Zargin yunkurin sauke Sarkin Musulmi daga mkaminsa

  Рет қаралды 9,583

DCL Hausa

DCL Hausa

6 күн бұрын

Hankalin Muslmin Najeriya ya fara tashi kan zargin yunkurin sauke sarkin musulmi da MURIC ta yi

Пікірлер: 10
@IbrahimHaruna-rk5ym
@IbrahimHaruna-rk5ym 3 күн бұрын
Allah duk wanda adda hannu ko wata gudummuwa Allah ka wulakantasu Allah kayi musu mugun karshe Allah kada ka nufesu da samun Rahamarka Albarkachin Rasulullah S A w Amin Amin Amin Ya hayyu ya kayyumu
@EshaBabah-tj5tg
@EshaBabah-tj5tg 3 күн бұрын
Innalilahi wa'inna ilaihi raji'un!!! ubangijin rahma jinkai gafara afuwa yafiya tausayi ya hayyu ya qayyum birahmatika astagis ya badi'ussamawati wal'ard, garka nufe mu da wannan lamarin a garin mu na sokoto!!! Alfarman ANNABIN RAHMA S'A'W' DA ALQU'RANI 🤲🤲🤲
@MuntakaSuleiman-dn7wb
@MuntakaSuleiman-dn7wb 3 күн бұрын
Masha allah
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 2 күн бұрын
Anya wannan gwabna ko cikakken basakwatta ne?Gani ga Kanawa ishi Sakkotawa su jajirce.
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z 3 күн бұрын
💔🇳🇬🇳🇬
@zubainaibrahim8866
@zubainaibrahim8866 3 күн бұрын
Yanadaga cikin shiri da akeyi wurin anfani wasu tsirarun musulmi domin tada husuma atsakaninmu muyaki juna murushe yankinmu. Donhaka muyi hattara kuma mukiyaye mutuncin addininmu da mutuncinmu dakuma yankinmu
@usmanudadda99
@usmanudadda99 3 күн бұрын
Kai toh!! Wai ni me yasa duk Wani Dan shege da shegiya in ya Sami mukami na siyasa, Babu Wanda yake son ya tozarta Sai sarakunan gargajiya ne? Duk Wani Dan iska ya Kanata ya fahimta cewar akwai bambanci tsakanin duk Wani ba saraken da Za a ce masa sarkin gari kaza, DA Kuma sarkin musulmi. Shi sarkin musulmi tozarci a gare Shi, tozarci ne ga musulunci da Kuma illahirin al'ummar musulmi.
@JIKANDAULA
@JIKANDAULA 3 күн бұрын
Waye bata hana a cire shi saboda babu wani aiki da suke yi ga al'ummar musulmi
@JIKANDAULA
@JIKANDAULA 3 күн бұрын
A cire saboda bashi da amfani ga talakawa
@shuaibuisamuhammad867
@shuaibuisamuhammad867 3 күн бұрын
Karka Kara irin wanna maga
Sakon sabon kwamishinan 'yan sandan jihar Kano
5:07
DCL Hausa
Рет қаралды 9 М.
Каха ограбил банк
01:00
К-Media
Рет қаралды 10 МЛН
ОДИН ДЕНЬ ИЗ ДЕТСТВА❤️ #shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 7 МЛН
I’m just a kid 🥹🥰 LeoNata family #shorts
00:12
LeoNata Family
Рет қаралды 17 МЛН
yayan IBRO Jarimin barkwanci na kannywood #kannywoodteam
5:13
Kannywood Team
Рет қаралды 93 М.
Shekarun Dimokuradiyya 25, Riba ko faduwa?
18:06
Malam Mai Dalla Dalla
Рет қаралды 7 М.
Can You Draw A PERFECTLY Dotted Line?
0:55
Stokes Twins
Рет қаралды 64 МЛН
когда повзрослела // EVA mash
0:40
EVA mash
Рет қаралды 1,8 МЛН
Он разрубил планету😱
0:59
Следы времени
Рет қаралды 5 МЛН
Papa yeh dila do ajse mein aapki behen 😢😊 #shorts
0:30
Sikha shorts and vlogs
Рет қаралды 43 МЛН
Яйца мою 🥚🤣
0:37
Dragon Нургелды 🐉
Рет қаралды 981 М.