin tsaro karkashin mulkin Buhari
3:03
Sakon sabon kwamishinan 'yan sandan jihar Kano
5:07
DCL Hausa
Рет қаралды 9 М.
Zargin yunkurin sauke Sarkin Musulmi daga mkaminsa
5:05
DCL Hausa
Рет қаралды 10 М.
HADUWAR DAN AUTA DA ALJANA DARIYA DOLE 🤣🤣💪
22:32
DUNIYAR DAN AUTA TV
Рет қаралды 101 М.
ПРИДУМАЛ ВЫХОД (@inaciomundoafora - Instagram)
0:21
В ТРЕНДЕ
Рет қаралды 2 МЛН
Яйца мою 🥚🤣
0:37
Dragon Нургелды 🐉
Рет қаралды 1,1 МЛН